← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 176

Sashe 61

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiyasa komin nisan emotional drama da mayor aseem zaiyi agaban sa shi abun baya ratsa har can can,altho nayau yaso ya jefa sa cikin wani tunani...
"Sabanin kalaman daya saba fetsa musu cikin iko isa da nuna zakuwar sa akan duniya da dukiiya,sai yaga yau mayor ya nitsu ne yana maganan sa with full sense of solidarity.."Its not abt fame or family anymore..its about friendship da kare dukiyar abokin sa mayor hakeem wamako..
Yace baya so yaji ko yaga wani ya daga hanklin sa akan familyn boss khalepa.
.
north is very important to them nd to alot of ppl,koda shike abun na nashwan ne amma yana daya daga cikin abunda yake kara ma sunan familyn su daraja a yanxu haka talakawa har sun fara bambamin abunda ya faru wasu ma sun dauka nashwan din ne ya siyar,duk hope din su sai ya fara girgiza domin kuwa
Babu wanda baisan waye boss khalepa.

Mayor yace
Kada suyi garaje
Bare su bashi daman sake shigarsu ta wani siga,yace ko media interview ko wani debate aka gayyace su akan maganan to karsu sa kansu aciki,yace wayo suke so suyi mana su kwace yankin north shima gaba daya kuma hakan bazai taba yuwa ba"in har ina numfashi nashwan ba maraya bane,He bluntly admit that sunyi sake, kuma openly ya nemi gafarar nashwan agaban kowa asif yaji gazawar sa wajen kare masa dukiyar sa,kusan abunda bai taba yi ba kenan, Sosai abun nan yaso ya taba zuciar nashwan amma ina tuni ya watsar yaki barinta ta shige sa can ciki bare ta samu wajen zama, he still remain blank shidai bai yanke hukunci ba har sanda yaga mr mahdi yazo wajen

Mahdi Straight yaje wajen mayor da wasu takardu sunata magana magana me tsayi har dai aka dan fara watsewa

Nashwan kam yana nan Yana saurar su aransa yanata Allah Allah ne mahdi yaxo wajen sa dan maganganu ne dam abakin sa...
unfornately sai mayor yaki ya basu waje"
A bisa haqqi mr mahdi sanda ya sake baje komi ya karayi ma nashwan bayanin yadda aka siye wajen kuma zak zak irin yadda mayor aseem ya musu yanxu..

.sede shi mahdi a shiryen sa yaxo dan har ya shiga ya fito da dumbin rahotanni dan baya sanya akan batun dukiayr nashwan,ashe tun faruwar abun yake ta bibiyar yadda akayi hakan ya faru.
Da bai samu hanyar kwatowa bane yaji hanklin sa ya matukar tashi..

Dan tunda chan anata cewa boss khaleepa babban mashahurin kasurgurmin mugun mutum ne mahdi bai taba jin ya qamsu da hakan ba
Sai yau.Dan daya bincika yau yagane ashe Da asalin gaggan masu gaskiya boss khaleepa ya hada baki aka karbe 30% din filayen north,dan abinciken sa ya gane kamar in boss yana neman abun da yasan bazai taba samu ba to yakan daure mutum ne da jijyar wuyar sa ko yace zaiyi black mailing probably babu tantama da haka ya samu karfin ikon samun wani abu daga dukiyar nashwan

"Mayor yace babu damuwa..bazai ci nasara akan mu sau biu ba,tun farko shida mahdi basa wani shiri amma akan wannan badakalar sukaayi ta bada nashwan bakin cewa ya bada tabbacin hadin kansa domin su yaqi boss khalepa su kwato dukiyar mahaifin sa mayor hakeem wamako da uwa uba mayor wasim mesut kaita
Da duk duniya ansan handame sa boss yayi kuma har yau akai yake xaune

Nashwan baida ta cewa ya amince suka kulla abotan wucen gadi da mayor aseem domin su ruguza boss khaleepa for good.

Saidai mayor ya riga ya kafa musu dokan cewa bazasu taba nuna abun ya dara su afili ba,yace amma cikin ruwan sanyi da dabara zasu masa daurin goron da bazai taba iya warwarewa ba

"Abun yaficin Mayor
Aransa dan saiyau ya dada tabbatar da harsashen sa akan mugayen qudirin boss khaleepa nason ya shigo jikin su sannan ya ruguza su ta ko ina, kawai bazai iya fada ma su nashwan bane dan shima yasan baida gaskiya Musanman akan harkan tada BMF daya cusa a kokon ransa.
.
Washe gari mayor da matar sa basu bar gidn ba sanda kowa ya gane in aka dosa,musamman abhay dayake celebrity kullum yana cikin interview kuma ansan media da son dauko maganan daya shafi famylin sa hakama abhi dake ya shahara a aikin sa na police,but hanadi hjy turai da banafsha thy mouth is absolutly seal dan sosai akaja musu kunne.

Kwana biyu maganan da aketa yi kenan tsakanin media da talakawa har akaci aka kare
Ba'aji yan southsong sun maida raddi ba.

Masu rauni daga cikin talaka sun fiffito sun caccaki nashwan wamako
Wasu harda yar kukn su,"Allah ya jikan uban marayu mayor hakeem wamako talakawa sunyi babban rashi
Daga masu cewa basuga alaman nashwan zai bi kafar baban sa ba
Se masu cewa albasa batayi hannun ruwa ba
"Anata bazawa cewa nash Yaki ya dube su,shi bai tada anguwan ya jawo su ba sannan yanxu yana so ya gurbata musu ruhin anguwar su mai dumbin tarihi da muguyen mutane irin boss khalepa

Abun seya so ya dame nashwan shiyasa zairah kwata kwata bata gane kansa ba
Karshe ma hutu aka bata akaro na farko taje gida abunta

Toh tunda ranar nash yake jigilar yawo da meetings da shi da mr mahdi

He is like a father to him duk dama baya ko sakaya sunan shi
Amma bai kyale sa
Kara zube ba,he was there dan ya masa jagora akan maganganun da mutane sukayi ta jefar sa dashi,time to time mayor yana saka musu baki yana temaka musu
Da bincike

Har aka ci nasara nashwan dakansa ya yanke hukunci yace musu "a shirye yake yayo komi
Kuma Bayan ya hada kai da yan uwan sa ya gama yin fata fata da su boss,insha Allah zai gina yankin north domin ya dawo da martaba da kiman jama'an mahaifin sa..but Just for his dad sake danshi ba haka yake burin yayi rayuwar sa ba

rana daya nashwan ya fito yayi wayannan maganan ma media yana me jan hankli da wayar da kan jamaa tare da assuring dinsu a gidan tv da radio cewa zai amshe matsayin da suke bidarsa dashi na title din K.O.N,kuma nan bada dadewa ba zai raya su kamar yadda baban sa yayi yace ya musu alkwari,
aikuwa hakan dayayi bakaramin gigixa boss khalepa da dansa nail yayi ba..
Dan tun awashe gari mutane suka fara lashe amansu suka sake xage dammarar saurar cika alkwarin sa agaresu

Mayor aseem yaji dadi aransa yadda nashwan ya fito so politacally da sigar siyasa ya jawo dumbin jama'a a bugu daya,awajen sa dai duk karuwar sane shima.

Gani yake anan gaba shi zaizo ya mulke nashwan din mai gaba daya
Ga kuma auren yarsa dayake shirin sakowa aharkan BMF shima nan gaba..

Auren hanadi da nashwan shi zai maye gurbin file din da aka rantaba hannu akan cewa an bada auren nashwan hakeem wamako da zairah mesut kaita.

Aganin sa aikata hakan shi zaifi masa komi sauki. ..

*This novel itsnt free 300 via 0152983148*
*Mohd sule surayya gtb 08060712446*
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *32.The incest bond...*

Haka rayuwa ta kasance inda komi tsakanin familyn mayor dana boss khalepa ya zama kamr anyi kare jini biri jini ne.

As usual yaran da kakan su hajy turai suka dai ne a babban gidan suna running komi
Wannan karon hadin kansu sai yyi karfi yafi na da sabida its more fun daya kasance kaf dinsu abu daya suke muradi kowa yana so yaga ankada familyn boss khaleepa babu karya.

"Irin feeling din nan na sunfi karfin ayi gogayya ko a hada kafada su dasu shiyake driving zcyrsa yawancin su musamman ma
Abhay shi nashi harda jiji da kan wuce nan,irin yanajin sunfi karfin su hada kafa da boss khalepa bare yayan sa nail da nala,just to satisfy his ego na sanin sune gorvenment of the gvment kings of the kings,the law the people the city,sannan kuma ace wani thug wanda ko rabin gidan su baidashi yaxo yana claiming zai kara ya hada kafada dasu?Abhi kuma asalin sa dan iya binciko abunda ke boye ne dan bugu daya ya san manakisar da akayi aka kwace fili,but he bcame sad for a while da nashwan ya hanasa tsaurara bincike,aynxu nail ne babban damuwar sa"..haka kawai yakejin ya tsane yaron...worst da aka xo akace wai Sun dawo patners din north da nashwan definately yasan shima zai fara jin kansa kamar KON.
"That son of bitch fool...kullum bayan ya sha giya ya buga yana xama zai fara zage zage wani bin gwanin dariya..
.
Sumtimes nash seya shiga tsokanan sa da gangan dan Yana bashi haushi
..yace uhm uhm fa abhi wannan tsana haka?,ance yaron nan fa is sexy hot har maxa binsa suke"he is a gay suspect"gaka criminal officer..wow criminal versus suspect to ya kenan!...sai ya tuntsure da dariya...hes flair,gat hot body ga arbs wings wai har yana modeling fa? kai karfa daga kiyayya muga ka fallen masa?hmmmm i cant wait to feel it"Its gonna be a horible feeling to meet ur new guy-girlfrend..

Tsaban haushi ranan abhi har bindiga ya dora akan goshin nashwan

"I really hate dis..
Da kyar ransa yake baci sabida yawanci acikin maye yake amma akan wannan tsokanan da nash yake masa sosai ake ganin bacin ransa Harde yaxo ya dena kulasa..

Haka Fushin hanadi ma yake ba a magana dan sosai ta shirya yin yaki wajen toshe ma jama'a baki da kudi da kayan masarufi domin kawai tasa su su juya ma nail baya a gwargwarmayan sa na neman tittle din KON.
Chapter 61 · 0% Book details