Sashe 124
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsabagen yadda su abhay suka shagala da tausaya ma yaran da kyar noor ya lallabsu dan su fara shirin komawa gida akan lokaci
As usual bayan kaya da suka kawo sun bada donations na kudi,harda na zairah da nashwan ya saka amma babu wanda ma ya lura,
Wani katoton suprise cake organisation din sukayi masa daf zasu tafi suka fito dashi tsakiyar fili
Its painted in all white,an bibbi kansa da cards kala kala da flowers na godiya,wasu na dauke da unforgtble words,za'a yanka cake,aka kira nashwan da yaran duka,noor ya fara shelar cewa ai yauma bday din zaira ne,aiko yara yan mata kaf suka mammane mata suna nanata mata cewa ta hada ranar haihuwa da nashwan alhalin basu san tunda ta gane hakan kirjin ta yaketa bugawa da mamaki ba
Sunan maman su iri daya ranar haihuwar su ma,so yana gefen maza tana gefen matayen suka
Rike wukar atare aka yanka cake din,suka babba yaran kowa na bada na jinsin sa,saida suka gama caraf suka ci karo kowa yana shirin sawa abakin sa,yara suka fara ihu suna cewa sudai ya bata abaki itama ta bashi..
Da kyar hakan ya yu duk dama anci dariyar yanayinsu kam bugu daya noor da abhay sukafara gane kamar akwai feelngs atsakanin su abhi a tunanin shi yake raya cewa sun dace amma bai nuna ba,zaira bata sake dago kai ta kalle kowa acikin sun ba,duk dama tasan sunsha hotona da caption video ita da nashwan kala kala tasan kodan yanayin kalar kayansu daya zo dayama za'ayi ta daukar masu hoto bare ajega yadda ya bata cake mai yawa a bakinta ita kuma data mayar mai da dan dai dai,evry body noticed how he closed his eyes da yadda ya riko hannun ta xuwa bakinsan cikn kulawa.
Da xasu bar wajen kowa sanda yayi kewar su Shikuwa nashwan Tsaki yayi ta ja ganin inda yara yan mata suka wani kankame ta suna kuka wai dan zasu tafi..
Nashwan yagama lura da yadda suke so susata agaba sai ya bata ransa yace ma daniel bazai bishi ita zaira din ta shiga nashi motar shi zaibi su abhay su dawo.
Ita kam ma gaba yakaita ta nufi hadadden clasyy car dinsa ta kime ba jira daniel ya fara gaba da ita
Dukan su southsong mansion zasuje sabida yadda suka takura shi wai suje zaira din ta musu dinner suci atare tunda dare yayi...
Wani irin balain surutu sukeyi inda kasan ba a mota suke ba cos that car is like a limousine xtremly black ga kyau ga tsayi komi na cikinsa is neat har wani tv aka kunna ana kallo
Abhy da abhi na xaune a kusa da juna inda nashwan ya zaro idanun sa ata gaban su yana kallon su cikin tuhuma,noor ya dade da sumewar zaune jin yadda nashwan yake daga jijiyar wuya wajen dakatar musu da tsaban rashin kunyar sa wai yana musu gargadi akan karya kuma ganin wani daga cikinsu ya rungunar masa mai aiki ko ya shaking hannun ta,kai har dariya ma yace baiyadda ba,se zancen rainin hankli suke yi atsakanin su
Abhay ya nace yana so yaji dalili,abhi dake dan guguwa ne,direct yake caba maganan ayadda take,"..kaima kake crushing akanta saimune bazamuyi ba?..to garin musun haka har videon sharing cake din nan sanda aka kunne masa ana tattauna wajen data bashi cake shima yabata nashwan yace sam shidai kawai baison su jawo masa raini ne,noor nata mamakin yadda akayi nashwan yake kirar sunan xaira acikinsu so freely yace dama ashe yana sane da sunan ta yake cemata zaliha,shi abun ma mamaki yayi ta basa,dan yasan inya zake da sa baki a cikin hirar yanxu zasu yi fada.
Isar su gidan gaba daya suka tare a shashen sa,inda tuni aka aika da cewa acema zaira ta dafa musu abinci mai nauyi sai dai har suka fita sukaje sukayi salla suka dawo shiru basuji motsin ta ba.
Kowa dai ya basar anata hira,har 8 nashwam ya fara dialing daniel yaji koma basu dawo bane koya kaita gida can suje kawai
Yana kara number a kunne yaji switch offf,sauke wyar a kunnen shi yy da mmaki yaga eh lambar ne,so starnge dan doka ne mai karfi akan aikinsu basa kashe wayoyin su,musamman ma shi daniel dayasan ako yaushe nashwan na iya neman sa,dada dialng lambar yayi still yaji shiru..
Mikewa yay yace ma noor ya dubo zaira din a sama yana xuwa,yana fita ya samu head security yana tuhumar su to his greatest shock akace mai ai daniel baima shigo ba
Tun daga yanayin yadda nashwan ya bata ransa yana mita,securties suka ja makan su aikin neman daniel sai dai thr more ana neman sa d more abun yana dada dawowa abun tsoro.
tabbacin cewa basu dawo gidan ba yasa Nashwan ya dawo site dinsa a fusace.
What d heck?.
Where d hell is she?
Aransa Shi damuwan sa zaira ne ba daniel din ba.
Yana tahowa yana duba agogon sa yaga 8.30,kara daure fuskan sa yay ya shigo tsakiyar falon yana kwala kira noor?sai yga wajen wayam bai gansu ba,daga idanun sa keda wuya yagan su sukun daga hanyar kitchen ya tsura masu ido?tun kan ya tambaya noor yace she is not dere?..nashwan kana da lambarta? Daniel is off ance min basu taho ba
A hnkli Abhi yace what?Noor yace eh bari a duba lmabrtan nan ya fara zaro waya a aljihun sa yana kira numbar ta fara ringing,gaba dayan su su hudun suka maida hanklin su kan wayar amma sai ba'a daga ba noor maimaita hakam sau takwas amma shiru.
Har suka sauko daga tsaye suka zazzauna abhay ya fara cewa abashi number shiya gwada,aka bashi ya fara dialling shima yay iya yinsa amma shiru ba a daga ba,abhi ya ciro wayar sa mai jone da security detector yana dialing se yaji wayar tayi off,atake yafarajin ba lpya ba.
Dis only means dat her phone is concted to a high grade security system,"a kidnaped?
Sai kawai yai shiru baice musu komai ba tukun,nashwan yana rike da wayar sa a Hannu yanata kallon wayar ,tin noor yana ambatar digits din ya haddace amma pride wont just let him dial fushi sosai yakeji aransa "tambaya yake wai akan meye zaira zata tsaya a waje har wannan lokacin?in ya tuno da yanayin dressing dinta da kyaun datayi yau gaba daya saiyaji kamar ana saka masa wuta a jikin sa don tsaban kishinta dayakey,wani feeling din haushi da damuwa ne suka gaurayu suka nuna akan fuskar sa he looked angry nd tensed at same time,fita waje yay ya dakata daga bakin kofar shiga ya fara jeka ka dawo shidaya,yaga kamar bazai iya jurewa sai ya dada kirar daniel yaji off,kawai ya danne girman kan ya fara kirar layin ta akai akai ba hutu kamar sabon tababbe,duk kirar da sukai mata dayazo yin nashi bugu daya sai da ya ruba nasu
Daga ciki Noor ya mike tsaye cikin jeka ka dawo?har yanxu ba aga shi daniel ba?to shi a kara kirashi mana this is so strange yarinyar nan bata yin haka,abhay yana zaune shiru sai kara kirar layin shima yakeyi,yba kowa danawa sai ya shiga agabansu abhi yana ji,shima saiya gwada abun ya bada abhi din mamaki sosai dan shi in ya kira off ne amma su biyun in sun kira zai shiga
Kawai sai sukaga abhi ya fice agaggauce direct ya sa akayi sumoning security managers dinsu yasa su akan a fara binciko masa location din wayar daniel...
Dake yau duk maiakatan gidan ana ta jimamin yanke kafar bingel da akayi sai wajen ya dada yin shiru babu masu wulgawa
Hanklin nashwan dake bakin kofa sai ya fara tashi,not normal beyond imagination dinsa,.
Su noor da abhay suna ta analysing dan abun ya fara basu tsoro,nan sai ga shi ya shigo dukansu suka fara kallon yanayin sa"noor ya karaso cikin sauri ya dafa sa yace nashwan lpya?baima amsa shi ba sai ga abhi rututu da securuties abayan sa,..ya bisu da kallo daddaya yaga duk shi suke kalla ajiyan xuciya yay kadan sannan ya dubi nashwan yace"..Thy found the car,"..atake yace car kansa ne ya wani buga da karfi..
Abhi yafara bayani,
Yace"Nan da awa guda zamuji komai Motar tana can bayan gari my men on dy way to get them..Tun ma bai rufe baki ba nashwan ya daka masa wata uban tsawa wanda tazo mashi a birkice yace abhi i dnt get u?can u xplain to me,bai tabayin i ina ba sai yau m...me...e me.. sukeyi.. ina suke?shiru abhi yayi masa Noor ya riko hannun sa a hnkli yana jansa baya,abhy ya ce pls relax nash,..
Ka tsaya muga me zai faru,thy all knw a rikice yake,don sosai ya fara masifa,..i cant wait goddam it"yana maganan yana duban agogon sa..karfe 6 suka bar wajen nd this 9pm?
Hr nawa zasuyi a hanya mai zai kaisu har bayan gari...
Abhi daya gaji da boyewa yace guys bzan boye muku ba sumtin is strange abt this, kawai mucigaba da kirar layin su kafin ajega motar,"abhay yace koma accident ne?
Noor yace accident da motar nashwan?ai da tuni duk duniya an sani tunda ana monitoring,cike da tabe baki abhay yace ai inma sace shi su akayi ma bazasu kai labari ba,yana dasa aya wayar nashwan ya fara ringing....
..Thy cudnt come much closer to him tsabagen yadda suka ga hannun shi na rawa,"..atake suka gane cewa she is d one calling..
Nashwan ka dauka mana,abhi ya fada da karfi dan ya tursasa shi.
Middle finger yasa ya danna button so that it will automtucally be on speaker danma kowa yaji,wani shiru sukaji for a while sannan wani strange sautin murya kamar na horror yafara musu dariya
Nashwan wamako
Ha ha ha haha haha
Nashwan yafarajin kamar ana masa yayyafin wuta a duk jikin sa naman jikinshi na konewa
,sosai noor da abhay suka matukar tsorata, abhi yana tsaye shikam ya riga ya gane komai.
Wani dan banzan cartoon music aka sakamasu,funy nd scary,yadda nashwan ya kafe wayar da mayukan idanun sa u can imagine whats going on in his mind
Jiyake kamar ya kashe koma waye yake masa wannan danyen yarantar..