Sashe 45
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_24....papers_
Nashwan na zaune a pent house din shi
Shika dai yana jiran wasu muhimman baqinsa na kasuwanci a fannin technology nd entertainment sosai ya lura da cewa sunada renin wayo sosai shiyasa ma sam hanklin sa bai kwanta da yakaisu office ko gidan su ba.Pent house dinshin yana villar sa ne inda asibiti da gidajen hayan sa suke,its a very simple sleek mansion komi na cikin gidan babu hayaniya most time sai yana neman nitsuwa dan yayi wani aiki da bacci mai nauyi zaka gansa anan .
Zaune yake Har ya sauya kayan sa yayi fes dashi,wata donatella veserce black blazer da farar riganta taciki yasa akan bakar slim fit pant daya kama cinyar sa ya fidda hadadden shape dinsa na namiji kafarsa yasha wata bakar cover shoes yana famar xuba arniyan qamshi...
Daga hannun shi sama yayi Yana duban witells bach diamond watch dinsa yana kiyasce lokaci yasan duk yadda akayi zasu iso nan in 10minute sabida yasan basa gardama ma lokaci,shima abu daya ne bazai iya dauka ba shine asamu wani kuskure ata wajen sa
Thy seem over profesional,komin su a kayayyade sukeyi so suna isowa gareka sukan so ace kominka ready ne basai an bata musu lokaci ba..nd he neva wanted any one to think he is useless..
Komin sa ya tsara
He is just waiting for that girl ta kawo mashi aikan da ya aike mas'ud ya dauko a office,wayannan papers din sune zai bada bakin sa as required by them acikin brochore dinsu
Fannin zaira kuwa wani Sauke nannauyan ajiyan zuciya tayi cikin dauriya dan har yanxu hakarkarin ta bai dena mata zugi ba.
"Dan kadan ta bude papers taga duk rubuce rubuce ne akan su da white nd green ink..
."technology proposal budget da alaman takardun wani muhimman kwangila ne
Da sauri ta bar site din ta wuce nasu danta wanke fusknta ta kimtsa ta fice,tana turo kofa ta same bingel a kwance tayi malala tana taunar cingam yum yum kamar zata tsinke bakin ta.
Take away na abinci ne asaman drwar dataji manja duk ya bata wajen sai qamshin faten doya yake da alama yanxun taci abincin
Dauke kai zairah tayi as usual basa ce ma juna cikanki itama gaban tebur din taje ta tsaya nan Ta ja gefe can nesa da plate sannan ta aje papers din ta wuce bayi ta kunna ruwan sink yana tsiyaya sai sannan ta dora fuskan ta yana kwaranya tanajin wani dadi da kwanciyar hankli na dirar mata
Tunowa da ance driver na jiranta a waje yasa ta mike ta kashe sink din ta jawo face towel ta gogge fuskan ta tana maidashi mazaunin sa ta fito
da Wani irin shiru dakin ya amsa strange bugun zuciya ya soma taso mata tanajin kirjinta na gaf gaf tana juyi taga wayam babu bingel kwata kwata adakin,wani abu yace kalli saman tebur,"aikuwa tana kai idanun ta can ta firgita ta fado kasa a birkice kamar zautaciyyya
Wayyo Allah na na shiga ukuu..
Da sauri cikin hanxari ta iso gaban teber din,mamaki da tsoro duk ya cikata ruber manja data barsa acan nesa har yaushe yayi tsalle ya barbarju haka akan fararen papers?
Cikin sauri ta ture take away din yayi kasa tun kafin ta daga paper tasan tagama yawo yau,manjan is evrywhere kamar an shasshafa shi ta tsakiya inda ma bazai boye ba,ta inda gindin ruber ya xauna ma har yayi penetring ya lalata sauran na kasa duk sunyi jirwayen mai da sauri ta dago su sama tagani ko xata iya yin wani abu amma ina
Wani turus ta tsaya kamar zata fasa ihu a papar hannun ta kamar mareniya
"Bata san ma sau nawa ta kashe kanta a zuciyarta ba.tana ta fadin
Shikenan yau na mutu nagama yawo
Tunanin duniyan nan tayi na yadda ake goge manja atakarda amma ina tamkar ma an toshe mata basirarta haka takejin kanta..
Tana ta jeka ka dawo can ta fito waje sashen ma'aikata neman
taimako inda suka gamu da yenge cikin sauri ta nuna mata takardan
Yenge ta jujjuya stain papers din Tace patner
Garin yaya?
Cike da damuwa da hadiyan yawu zairah tace nima fa bansani ba i dont knw..daga ajewa akan table ina dawowa naga take away duk manja akai
"Yenge tace Kema kinci abinci adaki shine baki fitar ba?...
"Zairah tace Bani bace kinsan banayin haka bingel ce...nazo na...
Tun kan ta karasa yenge ta tsareta cikin kwalo ido tace bingel ce ta kawo manjen ko?
Innalilli wa inna ilahi rajiun..that WITCH ..
Cikin tsananin damuwa zaira tace nidai mubar wannan magana yenge ina mafita?... driver sa na jira na ne..me zanyi?
Jiki a sanyaye
Yenge ta dada kallan paper da kyau.."Its serioualy ruined..tace ni bansan me zamuyi ba ..
Zaira ta dora hannu aka tace na shiga uku...tace no karkice haka to muje indusrrial building inaga akwai photo copy machine sai muyi shap shap
Zairah ta runtse ido tanajin sauki aranta ta kamo hannun yenge cikin sauri
Yesss yeess muje da uban sauri suka juya saiga maid da driver ana nuna zairah, maid tace "Gatan cahn"
Shikuwa Da wuri ya karaso,Kana ganin sa kaga wanda baiya tare da lumana da sauki
Kallo daya ya musu dukka yace
Wacece zairah?
A hnkli Yenge tayi nuni da ita.
Zaira ta dago ta kalle sa Wani harda ransa ya dadayi...
Malama kefa ake jira oga yanata kira yana min masifa...ina aikan san ne? ke kinsan me kikeyi kuwa?
Emmm ehh kayi hakuri plss muna zuwa yanxu zan dauko aikan saimu tafi
..ta fada cikin ii tana bobboye papers din
A bayanta
Ringin wayar sa ya farayi wajen ya wani sake daukar shiru duka suka kalle sa yana amsa wayar jiran jin me zai biyo baya
Cikin bacin rai ya saka call din a handsfree..
Inda sukaci karo da balbalin kata'i
In 3 minute ure not here ure fired .
Tun kan ya karaasa cewa Sorry sir zaira ta wuce gaba yenge tana binta abaya suka wuce industrial building amma sai aka hanasu shiga wai hajyya turai tana indoor meeting da shugaban kasa anan...
Hawayen da bata san dasu bane suka wanke mata fuska
Ta dora hannu aka
Takuma cewa Yenge na shiga uku.
Kuka muraran ta fashe dashi ta zauna akasa tanayi tana maganganu
"Bazan iya mika aikan nan haka ba
Wallhy He wiil kill me..
Cike da tausayawa yenge ta rusuna ta dafo kafadun ta tana bata hakuri
Ki bashi hakuri zaira ai babu wanda yafi karfin kuskure im sure ba laifin ki bane..it must be dat bingel...
Zaira sai kuka takeyi da papen a hannun each time ta kalla yadda manjan yayi jirwaye sai ta karajin tsoro ya mamaye kirjin ta
sunfi minti sha biyar anan saiga driver ya taho jikin sa a sanyaye..ya kalli zaira yaja tsakin kasar wuya
"Kijje oga yana kiranki a sama"
Yadda yayi maganan zaka gane cewa wani abuu mummuna ya faru dashi..
Zaira Ji tayi kamar zatayi fiifike ta bar gidan Duk qabobin jikin ta saida ya mutu tanajin wani irin tsoro, a sadade ta mike tsaye yenge nabinta da kallon tausayi
"Be strong...
Muryan yenge ya tsareta kamar wacce zatayi kukan itama Kasa iya tare hawayen ta tayi ta gyada kai ta wuce sama inda yake..
"Tana so tayi sauri amma duk sai taji ta kasa motsa jikin ta, tafiya takeyi kamar wacce kwai ya fashe mata aciki tana jajjan kafa Kamar bazata tafi ba..
Zuciyan ta da kwalkwata cike suke da tunanin me xatace masa koma mezata je ta tarar?
Cikin tunaninta tce Kenan har ma ya dawo?Bata gansa a daki ba tabiyo matakala ta sauko ta main sitting room dinsa
Tafi minti goma tana tsaye kofar babban palon san
Tana sallama Can aka mata ixini ta shigo.
A tsaye ta tardashi ganin bashi daya bane yasa taji dan relieve
Wani murdadden bature tagani quiet old da furfura ma kadan kadan akansa shima yana tsaye
"Salam alaikum..
I...im..here sirrrr...
Wani muguwar kallon daya jefo mata kadai yasa taji hanjin cikin ta ya cure waje guda kafafun ta suna neman kasa daukarta
"Ishe the one?..
Ok hand me over the papers let get back to work..
In a clean british accent baturen ya fada yana kallon zaira yana mika mata hannu
"Ko iya dago kanta bata samu karfin gwiwar yi ba bare ta mika masa paper
Cike da mamakin ta wajen ya dau wani shiru..
Can dai zuciyar ta yace ta daure tayi me yuwa dago kan tayi jiki a sanyeye ta kalle nashwan tare da sauke tsoratcen ajiyan zuciya cikeda daurriya ta danne tsananin tsoro da fargaban dake cinta ta yana cixon ta.
I i na ta somayi haka kawai hannun ta ya soma rawa harshenta yana sarkefewa uncontrolably
Tac Im ..immm siirr
Sir...pls can i talk to u...Fuskan nashwan yayi ja tsaban bacin rai,bai amsata ba ya dake yanata kallon ta har cikin ransa yakejin zafi, kirjinsa tana famar amon wuta..dada kare mata kallo yake aransa yana furta
"Who do hell is dis girl Metake ji dashi?
Ganin bazasu motsa ba baturen yace"ok excuse me ,sai yaja gefe ya basu waje ya rage daga ita saishi
Da sauri ta karaso gaban nashwan ta rusuna kan gwiwonta da paper tana nuna mashi
bata san ma tanayin kneeling din hawayenta har sun riga sun riga maganan fitowa ba..cikin muryan kuka mai cike da jin tsoronsa tace
"Sir Dan Allah kayi hakuri,wallhy akasi aka samu..manja ne ya dan taba aikan naje neman abu in goge..ban samu akan lokaci ba
.
Its purely my mistake sir dan Allah kayi hakuri..
Find a place in ur heart to forgive me
Sir am soryy sir
Wani fincike paper yayi a hannun ta cikin tsananin fusata sanda ta razana ta karkace kamar wacce zata fadi kasa almost 2 scnd idonsa nakai...
budan baki yayi Allah kadai yasan me zaice mata saiga baturen ya taho cikin sauri yana duban agogon sa alaman zai tafi..da alamar zuwan san wajen shiya cece ta..
baturen yanata kyallara idanun sa a hnkli yana satar kallon paper cikin gulma da kwakwafi duk yaga manjan dake jiki,ya tabie bakin sa irin hnm kazanta kenan?Cike da kallom reni Ya dubi nashwan a dikake i can see ur plan aint ready mr kon..