← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 176

Sashe 24

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nala tayi shiru tsawon mintina biyu tana me shirin kwace hannun ta anashi duk dama bata dena kallon Murmushin sa mai sanyi daya saki bayan ya shuking hannun tan sosai ba.

Sam batason ta nuna taji yarfa tan dayayi sai ta wanye kawai Ta cigaba da tambyar sa abubuwa like tun bayan haduwar su a europe bai sake daukar wayarta ba,yana amsawa kam amma in yagaji dai amsar sa nasa babu dadi, amma danta bada hanadi haushi ko ajikin ta suna cikin hakan ma tayi wani juyi agaban sa tace "darling how did i look today baka fada min ba fa?Tun kan nash ya murmusa ya amsa hanadi tacabe maganar charaf cikin harara tace
"Ure ugly"ta kuma hade ranta ta kau da kai..wani shiru wajen ya dauka na sakanni Sama da kasa Nala take kallon ta bayan jan hanklin ta da zuka zukan diamond nails dinta datayi..
dan kadan ta taba kafadun ta
"Tace Umm..whats ur name again?Isnt ur initial DSB?

Cikin wara ido da rudanin rashin fahimtar kalaman ta Hanadi Tace..NO..

Nala tace
"Yes it is...wata muguwar harara me nuna ta yarda da kanta ta saki akanta
"u dump stupid bitch'..DSB..DUMP STUPID BITCH.

Da sauri hanadi ta kwace kafadunta alamar ta shaqa ta kada kai tayi rolling idanun ta cikin jan tsaki tace Yes,am DSB, but Am still the shit.
Sai ta wani miko hannu alaman zata riko arm din nash inda nalar ma ta miko nata hannun zata bangaje ta
Nash yayi saurin mikewa tsaye ya kalle su duka yace
'Ok bitchess Ya isa haka.

ya juya gefensa Ya dube hanadi da normal face dinsa
Ransa kamar ba a bace ba,calmy yace so ure the shit?..

Zatayi magana,taga dan yatsar sa na reto alaman tsareta,..Ya wani lumshe ido kalar iskanci,kafin ya bude y fara magana cikin xolaya da gatse "oh No no no sweetie.. ure not the shit,u are a piece of shit...whole lot of diffrence..u knw.

Kallonsa takeyi a kufule sai bata amsashi ba,dan Dayace hakan yi tayi Kamar zata fashe da kuka ta tsani ya insulting dinta agaban nala bare ajega ya furta kalman da zai nuna cewa ya banzatar da ita kuma ita din ba wata bace a duniyar sa..

Wani Dariyar mugunta nala ta sake aranta tanajin ko babu komai ai ba ita kadai ya dixga ba.Sosai ran hanadi ya turnuke ya baci taga bazata karbi raini agaban nalar ba nanma Zatayi wata maganar nashwan ya dasa mata yan iskan idanun sa masu kama da na mai jin bacci'..wani uban harara ya doka mata kamar yana shirin yin mata fada amma irin fadar rainin hanklin nan.
"Ke!!..
Be very Careful..
yana kallon idanun ta ya furta hakan kuma cikin salo na malalaciyar rigima
"hanadi...in ina hira da budurwa na kidena saka min baki kinaji na ko?

Tayi rau da idanun ta da suka taro ruwa kamar zasu zubo,wacece budurwan taka?
sanda tayi tsaki ma bata sani ba,ko kallonta bai sakeyi ba ya cigaba da murmushin sa ma nala datake ji kamar tayi tafi dan murna,ganin bambamin ta zai tashi abanza a mugun fusace ta tashi ta barsu awajen ta wuce ciki wani kallo iyayen suka bi bayan ta dashi a sace

tsakanin nash da nala kuwa Hira kadan suka taba mai dadi kamar masoyan da suka dade da samun fahimtar juna

Nala Tana matukar son sa,asalin so wanda babu hainci ko mugunta aciki
"Zan iya rabuwa da komai da kowa muddin zaka aure ni
Wannan kalamai ne data sha furta masa
Har babu iyaka amma amsar shi baifi yace da ita
babu ruwansa ba.
Tayi ta harsahen ko akan hanadi ne still anan ma ya sha cewa wai daya suke da ita awajensa.to har yau bata san matsayin hanadi awajen san ba bare ta gane nata matsayin Wata rana zatagan sa free yana hira da su amma in abun ya rashi se ya shuka musu rashn mutunci kamae be taba sanin su ba.
Tsabar walakncin sa har dukan su sun riga sun sa aransu cewa ba laifinsa bane nasu ne da suka furta,so me neman abu ai baya zuciya, besides a fannin hanadi gaban nasu is alwys sumtin personal aranta sabida ta dau kishi da haushin gaban dake tsakanin iyayen su.

Bayan an karkare party duk an watse kowa sashen sa yaso nufa batare da ya kula kowa ba anma hakan bai samu yuwa ba dan mayor aseem baiyi wata wata ba ya aika akan akira mishi kowa da kowa akan yana son ganin su cikin gaggawa dan ayi kome Da zafi zafin sa, duk aka tsaya a falon lady jasmine duk dama kowa ya gaji anyi laushi lady jasmine ne ta tsara ma abhi karyan da zaiyi dan nashwan ya bada hadinkansa ya taho akan lokaci dan shikam dama koda akace atsaya bai tsaya ba.

so wajajen 4am na dare gidan yayi wani shiru kamar ba ayi taro agidan ba
After 30 min daga dawowar abhi daga dakin nashwan

Dauke da white feeder water botle a hannun shi ya bullo yana tafiya yana shan ruwan sanyi dake ciki ayayin da yake saukowa daga stairs cikin sauri sosai,Calvin klein sleep wears ne ajikin sa up down saura kiris p cap din dayasa ta rufe kamanin fuskar sa, sashen sun ya nufa wanda aka rubuta katoton tambarin RABBATUL BAIT da golden plait agaban kofar sa watoh sashen matar gida me iko da gida lady jasmine kenan..

a hankli ya kutso kansa cikin falonta batare daya kalle mutanen dake zazzaune akan kujerun babban falon fa kuma da alaman Shika dai yaji sautin sallamar sa dan can cikin wuyar sa sosai ya furta, kai tsaye yace
"Banafsha!...shiru yaji alamar ba a amsa shi ba 2 scnd ya dauka ya bibbincika Ganin bata nan yasa ya hade ransa matuka ya juya zai tafi,wato kenan karya aka masa cewa bata da lpya dan yazo nan ko?..wani tsaki yaja

daga ganin dukan su anan yasan taron family meting ne,bai san sau nawa zai nuna musu ya tsane hakan ba....daga idanun sa akaro na farko sukaci karo dana abhi wanda ya sunkuyar da kansa kasa dan dama shi aka aika ya masa wannan karyan"
..dan tabe bakin sa yayi..witout saying a word ya juya zai fita...

Nashwan son ana bukatar ku ne anan ina kuma zakaje?
..muryan mum dinsu lady jasmine ne ya dakatar dashi

tsayawa yayi atake batare da ya juyo ba

"Im busy"
..cikin iko da kansa ya furta kuma a dakile Inda hakan yasa mayor Aseem ya mike tsaye yana kallon sa cike da jin takaicin sa

Nace Ka nemi waje ka zauna tare da yan uwanka we have alot to discuss
Lady Jasmine ta sake maimitawa

"On what?on lies?

Nashwan Ya furta hakan yana Juyowa gareta da tsagerun idanun sa da suka fito tarrr
..ni nagaji da jin karyan ki madam jasmine..wai ina yarinyar da akace bata da lpyar ne?
...cos bana son raina ya baci jin wai ni aka kira dan wani taron banza..bani da lokaci..screw it..im out of this damn place ...Mayor ya hatsala cikin daka masa tsawa yace "one more step..and u will regret it..
nan ya juyo ya masa wani irin kallo kuma kowa yasan bazai fasa fitan ba,yana ko daga kafa atake mayor ya kamo hannun sa ya murda azafafe ya jawo sa baya da karfi har cikin falon ya dasa shi,cikin tsananin hatsala ya nuna sa da yar yatsan sa yace"I said Enough Nashwan..ka nitsu
And How dare u talk to ur mum this way..

Jikin nashwan din har na wani bari tsaban ranshi ya baci da dagon murya yace..."my Mum fa kace?Allah ya sawwake Akai kasuwa Ita ba uwata bace... And u shima ya nunasa da yar yatsa..Leave me alone,ka kyale ni..ni ba danka bane.

Mayor ya ja wata razanannen numfashi mai tafe da baqar zuciya
"Yes,kaiba dana bane'...i curse eva having a son like u...neva!..kuma shiyasa bazaka taba yin irin abunda dan da zan haifa zaimin ba..wani shiru wajen ya dadayi dan basu taba ganin inda bacin rai ya tursasahi ya fadi hakan ba,nd it seem like maganan yana so ya shafi kowa acikin su,"

Mayor ya warware musu kansa cikin bala'iien masifa da tsawa"nakira ku nan ne dan in jaddada muku cewa banji dadi ba, kun bani mamaki da yarantar ku da rashin dogon tunanin ku

Ahaka ne zaku rike southsong da bmf sannan ku buga kirji kuyi alfahari dashi wata rana inbana nan?

U hanadi"..ya nuna ta...A mugun tsorace ta dago tanaji kamar zata saki fitsari dan tsoro

What hv u achievd awajen partyn nan banda banzayen kawayenki wayanda basuda future me kuma kikayi,fighting againts khalepas doter over silly thing?is that all

Cikin ii na hanadi tace...."Ah'a fa mum...Mumy..ta..ta nuna min... se tsoron idanun shi ya hanata karasawa

Yace Yes..inba dan mamanki ta tursasaki ba da abanxa zaki kare shasha kawai.

Ni bance ayi partyn dankuje kuyi displaying rashin da'ar ku ba.
Babban Dama ne na baku dan kuyi amfani da wayonku wani irin ilimin duniya ne ban baku ba?

U Abhay. ..what did u do?ko dan kana mawaki dan rock star sai bazaka yi tunani kamar na manyan mutane ba? Ure all mimikos..
one powerful and strong family,mune gwamnonin gwamnoni sarakunan sarakai we are the law,we are the city

Kaifa Abhi?me kayi jiya..huhn?..

Wani nitsar da kansu sukayi atare basu ce masa komai ba sai ya maida duban sa kan nashwan daya jefa kansa can gefe yana huci

"inata kokarin mu karfafa BMF amma sabida shasahnci baka ce komi ba..u have achievd nothing..,sau nawa zan gaya maka cewa in muka hada kai BMF ta tashi zaka taimake jamaa kuma zaka cimma burin mahaifinka
But Ure so rude and useless,baka ma kimanta kowa sai dan banzan tunanin ka da bin shawarwa rin mutane wanda basu dace dakai ba,mahaifinka ba haka yake ba, u can neva be like hakeem wamako, Cikin tsananin bacin rai mayor ya gama furta hakan Ayayin da nashwan ya hadiyi wani mugun abu a makworon shi mai zafi da radadi..

haka kawai yaji bazai iya daurewa ba can ya cusa hannayen sa acikin aljihu ya yabo yar papern cos yana sake dubawane abhin yazo, kama hanya yayi kamar zai fuce sai ya dawo baya ya dube idanun mayor wasu tsiraran hawayen da bai san dasu ba su suka sauko masa yayi sauri ya share
Chapter 24 · 0% Book details