Sashe 66
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin haka nashwan ya koma ciki ya nemi waje ya zauna a fusace dan baqar yunwane ke waina masa hanji baima san lokacin da bacci ya dauke sa akan kujerar ba..
Arnd 11am ya farka,still yaga shiru
Kuma harga Allah bazai iya jure saukar dakanshi yayi ma cikin sa girki ba
Ya sake fitowa har kitchen dirrect ya bude fridge,sauran kunum gyada data rage shiya dauko ya dumama ya sha awajen sannan yadanji sauki har ya fita
Bazai taba iya tuna ranan da yayi wani abu na girki dakan sa waidan yaci ba
Nd that petite idiot must pay for this
Zairah tana kan llausan gadon ta yau wani uban baccin safe ta kwasa,a firgit ta mike zaune bayan sanyin ac ya fara addabar ta,mika tayi tana doka salati abayyane sabida yadda taji kirjinta na bugawa already tasan wanni abu ya riga ya afku aikuwa tana juyi da idanun ta agogo ya nuna mata lokaci,se batayi yunkurin tashi ba seta ganin kmar dishi dishi kamar karya sansa ta jawo yar wayarta ta duba sannan taga sha daya ya wuce an neman sha biyu saura.
"Innalihhi wa inna ilahi rajiun..
Wayyo na shigga uku..cikin tsananin faduwar gaba tace" sir nashwan!!!!
Sanda tayi dirar mikiya akasan gadonta ma bata sani ba,godiyan Allah data tuna cewa sanda tayi fajr kafin baccin ya dauketa.
She did not plan it alll,daga dan cewa bari ta kara jan lokaci shikenan baci me shegen dadi da nauyi ya debe ta..
Nashwan yana bude lumsashun idanun sa ya ga kamar kofar sa na buduwa a hankli...
Zairah ne ta shigo ta tsaya agefen sa fuskarta da yanayin ta a mugun rude,shikan sa ya gane hakan sabida ya lura batasaba shigo masa hakan batare da knck ko ixinin sa ba.
Fuskan ya tamke tam kamar mayuncin zaki sannan ya dago ya bita da kallo daya
"Nd Who is this..?
Zairah taji ta birkice
"Gud..goood..mo..mmorn morning sirr
I...i...
"Just Shut up..
Ya fada cikin tsawa yana mai mikewa tsaye cikin yanayin fusata yana me kuma kare mata razannen idanun sa da yunwa ya galabaita su sukayi ja ..rawa jikin ta ya fara sosai ta kasa kallon sa
"On ur knessss. .
Ya sake daka mata wani tsawa me kara a gigice ta zuba gwiwarta duka biyu akasa idanun ta na kkrin fidda ruwa
Inna kikaje?
Uban waye ya baki izinin barin aikinki ki fita...Did u care to xplain where the hell u are?
A hankli ta dago ta dan kalle sa ta kuma sauke kanta kasa,hawayen tane suka sauko,a wahale take sauke numfashi sabida yadda taji bugun kirjinta na karuwa,sosai taji tsoron sa ya nakasa mata gabobn jiki
Sai ta rasa yadda zata fara magana kalaman bakinta ne sukayi mata nauyi
Shiru tayi dan bata san mema zata fara cewa ba,Ran nashwan sai ya dada baci sosai...
Dan Lumshe yayi sannan ya bude har zaiyi magana tayi saurin tsare sa cikin tsananin rawan murya
Sir...
"Wallhy Banje ko ina ba..ina daki...im really soryy sir...
bacci ne ya dauke ni,i neva planed it sir...Da Mamakintan da bacin ransan duk ya hada akan fuskar sa ya mata wani shakuraren kallo" "Yace bacci?
Sai tayi shiru hawayen ta me ban tausayi yana famar sauka..Wani iska me zafi ta kwace daga bakinsa ya furxar, Duk yanayin san nan Bai tabajin a duniya yana burin ya mari fuskan ya mace ba se yau .
Zairah ta cigaba da kallon kasan tiles a tsorace dan bata ma san me zata sake cewa ba and she realy cant stop her tears sai kaga kamar ma ba zallan tsoro bane tausayin kanta takeji..
Komawa yayi ya zauna yana calming kansa na dole cos her tears is really affecting him
"..maman shi.. maman shi kawai yake tunawa in zaira tana masa hawaye
..sai yy shiru ya cigaba da kallon off tv screen dake gaban sa dan sam baya so zuciya taja shi yyi mata abunda bai tabayi ba..After like 20 mint ya fara maganan sa quiet normal amma ko kadan fuskan sa ba'a sake ba.
"Xaki maida Ni abokin wasarki ne?
Zaira ta dago kai kamar mareniya but
She wish bata dago kantan ba dan kuwa fuskar san ya matukar firgitata
"In kin mance ke wacece to ki shirya ni zan tuna miki cos
Im not yr mate,nd our level will neva cross path..idiot.
"Daga yau"
Sai ya mike tsaye yana kallon ta cike da fushi da fusata da alamar ranshi ya baqanta sosai..
"thy will be no housekeepers Or gate men Ke xaki nayin komi na gidan nan..i mean evrything ciki da waje..Kuma daga yau zaki san cewa ina da ikon yin komi akanki,u work for me,i dont work for u.. stupid..Ure nothing,...Babu marabar ki da gwandon shara,karamar tsaki yaja Then he gave her one disgusting look sannan ya daka mata wata dakakiyar tsawa mai tafe da nuna iko
"Duk randa kika sake barin aikin ki ki tafi yawon banxanki zaki gamu dani,i mean it..U better stop acting like u own urself arnd here.
Lokacin da zairah ta fara asaln kuka ma bata sani ba.
Ki cigaba,lokcin da kika cika nan gidn da wannan banzan abunda ke fita a idanun ki seki tashi kiyi abubuwan dake gaban ki...
"Now get out..
Ya buga table din dake gaban sa da uban tsawar daya kusa zare mata sauran numfashi
She totally lost caurage to talk,bare har ta iya tambayar sa me zata dafa a mugun firgice ta tashi ta fita.
Hanyar Kitchen ta nufa tana goge hawayen ta,gaba daya bata jin numfashin ta da sauki sabida yadda take tuna kalaman sa masu zafi masu kaskantarwa
,"evry human beign deserv respect..no body is garbage!
Amma kuma tasan koma miye ya faru yanxu da laifin ta,ta kunna gas cikin sauri ta dora ruwa dan bata masan me zata daura ba.."I cant be perfect,no one is .."ita kadai tana ta maganganun zucin
Within 30 minutes har ta gama dafa komi Dakinshi straight ta wuce da shi...
Kallo daya yayi ma abincin sannan ya mike tsaye fuskan nan babu sauki
"Meye wannan?kafin ta amsa ya daka mata tsawa
"I need food not garbage'Batama tsaya amsawa ba Tayi sauri ta tattara abincin ta fita after like 15mint ta kuma dawo da new dish
Na Mashed patotoes da zobo drink mai qamshi da sanyi,har tagama ajiyewa baice komi ba,he look so upset sosai ya takuna kansa akan kujera yana latsa wayar sa hnkli kwance,u cant really tell dat yunwar ce ta dame sa amma tsaban taurin kai da rshin son ya nuna mata abunda tayi yayi affcting dinsa ne kawai.
Plates ta juya ta bude warmer zata serving dinsa.
Dont u dare serve me this diqusting thing..jiki a sanyeye
Ta dago ta kalle sa
Hakuri kawai ta basa ta tattara tayi waje.
So she tried to make sumting bit heavy wannan karon water melon fresh juice ta matse ta a jug sannan tayi hadadden jollof rice da pepper chicken wanda yaji kayan lambu yayi fresh green nd tasty ta taho masa dashi
Data shigo Wani irin walakntaccen kallo yay ma abincin
Can ya dau cokali ya tattaba yakai dan kadan bakin sa se taga kamar yanayin fuskansa ya sauya
Kanshi ya dora akan kujera batare daya kalle ta ba yace "jeki".
Babu bata lokaci tayi waje,for some unkmw reason she was sad Sauran abincin dayaki cin shi ta zauna ta tattaba sauran daya rage sai ta rasa yadda zatayi dashi ga wani balain tsoro daya mamaye xuciyarta, can dai ta fito har bakin gate ta bada masu aiki a waje."dukan sun kulata 'Mun gode hjy sannu da aaiki
"sabida kyaunta da nitsuwarta kusan Kowa yana muradin yayi magana ita amma ina,kamar akan kafarta take haka nan ta share su tayi saurin dawowa cikin gida
Bayan wani dan lokaci ta gama kimtsa ko ina saura dakin sa,so tana tahowa tun a coridor ta somajin
Karar tv da alamar yagama harma ya sauka falonshi yana kallo..
Marmaza ta turo kofar dakin ta kwashe empty plates din ta dawo ta gaggyara masa ko ina yayi fesss
Daga nan tasan babu wani abu da zatai masa dan haka take tunanin komawa dakin ta dan tayi wanka da sauran su,daf tana murda kofa taji sautin kira,sunan nan daya rada mata wanda bata san da shi ba"Zaliha..
Zalihhha...
A hujajan ta amsa da "naam..sannan ta sauko..
*Is not free,pay ur 300 via 0152983148 mohd sule surayya gtb ko mtn pin ga number waya 08060712446*
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *35...Here comes the summer!*
"A zaune taganshi yana kallon tvn sai tayi gefe ta rusuna kadan tace"Gani nan sir"Tsawon minti guda yayi sannan ya daga kai ya mata kallo daya ya kau dan kansa gefe,a hankli cikin wuyarshi ya fara magana..yace "Im going to be working from home,Kijje ki tattara files dina da sauran machines daga kasa,i need a good home office cabin,ryt there in my room.
Bai bari ta amsa bama ya mata wani irin kallo"i need it now,and fast..cikin sauri tace ok sannan ta mike tsaye ta haura sama dakin shin
Tsayawa tayi tun daga tsakiyar dakin tana kalle kalle
Harga Allah bata san ya ma ake hada office cabin ba but his room is large enough to do that,duk dama ba babu too much luxury kamarna southsong mansion
Amma akwai tarin space a tsakiya da wajejen zama na hutawa,Duk da haka bata rusuna ba ta jajja drawers da tuff cupboards dake can dungun dakin,wani uban nauyi suke dashi sabida tsabar kyau da tsadar su,ko kujeran zama ma da kyar take ja wani nishi sama sama takeyi, atake saitaji gabobin hannayen ta sun gaji jikinta ya mutu murus yay laushi
..lissafi tayi sosai a kwawklwnta sannan ta soma arranging dan karamin office nesa da fankacecn gadon sa by the left ta inda zasu bada tv da mirrorn sa baya