Sashe 131
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A daya daga cikin hadaddun estate dinshi dake anguwar ya tare shidayan sa yana shiri
Shi ya sa aka kawo matar can daga wani waje danta zo ta tayashi gyara amaryan sa in a professional way,he just cant wait to see her dressing all sexy in her weding dress
Kayan sune acikin kwalin nan daya taba bata fa sukaje shoping ma noor,an masa tallar sune da dadewa yace a ajiye mai zai siya in ya same matar da zai aura"the cloth is pure white riga da skirt ne bajajje tsarin sa irin kayan matan larabawan nan ne na da chan masu yawan ado a kugun su da cibiyarsu..
kayan na mata ne masu shape da diri mai kyau ne,kuma da hannu ake kerasa,kowani design ajiki is Naturally woven nd sewn,ta inda ko makaho ne ya shafa yasan ya taba abu mai matukar daraja da tsada,dan tsaban girman darajarsa da kyaun san ne yasa aka tallata masa shikadai dan ansan sai mai dukiya mai tsananin yawa kamarsa ne kawai zai iya saya,daga
Lokacin daya ce ma zaira ta karbi kwalin kuma yaga ta karba ya sa aransa cewa itace zata sanya masa wannan suturar
Acikin kwalin akwai mayafinshi fari sharara,da manyan dan kunnayen da sarkan diamond na kohnor wanda aka tula masa ado,ga awarwaron sa da xoben sa,da ankle chain dinsa na duka kafafunta biyu har da nibble ring sabida rigar dan dai dai kusan kugunta ne dan ba'ayishi don ya wuce kugun bama.
Sai hadadden head chain crown shima anyishi ne da diamond din,aka mata takalmi da yar jaka mai kama da toms din yayan sarakuna wanda shima hannu ne ya kerashi,kala kalan ababen kwalliya da chain ribbon na gwalalan da za'a kawata mata suman kanta duk suna ciki,.
Itama matar datazo domin shiryatan ba agaya mata komi ba, kawai umarni aka bata da cewa ta kimtsa ta sosai yace tana gamawa tayi tafiarta dan dama bata fara aikin ba saida ya biyata kudin aikinta
Shikadan sa acan gidan yanata shiri,dan awajen shi auren sa is gonna be a normal weding da Hakan yasa duk abunda akeyi a duniyan nan domin aure sanda yayishi,burin shine nacewa in zai aure mace da tsadarta zai aura dan haka sadakin da ya aje domin zaira yanada matukar yawa da nauyi,but kayan aure?yin wani hidima? all these stuff yasan ba addini bane shiyasa bata dame sa ba,all he knw is muddin matarsa tana tare dashi he will spoil her wadrobe nd closet da kayan duniya kuma koda dukan dukiyar sa tace tana so muddin dai zaira din ce gani yake kamar zai ma iya bata.
Dan uban wanka yasha yasa fararen kayan sa masu shegen tsada yayi kwalliyar sa kansa ta kwanta baya tayi baka kirin ta wani azaban sheqi,takalmin sa da agogon sa ubansu ya fetsa turare mai dadin qamshi yay matukar
Kyau kamar a sace shi..
Mancewa da kowa da komai yayi musamman da mr mahdi ya zirmar dashi akan cewa ya gama masa komai afannin samun yardan magabantan zaira din
A masallaci ya same mahdi sukayi sallahn jumuar atare arnd 2.45pm aka daura auren sun saidai ba acikin bainar jama'a bane
dashi da mahdin da wasu tsirarrun lawyoyin da aka kawo su dan su tsaya shaida ma zaira da imaman masallaci su goma sha biyar, nan aka taru aka dankaro fatiha akayi komai aka kammala aka basa matsayinsa na kasancewa ango awajen matar sa zairai wasim..
#im sure u migh have notice short chapters nd typing erors,is my eyes dat need cleansing is vry blurry now adays so can u Please xcuse me for a number of days daga wannn mon zan dan running quick nd uncomplicated eye surgery,will be back in few days please.🙏🏻
[12/12, 8:53 AM] Pretty KITTEN: *67*
Bayan fitowar su daga masallaci Wani irin farinciki da annushuwa ce ta dabaibaiye zuciyar sa da fuskan sa sai kace tunda chan burinsa kenan ya mallake ta arayuwar sa,mr mahdi dayake gefe sai satan kallon shi yakeyi yana jinjina lamarin ubangiji,aransa ya shiga tuna yadda mummunan qaddara yaso yyi fatali dasu gashi qaddarar ce ta dawo da su har suka cika burikan iyayen su,Juya kansa gefe yay da sauri jin Hawayen shi suna son su sauko masa,shiru yy yana rage nauyin tunanin yanayin rayuwa da tsantsar abota irin na iyayensu da yadda cin amana ya musu asarar wannan kakkarfan abotan yakuma janyo yayansu suka shiga wani hali na kuncin rayuwa,da ya juya ya kalle annurin dake shimfide a fuskar nashwan aynxu sai yaji komai ya washe masa Alhamdullhi When destiny remain untouched,time nd space is just minor.
Mota daya suka shige ciki ana jansu dan hatta motar da nashwan yazo dashi yau sabuwace kar,ana jansu suna tafiya mr mahdi ya fara masa nasiha irinta uba dan uwa da aboki,yace dashi ka rike musu yarsu da amana ka kuma san abunda kakeyi,xaka sha mamakin yadda nashwan ya nuna ya nitsu yanajin nasihar,amma har cikin ranshi shi duk wannan ba damuwar sa bane
Aganin sa tunda ya mallake ta yasan ayanxu ba abunda bazai iyayi dan ya fallasa mata tsantsar kaunar shi agareta ba..
Can ya daga ido ya kalleshi yace mahdi nifa tafiya zanyi da matata yau,im taking her with me right away zamuje wani waje mai nisa away frm evrything dan inaso ne in bata dukan lokaci na..
sai ka kawo maman ta ka bata gidanta mai kyau acikin gidaje na,abata duk wani gata na kayan duniya, asiya mata babban mota,naso ace munzo domin nasada ta ga maman ta yau kafin mu wucen amma kuma batajin dadin jikinta inaga hakan bazaiyu ba sai mun dawo.
Ajiyan zuciya mr mahdi ya sauke yana kallon sa yadda yay maganan so confident ba wani dar dar..wani abu dayake bala'in basa mamaki da halayyar sa kenan,in abu nashi to dole ne saiya nuna shine ke da iko da abun sama da kowa..
Mr mahdi yace "amma ina zaku je haka nashwan?Ya kamata ka fada min dan insani,kaman ta boss khalepa na nan kuma bazai taba mance abunda aka masa ba?in baka tunanin kanka
Im sure u dont want anything bad to happen to ur wife ko?Gyara zaman sa yay yace mahdi dole ne fa zanyi tafiyan nan,In kaga ban bar garin nn yau ba Allah ne ya hanani My wife needed it too,nifa ba ruwana da khalepa da Aseem,shima wai jiya yake cemin nayi media Adress ince BMF zata dawo nanda wata biu mahdi nidai ku kyaleni haka, nifa nagaji,inkuma duk zasu iya jira sai na dawo to shikenan zanyi lokacinsu,bt for now lokaci na da kwakwalta yana ga alakar aure dana kulla ne da yar mutane,Mahdi i need a family,inason in same kwanciyar hankli,i need peace of mind..ni dan Allah kar kace min ban cancanci inje wani waje nadaban domin inhuta ba..yana gama furta hakan ya kau da kansa gefe yana furzan iska ta bakinshi a hnkli
mr mahdi baija ba cikin guntun nazari yace toh shikenan.. kadai min alkwarin ba jirgi zaka bi,nasan baka fada masa kayi aure ba,in har kabi da matarka jirgi dole su fahimce ina zakaje kuma me zakayi acan,"nashwan yace ni ba jirgi zanbi ba,im driving her kawai dai garin nan zamu bari,Mahdi yace Ok i have an idea nashwan baice mishi komai ba Sai ya bude wayar sa yay dan danne danne can ya nuna mai location na wani hadaddiyar range nesa da cikin garin sosai,shima ance na mahaifin sa ne amma tsaban yayi nisa cikin jeji yasa bamai zuwa wajen..
Mr mahdi ya shiga nuna mai tsarin wajen ta wayar sa wajen ya matukar burge nashwan
Dan Ba komai azagaye da wajen sai ni'imar ubangiji da wani irin shiru irin mai saka kwanciyar hankalin nan,tun acikin video bakajin komi sai kukan tsuntsaye
,wata dan kararriyar mega size mansion ce a tsakiyar wajen,inda dogayen bishiyoyin swamp din nan masu duhu da yelwa suka rufe shi akwai babban river bank a gefe farare da bakaken dawakai da alfadarai so free aka barsu suna rayuwar su mai dadi,jibga jibgan blue pools na wanka,ga fararen swan suna suna shawagi ata gefe,da site din fararen zomaye da wajajen hutawa dana zaman karatu da yin lilo da wasa kala kala,so perfct for romantic honey moon,ji yay kamar ya saka mahdi a aljanna daya nuna mai wannan waje dan wajen yay daidai da abunda zuciyar sa take matikar bukata,the name of the place is still wamako..an rubuta WR din ajuye..da nufin bayyana wamako's range.
Ya karbi wayar yana dada kallan wajen can Yace ma mahdi ya amince nan zasuje ,amma sai ya masa alkwarin cewa duk abunda ake ciki bazai neme sa ba koya takurasa ba Mr mahdi yace masa babu matsala
Suna isowa gida mr mahdi ya sauka ya biyosa har cikin gidan,har falo.
Direct nashwan ya nufi dakin san dan ya fara duba amaryan shi,yana turo kofar yaganta a tsakiyar gadon sa ta dukunkune bakaramin kyau kayan da akasa matan ya mata ba kuwa,gyara tsayuwar sa yay yanajin inda dukan tsigar jikinshi yake tashi he just cant wait to have her in his arms duk xumundin kasancewar sa da ita ya gama cika masa kirji,wani karfi yakeji yana jin kamar xai iya yin komi akanta,
tsabagen son ta da sha'awarta daya gama zautar dashi bayajin sautin komai a kunnen shi saina soyayyar ta..