Sashe 17
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na farko ana su a nuna yaransu ma duniya dan adada sanin su a harkan kasuwan ci,lady jasmine tana so ta cusa yarta hanadi ma top fashion designers tunda dama abu daya sukeyi da yarta ata wannan fannin,haka ma mayor ya sa rai akan zai nuna nashwan ma sauran muhimman mutanen sa dan ma adada sanin cewa ya mallake sa da dukyar hakeem wamako kuma hakan bakaramun abun alfahari bane hade da nashi dukiyar za an san yafi karfin kowa..
Tunda aka fara shirin Idon lady Jasmine yanakan kowa da komai harda tsarin kayayykin da zasuyi fita da shi dan bayan muhimman burin su yau tana so
Ta nuna ma duniya familyn ta masu dukiya ne yaranta are xtremely rich classy and educated.
Hakan yasa wannan karon ta hana kowa zaban kayan da zaiyi fita da shi tace musu a matsayin ta na top fashion designer zatayi handling wannan kuma anko zasuyi na kalar "off white colour" sauran bakin da zasu zo kuma kowa zai saka black,tace tunda partyn su ne thy shud be diffrnt Anan ma babu wanda yayi mata musu
Inda tayi odern kayan su duka daga rarest brands and A one fashion designers bata nemi french ko italian ba kuma ba irin su gucci armani versace rolex da aka saba gani ba.
She specifically choose enterpreneur irin su forster Roner and sophie hallete
Both From france and switzerland
Dake su Designers ne masu creating outfits in luxury and innovative design kai tsaye ta basu aikin dan tasan sukadai ne suke da ultimate colour pallete,trendiest and rarest textures kuma she is certain zasu iya creating delicate patterns wanda ba a saba gani ba,Ita jasmine sam bata so familyn ta suyi daidai da kowa sannan tana so haduwar familyn ta ya zarce na kowa ace daga sun fito su zama zarrah abun kallo abun magana.
Within short time aka kammla kuma design proposal din kowa ya masa amma a fannin Nash sai yace sam baya son wannan din dan haka aka nemi same colour amma shi designer jakob schlaeper ne ya tsara masa nashi white suit da accesories,Babu ma wanda ya daga hankalin sa akan hakan sabida zuwa yanzu inda sabo an riga an saba da halayyan sa na in ana right shi left zaije.
******
Zairah tana tsugune daga bakin kofar dakin su tana murxa magani akan dutsen markade tana dandatsa sa...
Sallaman ku dai muryan afiyya ya jawo hanklin ta ta dago kai tana kallon ta,she seems so happy hannunta dauke da wasu papers har guda biyu..
"Zaira ta dan mike tsaye cikin fara'a'
Tace wasalam Afifi ya akayi.
Wani rolling idanun ta tayi Cikin yar bagun data sabayi
"Kawata gashi"
Im soooo happy...tunkan xaira ta amshe paper ta wani daka tsalle tanajin kamar sakon shiga aljanna aka rubuta
Cike da notsuwa Zaira ta shiga karantawa can sai
Ta maida mata paper batare da tace uffan ba ta koma kan dutsin ta cigaba da abunda takeyi
cikeda mamaki afiyya ta dauke murnan tace ikon Allah zairah meye haka? Ba yabo ba fallasa zairah tace
"Thank you afiya amma bazan iya wannan aikin ba
Afiya tace tooo hmm sabida me?
Zaira tayi shiru kamar bazata amsa ba can kasar wuya tace
"Sabida daga familyn BMF din nan yake
Afiyya ta tuma tace "And so? cikin yatsine ta hade rai tana wani kallon ta straight in the eye zairah ta hade ranta sosai..Tace.afiyya...are u mad?..ko so kike inje wani abu ya faru asake laka mana sharrin maita so kike ajefe mu a kauyen nan kome?
Da sauri Afiyya tace
"No no no ba haka bane ashique,ai duk nasan da hakan nace zan kawo miki form din nan wallhy zai taimaka muku,me kika maidani?ke wallhy ina da lissafi fa..in kika cire tsoro zaki caske kudin ki,u dont knw how to huzzle? yo in baki damu da yunwar dake damunku ba,please think abt ur mums health condition aiko magani zaki siya mata ko?
Wani Ajiyan zuciya zairah ta sauke tace
'Afiya da kamar wuya wallhy ni tsoron su nakeji wallhy, kwana biyu fa nayi ina jinyar fuskata da wancan mayyar ta mareni
Kuma kiga fa inda
Aka dau zafi aka tsangwame mu a kauyen nan nd
We did nothing
Afiyya tace
"Yes over nothing
Toh har kinsan bakiyu musu komai ba meyasa zakiji tsoron su?
Look zaira ni banga amfanin wahalar da kuke sha ba,kin iya aikim nan nd this offer is a big oppurtunity and such optunities comes but once..nima fa da kyar na same foam din,shige shige na da bakina,cewa akayi Kakar su ce ta kawo ta raba yau a public office ma hajiy mairo headcook na can kusa da gidan hakimi ita da duka mutanen ta na kitchen naji wai
Wai ance BMF din zasuyi wani hidima ne so kakar tasu tana Neman wayanda suka gama kwarencewa a iya dafa abincin kasar nan,is asif thy want dfrnt varieties harda traditional dishes,Kuma ingaya miki zasu biya mu kudi sosai,u wll use it to feed ur self for a year in bakiyi wasa ba... so are u in?say yess now
zairah ta dago idanu ta kalle ta a sanyaye kamar wacce zatace wani abu amma sai tayi shiru..tsaki afiya taja cikim fushi
"to ni zan tafi gida,kuma ai ba laifin ki bane
Dan ma na kawo miki mafita dole ne kijamin aji,nagode dama ba'a miki gwanin ta
Tana juyawa zaira ta damko hannun ta
Da sauri"..wallh Ba haka bane afiya,ina son nayi aiki kema kinsani but amma ai na fada miki am scared of those bmf people,mari na fa tayi,kuma hala ma mama na bazata taba yarda ba
Afiyya tace "Its just for 4 days zairah
Zamuyi abincin kwaji na kwana uku sai rana na hudu muyi na hidimar ka dat same day zasu biyamu,shikenan fa done and dusted.
Duk tsoronki abanza yake im sure Hala ma bazamu taba ganin su ba har mu zo mu tafi yo wama zai barmu muje inda suke?,souththong mansion fa ba gida bane wallhy gari ne mai zaman kanta so Just relax kiyi aikin ki ki karbi kudinki babu wanda zai ma san kinje kindawo
Wani Shiru zairah tayi cos she really need the job har can kasar ranta amma bakaramun tsoro takeji ba, daga ido da zatayi taga afiyya na kokarin shiga dakin su da dan dagun murya tace ke Affiya ina zaki kuma bamu gama maganan ba
Afiya tace
"Zan tambya maki mama izini ne tunda naga alamun zaki kasa
Tun kan zaira ta karaso har afiyya ta shiga ta rusana kasa tana famar gaida wafiyya nan da nan ta kuma mata bayanin komai,bai dauke wani dogon lokaci ba wafiyya tace ma zairah ta cike foam din.ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/22, 10:21 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._
_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*10:first contact*
Zairah tasha mamakin saurin amincewar maman ta wafiyya akan karban aikin duk dama afiya bata boye mata komai ba kuma tasan ma suwaye zataje tayi aikin,duba da yadda wafiyya take da mugun zurfin ciki yasa bata ce uffan ba,haka nan dai ta bar fargaba da tarin tambayoyin dake bukatar amsa dama wayanda ta binne su tsawon lokaci acan cikin ranta...
Inta duba murdadden rayuwa irin na wafiyya takan kai awanni mai tsawo tana shiru cikin nazari hakan yasa ake mata kallon shiru shiru wacce bazata iya komai ba amma azahiri zairah
Mace ce mai iko da kanta,irin mata wanda ake kira da alpha female masu karfin zuciya da tsananin hakuri da yanayin rayuwa
She is very matured amma bana shekaru ba,her maturity is based on xperience dan ita duk gwarwamayn datayi a duniya takan tabbata ta dauki muhimmin darasin rayuwa aciki shiyasa koda tana fushi ko farinciki ba lallai ka gane ba dan ita bata dauki duniyan nan abakin komai ba she hardly get furious datayi fada dakai gwara tayafe maka inyaso ta boya can ta fidda zafin abun ta hawayen ta,kuma tanasane da cewa ita marainiyace gaba da baya shiyasa ma all she care abt now is her God-mum wato wafiyya duk dama
bata fahimtar komai game da ita
Tunda suke rayuwar su Wafiyya bata taba ajeta ta mata bayanin komai ba, ko tarihin baban ta da sauran familynta bata tabaji bare taga hoton sa,gwara gwara maman ta tana tunata da fuskan yarinta data girman tasha kkrin yin tambaya akanta amma wafiya is alwys quiet abt evrything, she kept wondering,meyasa baxan san labarin mu?well,Ko abunda ya faru a filin taron nan ma batace mata uffan akai ba har yanxu kuma tasan wafiyyar ta gama lura zaira tana mutuwar son taji kan maganan ne tasan taji abubuwan datake furtawa a ranan game da nashwan sarai.
a kullum inta zauna muhawara take yi da zuciyarta""mama tana da da?so She has a son?to ina yaron yake amma dai ba wannan dan BMF din bane,
hmmm saidai hala suna mugun kama
To me zai hada mama na da mayor hakeem wamako bayan ma a prison muka taso?quiet confusing.ita sumewar nash bai ma darata ba tabarshi acewa hala kwainane ne irin na yaran masu kudi hala ma yace yaga ko mayya ce kamar inda yan kauye sukace.
Babu wani bata lokaci zaira da afiya suka cike foarm sukaje public office aka tantantce su ranar tafiya birni kowa ya fito da yar jakansa aka sakasu a bus tafiyar awa uku ce zuwa southsong mansion ba wani tafiya mai nisa ba amma sai can da yamma lis suka tashi