← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 176

Sashe 103

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nanda satikai shida ta qudira zata iya barin masa aikin sa mai gaba daya ta tafi kuma insha Allahu bazata sake waiwayar nan gidan ba..cikin wanyewa da salon sakaya magana ta inda ba lallai agane gskiyar ta ba ta fara basa labarin abubuwan data shashha mishi na laifo da matakn daya dauka akanta
Musamman wayanda suka faru a gidan nan,in da ta nuna masa cewa hala da bata saki jikinta tayi bacci tabarshi da yunwa fa bazai tsaurara mata ayyuka kowani iri akanta ba,tace noorin,ni fa ba komai bace,sir nashwan kuma ya wuce gaban wasa.

I undestand dat bazaiyu ina masa aiki kuma ina kasala da kuskure ba,".tayi shiru anan tanajin wani abu na tsargan ta a zuciyarta cike da sanyin ynayi tace da can ma baiya kulani aikin kawai nakeyi
Amma dga baya ni na fara jawo koma menene but..then.
"he was too hard on me..kuka ta fashe da shi mai sanyi,ta kwace hannunta anashi ta kai hannun kan fuskarta tana sharewa

..noor yana ta kallon ta cikin tantance maganan nata akaro na biyu daya kuma jin wani abu yana fixgar sa a zuciyar sa game da ita
[11/24, 9:07 PM] Pretty KITTEN: 52

Gam gam ta firgita ta cakamo jikakken rigar shi tana mai masa dabaibayi da yan fararen yatsun hannayen ta dake rawa sosai,har lkcn iska ake yi,ga ruwan na kwalala akan su kamar da baqin kwarya,fararen idanun shi ya dora ya fara kallon ta tunda kan shafaffen goshinta mai kyau da kyalli har ixuwa zaren suman ta daya manne da bayan kunnen ta,ya shiga kallon tsiririn hancinta da lips dinta daya gama cabewa da jikar ruwan yay wani fresh yayi jajir kamar danyen tomatoes,lips din Wani bari bari yake ta kasa cewa komi ta kuma kasa sake masa gaban rigarsa data cukuiya tsaban yadda takeji kirjin ta na bugawa, bata iya kkrin saurin dauke idanunta anashi ba,shima fuskarta yake kallon da dukan imanin sa,wani haske da kyalli yagani a goshin ta daya kusa zautarda shi,hasken ne ya kuma bi harkan fuska da kan tsiririn hancinta da jikkaken bakin ta da ya bada shape mai kyau yayi ja yay fresh dake bari barin sanyi yana wani rawa,ji yake kamar ya cafke su xuwa nashi ya fara tsotsewa..

Dan gyara tsayuwar su yy kiris ya rage zaira ta dauke, jin numfashin ta ne ya shigayin sama sama jin yadda ya dada manno ta kadan da kirjin sa ta rangwafo batare da ya san yay hakan ba,lallausan hannayen sa daya ya sakalu a bayanta itama ta tamke mai rigarsa ta baya suna bada tsayuwar sun support,zaira ta fara kicin kicin da alamar zata kufce saukar wani abu masu laushi laushi akan kirjin sa yasa shi lumshe idanun sa yanufi can kololowar sama dan a take suka nakasa shi, ji yay kamar kafafun sa suna neman kasa daukarsa zaira cikin rudewa tafara kkrin kwacewa da karfi ayayin da kugun ta da nashi suka ci karo da juna,ta gefen cinyarta taji naman wajen yana tabo wani abu mai kauri da tsayi ata gaban sa abu ya mike tar kamar sanda,a mugun tsorace ta kwace hanklin ta,one time taji wani girrr shocking ya mamaye duk jikinta kamar anjona ta da electricity batayi wata wata ba ta fauce jikin tan tayi saurin juya mai baya

..bayn nata ya bi da kllo wani ruwa mai dumi dumi yaji yana masa yoyo yanata driping ta cikin wandon san, ta tsaya agaban san ne amma ita kanta bata san duk jikin ta ya birkice yana karkawa ba,duk wani sirrin surar jikin ta tasan ya bayyana mashi, hasken karar wuyan ta da sauran gadon bayan ta daya bayyane ya kawatu yay kyau da jika jikan ruwa da jikakken sumanta da yy shataf ya mammannu,zaira ta rasa meke mata dadi,cikin dauriya ta shiga kimtsa dankwali akan ta tana jajja tana rufewa,kamar ance ta juyo kadan tana juyi taganshi har yay nesa da ita yanakan tafiyar sa

Tsawon mintin biyu tana kallonshi kamar bata so ta tuna wani abu dataji ajikin shi,tafiya yake har ya nufi hanyar part dinsa ya juyo da sauri jin sound din da yyi kama da na faduwa, kallon mamaki ya shiga yi mata ganinta a kasa, ganin she's gasping for breathe ae bai san lkcn da ya nufeta da sauri ba,yana isa gabanta ya durkusa ya dagota a dai dai lkcn yaji an wani bangaje shi an kwace ta,noor ya gani durkushe agaban ta yana kallon fuskarta kamar zai hadiyeta noor baima kalle nashwan din ba cikin nuna damuwar sa da kulawar sa yace"Meya faru?ta fadi ne ko? Hey hey ya durkusa kadan ya shiga hura mata iskan bakinshi a fuska,baqar Haushi da baqar azaban kishi ya hana nashwan motsawa har wani duhu duhu yake gani,zairah was lying emotionless kamar bata motsi,noor ya fara tattaba gefe da gefen wuyarta,bai lura da uwar harara da zagin da ake dura mai da gefen ido ba,kamar ya shake masa wuya haka yakeji"Wawa banza kawai ya wani kwace ta a hannuna kamar shi likita ne,msww,
wawa kawai,
mikewa yy tsaye dan yasan in yacigaba da kallon su da wuya in bai harxuka har abun dayake dannewar ta fito fili ba,he hate to see anyone with her that feeling comes with great intensity dayake ji na musamman har acikin jininshi, abun yanaso yafara fin karfin zuciyar sa,inba dan noor noor dinshi bane wallhy yau yau akan yarinyar nan da sai ya bar masa gidansa,yana gama fadin haka ya yanke jiki a fixge walking like he dont care ya wuce ciki..

Zairah ce down flat agaban noor numfashin ta yana sama sama sai noor dib ya tallafo ta a kafadunshi a hankli ahankli yayi da ita ciki suka wuce har dakin ta,yana turo door din ya barshi a bude bai rufe ba ya kwantar da ita akan gadon ta,pillonta mai laushi ya cusa akanta dan kan ya dago sama sam ta samu daman yin numfashi da kyau ya gyara mata kwanciyarta,sannan ya kashe acn,ya dawo gefenta ya zauna yanata kallon fuskarta yafi awa guda yana gefenta a haka zaune can ya kashe mata wutar dakin sannan yayi waje.

Kofar Dakinshi ya nufa yasa key ya bude ya shigo ciki yan me yar da key din akan gado Jikakken rigar jikinshi ya zare yay tsaye gaban madubi yanata kallon halittar kirjinshi nayan wasu lokuta
Ko tunanin meyayi kawai ya sake murnushi ya kada kansa ya jawo towl ya shiga wanka,daf ana shirin kirar sallahn ishai ya fito sanye da yar jallabiyar sa brown wanda ta shiga sosai

Gani yy an jejjera musu abinci akan dinning amma palon babu kowa
Hakan yasa ya haura sama da niyyar dubu nashwan dan dazu yy ta buga mai kofa bai bude ba,har ya sharo kwana jin shirun gidan yyi yawa jikinshi ya fara bashi akan ya koma ya dubo lpyar zaira tukun

Zairah ta mike tuntuni,ta fito tayi girki amma tsaban gajiya datakeyi da yawan jin bugun zuciyarta na karuwa yasa kwata kwata yau taki tayi wani kakkwaran motsi
Har ta gaggama girkin ta dawo

Zaune take a bakin gadonta kanta akasa tsakaninn cinyoyinta cikin wani irin yanayi mai rudarwa data kasa fayyace shi..

Sosai takejin ta gaji da tunanin abunda sukayi da nashwan acikin ruwa,ta kuma gaji da yawan bugun zuciyar dake addabarta each minutes ta tuna fuskn nash the whole drama is freakng her mind out,tanajin sautin bugun kofar tayi shiru,can sai taji kamar muryan noor ne awaje"..a hnkli ta dago kanta tabi kofar da kallo tafi minti biyar tana jin abubuwan dayake cewa"..zaira are u ok?babu kalmar tambaya mai nuna kulawarsa da bai mata,saidai bata iya ansashi koda da gyaran murya ba sabida hasali bashi yake yayi a kwakwlwn ta da zuciyarta ba..

Sanin cewa ta ma kofar key ta ciki yasa taki ta motsa daga nan,har noor ya gaji da tambyarta ya hakura ya tafi hnklin sa ba a kwance ba

Fanin nash kam tun bayan rabuwar su awaje Da bala'in fushi ya shigo dakinsa har yana wani huci,yana shigowar baima jira komai ba ya fada kan gadonshi ya kwanta ruf da ciki yana sake wasu zafafan huci,har cikin kohon zuciyarshi yana jin kishin ta na cinshi kamar wuta sam babu sassauci

yadda noor ya kwace ta a hannun sa dazun yafi kona masa rai yajawa hakan tsaki yafi sau arba'in in ba'a kirgawa dai dai,can ya fara juye juye akan gadonshin shikadai yaje nan ya aje kansa yayi nan ya turmusa har sanda ya kusa birkita ko ina yana cixe baki,"

Daga nan zaune ya mike ya zauna dafe da kansa dayakeji kamar zata fashe tsaban tanai masa ciwo.

Yayi shiru cikin tuno fuskarta aranshi atake yaji idanunsa sun taro ruwa ya najin kamar zai sauke wasu zafafan hawaye,dafe kirjn sa yayi da tafin hannun sa a bayyane ya furta.."what is this? tambayar kansa yy cikin mamakin kansa na fadawa cikin tsananin damuwa da fushin ganin cewa noor ne da zaira ayanxu ba shi ba..can ya ja tsaki mai sauti ya koma kan gadon kwanciya yy a rigingine ya fara latsa wayarsa yanayi ne kawai amma kamar baisan meyakeyi ba,
Hakan baima sa ba ya jefar da wayar ya jawo pillonshi ya rungume ya matsa a kirjin sa, shima hakan baimasa ba ya wani jefar dashi da karfi ta bayansa ta bakin kofar inda taje ta bugi fuskar noor daya kutso kansa kenan batare dayay sallama ba
Noor ya rike idanunshi daya ya buga ihu yanajin radadi yace "Auchhhh...nashwan mai haka xaka bugamin ido,nashwan yayi kyam ya share shi duk dama yasan bada niyya yyi ba har aranshi yanason noor amma baijin yanxu zai kulasa sabida yarinyar nan.

Haka noor ya karace rakin sa ya fita nashwan baiko kalle sa ba bare ya amsashi har ma ya lura ya masa sannu,yana rufe mai kofar kuwa shima yaja tsaki.

Ranan Noor shikadai ya zauna yaci abincin sa,his hrt full of wories ganin yadda dukansu suka basar dashi kuma he is certain zaira tanajin
Shi meyasa bazata bari yaga ko lpyarta ba?
Chapter 103 · 0% Book details