← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 176

Sashe 85

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wannan stanza yayi bala'in ratsata ta wani sauko kasa daga kan cushion din Batare da damuwa da halin tsirara datake ciki ba tafiya akasa take kamar cikakken yar porn tana bi da surarta a hankli tana juya su kamar kariyar hauka
,beside plastic Surgery ya dade da gamsar da ita cewa tanada tsaban kyaun surar jikin,aganin ta kayan sawa ma rufa masa asiri takeyi amma bashi yake rufa mata ba tasha cewa "sutura rage mata kyau da daraja
Yakeyi dan haka she alwys feel free nd above in her naked flesh,nashwan Kamar baiga xuwanta ba haka ya cigaba da miming
Wakar

"I'm well acquainted
With villains that live in my bed
They beg me to write them
So they'll never die when I'm dead

And I've grown familiar
With villains that live in my head
They beg me to write them
So I'll never die when I'm dead

Dai dai za'a shiga stanza ta wani rikito agaban sa da speed har tana wani haki,ta sake wata arniyar nishi daya fito da siriryar sautin ...shsshh din dake cikin sunan aa tace please..sai ta fara tahowa cikin yanayin rarrafe da niyyar sake shiga jikin sa Ba tare da ya kalle ta ba Yace ke haukar taki Ya isa haka Dare ya farayi Ki tashi kije gida..Ure up bitch.
Muryan ta na rawa Tace noo please nash dn Allah karkamin haka daxu u were hot hot meyafaru kuma?kana nufin har kagama dani kenan
Oh god im just getting started,toh Who else will i turn to inbaka karasa dani ba?kai kadai fa nake kulawa...im in need now pls"nash..im so hot...tayi da wuyarta kasa kasa fuskarta kamar zata fashe masa da kuka.

Ya mata shiru ya ma janye kafafunshi akasa ya dora akan cushion ya kanannede su,hanadi ta cigaba da kneeling tana saurarar sa ko zaice wani abu,babu marabar ta marainiya datayi kwana da kwanaki bataci abinci ba

Aranta tace ai Koda zanyita rokon ka ne yau sai ka tabani,yatsun ta ta shiga cizawa kadan tana satar kallon sa
"But He cant ditch me like this now..
bayan yasan shi yafara jangolomin shine zai barni ahaka?Cikin kisina tafara matsowa tagaban shi tana rarrafe kamar xata taba shi Ya wara manyan idanun sa akanta yace hey dogy girl Dont u dare touch me..na tsane taurin kai irin naki,ke kamar mayya haka kike?
Bata wani jira ba Ta sa masa muryan kuka Nashwan bazakamin haka ba fa?Wallh Duk jikina begen ka yakeyi
Direct nd clear Yace im not in the mood toh,kuma ni badan iska bane, kawai ki tafi..

tace ok just romance to,ko irin na daxune just do it anyhow kaji?..tafara sauke hawayen karya"I cant go like this.. yana shiru Sanda yama gama jan mata aji muryan sa can kasa kaman an roka yace."I cant..nace miki ni ba dan iska bane
Rage sautin wakar tayi cos the words are even adding to her fallen emotions
Kwata kwata Ta kasa samun nitsuwa dan tun abun na mata sama sama har tafarajin infa nashwan bai mata wani abuba to babu shakka zata iya shiga Wani hali
tana cikin tunanin taga Ya mike tsaye kamar zaije ya kashe dvd gaba daya,yana tafiyar sa yana bin wakar
"And all the kids cried out
"Please stop, you're scaring me"
I can't help this awful energy
Goddamn right, you should be scared of me
Who is in control?
Wani nishi nishi takeyi jin inda kirjin ta yake hawa yna sauka Mikewa tayi cikin sauri ta biyosa abaya bai shina ba yaji dirarta agadon bayansa,wata arniyar nishin ta ne ya dake kunnen sa dukiyar fulanin ta na cuccuda masa gadon baya,yana lumshe idanun sa atake yay sauri ya kuma budesu, Nashwan pls pls pls
I need u,Ta wani sa dukan karfinta ta tamke fatar kafadar sa cikin wata gafalalliyar shauki
Mai tattaba motsa motsan kwakwalw

Wani matsanancin kukan kirsa ta barke masa dashi,"..im gonna die...fire is burning inside me..nashwan kayi hakri ka kashe min wutar na, koda kisses ne,honey Pls kiss me pls do sumting with me im going nuts..wani murmushi yakeyi tamkar sautin waka kukan tan yake masa dadi a kunne

Hanadi Ta lumshe idanunta sosai tanata daddana jikin ta agadon bayan sa tafara nishi mai qarfi me tafe da shesheka wayyo na shiga ukku,"i need a bang...tafara shafa masa baya tafara wani irin abu tana wani kankame mai jiki kamar wacce zata yaga shi...."
aranshi ya tabe baki yace shegiya dama kinsaba iskanci...dauka daya ya zame jikin sa da qarfi anata sannan ya kureta da mayun mahaukatam idanun sa wanda suke tamkar bayajin komi in yana ganin tsaraicin mace agaban sa nace
"baxan yi komi dake ba. .wai Bakida hankli..ni nace miki ina iskanci..? Did u want me to insult u?..to kije can inda kika saba samin bang a bangaki, i happily dont care.

Tana hawayen tana kallon bakinshi
"U re not jealous of me? Da zafi zafi ya balla mata wani harara yace waye ke din?cikin share shi Tayi saurin zubewa akasa tasa gwiwa agaban sa tan kneeling,wani zazzaafar kuka tafara masa muraran tanayo tana rokon sa Nash pls..dan Allah ..zata matso kusa ya wani dauke jikinshi kamar yana kyama tarta sannan ya daka mata tsawar da yasata razana dakanta ta ladabtar da kanta

"Ke,Nace kiyi waje
bana son ganin ki.
Kin wuce ne ko sai
Na fitar dake waje a haka?...U knw i can do it ryt?. Na baki 3mint ki fita in kuma kinki fitar fine,im going out..but daga zarar kin cigaba da tunanin banza ko kinyi wautar biyoni tozan miki abunda saidai uwarki ta haifo wata a gobe amma bake ba Yana gama fadar hakan ya barta anan yay waje..

bayan sa tabi da kallo Duk jikin ta sai ya dau bari,wani sulalewa kasa tayi ciki axaban shauki da sha'awar sa tafasa ihu mai cin rai da wahalarwa..

Kawai kuka takeyi tanata jan ajiyan zuciya,gashi in sha'awar ta ya motsa baya sauka mata cikin sauki she hate it, she hate it in namiji yafara tabata yaxo baiyi komi ba ya bari, inta taso tajita highg tana bukatar sa yace a'a ji take kamar zata mutu,aranta tace
Wani walakanci ne yafi wannan?Anan Ta kusa cinye asubah anan tana abu daya,idanunta sunyi ja har sun haura,da kyar abun ya saketa sannan ta shiga bathrum tayi wanka ta hau gadon sa ta kwanta tafara bacci.

Shikuwa normally yaje dayan dakin,bayan yayi wanka yay alwala yayi sallah ya sauko falo ya samu zairah harta gama masa abincin dare dake ma tuwo ne miyar kubewa so da kahon zcyrsa yaci sanda ya koshi,can ya shasasha smoothies masu dadi ya cigaba da harkokin gaban sa abunsa,by 10 yaje dayan dakin ya kwanta vry early morning ya fice abunsa..

****
Qashe gari 6:55am zairah ta fito daga kichen hannun ta dauke da hadadden white tea set irin wayanda tasaba saka masa tea dinsa na safiya
Tana isa bakin door dinsa Ta turo kofar a hankli ta shigo, idanun ta ne ya sauka akan gadon sa,itadai taga halitar mutum a kwance amma kwata kwata hanklinta bai bata cewa mace bace

Saita aje shayin kawai tayi waje,zairah tana bada baya wayar hanadi ya fara ringing tasa hannu da kyar ta lalubo ganin texes rututu kota ina tasan ana neman ta ne sakamakon kin zuwa aiki datayi jiya baki daya.

Cike da kasala Hanadi ta ziraro hannun ta ta yaye bargon,wani miqar kasala tayi tana nishi nishi can ta daga wayar ta katse kirar dake shigowa,sanda kalle duka sakonin kafun ta sa lahadin sauka akan gadon a kurkuje,bathrum ta shige after 20 minutes ta fito daure da white towel wani kasala tafaraji tana juyi kamar marar laka

Caraf idanunta auka ci karo da set din shayi,wani tsaki taja,jakarta ta jawo ta ciro powder case ta bude tagama daddanawa akan fuskan ta,ta sake kallon tea set din ta miror wani yunwa takeji,kuma tana son tasha shayin amma she just cant help her self wai tadan zuba a kofi tasha sabida tsaban lalaci da rashin sabo.

Hakan kuwa ta gama maida kayanta ajikin ta tsaf tasaka dogayen talkaman ta turaren sa na arabian oily oud mai karfi ta bula ganin kamar tana jin jiri jiri kamar zata fadi yasa ta basar ta wuce wajen tea set din ta bude,..

Kallo daya tai ma shayin dan Ita bata cika son spearmint bama,dan kadan ta zuba a tea cup ta zuka sai ta tofar tana gatsine fuska
Wani salam taji kamar babu sugar

Can Ta gangara cikin sitting room din Dake dakin acikin wani show glass board kusa da fridge taga Tarin kwalayen sugar cubes an jerasu
,budewa tayi ta dumbula ta aje kwalin akasa abude tajuyo abunta tayi gaba,tana zama ta bude jug din wai ita uwar gwanin ta

Da uban yawa ta deba sugar ta zuba dayawa cikin jug din ta dau spoon ta gauraya,ita dukta dauka ma ko irin shegen kuskure ne irin na masu aiki aka kawo tea ba sugar,nan Tasha iya isarta ta aje masa kofin sa tayi gaba
Fitarta keda wuya
Saiga nashwan ya shigo,tun daga kofar ya tsaya yana kare ma dakin kallo ganin inda aka birkita masa shi
Baima lura da kwalin sugar ba cos morning joging yaje kuma kishin ruwa ne ya dame sa,ya shigo ya dauki neat cup ya juye sauran tea din baiwani jira ba ya shiga durawa abakin sa

Zaqi yasa yay jefa da cup din akasa yay saurin wucewa hanyar fridge da alaman zai kora da ruwa akai dan wani bin ya tsani zagi

Goran Ruwa yagani saiya dauka ya tuntuda abakin sa still baijin dadin baqin san tsaki yaja zai juyo Nan yayi ido hudu da kwalin sugar akasa abarbaje Yayi wani furxan iska ya kama hanya ya fice wace,
Zaliha..zaliha
Zaliha..

Zairah tana kitchen tana girka masa breakfast ta tsinkayo muryan sa da karfi ta amsa tace sir?
Bai dena kirar ba taji anata kwala mata kira
"zaliha..ta shiga amsashi da karfi amma kamar baijita ba yayi ta kirar sunan..da uban sauri ta aje spoon batama iya cire apron din ba ta nufo hanyar kofar dakin san,ganin bayan sa tayi ya shige ciki da uban sauri..
Chapter 85 · 0% Book details