Sashe 134
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nashwan yana rike da hannun still kuma bai saketa ba
A hnkli Ya dan rangwafo da ita yana kallon gaban sa,".yace mahdi,..?
mr mahdi ya taho wajensan cikin sauri kuma a dame kamar wanda inyaxo xai rike hannun ya duba ya rusuna agaban sa nashwan cikin radadin zafi ya fauce hannun sa da masifa Yace,
"..suwaye suka biyoni?who is in dat car?...mr mahdi bai amsa shi ba sanda yaja da baya ya fincike mask din dake jikin mutumin da suka kashe din Fuskan sa ya fito sarari,dukan su gwalo idanun su waje sukayi ganin Nail khalefa akwance agaban su mutacce,wani kakkauran tsaki nashwan yaja yanai ma gawar wata wulkantaccen kallo, Mr mahdi yana juyowa ya kalleshi yaga yanata kkrin jawo matarsa jikinsa ne dan yy comforting dinta,she was shakng tana ta kallon fuskar nail she cnt actually belive that itama har zata kawo karshen shi a duniyar nan,dan tunda ya mata wancan axaban bakaramin tsoron sa zuciyar ta yakey ba.
Mr mahdi yace musu babu lokacin zama ko magana
,dakuran nail din sunxo dayawa kuma suna kan shigowa jejin nan dansu kamaku,
Nan Ya shiga taya zaira dago nashwan dan ya zauna da kyau akan duwawan sa," son please u have to get goin,ya shiga nuna musu wani boyayyr hanya duk ciyawa ya rufeshi,yace ka bi nan ku sauka akwai wani danger xone is for millitary gangsters..,muddin kuka shiga wajen nb babu wanda zai iya binku bare ya tabaku ba,stay der for a while ni zan tare muku baya,i cant let dem knw wher u are for now,
Karkayi amfani da wayarka,mr mahdi sai ya amshe wayoyin san dakan sa ya kakkashe masa su yana cewa Mudin boss yaga gawan dansa to a ko ina kuke dole zai sameku,wannan hanyar ne kawai mafita agareku,in na bar nan xuwa jibi haka i will contact u sai muzo da jirgi adauke ku kawai,Tunkan nashwan ya amsa shi mr mahdi ya kalle zaira yana nuna mata kayansu"yata kinga hannunshi da ciwo ko?to kirike muku kayanku dakyau kinji?...zaira ta gyada masa kai looking so confused nd lost ta amshe kayan daga hannun nashwan ta rike,shima sai ya tashi tsaye da kyar"take care of urself,mr mahdi ya dada cewa"..karka manta Ni Zan kiraka
,...gyada mai kai kawai yay suka fara bin hanyar da mahdi ya nuna musu suna tafiyar su cikin sauri sauri his hand is really paining him kuma yasan babu mafitan dayafiye musu hakan ne shiyasa har mahdi baiyi yunkurin kulawa ba.
Suna barin gabar wajen kuwa harbe harben ya tsananta,
Sanda suka shiga kungurmin jeji sannan suka dena jin sautin bindiga
Wani uban duhun dare ne akansu bisa ga dukkan alamu zaira harta gaji sosai,dama fargaban ne yasata takejin kanta wasai but she is bit weak sabida magagin ciwon gashi ba wani abincin kirki tci kwana biun nan ba,fuskar shi yabi yay ja sabida balain zafin alburushin dake makale a hannun shi,tuntini kuma rike da wajen yake, jininshi dayake fita ta hannun shin ya gama wanke mai hannun rigarsa na dama,can ya dubeta a dame yace ure tired ko?..kin gaji..kallon shi kawai tayi dan bata san mezata ce masa ba ta gyada mai kai,batayi aune ba taga ya amshe aron mayafin kanta ya tsagashi ya raba kashi biyu ya bata rabi da alamar ta daura akanta,dayan taga ya damke wajen ciwon dashi
Wani kau da kanta gefe tayi ganin yadda namar wajen ya fito yay buli yana fidda jini sosai,bata hankara ba taji hr an sunkuce ta har ya maidata gadon bayanshi,a baxata ta kankameshi ta lafe abayanshin tana zazzare idanun ta dan bata san ma tagaji ba saida ta samu wajen lafewa nn suka fara tafiyan da kayansun a hannun ta dan bata sake ba, as usual wani shirune ya gifta tsakanin su tunanin nashwan naga ya tsaretar dasu ita kuma Hanklin ta da tunanin ta gaba daya sai ya gushe wajen ganin yadda yake sauri da ita abayanshi kamar baijn nauyin ta dana kayansun data rirriko ga xugin da tasan ciwon hannun sa yake masa,sai tayi lamo abayan san sosai tafara tausaya masa aranta
Aikuwa bai tsaya ba sanda suka isa asalin wajen da aka zagayeshi da chain wires din yana nishi sama sama,direta akasa yy sannan ya daga mata wayar ta dirata ta ciki ya mimmiko mata sauran kayan ta rike, yana saka kafarshi taciki sai dau aka haska idanunshi da torchlight irin mai haske sosai din nan
A mugun tsorace zaira ta ja baya ganin inda nashwan ya runtse idanun sa sabida hasken
Wani gardin soja ne field army akansu duk jikinsa da fuskan sa a rufe take da camou
Ya nuna nashwan da bindiga yana tanbayar sa ina zasuje anan cikin daka mai tsawa da alamar baiyarda dashi ba nashwan ya masa bayanin cewa su matafiya ne amma sojan yy kmar bai yarda dashi ba,ya umarce shi daya daga hannun sa can sama komi na jikin sa sanda yay seixing
tafiya suka farayi a haka zaira tana biyosu tsaban tsoro kafafun ta har harhadewa suke dakansu kirjinta da kanta na bugawa
Basu wani dade ba suka isa wani karamin gari inda akayi dasu wani waje inda zallan sojoji ne awajen su kusan takwas suna zaune,duka suka juyo sunata kallon ta ganin yadda take kyakkwa da ita,har gaban wani ogansu akai da shi,tanaji tana gani akasa shi kneeling ita kuma tana tsaye aka xo aka amshe kayan hannun ta aka ajesu agefe
Wanda ya kawo sunne yaje can nesa yana magana da wani mutum acikin su yana nuna mai duk ababen da yay seizing daga aljihun nashwan
Jim kadan taga mutumin da dayan mutumin sun dawo
Wani kallon kallo yy masa Yace kaine wamako?nashwan was bit relieve aransa sai yay tunanin ko mahdi ne ya riga ya gaya musu yace eh,sai mutumin yace to a kaishi masauki..nan da nan aka wuce dasu wani kimtsatsen gida quiet far daga inda sukafito,...
Suna tafiya sojan yake gaya musu cewa daga zaran sun shiga gidan nan karsu kuskura su fito har sai an zo nemansu,acewar sa sabida ba sukadai bane sojoji ajejin anan jejin kuma in aka kama fuska na daban yana yawo ajejin zai iya zamowa musu babban matsala..
Gidan shima kamar range ne dan akwai yelwatan kayan hutawa zagaye dashi anyishi ne kamar mini resort,ta ciki yana da hadadden british times palo da babban master bedroom mai dauke da madaidacin gado da drwers se bathrum guda daya kitchen d backyard
Garin kalle kalle xaira ta lura kamar ba adauko musu duka kayansu ba
Suna shiga dakin
Aka shimfide
nashwan akan gado dan sosai yake nishi yana juyayi,wani abu kamar first aid box sojan yaje ya dauko,zaira ta tsaya daga gefen sa tana kallon sa cikin tausaya ma yanayin sa,sojan yazauna daf dashi yaciro wani scizors daga box din bajira yasa bakin yaketa hannun rigar san har xuwa inda ciwon yake, Wajen sosai ya kumbura jinin yy cloting yay baki qirin,Duk dauriyar nashwan saida radadin zafin wajen ya nuna a fuskar sa wani abu kamar ruwa taga sojan yasa abakinsa ya kuskure sannan ya watsoshi a bakin wajen,wani hahmmmm nashwan ya sake nishi mai karfi da alama abun yanada zafi ganin yadda ya shiga reacting,wani runtse idanunta tayi ganin wani abu kamar wuka dayake hannun sojan,yana shirin cakkawa ata ciki yana kuwa cakkawa nashwan yay yar kara ya fara firgici,one time sojan ya matseshi ya fidda bullet din yana ciroshi waje ya aje agefe,yay sauri wajen gogge jinin yy sterilising yana gamawa yayi dressing hannun da bandage ya daure masa bayan ya gogge shi ..
har yagama idanun nashwan a lumshe suke tsabagen radadi da wajen ciwon yake masa allura yamai wanda yasashi ya hau bacci batare daya shirya ba..
Sojan ne ya gyara masa kwanciya yanata kallon sa can sannan ya mike tsaye ya dube xaira da har yanxu tana tsaye kanta na kallon kasa cikin yanayin rasa abunyi..
"Yace hajiya Allah ya kara sauki ni zan wuce,ta gyada mai kai da kamar bazatayi magana ba,a hnklli ta tambayeshi sauran kayansun,bayabo ba fallasa yace mata sai gobe zai sa akawo saitai masa godiya Ya fita ya barsu su biyunsu anan,wani ajiyan zuciya mai nauyi ne ya kufce mata,kallo daya tayi ma nashwan dake kwance sannan ta karaso ta xauna abakin gadon harna tsawon wani lokaci tana lura dashi tamkar anbata aikin gadinsa,tuno da cewa batayi sallah ba ga yunwa yafara damun ta yasata ta mike daga zaunen ta tsaya,wajen ta tsaya kare ma kallo cos its so neat nd comfortable da alaman babu wani abinda zasu nema su rasa
Kofar bathrum din ta bude ta shiga ganin kamar sabbin towels ne a closet din yabata karfin gwiwar cire kayanta kaf ta shanyasu akan cliff hanger dansu sha iska,sai ta daura towel din ajikin ta kunna ruwa tayi tafara wanke inners dinta da sabulu qamshi duk ya bule wajen dake sabulun na wanka ne,pant da bra din ta wankesu tas ta matse,sannan ta shanya ta taho bahon wankan ta shiga ciki tana mai sake ruwan shower daga kanta xuwa dukan jikinta tana goga sabulun a hankli,ta dade tana wankan jin yadda tunanin ta da hankalinta yake ta dawowa jikin ta tanajin kanta wasai
Bayan ta gama wankan ta hado harda alwala Fitowar ta keda wuya taci karo da aika an ajiyesu a tsakiyar dakinsun laidoji ukune daya babba sauran kuma kanana,batayi wata wata ba ta tsuguna daf gabansu ta shiga bubbude su,sauran abunda suke bukata ne na man shafawa da maclean da brushes da duk wani toiletries da suke bukata sai kayan ointment din da za'ana shafa ma ciwon san da pain killers da magungunan saukar da zazzabi
Qamshin dayan ledan duk yabi ya cike mata ciki basai an gaya mata tasan abun tabawa ne aciki kuma dama yunwa takeji sosai