← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 175 OF 176

Sashe 175

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Evryting look strnge
Harda bhvr din hanadi,zaira ranta baiso ba dataga hanadi is acting funy kamar bata jin haushin nashwan again akan abunda ya faru

Mayor baiyi korafi akan aurensa da zaira ba, yace xaiyi karamin hidima,so he want to make thy engagemt official with hanadi tunda nashwan ya amsa cewa suna relationshiop tuntuni da hanadin...

Nashwan Baice musu uffan akan haka ba sanda ya tuntube maman shi tare da mr mahdi da suka yanke hukuncin akan zai anshi hakan don suyi saurin cimma burinsu akansa su huta..

Zaira ce kawai bata so wannan plan din ba,deep within her tana jin tsananin kishin mijinta in ba dan kishin bama tasan da bazata iya ma nala abunda tayi mata ba,jitake kamar she cant share him ko a sigar wasa..
Haka ta rinka danne abun dai aranta tanajin duk wani plan da aka hada don akai ga matakin nasara su huta baki daya.

Nashwan dint give them go ahead amma ba shi ya hana major cigaba da shirin sa ba,ya riga ya gaya ma lady j cewa zaiyi ma nashwan wayo ne daga zarar anyi engagement din zai shirya kashe sa shida fakiriyar yarinyar daya auro.
He made all perfect plan ta yadda zai juya abun,kawai yin hakan agaban mutane zai zame masa wani qarkuwa ne da zai bashi daman rufe laifinsa akan mutuwar su na har abada

Ana shirin hidama kwasam sai hanadi ta katse shirin da wani dramar data bullo,na samun nashwan da akayi akan gadonta tare da ita...
Jiya da dare ne ta hada abunta cos tunda sukayi fada akan auren sa bata sake xuwa kusa da shi ba sai jiya ashe ta shafa wani magani a hannun ta bai sani ba,irin zaka ma mutum magana ka dan riko hannun sa shine tunda ya rike hannun ba a sake ganinshi ba sai washe gari data rangada mai sharri tace ai arguments sukayi and it ended up tare da ita ya kwana.

Wannan shine shirin da suka hada da mamanta,altho basu sanar ma mayor ba koda yazo yagani wai nashwan ya kwana da yarsa bakaramin fada yayi musu ba.

Lady jasmine ko ajikinta dan ta san kota zo ta fada daga baya bazai ki musu ba,d only problem now is yadda mayor zai san yarshi tana dauke da cikin babban makiyinshi

Sabida abunda ya faru nashwan yaji babu dadi ya dau matarsa suka tafi pent house dinshi kwana biyu bata gane kanshi sabida takaicin abunda hanadi tayi mishi wanda bai kwantanta fada ma kowa ba..

Bayan kwana biyu kwasam suna zaune da zaira a falo saiga lady j da hanadi,asif she was looking for this opurtunity ta fara tanbada mai masifa akan yayi ma yarta cikin shege harda kawo masa takarda

Duk da ma nashwan ya maimaita labarin abunda ya afku da alaman munarfuci aciki amma Zaira taji haushin sa sosai sai batayi reacting a lokacin ba..Ita Damuwarta meyasa bai gaya mata ba?

Daga lokacin sabani ya fara shiga tsakanin su,ko abinci ya dafa ya kawo mata sai dai taci kadan ta barshi,koma taki ci bata hira dashi,tafara jan jikinta anashi sosai bayan duk sanda ya mata magana akan abun sai ta nuna mashi ya wuce ta fahimce babu komi

But the way she was treating coldly har zaka tausaya masa dan babu abunda ya taba yi ya kuma burgeta.

Tun baiya daukawa komi da ta dena cin abincinshi kwata kwata sai jikinshi ya fara bashi tana fushi,ya tambayeta still tace mashi babu komi,tazo sai sun kwanta rimi rimi can in ya bude idanun sa bazai ganta agefenshi ba in ya fito sai ya ganta a falo ko daya dakin ita daya
Haka ya dinga danne abun aransa

Boss khalepa yana dawowa tunda yarsa ta gaya masa cewa xaira wasim is after them harta kwace dukiyansu da taimakon nashwan jin haka ya tattare yarsa ya gudu yaje ya buya da ita dan yayi bincike.

Mayor na fama da bakin cikin abunda hanadi tayi na cikin shege,dalilin haka duk shirin sa na kashe nashwan ya fara wargajewa since now he knws babu ta yadda nashwan zaice bazai hada zuria dasu ba

Tunani yake tayi na yadda zai fasa kashe nashwan yanzu dan a kulla engament hanadi tana haihuwa ayi auren su su maida kudi akan sunan jikar su sai sukashe sa da matarsan mai gaba daya.

Kwana biyu da sukaga zaira da ciki ko ajikinsu dan ya riga ya basu tabbacin baxai bar zaira ta rayu a duniya ba

Duk wani kinibin hanadi zaira tana sane,tsakanin ta da nashwan ita kanta bata san meyake sata jin haushin sa ba..

She just cant admit dat kishiya ne bata so araywarta,kuma to add it harda ciki?
Ranar haka suka tashi da fada da shi akan matsa mata dayayi seta gaya mashi matsalarta da shi..
Tace mashi ai kin gaya mata ya kwana da hanadi da yayi ne bazata yafe mashi ba.
Haka suka dinga argument yana mata bayani amma sam taki tajishi ta fita ta bar masa gidan sa tayi
xuwanta wajen small mum dinta bahiyyya...

shikuma dayaga tayi masa hakan sai ransa ya baci sai yaki ma ya nemeta
Yasan dai bazata wuce tana gida wajen maman shi ba.

Dama last 3 days su bahiyar sukaxo amma bata gaya mashi ba,ita bataso taje wajen wafiyya tayi karar sa bare wani abu ya faru abata laifi taji kamar an tauye mata haqqinta dan bata da uwa.

Har yamma bata dawo gidanshi ba Sama da kasa nashwan ya nemeta shiru har sanda tayi Kwana daya a masaukin bahiya

ma bahiyyar takawo karar abun tana gaya mata yadda komi ya afku tana ta kuka,duk gani take basu fahimce
Ta ba sosai ta cusa kishin hanadi aranta duk gani take dagaske ne cikin nashwan ne,kawai gani take za'ayi auren nan,kuma hala wafiyya zata iya bin bayan danta akan case din cikin nan ko tace su karba..Wanda take zargi ai harda gangancin sa aciki

Bayan bahiyya ta rarrashe ta sosai,sai ta mata fada akan tada hanklin ta datayi unnecessarily da nuna mata kuskuren ta nakin yarda da mijinta datake so ta farayi.

Dan ta dada ganar da ita yau har labarin rayuwarta sanda ta bata.
musamman yadda babban aminiyarta junnut ta so kasheta da abun cikinta danta mallake mijinta da yadda mijin ta ya kusa fadawa tarkon abun
,kusan abu iri daya ne ya faru da rayuwar su a siga daban daban.
Sosai ta kawo mata misalai da yadda ta dinga ji alokacin da taga mijin ta yana shirin kufcewa hannun wasu duk dama tasan baya son su,komi sanda ta bude mata cikin mata nsiha da misali har saida zaira ta gane ta gamsu sosai

Nashwan da ko bacci bai samu yayi ba haka yay sammako gidan maman sa yaje neman ta,da bai ganta ba kasa nitsuwa yay sanda ya gaya ma maman shi duk abunda suke ciki Ita kuwa wafiyya a bugu daya ta fahimce zaira,tasan duk inda zaira ta shiga taje ne sabida tana ganin kamar bazata fahimce kishin ta akan danta ba,hala zatayi sonkai tunda kowa yasan yadda take tsananin sonsa.

Wafiya ta dau wayarta ta tura mata sako kamar da wasa kuwa after 30 mint saiga khal ya kawota har gidan,tare dayi ma wafiya ban kwana akan yanxu zasu wuce dan dama ba zama sukazo yi ba

Suna shiga ciki wafiyya batace mata uffan ba ta barsu a falo ta shiga kitchen ta cigaba da abunda takeyi tana ta tunani.

Anan ma babu abunda ya afku sabida duk tambayar daya mata akan meyasa taje gidan bahiyya bata bashi amsa ba ta tashi ta shiga kitchen din ta same
Wafiyya...

Rasa ta inda zata fara bayanin kanta tayi dan ta riga tasan nashwan zai fadi labarin abunda suke ciki,kawai jikin ta ya fara bata kamar wafiyya bataji dadi data tsallaka ta taje wani waje d damuwarta ba,dan basu taba yin haka ma juna ba.
Chapter 175 · 0% Book details