Sashe 132
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana tahowa daf a hnkli yadan juyata sai yaga bacci ma takeyi,waje ya nema ya zauna a gefen ta yafi minti 20 bai iya dauke idanunshi akan fuskarta ba ganin kamar ba ita bace a gaban sa sosai aka mata kwalliya aka kwakwale mata fuska da foudations da shimmers tayi masa bala'in kyau kamar yau yafara ganin ta haka yakeji,fuskar tana ta sheqi,karamin bakin ta dayasha red lipstick ya kara fitowa dan dos,sai idanun ta da aka kawatashi da dark smoky eye shadows da eye liner da eye enhacers,sannan aka bi saman da gliters masu kyalli kamar zaka lashe idanun tsaban kyaun dayayi,...
Sau biyu yana gyara zaman sa cikin xumudi dan ji yayi kamar yafi kowani namiji iya zaben kyakkwar mata
idanunshi ne yafara kalle masa yadda kayan ya bi surar jikin ta ya kamata ya kuma mata daidai,da alaman harta wuya da gaban nono inda yake nunawa anshahhsafa bronzer da powder anyi blending dan bakaramin fidda kyalli wajen yakeyi ba,she look so tubarkallah,kamar angel data fado daga sama tana ta baccin ta peacefully
Cikin kwanciyar hankli,rasa yadda zaiyi ya tashi yayi tsabagen yadda ya gama cika marar sa da muguwar wutar sha'awar ta,tashi yay ya nufi gaban fridge ya bude ya dau ruwa ya kwankwada sosai sannan yaji daidai saiya fita.
Mahdi ne a zaune a kan cushion yana jiransa,yace ma mahdi akwai kayanta da xai dauko mata tinda insunje can ba wani fitiwo zasu nayi ba.
Mahdi baiyi kasa a gwiwa ba ya tashi ya shiga binshi dan ya jima aransa yana neman inda zai aje ma zaira aikan wafiyya batare da nashwan din ya gani ba...
Hakan yasa ya wayance yabi bayan nashwan din suka shiga dakintan tare,bai taba shiga dakin ba amma yadda yake bude ko ina zaka rantsa cewa anan tare suke kwana,drawers ya bubbude Yana faman zakalo kayan da suka masa suna yar hirar su da mr mahdi yanata tambayar sa ko yaushe zasu dawo daga tafiyar Nashwan yaki fir ya fada masa sai wasa da hanklin sa yakeyi
bisa ga nashi lazimin aransa ya ajiye cewa bazai taba dawowa ba se har ya samu kyakkwaran shakuwa da fahimtar juna tsakanin sa da matan sa zairah ..
jakar Inner wears dinta daban ya dauka,sai few sabbin abayas daya debo a hannunshi da ximman zai hada da kayanshi a kwati daya,yadebi kayan a hannu zai wuce mr mahdi saiya taimake sa da rike jakar inners din pretending not to knw whats inside,shidai nashwan baima damu ba,suna isa bakin kofar dakinsa mr mahdi ya ja baya kadan ya bude jakar acan jiki ya bude wani gidan xip ya adana mata aciki envelope ne mai dauke da voice recoder da letter da wafiyya ta rubuta domin abata..
Zaira cikin baccin ta taji kamar ana jawota xa a daga ta adan fixge ta farga ta fara bude idanun ta tana kallon sa dishi dishi da idanun ta da sukayi luiii,da disashen muryan tace"Sir...? A take ya tsareta da idanunshi yanata murmushi yace hey,am not ur sir ure my wife now kinji?
An daura mana auren mu yau..ure officially mrs nashwan wamako
..Ta basar dashi kamar bataji shi ba dan bata cire tsammanin in ba aljanun zazzabin ne suke raya mata wayannan magangun ba
Tace toh...."ina xaka kaini .. sir..zamuje wajen mama na ne? Murmushi ya dadayi yana kallonta na dan wani lokaci lura dayadda bata cikin hayyacinta sosai sannan ya gyada mata kai Yace yes wify..nan ya kinkimo ta daga kan gadon ya mata daukar cak ta lafe akan kirjin sa
Ya dada manno ta da jikinshin"..zamuje wajen ta,amma bayau ba ko?wani lumshe idanun ta tayi cikin yanayin rikiitaccen layi jin azaban qamshin turaren da ke tashi ajikinsa,da yadda qamshin yake gigita ta, agajiye cikin sautin kukan shawagaba tace um umm umm,ni..ni. ni..sai kuma tayi shiru ta turo mai cute lips din ta gaba tana takune fuskan ta cikin yanayin marairacewa..
Sumewa kawai ya rage baiyi ba dan shagwabartan na mugun tfiyar dashi
Mr mahdi Yana tsaye bai hankara ba yaga mutum agaban shi da matarsa ya kinkimota a hannu yana cewa Mahdi please ka tahomin da kayan Mu,Mr mahdi baice komai ba ya shiga ya jawo karamin trolleyn daya hada musu kayansu da jakar inners din ahannun shi duka ya biyo bayansu sukayi waje.
Wani kankaren jeep made frm zagato irin mai karfi mai iya shiga ko inan nan ya sa aka fito masa dashi,yana bude gidan gaba ya ajiyeta ahankli nan ta fara wutsil wutsil da kafafunta kamar zata sake bude idanun ta amma sai yaga bata bude din ba,gyara mata kwanciyar ta yay sannan ya sakamata seat belt ya zago ganin har mr mahdi ya ajiye musu kayansu a seat din baya yasa shi kawai ya bude mazaunin driver yay readyn tada mota.
Mr mahdi yanata kallonsu,dirin motar ne ya gauraye wajen sai ya farajin fargaba mai karfi na neman rufesa.
Gashi yay masa alkwarin bazai bishi ko ya takura masa da kira ba,what if sumting bad yaje ya same shi a hanya tunda babu kowa atattare dashi,sanin cewa ba iya tankwara nashwan ya bar tafiyar nan xai iya ayanxu ba yasa ya kaucar da wannan yanayi ya shiga musu fatan alheri.
A tsakiyar gidan mr mahdi ya tsaya yana kallon su har Nashwan yaja motar ya nufi gate ya haura kan titi suka dau hanyar xuwa range din,wanda in awannan motar ce yasan Awa hudu ne zai kaisu dan wajen yana da nisa ba laifi so arnd bayan ishai yana saka ran kiran ma'aikatn dake can domin yaji labarin saukar su lpya
Sauke ajiyan zuciya Mr mahdi yy yana shirin jan kofar motar sai ya lura kamar ana bibiyar sa da hannu ta bayan sa,ta madubi yaga mai gadi ya na masa hannu alaman ya tsaya
batare da yasa wani abu aransa ba ya bar jikin motar ya juyo mai gadi ya fara gaishe sa,ranka shi dade dama in dada tabbatarwa ne shin oga ya bada wata mata ixinin shigowa gidan nan ne?mahdi cikin mmki yace wata mata?yaya take?shi duk tunanin sa ko mai gyaran da nashwan ya aiko ne amma sai bayanin mai gadi yaso yasha bambam
,"yace yanxun nan fa kuna shigowa itama ta shigo,taki ta fada min sunan ta sannan tace wajen oga taxo kuma yasan da xuwanta sai naga kuma bata dade da shiga ba saigata ta fito tana ta waige waige mr mahdi yace shine kuma baka tsareta ba?Mai gad yace
,rankashi dade dana tsreta sai tacemin wai ankirata da gaggawa ne shiyasa tafasa shiga zata tafi,amma wai kar na fada ma oga cewa wata tazo din
Nikuma abun saiya dameni ina so dai in sanar dashi sai naga oga kamar sauri yakeyi..
Mr mahdi yace ka tabbata abunda tace kenan mai gadi yace eh,to to
Kira min securityn gidan nan,ba jira mai gadi ya wuce ya dawo tare da head security..yace,"sir gani nan,yace ka kaini naga record na cctv na cikin gidan nan zanga wacce ta shigo gidan nan ta fice yanxu,ba musu head security ya wuce dashi baya inda suke a boye suna monitoring komai na cikin gidan,dan daki ne da comptr screen kala kala a manne da bango,kowani site na gidan akwai cameran dake zagayawa yana dubawa aikuwa caraf sai ga nala khalepa ta wani ci uban spec tana takowa ciki,sai yaga lokcin da suka shiga dakin zaira shida nashwan suna magana akan tafiyar,da yadda nala ta labe a bango tayi luff tanajinsu daga bakin kofar
From her reaction mahdi ya gane taji maganan auren nashwan or in eida way taji wani abu da baimata ba,har fitan ta a gidan cikin tashin hankali saida suka gani mr mahdi ya dau wayarsa yayi danne danne sannan ya umarce su da sukame bakin su karsu gayama kowa komi akan zancen nan ya fito cikin sauri ya fige motar sa a guje ya fara bin bayan su.
Fannin nashwan kuwa yana tuki ne amma hanklin sa rabi naga kan matarsa,time to time zai gyara mata mayafin daya kwanta luf ya rufe mata fuska cos baya gajiya da kallon kyakkwar fuskan tan
Sunyi nisa cikin tafiyarsu amma bai ko lura da motar dake binsu abaya ba,wani uban wutar kishi kecin kirjin nala,wani azaban fushi da zargi datakejin zafinsa aranta shi yake janta tamkar wacce bata da control arayuwanta,ina nashwan zaije da mace atare dashi?
Abunda kawai take maimaitawa kenan dan brain dinta yaki ya amince da hirar su data labe taji
For sure taji mr mahdi yana cewa matarka, matarka
Har nashwan ne zai yi aure yayi ditching dinta batare dama ta fahimci hakan ba?oh god baxama ta iya jan numfashi ba in akace hanadi ya aura,and she totally forgot abt his maid zairah,mema xaiyi da ita kowama yasan tsoron sa sukeji kamar fitar ransu ita nala bata ma taba xuwa nan gidansan tayi minti biyar ba bare tasan dakin sa ta kuma san dakin mai'aiki.
All she knw is tajisu suna zancen mace
Kuma wai macen matarsa,Dama can labewa tayi a baya danta tabbatar da abunda kunnen ta yake gani,to fitowar motarsun dataga ko ina tinted yasa ta shiga bin baynsu kodama hanklin ta zai kwanta in taga shi daya ne.
Sai taga sai tafiya sukeyi,tafiya yakici yaki karewa da alamar barinma garin zasuyi,sunci rabin awa ahaka can taga motar yaja ya tsaya abakin hanya,taja baya da tukin ta ta dayan bangaren itama ta sauka tana daga zaune ta rage glass kasa kasa tanata leken sun daga nan ta zake idanunta sosai ita dai tana so taga karshen zancen.
Zaira ce ta farka cikin gigin zazzabi da rikici tana ta kukan shagwabar ta wai saida akaita wajen maman ta,
Da can yaki ya kulata,inyaga tana kukan hanklin sa tashi yakeyi,amma ganin duk arude take da alaman har kayan jikin tan ma batasan dasu a sau daya ya daure ya rarrasheta yace mata wajen maman tan zasuje sai bai kara Kula rigimartan ba
Haka tayi kukan ta ta dawo tayi masa shiru,Can ta farajin amai amai shine ya dakatar da tukin domin ta samu tayi abakin hanya.