← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 176

Sashe 122

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Differnt types of pads,tampons harma da panty liners

Komawa gefe tayi ta zauna ahkli thats when she knew she is officialy ruined,tana jin kamar Bata iya kara hade idanun ta da noor ba bare ajega ogan dayasa aka mata wannan shoping din.
Ta dade tana tunanin yadda zata kare da kunyan su dag yau a gidan nan

Bude maganin tayi zata sha kodan ta dena jin ciwon cikin harta bude kofa zataje kitchen sai ta tuna sai ta dawo,haka tayi ta waswasi she have no option face ta sha maganin da ruwan sink dake toilet..tana shan mganin ta fito ta tattara kayan ta kikkimtsa dan kadan ta kwanta akan gadon ta jim kadan ta farka tanajun kanta wasai kamar ma ba'ayi ba

Fannin su nashwan kuwa noor yasha mamakin dawowa ya same nashwan tsugune da dan tsumma yana goge inda zaira din ta zauna amma bai ga zaira dinba,koda yy masa tambaya yaki ya gaya masa komai kawai ce masa yy yakai mata aikan kar ya dame shi...

Bayan hakan suka zauna noor yana bashi labarin yadda jiya suka sha masifa a hannun lady jasmine,still yana kokrin gwada ma nashwan cewa ayanxu hanadi tana kan gaban ta na sauyawa He told him ai har ma ta caccanxa wardobe dinta zata fara saka kayan mutunci haka nashwan yay banza da maganan hanadin baice komai ba ya kawo masa wata magana na daban akan project dinsa da birthday dinsa

Noor yace ai sunma gama magana by 4 or five zasu fita suje gidan marayun nashwan baisan sun shirya hardasu abhay yau zasu rakasa ba.

Mikewa tsaye yay yace ma noor xaije wani waje kafin time din fitar birthday din zai dawo,noor ya gyada masa kai sai ya tattari wayoyin sa ya fita.

Arand 2 zairah ta fito sanye da hijabi tana takawa a hankli tana leken kar wani ya fito yaganta jin gidan ya dau wani shiru tayi sauri ta karasa kitchen ta kunna gas da niyyar zata nemar ma cikin ta abinci.

Yunwa sosai takeji shima ya hanata sakat,tuna cewa rabonta da abinci tun jiya da rana.

A hnkli taji an shigo daga bayan ta kirjin ta ne yafaa bugu taki ta juyo,.yace
Hello mutumiyar
..kanta a sunkuye tace hi batare data juyo ta kalle sa ba yace
Hop u feeling ok?
Yana fada Ta gyada mai kai,i think he sensed that tana jin kunyarsa ne sosai dan haka yay murmushi ya kama hanyar sa kawai ya fita"..ohhh its gonna be a long time of embrassment ta fada makan ta tana mai cigaba da abunda takeyi.
Tana gama dafa yar indomien data daura ta saka a plate ta dau fork ta wuce dashi dakinta bata sake lekowa waje ba kuma.

Fannin nashwan daniel yana bude mai kofa ya fito kofar wata ofishin sa dake can villa ya nufa aka bude mai ya shiga ya samu mas'ud har ya iso yana xaune shima ya nemi wajen zaman sa ya zauna.

As usual fuskan nan tana nan yadda take
Mas'ud ya gaishe sa ya amsa yana babbasarwa.

Mas'ud sosai ya sauya fuskar sa da jikin sa sun murmure ya karayin wani haske da kyau.

Sir..here is the report sir. Ya turo wasu kimtsaun files gaban nashwan
Minti biyar ya masa yawa yagama dubawa"yana rufewa yace good".
Sannan ya jingin bayan sa akan kujera yana kallon,
mas'ud..yace evrything seem perfect,amma kafin kaje hutun kn nan ina so kaje min wani waje,zaka hadu da sultan jalal, mahdi zai kiraka nan da awa guda zai gaya maka abunda zakayi awajen sa

Babu musu mas'ud ya mike tsaye yace done sir..a hnkli yace leave..mas'ud harya bude kofar yaji kamar daga ta bayan sa muryan nashwan cikin kulawa yace masa
"..be careful with jalal..Mas'ud yay wata murmushi mai sanyi..ya juyo ya kalle sa yace thank u sir sannan ya bude kofar ya fita.[11/28, 7:36 PM] Pretty KITTEN: Karfe 3pm Nashwan yana shiri zasuje motherless babies home da shi da noor thinking of his own parent yasa yakejin kasala sosai Noor ya gama shirin sa tsaf yace masa ina waje ina jiranka sai ya fice,Hnklin Zaira da kyar ya dawo jikin ta dukda ta qamsu da labarin cewa komai ya washe game da maman ta sai dai har yanxu tana fama da fargaban abunda zai biyo baya,nashwan has neva been so sympathetic nd generous with her

Tasan koba komai yanxu kam dan dolenta ta saita guji duk wani abunda zai kawo musu sabani A kitchen tayi tsaye cikin tunanin iyayen ta"today is her birthday, amma kwata kwata bata shina ba tsaban halina damuwar data shiga ciki, tana tsaye awajen charaf saiga noor ya shigo kitchen din da wani abu a parcel mai kyau dan karami Ya mika mata"hbd mutumiyr Please will u wear this for me?zaira ta karba cikin mamakin when tagaya masa ranar bday ta saita tuna ashe ranar ya tambayeta shekarun ta babu tamtama anan yasani ta bude kwalin ta ciro wani abu,abun hannu ne mai kyau dan tsiriri Tace Wow nice bracelet All for me?but mutumin u dont have to,yace Shushh shiru shiru baby you desrve it,kinsn wani abu kuwa? Ta girgixa kanta yace zairah Keta dabance a duniyan nan
Ure special nd exceptional sumtime i feel asif we are related..
I like u irin sosai din nan kefa did u really like me?

Wani shiru tayi tanata kallon sa sabida bata san ya zata fassara zancen ba

Cmon answer me ya jawo ta can ya hade ta da jikinshi ta dan fado,zaira tana shirin kwacewa sai ya rungume ta nan ne charaf saiga nash ya shigo So he looked at them wani iri,..kansa ne ya shiga sarawa tsaban yadda yaji babu dadi aransan dayagansu ahaka
,fuskar sa is burnning with clear jelousy bfr she realeses noor kawai ya juya ya fita,he left angrily batare daya ce musu komai ba,zaira tashiga bin inda yabi da ido cos nashwan's reactions its so affecting her nd its isnt funy,ta kwace jikin ta ana noor Ta kalle kofar sannan ta kalle noor a hankli tace.."
Gashi..ta mika masa abun hannun a hannun shi
"Nagode amma bazan iya karba ba kuma..tana juyawa noor ya kawo hannun sa zai jawota tayi sauri ta ture sa da karfi she look really disturb
,haka kawai taji hnklin ta ya koma kan reaction din nashwan espicially the way he look at her Idanun shi sun matukar fallasa mata abubuwan da suke rikita ta

Noor Yace but why?
Ko dan nashwan yaganmu ne shine kike bata rai?
Zairah pls nifa na baki kyauta ne,ana maida hannn kyauta ne?

Tace nide aa I dont want it anymore
Zai sake rikota ta fauce pls dont hold me anymore

Yace mesa kike turani ajikinki

Zatayi magana yace Sabida kinajin tsoron sa ne ko dan Baki so yaji haushin ganina dake?

Tayi masa shiru..
Im asking u zaira hawayen da bata san dashi ba shiya kufce mata

Noor ya shafe kansa da tafin hannun sa a hnkli yana furxan iska cikin mamaki

Yace Ok..na fahimta..im sorry

Ta kara fashewa da kuka"mutumin Meke fahimta?nifa..

Yace shuusshhhhh
Dan Allah ki goge hawayen ki,i hate tears wallhy.Kinga zan aje miki anan,
Ya sake abun akan table,i made it specially for u xairah"..its just a bday giff from me to u..amma yau in ina da muhimmnci arayuwanki ai zangani insha Allah.
Yana gama fadar haka yayi waje

After a while
Can saiga shi ya shigo dakin nashwan Ya same sa azaune akan kujera yanata caccaka comptur sa sam yaki ya dauke idanun sa daga abunda yakei irin he look so sooo angry amma kuma yake dannewa cikin basar da komi
Kallon shi yayi sosai harsaida ya fahince wani abu danko sallamar sa ma bai amsa masa ba

"Nashwan?.

Bai dago ba Cikin wuyar Yace masa..
"Uhum..
Nashwan ina maka magana

Ya share baiko motsa ba still sai can yace Yes yes inajin ka

"Nashwan bazaka kalleni bane?

Shiru yayi masa

Nashwan kana fushi dani..hey look bawani abu fa tsakanina da ita sau nawa xan nagaya maka Today its her..

Wani uban karan tarwatsen laptop ne ya dakatar da noor sakamakon sake shi a kasa da nashwan yayi"

Ya isa haka..nina tambaye ka wani abune?I dont care
Wat u do..kadena damuna dan Allah.

A mugun zafafe yayi maganan cikin wata rikitaccen diri kamar ma dukansa xaiyi atake Noor ya sunkyar dakansa kasa dan baison kwata kwata suyi fada da babban abokin sa,he knws nashwan need him today deep deep inside him ..

"To why r u angry at me now?u look upset nashwan
Miye haka ne dan Allah

Yadda yayi maganan cikin sanyin yanayi yasa shi yaja tsuka ya kau dakai sunfi minti talatin ahaka

"Noor nace maka banaso, banaso
Kadena abunda kakeyi da yarinyar nan a gidan nan.

"Toni Mena keyi da ita?Nash meye aciki dan na tayata murnah ita ba mutum bace?

Murna ko?
Murna ne zakana matseta haka?,nan ya fara bayyana abun da hannu kamar sabon tababbe
"u were smooching her back,Kanata wani mammtsa mata kyamusashen jikinka harda aje hannu a waist dinta,miye haka?

tsaban mamakin sa nooor bai ko iya motsa labbansa ba ya cigaba da bin hannun san da kallo

Can yace
"Duka wayannan abubuwan har ka kalla?Nashwan wani irin saka ido ne hakan..inna lillhi to wallhy banma san haka na rikota ba..

Msssw aibaxaka sani ba,ba murna kake tayata ba?
Ciki kamatane?to yaushe ne ranar haihuwar?Ran noor atake ya baci..na hadaka da Allah kadena dishonouring din tarbiyar yarinyan inkana so kasani
Bafa saika gaya min baqar magana ba
"Ok Today is her birthday..she is even ur bdy mate..
Nashwan kamar zai fashe Yace what?

Noor ya karaso gabansa "Yes I got her a little gift..amma sabida fushin ka na maita,har ta maida min wai bazata iya karba ba..u ruin it for me..Kai fushi ita fushi Wallhy gaba dayanku bana gane muku.U guys r so weird

Nashwan ya masa kallo daya..
"To ina abunda ka batan?bani in gani mana makaryaci

"Yana wajen na aje mata,in har batasa ba wallhy sena ja maka Allah ya isa
Cos that girl has make me smile in many ways wai mesa zakamin haka ne?Is not fair if we ruin her day.
Am damn serious naji haushi banso haka ba
Chapter 122 · 0% Book details