← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 176

Sashe 78

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan waje ya samo ya zauna agaban babban hotonan statues din da comp take nunawa,dayan kamar flower vase daya kuma kamar trophy,harga Allah bata san manufar su ko amfanin su ba amma taji kamar wokers din suna cewa abunna BMF ne,.Agaban engine din ya zauna yanata mulmula lakar dakansa yanayi yana dagowa time to time yana kallon zanen,within few minutes wasu very clean nd soft clay ya fara tukuwa dama in ankunna abun jujjuya yake yi dakansa yana fitar da shape din lakan amma fa dole se mutum ya zauna yana kikkimtsawa da tafin hannun sa so gaba daya hannayen sa ya baci da lakar..

she knew its important tunda taga yau dakanshi yakeyin aikin bai sa wani ya masa ba
..iya zaman ta dasu izuwa yanxu tagama fahimtar duk wani abu in har BMF ya shafa to nashwan baya wani wasa dashi.
Sanda ya tara lakar mai dan yawa ya mike tsaye yana wani jan ajiyan zuciya,wani kallo ya mata wanda yasa ta ta matso daf tana isowa ya mata umarnin data zauna anan ta cigaba da yin abunda yakeyin
A dofane zairah ta zauna ta rasa me zatayi,looking so hungry nd dump sabida bata cikin mood din yin komai irin haka beside aikin maxa ne wanda bata taba saka ran zatayi ba..

Ko kallon ta baiyayi ya cigaba da abunda yakeyi yana harhada lakar yana designing din abun.

Is not free,pay ur 300 via 0152983148
Gtb contact 08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *I need a good consoler!*

*Kada ka karanta min littafi sannan kazo kana tura min text na neman yafiya,bazan yafe ba,sannan kona yafe wayanda ka shiga hakkinsu na nan najiran ka!dont knw why kaga abu ya maka yana kuma sakaka nishadi yana ilimantar dakai amma wai kanajin kyashin ka cire dari uku ka siya?msw wannan ai jahilci ne da neman wahaldakai akan abunda kasan kawuce nan,if u need the book kindly pay ur 300 via act 0152983148 mohd sule surayyah GTB or mtn pin via 08060712446.*

Ta fara murza machine din a hnkl ahnkli cikin yanayin saibi da jin haushi,nash baice mata komi ya fara molding wanda yayi dakan sa kamar baisan da wata hallitta anan ba hartagaji dankanta ta farayi da sauri da sauri dan taga da alamar kamar ita zata karasa sauran aikin lakar,dake ita mace ce sai abun yake mata wuyan tukawa worst part she have to bend down ta debo lakar daga pan din tanayi kuma yana debawa so batama ganin aukin abunda takeyin,kafin taci awa guda bayan ta da kwankwansonta ya kage yana mata nauyi,ga wani uban yunwa dake ciccin hanjinta tanaji kamar tayi kuka

,sosai zaira tayi xufa tana wani irin tsami,klin din qasa laka dake wajen yasa wajen ya kasance vry hot babu iska ko sanyin A c banda uban zafin wutar da aka banka aciki yanaci in 1000 degress na qona laka.

Shikuwa har wani zama yayi akan work table yana abubuwan da suka dame sa da lakar,ana daf zhr ya kammala hada abun guda daya.
Ya kalle zairah ta baya yy magana tamkar bada ita yake maganan ba
"Get me water..yana maganan yaa mai cigaba da murxa hannun sa da alamar ruwan wanke hannu yake zairah Taja lokaci kadan kafin ta waigo dan bata san da ita yake ba,"
Lura da yanayin san na dauke wuta yasa taje ta nemo bowl madaidaici taje gaban tab ta kunna ruwa ya kawo wanke hannun tafara yi ya fita tass sannan tasha ruwan sosai ta wanke fuska taji dan dama dama saita dawo da ruwan a bowl din cikin shi ta aje agaban sa tace
"Water sir:
Nan ma Bai amsa ba Ya kalle ta from head to toe,ya shiga murxa sauran lakar dake hannun sa amma baisa hannun acikin ruwan ba,can ya mata alama akan tana zubo masa ruwan tawaje,nan ma babu mussu ta fara debo ruwan tana zubawa akan hannayen sa,
Nashwan yaki ya motsa hannun ya nata cagwalgwala shi kamar karamin yaro,sanda lakar ya ragu sosai ya hade ransa yace mata wai ta wanke mishi hannun shi"..

tayi shiru kanta a kan bowl din kamar marainiya,she was soo quite da alamar kitsa wani abu aranta cikin yanayin daya nuna dauriya kawai takeyi ta kama hannun san duka biyu ta shiga zuba sabon ruwa akan yatsunsa tana wankewa a hankli cikin kulawa sosai atake take yafarajin kasala jin dadin laushi hannun ta da tenderness din slim fingers dinta akan nashi tana cudawa
..batare data sani ba ya kau da kansa gefe ya lumshe idanun sa zaira tanata kallon hannun kamar bazata iya dauke idanun ta akaiba sabida taushi da laushin su ga wani royal oak daniel wellington watch daya masa das das ya balain amsar hannun,ya jefa kansa can sama yana sauke boyayyr nishi Wani zirrr yakeji tun daga kafarsa har zuwa kansa wani abu na mas yawo tacikim wandon shi,yafaajin wani abu yana masa yawo ajiki kamar ana tsikarar sa da tsintsiyar laushi,harta kammala masa basu kalle juna ba,tana gamawa ya nuna mata towel ta dauko ta shiga goge masa sauran jikan tana kammalawa cikin sauri ya fauce hannun sa ya fita a hanzarce Wani Bin bayansa tayi da ido tana mamakin halayyar sa zazzafar ajiyan zuciya ne ya kufce mata tayi kwafa ta kau da kanta
Ganin lokcin salla yaja yasa ta kwaso bowl din ta koma bakin tap tayi tsarki agefe ta dawo ta dauro alwala,dan kofar ta sake billa ta roki site maid suka bata abun sallahn zhr tayi.

Immidietly tana idarwa saiga wani har anxo neman ta.

Tafiya takeyi tanajin kanta kamar mai azumi tsaban yadda cikin ta yy fayau
,tagan shi zaune yana shan coke,tasan ko ta gaishe sa bazai amsa ba"saita rusuna cikin sauke murya tace im here sir,ya shareta ya cigaba da shan abunsa sanin cewa ba lallai ta dago kai su hade ido yasa ya rinka kallon yatsun hannun ta,data gaji ita dakanta ta koma bakin aikin ta Tana murza sauran lakan saitaji hannun ta da gabobin jikinta ya mata nauyi ga ciwon kan yunwa ya gama cicciyo ta har tanaji kamar zazzabi zazzabi naso ya rufeta.

Kusan awa Tanayin aikin cikin dauriya har yazo ya fara tayata yana deba mata lakar tana zubawa,da kyar da balai take kwaklo nunfashi while shi bama kallon ta yake yi ba,duk calculation dinta in yaje sallahn asr irin na dxu zatyi marmaza taje wajen yenge koda ta samu taci abunci,Gashi sam bata so ta saba alkwri ta fito da cokolate da sweet din data cusa a mararta na yenge wanda ta siya mata amma ko tunanin ci batayi ba

Wasa wasa nashwan bai dakata ba kuwa har sanda suka gama tas agogon bango ya nuna musu 5.30pm na yamma,daga nan wasu mutane ne suka shigo sai ya barsu da aikin gasawar sunata maganganun da zaira bata ma ganewa itadai ta san sun gama aikin,so tun kan ya umarceta taje kawo masa ruwan wanke hannun taje ta debo,as usual yana zama ya sake sakata ta wanke mashi hannun nan sannan ya fice yaje sauya kayan jikinshi itama ta sace jiki cikin muguwar sauri ta fita..

Kanta a kasa take tafiyar cike da fargaba,kanta na kallon ciyawi kamar wacce zataci tuntube ta fada akasa tsaban sauri,wani jiri ne ke debarta tsaban yadda ta jigata take kuma jin yunwa harji take kamar yau mutuwa zatayi..

Cikin wannnan yanayi taji kamar ta buge dutsi agaban ta da sauri ta dago
Kai taga wasu yan mata biyu sanye da unifom din aikin su yengen ce agefen su ta kwalo idanun ta waje cikin tsananin mamaki..Da murnan ta ta daka tsalle tace Zairah?

Zairah tana dago idanun ta suga yay jaaa atake jikin su duka yayi sanyi.

Nan take sauran maid din suka bar wajen Kirjin Yenge ya wani buga ta matso daf ta dafo kafadun ta Cikin sanyin mrya tace zairah . "Whats wrong?ya naganki hakan?
Kallo daya tayi ma yenge And She just broke down cos she cant hold it anymore..

Sosai ta tsuguna ta shiga babbaka kuka kamar ranta zai fita.

Hanklin yenge dubu sai ya tashi taji gaba daya kalmomi sun dauke mata abaki,cike da rudewa tafara tambaya "zaira lpya kuwa?Daga ganin yanayin zairah tasan babu lpyar sai taji duk ta rude,taga zairah ta rame tayi datti ga idanun ta yayi ja tsaban azaban yunwa da kuka..

As a good consoler as she is ta tsuguna
Ta rungumeta kawai tafara sassaita ta

Cike da tausayawa tana ta famar bata hakuri duk dama batasan meke asalin faruwar ba.

Da kyar zaira ta tsagaita kukan cikin shehka tace" yenge pls help me, im soo hungry..

Marmaxa yenge ta mike tsaye ta riko hannun ta zasu bar wajen taje dakinsu domin ta bata abinci har sun fara tafiya Zairah ta dan juya baya tana ta duban hanya, tunanin nashwan ne ya fado mta aranta tace"nasan yana nema na yanxu"
With mucu depression ta furta hakan azuciyarta ba shiri ta fauce hannun ta ana yenge.."yenge ni zan tafi kawai,i think i wll just go back ga aikan ki na ranar na siya miki a super market ,ta bude mararta ta fidda sweet da cokolate din hannun ta har na rawa ta mika ma yenge "sai kallon ta yenge takeyi jikinta a matukar sanyaye kanta a kulle da mamakinta,cikin rudewa tace zairah ke da waye haka? U look soo dull nd u stink...Batayi wata wata ba tace i knw mana,tare da shi mukaxo mukayi Aikin laka kuma tun safe mukaxo i didnt even have my breakfast till now..
Chapter 78 · 0% Book details