← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 174 OF 176

Sashe 174

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

So His lawya took dat as an oppurtunity to use her reaction as an advantage ya nuna ma alkalin su cewa,"lady j tana amfani da matsayin su na masu iko da kudi danta kaskantar da talaka, tana goyon baya ma kishin da yarta takeyi tana nuna adawa da adalcin da kon yayi na auren macen dake kasa da ajinsu na attajirai..

Yana ta tambayarta meye aibun auren mai aiki in har ta kasance mace mai adalci kamar yadda kullum take nunawa?

Dik dama indoor case akeyi suyasu amma sosai lady j taji babu dadi axuciyarta,she felt so insulted nd embrassed.

Yanayin yadda lawyan nashwan yake magana,its clearly invocking her a matsayin mace mai son xuciya da kin talauci.

And on d oda way round ya na wanke nashwan ta hanyar nuna ba kowa ne a matsayin sa zai aure macen dake kasa dashi sosai ba.

So d judge bayan ya gama analising,sai ya rubuta sharuda da yayi banning din lady jasmine da shiga harkan zaira da kuma kirarta wani suna na batanci...Both of them were cautined kuma nashwan ya amince zai biya kudin jinyar hanadi..

Bayan rabuwa da lawyar ta, asibiti wajen yarta hanadi ta wuce straight ganin har yanxu bata farfado ba taji kamar an kara konata,karshen ta she was admited too jininta ya haura cos tunda ta zo ba abunda yake mata ciwo da zafi kamar zuciyarta da kanta daya kasa dena tuna abunda nashwan wamako ya aikata mata....

Daga nan Nashwan ya dauki matarsa suka wuce wajen mamanshi wafiyya suka sha zaman su cikin nitsuwa da nishadi sai can dare ya kwasota suka dawo gida abunsu ba abunda ya dame su.

*****

After 2hrs lady jasmine ta same nutsuwa da lpya ajikinta, ta sauka akan gadon a hnkli her face was looking so angry nd depressed,".....
zaman datayi abakin gadon na minti goma ba abunda take ayyanawa a brain dinta sai hanyar daukar mummunan mataki akan nashwan wamako...
She feel dat intense hatred for him dama tuntini bata so yaron ba.
Dan cikin ta kamarshi har zai na ganin damarta haka waye shi?
"...He has cross all limits,bata kuma san me zatayi ayanxu yanxu tayi hurting dinshi ba,duba da yadda mijinta yay shiru baice uffan akan maganan ba Ji take kamar zata fashe da kuka tsaban yadda zuciyrta yake tafasa ta ciki..

Can ta mike ta nufi dakin da hanadi take ta same waje ta xauna kusa da ita,she was sitting der watching her fighting with her life da kyar take kakalo numfashi,duk akan wancan marar kunyar yaron abun na dada konata sosai.

Tunda ta haifi yarta Hanadi bata taba shiga mummunan hali kamar na yau ba.

She watched her breath progress daga screen din engine it was not good at all,tun safe har dare da kyar hanadi tayi motsi bayan sallan magrib kuma da matsanancin kuka ta farka tana jimami akan nashwan tanata kuka sosai.

Bakinciki ya taru ya ishi lady jasmine da kyar ta sassaita aka canxa musu daki,is a private room akan in hanadi ta dawo hayyacin ta sosai zasu tafi gida,to tunda suka shiga dakin nan hanadi take ta amai tana laulayi,saida gaba daya hanklin lady jasmine ya tashi..

She have to call her private doc aka debi jinin hanadi aka je gwadawa,amai da laulayin yayi yawa
She wanna make sure ba wani abu daban bane, bt why is her body telling her dat ciki ne ajikin hanadi?
[12/23, 12:13 PM] Pretty KITTEN: *FINALE*
Lady j Batafi minti goma da jira ba aka bayyana mata result wani irin kallo tayi ma hanadi batace uffan ba ta dau jakarta ta koma gida tana isa ta rufe kanta a daki ta dinga rusa kuka

hanadi tun bata dau fitar mamantan wani abu ba har jikinta yazo ya fara bata cewa its not normal,she was left
Confused wayarta take ta latsawa har ta gaji ta ce akaita gida...

Fannin nala data gama rasa abunda zatayi da rayuwarta da mugun son nashwan da har yau yake damun zuciyarta sosai,she cant help going bak to him aftr all thy did to her family,but deep down tana balain son wani abu ya hada su danta dau fansan auren dayayi,so duka kudin su ta dauka ta sa awasar tsere na dokuna tanata murxawa har tayi reaching high stage ta nemi a hadata da nashwan wamako suyi,a cewarta in yay defeating dinta zai kwashe duka dukiyar intayi defeating dinsa kuma zai aureta..

Koda aka gaya ma nashwan haka bakaramin dariya yayi ba,he knws wat she is upto,dan yasan ta gama mantawa tana gaya masa duk sirrinta da yadda suke xuwa wajen mantras ana basu sa'a a irin wayannan lokaci..

Kawai amincewa yay batare da yayi tunanin komi ba,it took him 5 days kafin yasan plan dinta,yasha mamaki Kuwa da ba tsafi tayi kawai tayi amfani da wani kwararren guru ne wanda akace duk wani hanyar lashe gasar ya sani tro hook nd crook..

She paid him huge sum of money irin wanda bata taba biyan kowa dashi arayuwanta ba nashwan sai ya biya shi triple amount din data biya din batare da ta sani ba.

Acikin wayannan kwanakin bakaramin tashin hankli bane yake wanxuwa a SS hanadi tsaban damuwa sai da tayi ramar kwana biyu,lady j ta dena kulata kwata kwata bata mata magana irin ashare ka amma baka san laifin da kayi ba, ga bakincikin auren nashwan duk ta rasa da wanne xata fara.

Yau da daddare da kyar ta shawo kan mamanta,lady j ta fara da tambayarta waye ya mata ciki?
Kusan suma hanadi tayi dan bata taba tsammanin case din bama kenan,lady tana kukan takaici ta nuna mata report din dan ta tabbatar as of last week cikintan was 2 weeks..

Da kyar hanadi tayi calming kanta ta fadi gaskiya jin lady ta fara cewa baban ta na hanya yau zai dawo..

Hanadi kamar zata cire ranta take rokon lady akan ta rufa mata asiri inta fada amma haka lady j ta dinga masifa tana kuka tana tsine mata sauran albarkan ta

To add to her misery
Da ta tashi yin bayani,"cewa tayi kawarta aleesha ce ta matsa mata akan maganan ta shiga cultism sabida nashwan,to ranar farko da sukaje shine akace sai ta shiga wani daki ta kwana da wani tsoho, and she later reliased dat tsohon ba wani bane illa boss khalepa kuma alokcin duk mai afkuwa ya riga ya afku...

Tumuwa akasa lady j tayi ta dinga sharban kukan bakin ciki tanajin maganan hanadi kamar saukan wuta.
Taga bazata iya ba ta rinka kwallo da ita tana marinta.
Daga baya ne ta dawo ta nitsu tace
Maza sunemi mafita kafin ma baban ta ya dawo yaji..

Fannin nala tunda taji cewa nashwan ya amsa gayyatr ta fara shiri,she work her body out sosai to look extremly atrctive nd sexy
Har yau tanajin bakar kishin wancan matar san data gani

Anan kuma nashwan haka ya rinka shirya matar shi da training cos he want her to take back her fortune da hannun ta basai ya taimaka mata ba.

Ranar da za'ayi wasan,thy wore same aldo bianchi suite nata mai karamin hijab ta sha clean gogles shigarta ba karamin kyau da nuna ajin ta yayi ba..

Koda suka hade ido da ido da nala da kyar ta gane mai aikin nan ne nashwan ya aura,he told her same thing yadda ya gaya ma hanadi cewa dama shi bai musu alkwarin ya ajiye su ba babu wata mai xuwa ba,tsaban takaici dan karfin gwiwar data zo dashi tun anan ya fara raguwa..

The game was on nala tafarajin zata ci since nashwan yace zaira ne zatayi amadadinsa,..
The moment aka samu wani kuskure fannin zaira nala ta rinka habaici kenan,tana kiranta yar talaka,she swear dat yau yau zata amshe nashwan dinta..zaira bata ce mata uffan ba.

Sai da aka zo final rounds,an fara dadi dadi sai abu ya zo ya rikice nala ta mike tsaye cikin rasa meke faruwa.

Daga ita sai zaira akan table suna kallon race din...
nashwan is no wher close Haka aka gama akace zaira ne taci..
Nashwan da guntun muguntar sa a boye yasa akayi ma gayen cune yana gama biya masa bukatrsa polisawa suka kama shi..
Cos sune dama masu bata wasan da coruption,zaira bata bar wajen ba saida ta mayar ma nala martani
"Tun daga kan wani zagi data taba mata akan arxiki...
Ta kuma gaya mata cewa ta kwace abunda take gadara dashi ta kwace mata nashwan din na har abada.

A ruwa ruwa aka fitar da ita,gashi Boss khalepa baisan tayi wannan wasar kasadar da dukan dukiyar su ba.

Nashwan suna komawa gida ya tattari zaira sukayi tafiya basu dawo ba sai bayan kwana biyu,da mr mahdi ya wanke mata dukiyarta ya zazzage na haram din ya legalising mata sauran kudinta da qaddorinta altho sun lallace mafi akasari..
So vry easy kominta ya dawo hannun ta,but kishi is still driving her nut sabida maganganun da nala ta fada mata kan su rabu,akan haka sai dataje har asibiti ta same nalar ta gaya mata cewa itace zaira wasim,yar gidan mayor wasim.. kuma asalin dukiyar ta kwace daga hannunsu barayi.
and she threten to teach her a lesson ayanzu da basu da ko asi, Nala da dama bata ma san cewa akan dukiyar wani suka xauna ba saiyau she dint take it sai ta shiga temporary shock..

Fannin su hanadi da kyar ta shawo kan mamanta da cewa zasu yi amfani da cikin,tunda sun gwada zubarwa bai fita ba.
Da kyar lady j ta iya amincewa zasu bar maganan tsakanin su don its hard for her bata taba karya ma mijinta ba, gashi aranar mijintan ya dawo aka sake tada sabon zance akan abunda ya faru.

Bayan kwana biyu komi ya lafa mayor ya kira family meetig harda su abhi sanda ya kirasu sika dawo..

He talk talk amma bai gane kan kowa ba,sai tsinannen maganan banzan da nashwan ya rinka fetsa musu gashi duk inda zai shiga da matarsa agefen sa kamar jakar ratayawa.

Su abhi ma sun bada mayor matukar mamaki as
He came to know dat sun babbar aikin su suna wata rayuwa daban batare da izininsa ba,gashi yana ta magana amma daga eh sai a'a basa bada wani bayani
Chapter 174 · 0% Book details