Sashe 97
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nash enough,Noor ya dangwalar da cup din hannun sa da qarfi ya juyo tsaya yana hararar sa He look so furious
"...ransa a bace yace "nashwan i knw she is a maid but itama fa mutumce she derseve some respect,nash yana da bacin rai sosai he hardly can hide it".."yace so what? Inba wa respect?isnt she geting paid?Ya juya ya kalle zaira da wata muguwar fushi akan muryan sa "Ke!!! Ba biyanki akeyi ba?tun kan ta gintse kukanta ta amsa ya wani dakata mata tsawa"dont u dare keep quiet on me ina wasa dake ne,"
Kukan datakeyi ma a lokcin bata san kalar nau'in sa ba cos she was sooo angry,A kufule tace yes im sorry sir tsaki yaja cike da izza yace "bloody whore"..wani kuka ta kara fashewa dashi,jikin noor ya fara rawa tsaban ranshi ya baci atake idanun sa suka sauya kala,and he cant really talk baison suyi mummunan fada agaban mai aiki har ajega hakan ya taba mutuncin su agabanta,"
i call ur name u dindt answer me?zaira taji kamar ta amsa shin da bacin rai tace masa she is not a whore or a mistress,amma yadda taga ya dau zafi ya sa tace "thank you"..yana kau da kansa "vanish"..jikin ta a matukar sanyaye tafara tafiya tana kuka not knowing that muryan ta yana fitowa sosai,.
Noor was looking at her back so angry harta bace ta bar wajen,nash zai dau drink din yasha yayi wani ball dashi sanda cup din ya faffashe a kasa sannan ya dago yana kallon sa a mugun mugun zafafe.
."Marar hankali kawai,kasan abunda kakeyi wallhy,this not fair at all,a woman is a woman in kana daraja naka uwar bazaka so ka wulakanta wata ya macen ba, nashwan are u crazy? what are u doing?
Ya juyo kamar shaidan ko damuwa bai nuna yayi ba
"Hey Dont talk abt my mum ok!!
Noor ya dada jin ya kufula yace
"Anyi maganan ta,me zakayi?
Nashwan Kana ban mamaki Ure disgracing ur mothers values cos she raised u to be a prince not a bloody insane fool,me yarinyar nan ta tana maka data cancanci ka kirata da mistress ko whore agaban idanunta
..are you crazy?
Kamar zai gwada masa mari ya fada
To wallhy zakazo kayi dana sani,All women dersv respect,in ma maid ce inma karuwa ne thy are gonna be mothers sumday
Nd mothers are highly respectd in sight of Allah,kai waye da zaka kaskantar da mace dan tana maka aikin bauta?answr me
"Wani Shiru yayi jin yadda noor yake furta kalamansa a cikin muguwar bacin ran da ya dade bai gansa dashi ba..Noor ya rufe idanun sa cikin masifa har idanun sa na ruwa" U must Apologise to her now or else im leaving u ryt now,"..
bayanshi kawai nashwan yabi da kallo ganin yadda ya fice fuuuu daga acreage din a mugun zuciye
Tsaki yasa kasar wiyarshi,shiKo da wasa baison suyi fada da noor,cos he feel he owe him alot in life amma ko ayanxun ma Zama yayi abunsa bai bi bayansa ko dan su sasanta ba,wani nauin taurin kai ne a fuskar sa,a wane bangaren kuwa tsoro da fargaban rasa noor da zaira a lokaci daya yana neman ya haukatasa..
Lumshe idanun sa yay yana me jinginar da kansa akan kujera,karar bankade kofar da shesshekarta mai zafi shiya hankarar dashi,ya mike zaune yana ta kallonsu,his heart started crushing tsaban yadda ta amsa da dirin baqar kishin ganin hannun zaira a cikin na noor tsaye agaban sa
wani mugun mugun bata ransa yayi,'.
Noor yace c'mon Apologise to her..nash zai kau da kansa noor ya dada kumtsa fuskar sa yana huci kamar mayuncin zaki can ya saki wata xazzafan ajiyan xuciya yace i said apologise
Gogan yy banza dasu yana shiru,bawai kuma bazai iya maganan ba but na meye ne noor zai rike mata hannu agaban sa?
He hate it..fushi ma da hakan yakeyi
"..muje in komar dake dakinki zairah..zairah tana tare hawayen ta a hnkli ta juya tana binshi,nashwan yaji yakasa samun nitsuwa daf da kofar fita ya danne pride dinsa da dan qarfi ya kira asalin sunan sa yace
"ibrahim"Noor yay kamar baiji sa ba sanda yadan ja kafin yace'..im apologising ok?
,noor ya juyo ya wani tsare sa da kallo, amma zairah bata kwatanta juyowa ba sanda noor din ya rike hannun ta ya juyo da ita dakan sa
"wani kallo ya masa irin say it properly din nan"nashwan ya dauke numfashin sa na scnds sannan ya sake shi yana bibiyarta da luii din idanunshi can kasar wuyar sa cikin basarwa yace
,"sorry.. bitch"..ta daga ido tyi mai kallo daya,for the first time yaga taki ta kulashi ficewa tayi kamar mai aljanu fuuuu agaban su da wani irin fixgar bacin rai not minding anything da zai biyo baya
da suka ga hakan sosai hanklin su ya tashi Musamman nashwan daya kasa dena kallon kofar data bin,noor saida ya runtse idanun sa kafin ya bude,dan kadan ya tabe baki yace ok"Ka kyauta"
nashwan zaiyi magana ya dakatar dashi da kufulallen tsaki ya bi bayan zairah cikin sauri,
ganin kofar dakin ta a wangale yasa noor ya shigo ciki da sauri yana shiga nashwan dake bibiyarsa ya rakube a gefe yana lekensu,zaune a kasa kusa da drawer jikin gadon ta ta takune tana ta danna wayarta,she was trying so hard to call her doctor".
Aranta tana cewa
"I must leave this god forsaking job
Wahalar ya kasheni
In na bar aikin..
Maganan daketa yayi aranta kenan and The line was not going tru,ta rubuta tex tana tambayarsa ya ake ciki,ko in zata iya xuwa ta dauki mamanta su nemi wani gidan ta biya da canjin dake hannun ta in yaso in tanemi wani aikin ta karasa jinyarta?
wani muguwar azaban zafi takeji aranta dataga ya dau mintuna ba a turo reply ba
,wasu raunanan hawaye ne taf taf akan kuncin ta tana jajjjn shesha
sheka..ganin ta haka dayayi ma kawai ya rasa ta ina zai fara tunkarar ta can yace "Zairah..kara fashewa da kuka tayi, tana me cusa kanta tsakankanun cinyarta"noor pls i want to leave,i really want to leave right now, am tired of evrything "tsaban taci kuka muryan ta a dishe ya fito gwanin tausay..noor baisan kukan nata ya tsokalo nasa ba kawai jin nasa hawayen yayi suna sauka akan kuncinsa yadda yaga tana juyayi ya riga yasan she is deeply hurting
hawayen shi
Ya goge da sauri ya taho ya rusuna gwiwar sa agaban ta he is looking so depress,"na rokeki Da girman Allah kiyi hakuri zairah,pls we are sooo soryyy
Dan Allah kiyafe mishi,i swear to you nashwan ba haka yake ba, he is not a bad person i swear to u,".bata barshi ya karasa maganan ba ta cigaba da kukan ta girgiza masa kai alaman bazata taba yarda ba,"
"Wayarta ya fara ringing in speed of no time ta dauka ta kara a kunne tace assalam kaga sako na?wani jim tayi tana sauraron dayan bangaren likitan na mata bayanai,she cudnt hold it anymore ta jefar da wayar ta sake fashewa da wata marayan kuka.
Noor ya dau wayan dan yaga waye sai yaga harta je off ta faffashe sabida da qarfi ta gwadashi
"Astagfurulla aranta ta shiga cewa wannan wani irin ciwo ne na mama da har yau ba acimma matsaya ba?kuma docton yace mata baya gari sannan baza a barta ta fita da wafiyya ba seda shi a wajen,Evry part of her is yearning to live dis place ryt away nd neva come back.
Iya bakin kokari noor yayi wajen rarrashin ta duk dama yayi ta tambayar ta daya tayi wayar batace mishi uffan ba
Kuka kawai takeyi a hankli agabansa ta takune kanta thinking of the things that are hurting her..
Nashwan ya dade manne da bangon kofar dakin yana shako kukan nata mai mugun daga masa hankli,out of all thos time bai tabajin dana sani me karfi yana neman shigar sa ba seyau...
10minutes later noor ya dago zairah akasa ya direta akan gadonta sakamakon baccin datay a takune,duk yadda yaso kar noor yagansa amma tsananin kishi sai ya hanasa motsi gani yake noor zai iya rungumarta ko ya mata wani abu sam yaqi ya bar kofar har sanda noor ya kashe mata wuta ya fito daya gansa a tsaye a bakin kofa,tsayawa yayi cikin mamaki da takaicin sa yana kallon sa,"me ka zoyi anan?nashwan can u pls respect ursef for once nd let her be..u just hurt sumone,cike da izgili yace noor karka sakemin haka
Ni karka sake sani in bada wani hkri
I hate it bana so,da mamaki noor y dube sa sannn ya suke muryan sa "ok now,Allah bada zairah lafiya gobe saika korata gidan iyayen ta that way u have no one to apologise to".yana gama fadar hakan y wuce dakin y shiga tattara kayansa zai bar gidan,har ya rataya jakar sa a baya nan ma fitowar sa ya gamu da nashwan din tsaye a bakin kofar sa kamar baqin maye
"Kai fushin naka na miye?noor yy karamin tsaki yace hmm babu,ya cigaba da tafiyar sa nashwan yana biyosa abaya..'to ina zakaje inba fushin kake ba?u have no reason to be angry u knw.."Noor yana kan tafiya yace Nikuwa nake dashi, nashwan karasa hankalin ka gaba daya baka san zafin kanka"nashwan yay kamar baiji ba yace"sabida na taba zuciyar ka zaka bar gidana?dude dnt tell me ure crushing on my maid"..tsayawar noor ke da wuya ya juya ya kalle sa,
'im not crushing on anyone i aint ready to love anyone yet kaima kana sane"..
I respect zairah too much to flirt with her,nashwan baka san meyasa take aiki ba,stop acting asif u dont knw how other women are strugling,kai fa dakanka kace min jikinka yana baka cewa maman ka tana duniyar nan
Kasan a wani hali take ne?kataba tunanin saka maman ka a matsayin da zairah take ciki dakake wulakanta ta,?noor ya fara masa hawaye
,"nashwan tunda nazo gidan nan na lura yarinyar nan tana cikin kunci da damuwa,i saw her crying twice kuma na tabbata kana da hannu aciki,am sure ta dalilin ka ne,u bloody fool?Da haka ne kake so Allah ya kare maman ka a duk inda take sannan ya jikanta ya mata rahma