Sashe 80
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muryan nan nata na rigima da kinibi ya tsinkayo,Nash,honey..are u sleeping?
Gyara kwanciyar sa yayi yana jan pilown da suka watsa gefe shida zairah dazun ya kalli agogo yace its 3am im sky diving.Rau tayi da idanun ta Zata yi magana ya dakatar da ita da masifa
"Akan me zaki dagani tsakiyar dare da lpyarki kuwa?zatayi magana ya kuma tsareta cikin fushi
"bana so..im so tired..bakisan ma tayaya na same baccin nan ba.
U disgusting little brat,hanadi ta fusata kamar zata fashe "nashwan dady ne fa ya aike ni wajen ka,yace ya kira tun safe baka dagawa,nima ai nata kiranka baka dauka ba..kace kar naxo maka office bare gida"baka damu da abunda nkeji araina game da kai ba fine amma ai aika akaban what else do u want me to do..?Ya dan yi shiru kamar baijita ba,"a miskile yace
"Aikan me?Miye aikan?"wani abu kamar gulluto ya wuce mata awiya"
Cewa yay wai zamuje tare muyi signing wasu document tare da su nail khaleepa a babban ofishin lawyr sa,wai za'a inventing new share policy,"kamar tana gaban sa ya balla mata harara ya dada tamke ransa
"Day,time?
Tace jibi da safe,inzo in dauke ka agida?tsawon lokaci babu amsa kawai shiru taji sanda ta dauke wayar akunnen ta taga ashema ya yanke"sulale tayi cikin kunci tana jin wani azaban kishinsa na cakkin ta"kwana biyun nan duk wani labarin sa ta sani,inclding zuwa club dayayi ranar da kuma hulda dasu abhay dayakeyi kwana biu..tafi awa uku tana juyi daga bango xuwa bango tana harsashen ko wata ta daban ce take son ta shigo rayuwar sa,aganin ta tsanar dayake nuna mata yanxu yanaso yafi na da can,and she is sure ba nala bace dan ance mata nala tayi tafiya taje hutunta a bora bora island jiya jiyan ma ta dawo probably dan meeting din nan ya shafe ta itama Washe gari da sassafe zairah ta fara daukar matakin kulawa da kanta kamar yadda yenge ta bata shawara,duk yadda takejin nauyi da son ta koma bacci haka ta danne ta sauka tun 5 ta shiga kimtse kimtse ta hada ruwan dumi ta wanke fatar jikin ta yayi fes ta fito ta shafa mai ta dan gogge da white baby talc mai qamshi,nan ta doro sallahtul fajr ta hada da asubahi azkar din ma yau sama sama tayi ta fito backyard ta wanke dayan uniform dinta na jiya ta shanya ata igiyan waje inda tasan ba lallai wani ma yagani ba.
Tana shigowa ta nufi kichen ta kunna tea maker,wani kakkauran tea ta hada taci da 2 slice of bread wanda yaji margerine..by 7am ta kai masa nasa
Spearmint tea din nashi,baccin shi yaketa sha idanun sa arufe cikin duvet sallayar ma akarkace take akasa da alamu yayi sallah ne ya koma yana baccin
,she just tot koma ya taba zuwa masallaci arayuwan sa,ita bata taba lura bama..ganin kamar zai motsa tayi sauri tabar wajen taja mashi kofa.Dakin ta ta nufa ta cikin sauri kamar tasani ta shiga yin asalin shiri ta bude wadrob ta dau dayan kayan aikinta ta kwama,
Minti ashirin batakara ba saiga aika akan ta fito waje zasu tafi,tana diriwa waje taga 8 set of bentley jeep farare,yau kananan kaya ta kamfanin gucci ya saka kalar rigarsa fari kat wandonsa da loafers dinsa light purple se agogon philip nd co,farin face cap dinshi na guccin ta amshe shi ta masa kyau har ya kusa ta rufe mai kamannin fuskar sa gawani mayyar qamshi tomford dayake tashi ajikinshi,kai tsaye aka bude masa motar kusa da tsakiya ya shiga
Cikin sauri xairah taje ta bude gate motocin suka fiffice
Last car dake baya shiya daukota suka koma inda suka fito jiya a,saidai this time da karfin ta ajikin ta so bata wani ga wahalar aikin ba altho yau babu ma dama laka iya dan sauran abunda ya rage suka karasa,seya barta a office dinshi ya shiga closed door meeting da wasu jigajigan mutane,bata dai ga fuskokin su ba amma daga yanayin manyan motocinsu da securities dinsu ta gane,xama tayi tana ta kallon office din babban hoton baban shi ne manne a bango akasa dashi akayi aje gold statue din tambarin bmf"..cikin rasa abunyi zaira ta mike har gaban wajen ta isa Tanata kallon abu.."The brave men falcon"..sai yau ta dada tunowa da ma'anar sunan,..
kwafa tayi zata juya ta bar wajen taji kamar wani abu ya rike bakin zaninta,mabudin
Wani black sculpted
Drawer ta gani is like ana sauri ne aka barsa a bude ba'a ma rufe sa,so she quickly bend down taja knob din zata rufe taji kamar wani abu yana turasa ta ciki
,budewa tayi mai gaba daya wajen is dark bata ganin komai aikuwa tana saka hannunta ta zaro wani hadadden old photo album..
Atsaftce yake duk dama Irin black nd white din nan ne,..
A hnkli ta shiga balle buton din ta shiga kalle hotunan ciki kowani pic da dan rubutu akasanshi in black pen."mayor hakeem wamako ne a shafin farkon he look so manly nd perfect kamannin dayakeyi da nashwan ata jiki da fuska shiyasa ta dade tana binshi da kallon respect nd admiration sosai,can ta bude dayan shafin taga anrubuta mayor Aseem assidique shima ta dade tana ta kallon sa,she knew that shine ogan yan southsong gaba daya dan dama labarinshin kawai taji sau daya arayuwanta amma bata taba ganinshi ba bare taji labarin wanda ma ya taba hulda dashi,tana bude dayan shafin taga an rubuta mayor wasim mesut kaita,wani abu nadaban taji aranta wanda itakanta takasa fassarashi, badan taga shima baya smiles ba da saitace wani abu tagani ajikin shi dayay saurin sace mata zuciyata,ji tayi kamar tana gaban mahaifin ta,ita bata ma sanshi ba bata taba ganin ko hoton sa ba,wafiyya ta gaya mata mahaifin ta ya rasu amma kafin ya rasun sanda ya ganta yasa mata sunanta zairah kuma yana sonta matukar so.
hannun takai tana sinne hawayen da suke shirin tahowa mata,bata san meyasa dataga wannan mutumin takejin muguwar nadamar rayuwarta ba"sai ta farajin kamar tana bukatar normal life kamar yar kowa,tanata kallon fuskar mutumin har wani kama kama taga sunayi haka kawai taji jikin ta ya muce gaba daya baqinciki da damuwa na neman ya gume mata xuciya, dat clouded xpression of needs for a father's love
Aranta tace da tana da uba a duniyar nan she will neva eva be a maid.
Tsintar hawaye masu xafi tayi suna tuntundowa kaca kaca daga kwayar idanun ta kamar ana tundodo su, rufe album din tayi tasa hannu ta share hawayen dan bata san ma dalilin daya jefata cikin wannan yanayi ba.
Jin karar sautin taku yasa tayi marmaza ta tura album din can ciki ta tura mabudin tana famar kullewa
Banko kofar da akayi yasa ta gane ba nashwan bane,a hujajan ta mike tsaye tana juyowa da wani marar kunyar shiga taci karo agaban ta
Matar nan ne data xuba mata miya ariga ranar ta wani dake daga bakin kofa tana mata wani irin kaskantcen kallo zairah tace
"Gud day maam
cike da kadadi Nala ta tabe bakin ta
"Ke Ina miji na yake?zaira tayi mata shiru dan bata san me xatace ba,.
Tsawa ta daka mata tace"Are u deaf?
Zairah ta dago tace am sorry ma but i dont knw ur husband..a fusace tace the kon,
nashwan wamako..
Ur boss,anhkli zaira tace ohh,da alamn raini kamar batama sani ba, tace"baya nan!!yana meeting.
Tsaki ta ja mata
Yaushe zai fito?
Kafin zaira ta amsa ta tsareta da wata irin muryan gadara
"I will wait for him
Get me sum coffe
Diract ta same waje akan kujeran sa ta xauna tana wani jijjin kanta,har xairah ta nemo mata coffen ta dawo..
Thank youu..ta karba ta shiga kurba.
"Kece kika xuba min miya ranar ko?
Zairah ta mata shiru kanta na kallon kasa"..take!!ta mika mata suaran cofee
!...im out of here,wannan mumunan fuskartaki zata karamin rashin sa'a da baqin jini arayuwata In ya fito kya ce masa
Matar sa nala khaleepa taxo bata same shi ba..
Ask him to call me!!
Zairah kamar bazata amsa ba can tace ok maam..tski taga ta fice As expected zaira tabi bayan ta da kyakkyawar harara.
Mood of dresing dinta is so poor dan babu abunda baiya nunawa ajikin ta data damesa da green satin gown,ga wani kwalliya na maita data bula akan fuskarta..
Kusan bayan axhr nashwan ya fito daga meeting baima kulata ba suka wuce show room dake wajen ta shiga jejjera masa statues irin wayanda sukayi jiya babban cikin da aka goge har ya zama ceramic taga an rubuta suna...
"wafiyya wamako"..
Nd that just remind her of her mum koyaya take ma oho dan tunda tasanu tana tura musu kudin doct kullum acikin cewa yake tayi zamanta komi natafiya daidai
Kudin aikin ta batacin ko asi,ko na katin ma da kyar ta zara,a lissafinta baifi ace saura dubu dari biyu ba amma yau lissafin abu daban nagobe ma daban.
Yau kusan da wuri suka koma gida arnd 5 nashwan har yayi wanka yana zaune a falo zaira ta fara da normal routine na tambayar sa me zata girka masa alokacin sai yace mata indomie kawai yake so,Within 15 minute ta dawo da tray dauke da indomie nd fish pepper soup dake har tayi wanka ta dan kimtsa so
Agefen shi ta tsaya har yagama ci,zata kwashe ta tafi can ta tuno da aika nala sai tace sir..
Yamata kallo daya "uhmm sir dazu anbarmaka sako
Wai inkaxo in fada maka kaneme ta a waya
Bai amsa ba ya dada mata wani kallon tsawon lokaci sannan ya juyo"Waye wannan din?
Zairah Tace uhmm uhmmm i i she she.. she is ur...ur...wife sir..
A mugun tsammace ya juyo ya wani kalleta cikin dagon murya Yace what?
*Littafi na kudi ne pay ur 300 via 0152983148 gtb mohd sule surayya contct 08060712446*
[11/18, 2:24 PM] Pretty KITTEN: *42...Apology letter from condom industry!*