← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 169 OF 176

Sashe 169

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Noor dake yafi kowa saurin sabo anan ma shine untop wajen nanike mata
Duk iya harsashen nashwan na tunanin zasuji over mmaki har suce zasu fada ma wani saida ya sha bambam,dan bisa ga yadda abun ya nuna sun ma fishi son kar kowa yaji,kwanan su hudu suka wuce england abunsu dalilin su na rike amana yasa ko karen ss bai san sunzo ba,bayan kwana sha biyar da mr mahdi ya zo sai aka fara shirin xuwa wajen zaira,noor abhi abhy nanma sukace ai zasu rufa mai baya aje tare dasu..

Bayan kwana uku da mr mahdi ya huta tasa nashwan din da su noor suka shirya suka fara gaba mr mahdi ya musu jagora akan ita zata taho daga baya
[12/21, 8:18 PM] Pretty KITTEN: *81*

18hrs 30min sukayi a jirgi kafin ma suka isa kasar,ahaka ma ba wuce da su masarautar a take ba sanda aka kama musu babban hotel na garin suka hutu kafin washe gari suka hau shirin shigowa gidan sarki
Tsaban zumudi nashwan bai iya shirya kansa cikin sauki ba,his heart was beating faster yanajin kamar shekara yayi baiga matar san ba.

By 10am kyafaffun motocinsu da mr mahdi yasa aka aje dominsu suka shirya duk wani formally shiya tsara dan haka ya bambamta sosai da irin tasu na yara.

Fannin zaira ma sanda kakarsu taja mata kunne sosai kafin ta nitsu,dan ta dade bata daga hanklinta ta nuna zakuwarta kamar na jiya da akace mata mijinta na hanyar zuwa nan wajen ta ba she misses dem more dan words can say,
Tun da tana nunawa harta dena ta barshi aranta,but ryt now she cant realy hide her excitement is writing all over her place har kuyangunta da masu kulawa da ita in sukaga ta sace moment tana ta murmushi ita daya sai suyita mata tsokana irin na barkwanci suna sakata jin kunya

Kowa ma so yake yaga wannan mijin nata,babban jakadiyar gidan ita kadai ce tare da matar sarki suka san zaira tana dauke da juna biyu..

Dake sarki ya gargade su da cewa kar ayi wani garaje har sai ya hadu da yaron yaga ingancin tarbiyan shi da nagartan sa da idanunshi kafin ya bada ta sai aka boye mata maganan cikin kuma ba a gaya ma kowa ba

D pregnacy is upto 1 month harda yankai saidai ba irin mai rikicin nan bane,batama jin komi ajikinta tukuna,wankan su dilka turare da spa da ake musu na sarautar duk shiya dauke mata uzurin rashin gane kan aladarta da batayi kwana biyu ba flat tumyntan nan duk bai nuna ba sai ma wani shegen fadin kugu da cikar nono da tayi fatar ta yayi smooth yana glowing duk inda ta tsaya a jerin mata sai ta haska daban

Tsaban gatan da ake bata a daular xaira sai ta zamto kamar wata sarauniya, babban sashen ta shine na daban a kyaun tsari kuma kayan duniyan da suke ciki abun kallo ne tsadarsu bana wasa ba,..

Tun kan isowar su nashwan aka shirya tarban su a fada,
Tafiyar minti arbain sukayi acikin haraban babban daular data sa su jujjuyawa idanun sa cikin basarwa,its a very huge romanian achitecture,an yi tsarin sa da penti ja da gold,tsaban kyaun wajen sai da suka dinga jni kansu duk a tsarge,...

Mr mahdi ne ya musu jagora har ciki amma ba a kirasu cikin fadar kai tsaye ba kawai masauki aka basu acikin wata hadaddiyar matarban muhimman bakin su da suke ji dashi

After like an hr aka babbasu ikon hutawa mr mahdi yace suyi relaxing kawai dan ba ta sauki ake ganin sarkin ba

Jakadai da yan shisshigin masaurata yan gulma da ganin kwakkfi da suka dinga shigowa kallon su,sune sukata basu kanun labarai akan yanayin masarautar har suka gane cewa abun ba kamar yadda suka saba gani ba.

Haklin nashwan duk naga inda zaiga matar sa kuma ya rasa waye xai tambya guda daya,
Sunga abinci har sun gaji abhay ne ya dinga saka su suna jan ajinsu danshi dama dan iya nuna swag ne,wanka kam sunyita ranar har sun gaji,sabida duk inda aka ce xasu zaga yin gaisuwa basa xuwa da sutura daya duk dama wajen tsoffi tsoffin gidan aka dinga kaisu ana nuna su har sanda dare yayi

Duk kudin su da wayewar sun nan yau saida suka ga abunda ya taba su..
In luxury ne sunga inda aka kure shi
In wadata ne sun gani,in girma da arxiki ne sunga kakarshi anan.

Maimakon su bayar ma su ake ta kokarin basu abhay sam ya hanasu saurin saka hannu su amsa abu,thy are so naive amma haka suka dinga daurewa suna nuna jarumtar su,sabida kwata kwata tsarin wajen baizo musu da sauki ba.
Komi ana yinshi ne cikin ka'ida,har gaisuwa har magana, kuma in baka da lura da basirar ganewa yanzun nan kimar ka saiya ya ragu.

Zaira tana kwance a dakinta ita kadai bayan sarauniya zarah ta umarce kowa daya kyaleta
Dan bata so ana kawo mata gulman anga mijinta bare tana jin zakuwar ganinsa har taje ta basu kunya ko asame matsala ta wajensu..

Thy are tryng to do some royal bindings inda za'adana auren su agaban kowa cikin mika ma juna kyakwar alaka na zumunta, both families suna son da akulla alaka with much honour da hannun amana da kuma fuskar daraja juna,so Thy want to be very sure of wanda zai rike musu yarsu duk dama kusan komi sun sani akansa izuwa yanzu.

Tashi tayi da kyar ta koma dayan gadon tanata jan shaukin inda zata ganshi,
Can ta mike da fargaba ta leke windown ta ganin prince mas'ud rusune akasa yana kaishe da khaldun sa'ood yasa ta dau jan alkyabrta ta sa takalmi ta sauko cikin sauri zataje ta same shi,bazata taba mantawa shida matar sa rt.bahiya su saka rinka sakata cheer up harta ta mugun sakewa da wannan masarautar dan da aka kawota lokacin familynsu ne kaf a gidan sunzo hutu,anan tasan anty subaya da danta wanda aka ce shi daya ta haifa haryau bata kara samun haihuwa ba

Sai maman khaleel da ake ta ce mata princess junnut a masauratar ance ita kam jinin daular maman ta ne,dake ma ita tafi bada hankli ma mijinta adm kameel hamood sai basu wani saba can can sosai ba.

Jininta yafi haduwa da bahiyya dayake ma takwarar mahaifiyartane dan haka take kirarta da sunan small mum.

Yauma Su biyar suka taho,da kameel da iyayensu da khal da bahiyya sai yaransu da suka yiyyi tsayi suka giggirma.

Junnut da subaya ne sukace zasu taho awashe gari sabida hidimar bikin gidansu mijin subaya da sukayi a oman,shahrul yace junnut ta jirasu tayi musu kyakkwan jagora sai su taho tare,...

Nashwan yana daga saman benen yana hangen duk abunda akeyi a masarautar duk shige da ficen da akeyi yana lura,harda xuwan su kameel.

Sosai yafarajin fargaba aransa ganin yadda duk wanda suka zo gidan suke xuwa a kasaitance,haka aka dinga shigar da tsaraba a idanun sa,
Daya koma dakin su ya gaya ma su abhy dik saida jikinsu yay sanyi...

Basu taba raina makansu da arxkin su saiyau Tsuru tsuru suka zauna
Suna zazzare idanun su nashwan ya fara kirar mr mahdi da tuntuni yake tare da mas'ud ata dayan bangaren yana neman masu arxikin sassaucin sakin fuska daga manyan su..
Mas'ud ya rinka bashi assurace babu komi amma he remain worid akan behvrs din nashwan ya sanshi sarai ba lallai ne yay musu kama da abunda suke xpecting ba duba da bai taba girmama title ko sunan wani arayuwar shi ba.

Da kyar noor ya basu karfin gwiwa akan su nitsu kawai ai zasu iya fuskantar komi
Abhi yace musu dama fita sukayi kawai suka zauna a ta kofa koda ma xasu na fahimtar wasu abubuwan..

Aikuwa suna fitowa nashwan ya hango kamil yana waya acan nesa dasu kadan,kawai yace musu yana xuwa bari yaje ya same sa sai ya fara tafiya wajensa shikadai

Tun kan ya iso kamil ya gansa yana tahowar yadda yayi kyau cikin wata yar rigar cikin suit dinsa farakal daya daura akan dark red wandon shi wanda ta masa bala'in kyau bana wasa ba, yanata maida masa murmushi nashwan kuma yana ta Allah Allah ya iso ne danya masa tambaya yana saka kafar shi a varandar da kamil yake tsaye,kamil ya furta.."Allah ya jaaaa zamaninka king of the north,our surki nashwan hakeem wamako..

Wani dudum kirjin xaira ya buga ayayin data sake hannun saood da tuntuni yake tambayarta lpyarta suna dan hira.

Shikam ko juyawa baiyi ba ma bare yasan da wani mutum awajen,
Dan all this while shikadai ne He neva even care ya rike sunan sa.
Zaira jin an ambaci sunan mijinta gab daya ta kasa samun nitsuwarta,khal was just staring at yadda yaga duk ta birkita yanayin ta ta kasa aje kanta waje daya saima jan alkyaban ta take dadayi domin ya rufe mata fuskar ta...da wani irin qarfi take danne fitar numfashinta dan ma karta dago kanta ta kallesu agane halin datake ciki sa'ood cikin gane abunda take cikin ya dan hade ransa ya kira sunan ta quiet comandin yace ..'princess, zaira ta amsa da "yes...cikin girmamawa...kallo daya yay ma ta inda nashwan din yake sannan yace mata "go to bed, immidietly.."..yana gama umartan t da hka zaira bata kara scnd guda ba ta juya ta doshi hanyar komawa ciki
Chapter 169 · 0% Book details