Sashe 93
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin ma sugama sasauka har gulma ya isa kunnen su abhay dan haka abhi ya koma ciki da sauri ya bude wani cage, ganin sa kawai akayi ta sama yana tahowa da rundunar bakaken karnuka da sukaci suka koshi suna wani haki harshensu awaje har yana kaduwa abhi yana jan igigoyin su suna fincika suna huci kamar zaratan zakuna.
Awaje kuwa Ganin banafsha ta dakata tana kallon isowar su nail yasa Nashwan ya matso ya tsaya agefenta daf ya tsime da duka hannayen sa acikin aljihun sa.
Haka yan matan kaf suka xo suka wuce ciki aka bar nail yana wani bankama yana taku dai dai a tsakiyar abokan sa
..wani dogon leather suit yasa mai dogon wandon da jacket yaci uban rolex belt tsabar hauka saiya wani bar kirjin sa a waje yana fly over dan bayan overall jacket din bai kara saka komi ta ciki ba,as usual wuyar sa da kunnensa sunsha wankan diamond chain yanayin kayan sa yanayin takalmin kafar sa
Banafsha ta hade ranta,ganin shigar nashwan is as simple as amazing ya dada karya ma nail xuciyar sa,ya gama daukawa zaiga haukar kure adaka ne.
Nashwan yanata kallon su,daf isowar su gaban su banafsha ta dakatar dasu da siririyar muryan ta mai sanyi
*Littafina na kudi ne 300 via act 0152983148 mohd sule surayya gtb or contct 08060712446*
[11/24, 9:07 PM] Pretty KITTEN: *48..hey comforter....*
BanafshaTa kalle nail dake tsakiyar gayun tace hey can i take ur picture?nail ya wani huro hanci sama yafara jin kansa na hawa irin nashwan yagani tsaban yahadu agabansa yar gidan su zata dauka masa hoto....
Cike da rigima ya kalle banafsha yana gyara tsayuwar sa yace"sure,bayabo bbu fallasa Ta daga camerar ta flash din kawai ta haska masa akan fuskar sa dan yayi kamar ta dauka Tana gama saukewa ta kalle shi a miskilan ce cikin yanayin sanyin rigimar ta tace Thanks by the way,ta dan sake wata sasanyar dariya ohhh i love taking pictures of natural disasters!!
Wani busashen kallo suka bita dashi kadan ya rage nash ya fashe da dariya ganin yadda nail ya turmusa fuskan sa atare Suka ja tsaki zasu wuce,dayan guy din yanata kallon fuskan banafsha data fada jikin nashwan ta wani rungume sa tana binsu da dan iskan kallo shikuma ya rikota da arms dinsa guy din yabita da kallon haushi irin hnnnn"I aint cactus expert but i knw a prick when i see her..itama kallon san takeyi ko ajikin ta.
Suna shiga nashwan yaja hannun ta suka shiga can ciki sanin cewa bazai taba shan wani abu anan ba ya kira daniel ya bada aika wajen zairah
Karasowar su ciki yayi Daidai lokacin ana gwagwarmaya tsakanin karnukan abhi da gayun nail,shikam nail bala'in tsoron kare yake but he had to maintain sabida kar a kara raina masa kurwa,already dayaga yanayin haduwar wajen gaba daya hanklin sa a tashe yake aranshi yanata imagining when shima zai yi achieving irin babbar party haka acikin gidan su.
Tsarin Yan matan da gayun gaba daya sun gama burgesa
Ya kalle gefe can yaga duk Yan matan sa ne kawai akayi banza dasu,babu tamtama cos thy look bit outdated acikin hadaddun babes din abay da suke luguden rawa awajen.
Hakan yasa dashi da crew dinsa suka ja suka tsaya waje daya ganin kowa batasu yake ba sema kallon rainin wayo da ake bibiyar su dashi.
Ahill daga nesa ya shiga yima noor bayaninsu dan shi baima taba ganin nail din ba, Ashraf ne tare da Abhay wanda yayi kasa kasa da idanunsa yana son ya gaskata abun dayake gani,kamar lateefa ce acikin tawagar yan matan nail,. dai dai Nail ya taho zai wuce wajen nala nan abhay ya doso inda suke ya dakatar da yan matan kallo daya tak yy ma lateefar da Sigar rainin wayo yace hi,Kirjinta ne ya buga tyi wani rau rau da idanunta cikin tumbatsa "Why r u talking to me bamun rabu ba?We broke up rmbr?bayan keyar sa ya sosa ya na kallon ta kasa kasa can ya sake wata munafukar murmushi,gyara tsayuwar su sukayi da ita da duka kawayen ta suna kallonsa sun gama azawa hakri yazo ya bata tsbagen yadda tasan shi da son yin sex She tot is one of his tactic to get hr to warm his bed tonite
A shashance ya dago knsa ya dasa idanun sa anata sigar yaudara yace
"Babe i wrote a song abt u! Wani Mamaki ne ya kuma rufe ta,feeling untop tace kk let me hear it,"..wara hannun sa duka yayi ya fara sake sautin waka da muryan sa mai shege zaki da dadi kusan kowa saida hanklin sa ya koma kansu,"he was like eani meni mini mo
Cought u cheating with a hoe,try to lie ryt to my face?wani bangaje ta yayi ya kamo hannun zafafan yan matan sa guda biyu daya tana hagu daya tana dama sannan ya washe mata baki, cikin sautin driyar mugunt"think again whore uve been replace.. tsaki suka ja ya wuce ta gabanta da yan matansa,laterfa ji tayi kamar zata nitse kasa dan kunya.
Fasa karasawa wajen su nail tayi taja gefe Tana juyawa karaf taci karo da abhi,as usual glass din giyan sa ne a hannu
Wani kallo kalon suka aika ma juna"
Idanunshi ma Kawai tuna mata yakeyi da yadda take ciyuwa a hannun sa"a hankli tace..Abhi?ya hade ransa bai kulata ba ajiyan zuciya tayi zata matso kusa dashi ya ja daga nesa yana mata wani irin kallon raini."ke miye haka?tace abhi baka ganni ba?yace so? in baki shawara ne? Saitay shiru..babe why dont u go back home on a whore island?tun kan ta ansa shi yayi gaba yana jan mata tsaki wajen nash ya wuce abunshi
Ganin yadda banafsha ta makale ajikin sa yakeyi daga nesa sai ya hade ransa"ke mekikeyi anan?wani shiru tamai dan tana shakkar su sosai nashwan ya masa alamar ya kyaleta baison a takurata.
Dan Magana kadan sukayi abhi yace masa yaxo ayanka cake din sabida afara casu inda kowa yafi zakuwa..
Ko da akayi anoucing haka waje yay shiru aka tsatsttaya da wine glasses ready to toast,ayayin da nala take jin kanta a sama wani tafasa zuciyar hanadi yakeyi,cake din ta is pure white with touch of red,nala ta jawo nail gefen haggun ta inda ta kyale gefen dama ma nashwan dake tahowa Tare da banafsha,noor ne mc sai bala'in bada mutanen filin dariya yakeyi,daf xa'a fara wakar yanka cake sai caraf hanadi ta shigo cikin su ta tsaya a gefen banafsha,nala tayi banza bata kulata ba har aka gama yanka cake,ta deba ta fara kawowa zatabada nash abaki yaki ya amsa cewarsa baison sugar sai kawai ta bada nail,tana juyowa nash yayi suprising dinta da wanda ya dan deba a hannun sa Ji tayi kamar zata mutu daya saka mata a baki agaban kowa
"anata cheering amma jikin hanadi har wani zafi zafi yakeyi,nan ma ya deba kadan ya bada banafsha abaki itama sannan yay mata alama akan takoma gida,ba musu ta masa light peg ta wuce tayi gaba abunta
Daidai ya debo cake din zai bada hanadi nala ta wani capko hannun sa Da wani irin tsinanniyar muryan kisisina ta sanar a filin cewa zatayi perfoming wani waka ma nash
Wani jan shi tayi fili ta raba sa gaba daya da gefen hanadi,"..black pink by selena gomez..
Wakar aka saka mata she dance preety sexy tana wani wining jikin ta tana zagaye jikinshi
,Gayu sunata hailing dinsu amma ko motsawa nashwan bayayi shikam
Fannin zairah kuwa tana zamanta mai dadi a side dinsu yenge,can daniel ya aika aka kawo mata sakon aikan nashwan ,nan ne yengen ta rako ta suka dawo asalin dakin ta na sashen nashwan din,yau she was so happy data samu damar yin hira mai tsayi da kawarta dan babu kalar abincin da basu ci ba tare ba
,kamar yadda daniel ya gaya mata oga na bukatar"pancake da juice so a Kitchen dinsan suka tare ita da yenge suna yar hirarsu tana hadawa Jim kadan Dan karamin knock sukaji ata bakin kofa xaira ta taho ta bude kofar inda taga banafsha a tsaye,as usual looking calm tayi balain kyau cos kayansu kusan iri daya ne da nashwan saidai nata jean ne da white sweater da turban cap dinta yello sakamakon sam sam banafsha takijnin ana kalle mata qashin ta
Nitse tana kallon zairah,zaira tace
"Good evening maam"..harda dan rusuna kai kadan ta furta hakan
Wani nauyin ta Banafsha takeji,dan tasan koba komi ta girme ta a shekaru
A hnkli tace
"Ammm aunty,me xaki hada ma yaya nashwan?zaira ta daga idanun ta cikin sauri cin tace mata anty,cos no one has eva called her respectively,"cikin sanyin murya tace..pan cake nd juice maam..haka yace in masa
Banafsha tace ok,nima xakimin ko?
Tace sure,banafsha tayi tsadadiyr smiles dinta tace thank u sannan ta bar wajen atake
Xairah ta dade tana mamakin yadda banafsha take mata saukin kai,bayan a fuska ko da kudi aka bata bazaka ce ma zatama dan Adam kallon mutunci ba..
Dama haka Allah yake abunsa,wani mai saukin hali ne amma baxaka gane hakan basai ka zauna dashi
Noor yana tsaye shikadai can ya hango zairah tana dosowa cikin tarom da tray hannun ta,
Tafiya takeyi a hankli amma daga nesa kagan iya ganin yadda kafafun ta yake harhadewa
Bata taba zuwa party ba bare tagan Me akeyi aciki
So evrythng look new nd surprising
a xuciarta tace Ita ko da kudi aka hadata taxo nan bazata taba zuwa nan ba..daga dan nesa noor ya kwala mata yana mata hannu akan taxo
Sai ta maida kanta kasa Tayi kamar batagan sa ba yanata tsalle daga nesa ya dau mic da karfi yace..."hey you miss zairah.."..Tun kan ta kauce wa rudewar kirar idanun maza wayanda suka juyo kanta sunfi takatin
atake nashwan ya sake hannun nala ya wani kalleta,Kallo daya ya mata ganin bata ko kula noor din ba yaji wani sanyi aransa,sai dai har ta karaso gaban sa ta tsaya bai gama dawowa hayyacin sa ba he kept looking at dukkan mazajen da idanun su yake bibiyarta,wani iri wani irin fargaba yakeji har can cikin kokon ransa