Sashe 81
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wuri ta aje farantin ta rusuna kasa cikin rawan murya tace "ur wife sir"Nima Haka tace min,wani zazzafan kallo ya mata tamkar wanda yake shirin kunduma mata ashar daya kalleta yaga yanayin sanyin ta sai kuma ya dauke kansa yayi relax ya koma ya jingina bayanshi akan kujerar ya mata shiru".."Get out of here before i screw u,Cikin sauri ta mike zata bar wajen har tayi taku biyu xuwa uku yace "Zaliha..Juyowa tayi ahankli kamar yadda sanyin muryan sa yayi shirin narka ta awajen Yau fushin acikin wani irin nitsuwa yake yinshi,shi bai juya ya kalle ta ba bai kuma daga mata murya ba..yace
"Daga yau kar inji kin kara ambaton haka In bakiji ni ba duk abunda namiki ke kika jawo..kanta ta sunkuyar kasa sosai tace im really sorry sir..Kayi hakuri dan Allah
baiko sake duban ta ba..bayan kamar minti uku yace.
."befast nd get back here, cos i need a body massage..
Babu shiri Zairah tadan kwalo idanun ta waje,ganin kamar zai juyo yaga yadda ta takune fuskar nata yasa tayi saurin amsa shi da toh ta dauke kanta cikin sauri ta bar wajen,"..Agogon shi ya duba kafin ya Tashi yayi waje,har wajajen karfe 8 saura na dare tanata sa ido can sannan taji alaman shigowar sa..
Bayan kamar minti goma taji kamar anata kwala mata kira..kasa kunne tayi sosai sannan ta zari dan kwalin ta ta sauko,ta iso falo baya nan ta nufi dakinshi nanma baya nan,hanyar acreage din nan nasa ta nufa inda tun awaje ta glass tafara hangoshi a kwance baya cika kawo jarabar sa nan
Dan waje ne daya fiye kusanta in yana so yayi cooling off brain dinsa ya nitsu,zairah ta bude kofar a hankli..cike da nitsuwa tace
"Sir u call for me.
Ya mata shiru kamar macce mai laulayin ciki ya mike daga kwancen dayake da kyar ya wani tumbuke rogar jikin shi,its a very thick raymond tshirt dan haka ko vest bai saka ba,ya balle belt din wandonsa tayi muguwar kara zutttt sanda zaira ta firgita yabita da miskilyyar kallon gefe ganin yadda ta razana ta tamke idanun ta tadan kame jikinta waje guda..,"kwafa yayi ransa irin u cant deceive me nasan kinsaba da wannan.
Shibaima san wannan shine karonta na farko datake yin irin wannan aikin ba
He sees her as those filthy maid tryng to seduce thy boses..ya mika mata rigar ta amsa zata aje a gefe duk qamshin turaren nala dataji daxu shi ya cika ta""Wani kallo tama sa irin kai zaka ji dashi dan rainin wayo kawai
Sannan ta xauna daf dashi tafara daddana masa bayan nasa a hankli a Hankli ,jim kadan sai juye juye rashin iya daure laushi da dumin fatar hannun ta ya fara mata mika yana wani irin nishi nishi kamar zai haihu sai gaba daya ta birkice ta rasa ta ina zata saka hannun nata taji sauki sauki.
Wayar sa ne yayi yar kara ya dauka ya fara magana a dakile anan taji wai cewar gobe zaije meeting da sassafe
Wani sanyi taji Cikin ranta cos she really need her space kodan ta biya bashin bacci
..toh tunda ya kammala wayar zairah ta dena gane masa ko dan kadan ta danna masa wani waje ata qashin bayansa Sai kaji ya sake wani mahaukacin nishi
Ahhh ahhh ohhhh ahhhh mmm
So very seducing sabida abun na mugun birkitasu ita dashi din duka a tare,ko ina abayan sa sanda ya ji kyakkywar dumin hannayen ta ko ina ya gauraye sa yana masa wani irin dadi,sun mugun dadewa ahaka zairah ta farajin kasala kasala wannan nishin nashi sosai ya kashe mata jiki,
Tashi yayi kamar zai fice a wajen zairah tunda ta kifa kanta akan sofa shikenan wani baccin bala'i ya dauke ta.
Bayan kamar minti 30 ya dawo dauke da system a hannun shi,ajiyewa yay akam kujerar yayi kwafa daga tsaye yana famar kare mata kallon tsaf,
Zairah irin fara sol din nan ce sai yau ma ya dada ganin xunzututun hasken fatar nata,its so clean babu wani tabo shidai baitaba ganin ta da kwaliyya ba nd he so wish that haka zata na barin fuskn ta har abada,wani muguwar kyau tsarin fuskanta take masa,xak xak take masa kama da babe dinsa na mafarki wcce yayita kallon fuskatarta tun lokacin daya je wancan kauyen
,dadin karin abunda yasa yake dadajin haushin ta ma kenan cos he dont knw how to trust her
Or just ignore her kullum yaganta sai yaji kansa yana daurewa
Shidai ya dade yanaji ajikin sa kamar yasan wannan yarinyar aganin sa iinma bai santa ba to akwai wani alaka mai rikitarwa a tsakanin su...Zairah tana ta ta famar minshari
Can tayi juyi cikin jin dadi wani da dadaddan sanyin Ac ne yake shigarta,dan kwalinta ya zame ya tfi garin su suman ta duk ya barbaje tafara juyi can taji kamar wajen ya mata daban,da kadan kadan tafara dawo hayyacin ta tana dafa gefe sai taji kamar akan akujera take kwance Cikin gigin bacci tafara tambayar kanta"Ohh Allah a ina nake,wajen ya matse ta amma sosai ya mata laushi...
Caraf ta tsinkayo muryn sa yanata waya,"wani bugawa kanta da kirjinta sukayi a lokaci guda
"Oh my god ohh Allah,cike da dabara ta kuma tattaba inda ta kwanta tana tuno abunda ya faru nd it was clear to her that she Was lying on his sofa now.. to waya daurata? gashi tsakanin ta dashi babu wani rata inda ace ta mike sawun ta to da seta tureshi
,marmaza ta sake kulle idanunta gam gam pretending to be fst asleep
,wayarsa yacigaba dayi kamar ma baisan metakeyi ba can ta sabule jikin ta tayo kasa batare da ta kalle shi ba ta jawo dan kwalinta daya kwance ya bar mata uban doguwar tsuman ta a barbaje ta shiga kimtsawa
A hnkli ta maidasu ta cusa su aciki
cikin sanda da karfin hali ta kama hanya kamar zata fice..nan da nan ya katse wayar ya hade ransa yana kallon ta..."Ke...!!!ina kike tunanin zakije?
Wani tsayuwar bazata tayi tana so tayi magana gaba daya sai taji kalman sun dauke cak abakin ta.
Wani abu yake nunawa tana dago kanta wajen taga agogo a bango
3am in d nite
Lokacin data bude baki tan mamakin kanta ma bata sani ba,ta rasa me zata ce.Nashwan ya cigaba da kallon ta.
I..i..im sory air
Dan Allah kayi hakuri..yana shiru bai amsata ba
"Sir i didnt knw what happen to me..sai ta fara mutsaka idanun ta Cike da sauran gigin bacci da rudewa Tace"..sir kana bukatr wani abune ko inje in maka dinner?..it took him a minute kafin ya kalle agogon bango tundaga nan ya gane bata cikin hayyacin ta..
Daga Sama zuwa kasa ya mata wani irin miskiliyar kallo a dakike,Ni bana cin abinci da tsakar dare Nd thanks to u m going to bed with n empty stomach
Bai bari ta amsaa shi ba ya mike zai bar wajen
Wani tsaki yaja ya kalle sunkuyayyn kanta sai yau yaga yadda ya rame abun baimasa dadi ba cikin yanayin masifar sa na bala'i
"Off the socket nd leave,ke kijje kinema ka kanki abincin kici,u look like a human bones with flesh,Bazan iya daukar mutuwar irinki a gidana ba.
Yana gama furta hakan bat ya bace aka barta tsaye tana bin bayansa da kallo"To ina ruwan sa da cin abinci na?
Has he eva care in ban ciba?saida ta kuma juya zata fice glass din ya hasko mata kanta taga ashe sosai ta kanjame ta rame din
Kitchen din ta nufa amma sai bata iy dafa komi ba dai tayi microwaving mashed patotoes ta hada da custard ta wuce daki tayi bacci abunta..
Da kyar ma ta tashi da asuba tayi salla ta kai masa shayi
Daganan daya fita sai bata sake ganin sa ba.
****
8:30 am dot manyan motoci kirar rolce royce sweptail suka fara shigowa cikin babban head office na share holders da manyan lawyoyon su..
tunda daga bakin gate ake kallon su tsaban tarin security da suka xo dashi
AWaje na musamman suka nema sukayi parking motocin sannan qurds din suka sassauko suka shiga bude ma su kofar..
Dukansu Sunci wani uban wanka na kece raini,nail khaleepa yasha wata boroco boroco grey double jacket suite mai white shirt ta ciki, takalman sa yaji uban polish yana sheqi da agogon sa ta diamond Ya wani ci uban black specs akan fuskar shi
,suman kanshi half brown half baqi yanajin kansa untop kamar ma shine nashwan wamakon
nala kuwa yar plain straight skirt dinta ta sa iri daya da kalar jakarta na tory burch perry kalarsan shima dark green akan wata shegiyar yellow satin shirt to march da turban cap dinta da agogon rolex dinta na submariner silver colour mai kyau na mata.
Su suka fara shigowa wajen,thy look so punctual nd profesional irin ace sunfi kowa sanin darajar lokaci da iya aiki..
Yayan boss khaleepa sun shigo
Aka gaya ma attorney in charge
"Waje na musammn aka basu suka zauna abban hall din meeting na ma'aikatan kafin nan da daddaya da daddaya kowa da kowa ya fara shigowa..
Fannin su nashwan kuwa Tuntuni fada suke yi da hanadi akan kwalliya dan akaro na uku kenan yana aikawa akan ta fito su wuce bata fito ba har ya gaji ya dau wayarsa ya kirata cike da bacin rai ya furta...'ke hanadi"....batama barshi yay sauran maganan ba tace.."Comin.
Yana sauke waya tun a baki bakin glass din motar sa ya fara ganin abun mamaki,hanadi ce take fitowa bingel da wata nadaban nabiye da ita as usual suna rike mata da jakarta da wayoyinta
wato wani uban flowing gown tasa dn pingil kuma matsatse kamar dai wacce zataje qasar beauty peagent..
Nashwan ya sauke farin madubin dake kwayar idonshi ya sauke glass da can baiji da zaiyi mata magana bama sanda yaga inda ta caccaba fuskarta da Wani irin muguwar kwalliya
tsaki ne ya kufce masa ganin yadda take bida kanta ahnkli tsabagen uban heel mai tsine dake kafarta daganan ya hade ransa tarr kamar in yafito shaqeta zaiyi da karfi kuma cikin masifa yace KE!!!!!
"Im givin u just 2minutes to get into ur car...stupid..inba haka ba sede ubanki yaje ya saka maki hannun amma bani ba".