Sashe 71
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zairah tayi ta kukan ta tayi birgimanta tanajin zafin abun, taxo daganta ta sassaita kanta ta nitsu,har ranta taji sauki da sukayi maganan,so now it make it easiar for her to make good decision ta sigar zallan iya abunda
Zai fittace su a rayuwa,dan sosai tayi imani da zancen wafia na cewa Allahn mu bayan Jarabtar wanda yaki da azaban rashin lpya ko arxiki ko rashin rai,domin dukansun nan alamoni ne na gwada imanin bawa musamman wanda aka tanadar masa samun babban rabo, sannan dukan tsanani yana tare da sauki Hakan yasa zairah ta ajiye duk wani tsanani da zafin data keji akan takurar aikinta ta mike cike da tunanin yadda xata fita nemo kudi domin su karasa cinye jarabawar su na rayuwa,fita tayi ta zazzaga amma babu sa'a haka ta kuma dawowa so
da bataga kira ko sabon sako daga ss ba,kawai sai ta rufe idanun ta ta yanke hukuncin komawa bakin aikin ta,da zimman inyaso koma miye zai faru dai ta gwammaci taje can din ta fuskance su dan batajin zata iya kaskantar da tarbiyanta wajen sake kallon fuskan waccan likitan
So Bayan la'asar ta shigo da niiyar neman alabrka da yin sallama da fuskn wafiya kafin ta dau risk din komawar ta neman mafita,zuciyar ta cike yake da tunanin kila wakala ne ma akarbeta duk dama tasaka rai tana neman kudi ne a mtse kodan ta futar da maman ta anan,Sallama tayi Tana turo kofar da
Mamakin ta gani tayi likita da nurse guda biyu sunata shirye shiryen zasu daga wafiyya..
Kirjin ta ya buga cikin tashin hankli ta tambaye sa meke afkuwa,all she tot yaxo mata rashin mutumnci akann kin bin Qudirinsa da tayi daxu,sede abun ba haka yake ba,tsaban kwadayin duniya ne dayayi ma likitan nan katutu ya kuma jefasa cikin binciken gagggawa akan furucin ta na daxu na cewa tana aiki a ss kuma ma nashwan wamako
se akayi sa'a ata hannu me kyau ya
Jiyo labarin inda aka gaya masa woha cewa ai wannan yarinyar ma'akaciyar KON ce
Kawai bata dade da samun aikin bane shiya yaganta ahaka
Nan Likita ya gane inda asali ta samu uban kudin data kawo masa da safen bayan ta gaya masa cikin dare cewa bata da komi
Ya dade yana aikin asibitin kuyen amma tsabar tsiyar su da iya rokon alfarman su yasa baifi inma ya hada da cuwaris da cin hanci da dannel ya tashi a wata da dubu tamanin ba kenan babu tantama yarinyar tafi shi daukar albashi kuma yasan dakyar in ze iya mata barazana ta sauki.
Sai ya aje Wannan a mtsayin mabudin wata dama ce da
Zai yaudareta suci kudin aikin nata tare,atunain sa zai karbe ragamar komi na yaqin neman lpyar wafiyya da zimman in komi ya daidaita tsakanin sa da zaira seta na biyan sa kudin bogi a mtsyin kudin aiki da kudin magani
Aranshi ya kulla cewa se yaci kudinta ya gintse.
Sai yafara da mata bayanin cewa ya amince zai karbi wannan kudin harda mata karyan wai dama gwadata kawai yakeyi ya kuma rantse agaban kowa da mahaliccin sa cewa yau yau zai kai wafiyya asibitin gwamnati su fara aiki akan duk abunda ake bukata seda ma kawai taji daga waya basai taxo ba
Zairah tasha mamakin sa matika amma yaudara ne wanda ya shiryata sosai,hade da yadda take hali na neman bukatar hakan se kawai ta kawarda komi ta amince masa.
Kamar dagaske A gaban ta akayi ma wafiyya komi na shirin tafiya aka sata a mota aka mika mata recept din shedar kudin data biya da wanda ake binta sannan suka tafi
Bayan tafiyar nasun ne itama ta kama hanya,bata tsaya ko ina ma se Grand auto villa mai abun hawa ya sauketa daidai babban pent hause din nashwan wamako..
*Is not free pay ur access fee via acct 0152983148 mohd sule surayya gtb or mtn pin via 08060712446*
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *37..."Real girls nd the good girl.*
a hankali take tafiya har tazo inda gate din yake rigarta ta kama daga k'asa tana cikwikuyewa,tsayawa tayi amma gaba ďayanta ji take kamar a kan k'aya take tsaye, tsaban fargaban abun da zataje ta tarar yasa ta dau tsawon mintina kafin tayi shahada ta tura kofar ta shigo..
Wani shiru wajen ya dauka baka jin motsin kowa, ta duba gabas da arewa amma bataga wulgawar kowa ba sai masu aikin security,cikin sanyi da fargaba ta dauke kanta ta cikin sanyin takun ta karasa ciki, nan ma wani uban shiru taji seta wuce dakin ta
Ta turo kofar ahankli kamar me tsoron wani abu tana shiga ta tarar dashi kamar yadda ta fita ta bari sai d'an gyara da ta sakeyi, kayan jikinta da suke faman tsami ta cire ta shiga toilet, bath tub ta shiga ta cika shi da ruwan dumi,tana shiga ta dinga kukan da bata san dalilin yinshi ba, sai da tayi mai isanta sannan ta fito daga daga cikin bath tub din ta nufi sink ta doro alwala,fitowa tayi daga toilet din fuskarta kamar wacca bata da pya gaban mirror taje ta shafa mai da ta gama ta k'arasa gaban closet dinta ta bud'e ta dauko usual kayan baccin ta gown ne na sponge bob iya gwiwa ta saka ta saka hula,daga nan juyin duniya intayi babu abunda takeji illa zafi da kuna da wani irin azaban tsoron abunda rayuwarta na nan gaba zai tanadar.
****
Washe gari Hasken ranar da ya hudo window ďakinta ne ya sata buďe idonta a hankali, ranan da ta gani ne ya sa ta wara y'an madaidaitan idonta ta dubi agogon dake kan bed side drawer taga 6:30, da tsalle ta tashi daga kan gadon, gashinta mai tsayi da shek'i da ya baje tana bacci ta kama ta haďe su in a messy bun fuskan ta yayi wani irin haske sabida fayau din datayi, toilet ta shiga ta kuskure bakinta da Listerine mouth wash tayi maza tayi alwala ta fito, sallah ta tada , bayan ta idar tayi azkar sama sama ta fito daga d'akinta ta bud'e kofa ta inda zai sadata da corider da kuma hanyar kitchen
,wani shiru wajen ya dauka seta tuna ashe tun shigowarta jiya babu wanda ya wulga,kitchen din ta shiga ganin komai kamar yadda ta barshi yasa ta shiga bubbude drawers tana dubawa lapyar komi,bayan nan ta dau mop towel ta jika da disinfectant da sanitizer ta shiga gogewa a hankli
sabanin yadda ta saba yin aikin da jikin ta,wani fargaba ne ke neman nakasa dan bata da tabbacin sanin me zai faru da ita ayau.
Ligher ta dauka ta kyasta,se kuma yayi kamar taji knck abakin kofar atake sai ta juyo ta maida kallon ta nan,wani takoraren yawu ne ya wuce makwornta ahnkl take kallon yadda kofar yake buduwa,jim kadan sega daniel ya shigo,a bayyane ta sake ajuyan zuciya,
"..Daniel..ta kira sunan da sauri domin ta kawar da yanayin tsoron dake damun ta,"daniel daya ganta kalau ya daga hannun sa sama yace "ohh thank you jesus haba zairah inna kika shiga?i search heaven nd hell baki nan were where u pls?oga...kara bugawa bugun kirjinta yay tayi saurin juyowa ta katse sa da marayun idanun ta...'"ogah yayi ta masifa ko?yace zai koreni ko?.."dan shiru yayi yana lura da dan guntun firgicin ta sannan yay kwafa yace no A'a Oga ma fa baya gari..mesa kikaki zuwa asibiti?sannan baki dawo nan gida ba a ina kika kwana?zairah ta bar dukan abunda takeyi ta juyo ta kalle sa,dan Allah ka fada min gaskiya oga baice zai koreni ba?Cike da mamaki Yace a'ah,yama san baki nan ne?i highly daubt it,Tun bayan fitar ki ranan ya shirya ya karbi car key dakan sa ya tuka kansa yay waje,amma naji wai tafiya yayi on a secrt mission
,amma karfa kigaya ma kowa?nima danaje aika ne a SS shine bingel take fada mana,"wai oga yaje wani waje ne kuma zai iya dawowa ako wani lokaci..zaira bata iya jira ya kammala ba ta lumshe idanunta ta kuma budewa a hnkli ta furta"Alhamdullh..daniel yace ahh no, dole ne fa kifadi min miyasa kika bar aikin ki kikaje wani guri,u knw is not right, aiko ba dan komi ba in bamu ganki ba zamu dauka ba lpya ba"i keep lying to them a asibiti nace musu bakiji dadi bane,amma kinsan mutanen nan,bin dokokin oga sukeyi kamar abun bauta u have to be very carefull ooo,jin hakan dayace yasa zaira ta sauke ajiyayyen numfashi
Cikin sanyin muryarta mai karya zuciya ta kalle sa
"Its personal problem,matsala ce ta tasomin a gida,seta danyi shiru tayi jim kamar wacce zata fashe da kuka tace daniel"..my mum is sickk..dan Allah kayi hakuri if i cause u any inconvenience,yana kallon ta yace no no
Daniel ya tsareta Cike da tausayawa yana dada karantar yanayin ta"ayyah ban san mamaki bata da lpya ba,to yaya jikin nata ai da kin gaya min kinga oga bayanan ai se na kaiki..girgixa mai kai tayi sannan tace a'a babu komi,ai ka gama min komi daka rufamin asiri,
Yanxu kenan bazai gane cewa bana gidan nan jiya ba?daniel yace ai im har shikadai ya fice to bazai kira wayar kowa ba kuma baza a ma same shi ba,zaira tayi kwafa taja numfashin ta sama kadan tace "insha Allah baxan ma kara fita ba,I took my mum to the hospital abubuwan ne se godiyan Allah,daniel ya karkada kansa cikin sanyin jiki yace "hakane,Allah ba mamanki lpya,in jesus mighty name i pray,...tace thank you..toh bari inje anjima seki fito muje asibiti so that kar suzo su gaya masa wani abu,im sure ayyukan ki nan nan najiranki,tace ok..yanxu zanxo.
.babu bata lokaci daniel ya ficee
komawa tayi ta jingina kanta da table sabida yadda taji kirjinta na amsawa,whole lot of relieve,kalaman hamdala se subucewa suke daga labbanta babu shiri taji qaso tamanin na matsalar ta ya sauka..