Sashe 98
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
haqqin wannan yarinyar inya bika ta wani waje fa?forget abt zairah being ur maid haqqin ta na yar adam kuma mace yana nan akanka..U have to respect her"..noor ya share hawayen sa looking so depress kamar ya damu sosai
..jikin nashwan ne yayi sanyi sosai yafara mutsaka idanun shi da hannun sa kamar dan karamin yaro yana so yayi kuka, a sanyaye yace"...ibrahim kayi hakuri,i dnt mean to hurt you,pls im sorry..inje in kara bata hakurin shikenan zaka yafe min?i dont want anything to happen to my mum in ma tana raye,i really want to meet my mum,"sai ka taimaka kadena mata mummunan addua nifa yarinyar ne take jawowa,i told them bana son mai aiki,i think i have trust issure yawancin abubuwan dana keyi
Bana gane su yadda ya marairace yana maganan kamar ba shi ba.
Noor ya dade yana wani tunani aransa,can ya aje masa jakar ya haura sama da alaman ya hakura amma baice dashi uffan ba,ajiyar zuciya ya sauke kafin ya dauko jakar ya mayar masa dakin sa.
[11/24, 9:07 PM] Pretty KITTEN: *49:My wifes name is zairah*
Gaba daya ranar zairah bata fito ba tsaban yadda takejin babu dadi aranta,sai can da yamma ta dan sake jikinta, jin daniel baixo ya nemeta ba ta daure da kyar ta fito ta shiga kitchen tana aikinta duk jikinta a sanyaye
hakama tsakanin ta da su noor da su abhay yau sam babu wanda ya gane kanta,normaly tayi serving dinsu abinci suka ci,abunda ya gama kure mata hankli baifi yadda taga nashwan yake shirin finta daure fuskan sa ba
Ko magana ta daure tamai bai amsawa,in ta kawo abincin ma tayi serving tana mika masa sai yaki ya amsa daga hannun ta,tunda take bata tabajin zazzafan fushi da bacin ranta na cinta akansa ba sai yau...
How can he molest her sannan ya fita bacin rai da shan qamshi?gaba daya seta fara jin haushin kanta datake ma ragar masa,wani hatsallen fushi ta keyi da shi,dan kawai yanada iko yana da kudi?who is he?is he not a just human being?in badan condition din mahaifiyarta bama da wallahy bai isa ba,ta tuna ranar data gudu ta barmai aikin,meyasa ma bata gwada sa'ata tana wani waje bane kam?ai albashinsu bashi kadai bane zai iya samar mata mafita,wani kallon kasar idanu tamai taga yadda yake famar walakanta abincin da cokalin shi She started feeling like ta fasa masa kai tsaban zuciyatta yake tafasa dashi
Throuout the day ba'aga dandanin murmushi a fuskarta ba duk nacin noor haka ya hakura ya barta
Can dare karfe 9:30 aka buga mata kofa xaira ki taho zamu koma gida"dama da shirin ta kr dan haka ta debi sairan kayanta na nan ta wuce ta shiga motar data saba bi aka yi dasu gida nan ma direct sakin ta ta wuce ta kulle kofarta noor dayaga hakan sai ya dawo kasa A falo ya iske nash yaga yanata wayar sa da nala cikin tsiwa kamar bashi ya mata bday jiya ba,Daga haka ya katse wayartan,noor yana masa magana yayi banza dashi ya wuce dakinsa,shigar sa keda wuya ya dan rike kansa Can ya mike da kyar ya cire shirt din jikinsa ya kwanta kan gado hade da lumshe ido, ya fara bacci kenan noor ya shigo dakin, durkusawa yay kusa da shi hanklin sa atashe yanta kallonsa a hankali yace "Doctor..." Bude ido yyi don baccin nasa bai yi nisa ba, yace "Abinci fa?" Ya mike xaune yace "I've eaten sai gobe" yace "Toh..." Mikewa yayi xai fita sai kuma ya juyo "nashwan!" Ya koma ya durkusa daf dashi yana kallon sa sanin halyar noor yasa ya daure yace "Na'am..." Ganin kallonsa kawai yake yace " i prayed also..." noor Yace "Really?" Yace "Yes tare da banafsha.
Yace to yanxun meke damunka
kana karanta qur'anin da kaka koya,yy shiru,can ya motsa jikinshi lamar baison yin magana
"Nifa na mammata wasu abubuwan amma ai ina gwadawa,a hankli noor ya ce ok,yakamata ma mu cigaba da karatun ko,seka rubuta min iya inda baka manta ba.,we hav to get bk with ur qur'nic class
It will help u get rid of these anger,ba yabo ba fallasa ya kalle noor yana gyada kai,"to yaushe kake so afara,gaba gadi yace bana da lokaci..ka jirani zan maka magana sena ma gama da case din north,cos mahdi yakirani daxu yana so mu hadu gobe da safe,noor yace alriyt,
Nima zanje wani waje so duk abunda ake ciki let me knw,kai kawai ya gyada masa sannan ya fice ya barsa shikadai.
Washe gari Iska da kiraye kirayen sallan subh ne yashiga kunnenta yana ratsa har brain dinta a hankali take bude ido ganin inda take jin fushi har yanxu yasa ta mike tsaye a sanyaye ta shiga karanto lahaula da ayatul kursiyu ji tayy ko ina na jikinta na mata nauyi.
Mikewa tayi tana me jawo sleeprs,cire nitien ta tayi sannan ta dora towel ta wuce bayi,kan famfom tafara kunnawa tana kallon yadda ruwan ke tsiyaya tafi hannun ta ta sa akai ruwan na dokan shi tanajin sanyin ruwan na ratsata har zuciya,can ta tara a tafin hannun ta ta watsa akan fuskarta,tana maida numfashi a hankli,zare towel din tayi daga jikinta ta cika ruwan dumi tafara goga soso da sabulu akan fatarta a hankli,bayan ta gama wankan ta hado da alwala ta fito tana tsantsane suman kanta da suka jike sosai sun mammanu akan fatar fuskan ta da wuyarta,agaban madubi ta dakata tana mai kallon fuskarta tana mutsa man shafarwa a hnkli hartagama ta xura doguwar hijabi ta kama salla akan daddumarta.
Bai wani dauke ta minti 10 ta sa kaya ta fito ba,yau kam ma a kitchen din take karasa yin azhkar dinta tsabagen bata so tayi shiru tunanin nashwan ko wani abunda yake mata ya dame kwakwalta
Haka kawai tafarajn ya ishe ta,dan ita masaniyar kanta da halayyarta,tasan zata iya jure komi komin wahalar sa amma muddin tayi fushi da abu to mummunan mataki take daukawa akansa,inda taso ta koya ma nashwan ladabi ta tuni ta koya masa,ita kanta tasan zata iya hakan,banda uxuri na rashin lapyar mamanta da bata shayin yin masa komi da gidan shin da kudin san da sai ya gane gabar a hannun ta,dan karamin tsuka ne ya kufce mata ayayin data kashe sink ta ja wani doguwar ajiyan zuciya,a hankli ta lumshe idanun ta,cike da jin takaicin sa tace
Lokaci na zuwa nashwan wamako
Saina nuna ma ni zaira wasim kaita nafi karfin wulakancin ka..
Yanxu lokacin kane wahala ai bata kisa,Allah ya bada mama na lpya kawai zaka gani!daga nan ta juya ta kunna tea maker ta masa tea dinsa ta kai kofar dakin sa ta bubbuga taji a karkame
Kofar tabi da harara ta juya ta bar wajen da tea din abunta,
Wuraren 8:30 yatashi da kyar, ya shiga bayi yayo brush yay wanka, yadau mai ya shafa sannan ya shirya cikin dogon black jeans da soft cotton t-shirt cool maroon bakaramin kyau yamai ba colorn, ya shafa man gashin shi dake karasa gashin kanshi kyalli sanan yadau turaren shi mai kama jiki mai kamshi,axaban kamshin tonka da lavender ya fesa a ko inansa ya mike yana kallon agogon sa dan baida lokacin yin wani abu aynxu takalmin sa ya zira sanan yadau lab coat yafita shikadai ya nufi asibitin sa, once ya zagaye ward ward shida kansa bai kula kowa ba nan yaduba patients wasu ya babbasu kyautar kudi,bayan yagama ya fara tunanin yakamata ya tafi gida ya huta tukun tunda tun jiya baihuta bafa.
Abincin safen sa ta hada,aranta tana wondering yau bataji motsin noor ba,which is very unsual of him dan tasaba in tana daddaure fiska baya barinta tasha iska seya tuno labarin abunda ya faru,jiya rabuwarsu tasan zai dame sa sabida sam taki sakewa dashi ko bubbuga mata kofar da akayi tayi cikin dare tana da tabbacin bazai wuce shi din bane.
Karar buduwar kofar yasa ta hankaro
daniel tagani dauke da files din asbitin win a hannunsa
Bayabo babu fallasa tace masa"good mrng,yanata mika wuyan sa sama sama cos qamshin abincin datake girkawa na tashi sosai"mm zaira get ready oga yace zai fita dake nan da minti goma..Tace ok,daniel yana fita ta kara wutar gas din,10 mint to go tasan da kyar ma ya tsaya yaci abinci sanin halin sa na cewa bazaici abin da aka dumama ba
Yasa ta wanke hannayenta ta nufi dakinsan dantaji ta bakin sa
Wani kumbura fuskan sa yakeyi bayan yagama ansar wayar mr mahdi,gaba daya ya manta da sunyi akan cewa zai same sa a gidan sa yau da sassafe,shiya ya katse masa yar hutun da yayi niyya zaiyi.
Dan karamin knock yaji ya juyo yanata kallon kofar,daga yadda kirjn sa yake bugawa yasan itace dan haka ya gyara zaman sa a kasaitance ya harde ransa sosai kafin ya umarceta yace ta shigo,kallo daya ya mata baiga tashigo da tray a hannu ba tace gud mrning sir fuskrta ba 'a sake ba,wani shiru yayi bai sake kallon ta ba,"ur food is ready'
Sir..yace what did u have?can cikin wuyar sa ya furta inba mei nitsuwa ba ma da bajinsa zatayi ba,"..coconut rice nd soup,sinasir nd pina colada,"wani jim yayi bayan tagama furta hakan
Can ya mike tsaye yana mai cusa hannayen sa duka a aljihun sa"I want pancake nd juice.
Tace ok,kafin ma ya waigo har ta bar wajen,wani iri wani iri yaji daya ga yadda zaira ta sauya annurin fuskarta daga iiya zuwa yau,sam abun baiya masa dadi amma he is still negative abt it,a tunanin sa duk muguntar da zaiyi ma wani ai daidai ne,tsaki yaja a hnkli ya shiga closet dinsa bai fito ba sanda ya sauya shigar sa cikin wata kafurar kaya datai masa mugun axabar kyau bana wasa ba..
Kominshi na Girgio armani ne,harda katon chain watch dake makale a wrist dinsa,with dark convatible cover shoes sabuwar kar wacce take wani kyalli kamar madubi,suit din is all black,babu wani kala nadaban a ta ciki,slim fit ce data kamashi ta fallasa siffar faffadan kirjin sa ta kuma balain ciro hadadden shape dinsa na tsayayyen namiji,