Sashe 27
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani nitsar da kansu sukayi atare basu ce masa komai ba sai ya maida duban sa kan nashwan daya jefa kansa can gefe yana huci
"inata kokarin mu karfafa BMF amma sabida shasahnci baka ce komi ba..u have achievd nothing..,sau nawa zan gaya maka cewa in muka hada kai BMF ta tashi zaka taimake jamaa kuma zaka cimma burin mahaifinka
But Ure so rude and useless,baka ma kimanta kowa sai dan banzan tunanin ka da bin shawarwa rin mutane wanda basu dace dakai ba,mahaifinka ba haka yake ba, u can neva be like hakeem wamako, Cikin tsananin bacin rai mayor ya gama furta hakan Ayayin da nashwan ya hadiyi wani mugun abu a makworon shi mai zafi da radadi..
haka kawai yaji bazai iya daurewa ba can ya cusa hannayen sa acikin aljihu ya yabo yar papern cos yana sake dubawane abhin yazo, kama hanya yayi kamar zai fuce sai ya dawo baya ya dube idanun mayor wasu tsiraran hawayen da bai san dasu ba su suka sauko masa yayi sauri ya share
". U can neva be my father....da bacin rai mai tsananin nuna tsana ya furta mashi direct akan fuskarshi
All u care abt is fame and power toh zakama iya kashe ni kaje lahira ka dauko baban nawa ku tada bmf din ku dan bani nasaku ginata ba,i dont give a damn abt it... kanaji na?..zan yi rayuwa tane yadda nake so da wanda nake so nd u have NO right over me..u knw why? bcos ure not my father..u will neva be..u can neva be like..my sir,my father the mayor hakeem wamako
Ya juya kamar tababbe ya kalle dukan mutnen dake wajen"..kar wani ya sake kirana na,nifa ba danku bane..wani ya sake jirana duk abunda namasa shiya so
...yana gama fadan hakan ya fixge jikinsa yafice abunsa
Tamkar giftawar mutuwa haka wajen ya dauke mayor Ya juyo da fuskan sa da yayi ja ya turnuke tamkar bai taba yin murmushi ba..
Ya dade yana bin hanyar da nashwan yabi da idanun sa
Can ya kada jajayen idanun san ya sunkuyar da kansa tsawon lokaci sai can Yace ...."Lallai kam".basai an fada ba kowa yagane xtent din bacin ransa
Wama ya isa yana magana yana magana bare a maida masa mai zafi irin wannan inba nashwan din ba?Rainin yaron Yana daya daga cikin abunda ke hanasa zaman cikin familyn sa dan bayajin dadin sainsa da yara kanana irin sa.
Tamkar mutuwa ta gifta haka kowa ya bata shiru,ana haka a Cikin ransa cewa yake Ubansa zanci..dn ba a haifi yaron dazai raina ni ba karya yakeyi,dole ne in nuna ma nashwan cewa ruwa ba a saar kwando bane ni ba saar yin sa bane.
Yana gama ayyana hakan aransa ya fice a kufule bai sake kallon su ba a raunane mum din su lady jasmine tabi bayan sa,tsakanin hjy siddiqa hjy fulani hanadi da su abhay babu wanda jikin sa baiyi sanyi ba,har tsawon mintina goma suna shiru babu wanda yace ma wani uffan bare yayi qwarin gwiwar ficewa
jiki babu karfi hanadi ta mike zata fice tuni taji an kamo tsintsiyar hannun ta juyowa tayi taga idanun kakrsu hjy turai akanta "Ina zakije?..
Da Kamar zatayi shiru sai kuma tace zan duba mumy ne..
I want to apologise nasan laifinmune ya jawo yanxu ake ma dadyn mu haka.
Ajiyan xucy hajiya turai ta sauke sannan ta riko hannun ta da kyau cikin kulawa tace
"Come back nd Sit down dear yanxu ba lokacin daya dace kije bane.
Ba musu hanadi ta xauna,inda hjy turai ta dubesu duka cikin nitsuwa da dattako irin na mata masu girma hikima da ilimi,..
tace kusaurara duka zan yi magana daku amma ba irin maganan da kukayi da iyayen ku ba,bantaba gani ko ji ba..fire can neva kill fire,hate can neva kill hate hakama magana cikin rashin nitsuwa da fushi bazai kaimu ko ina ba,
Ina bukatar kowa ya saurare ni yanxu,wani tsit wajen ya dauka da shiru kowa ua bada hanklinsa ana sauraran ta.
Ita tun bayau ba ta fahimce cewa kowa
musaman case din nashwan da danta mayor Aseem kuma tabbas cikin su tariga tasan mai asalin gaskiyar.
Koma yaya ne abun yake dosnt mean dat Karami bazai daraja babba ba.
Shikuma uba na kowa ne,bama na yayan cikin sa ba,da zarar ka amsa sunan uba ma nka to kowani da ma tamkar naka ne,sam bai dace kalmar "kai ba dana bane' ya fito a bakin babba
Musamman cikin fushi da hasala
rashin fahinta yakan gifta sau dayawa amma in rai ya baci sai kar hankali ya gushe.
Hjy turai bata taba sanin mayor aseem a wannan sigar ba bare kuma yayan sa dayau suka soma gani
Shi baya ma zama dasu inba muhimmin abune ya dagosa ba.
Sudai sun san Anata cewa basa jituwa da nashwan
kuma tun suna yara sun sha ganin alamomin hakan amma basu taba
Ganin su suna musanyar irin wayanan munann kalaman ba,Duk lokacin da Tsufa ya hadu da zafin baqin cikin rashin samun mafita arayuwa to tabbas hankli zai iya gushewa.
To meye na baqin cikin mayor? na mene ne bayan yayi haqurin zaman sama da shekaru ashrin da yaron dayafi tsana a matsayin uban sa?
Shin zafin kin amincewa da shi a matsayin uba daya dade yanayi ne
Koko na
Radadin wahalar shawo kansa akan cikar burin sa na duniya da dukiyar uban sa?
..hajy turai ta kasa wannan lamarin a farantin zuciyar ta cikin tunani me zurfi tayi nazari akai
,.bayan gajiya da halayen nashwan yau ta gane cewa akwai tsananin bakin ciki nadaban a kasar zuciyar
Mayor Aseem
Ba wani abu yasa yau ya haukace ba,face tsananin damuwar sanin cewa bayan partyn nan in har bai yi dagaske ba to babu shakka nashwan zai iya fuskanntar manufar sa na asali akan maganan BMF sannan mahdi bazai taba barin sa ya bashi hadin kan daya kamata ba
Hade da gaggawar dake cin zuciyar sa nason yaga ahalin sa da empire sa ta ginu tayi karfi.
yaran Kwata kwata basufi shekara guda da gama makaranta ba but he expect them su cuccusa su kukkusa su bala'in takura kansu cikin harkokin neman kudi,iko,daukaka da neman suna.
So yake ya zamto da rayuwar su gaba daya kamar na da chan irin wanda yayi da abokan sa cikin rufa ma juna asiri tsananin rikon amana tsananin tashen dukiya karfin ikon mallaka da tarin mabiya masu karfi abayan su
Tun rushewar brew estates dinsu da abokan sa har yau bai sake gina wani anguwa irinsa ba kuma duk yadda yayi kwadayin hakan aransa sanda ya daure dan yana mutuwar so ace yaran sane suka taso dan su tayasa gina gari guda irin wanda ba a taba samun irin sa ba
Har yau Babban burinsa kenan,anma har yau din bai iya fayyace musu hakan ba sabida yawan fushin sa da rashin nistuwar dake azabtar da zuciyar sa take kuma cinsa ta ciki kamar wuta..
Saiga shi A Cikin nitsuwa hjy turai ta soma fahimtar da su asalin abunda mayor yake bukata daga rayuwar su musamman ma hanadi datake yar cikin sa, jikinsu ya dadayin sanyi musanman Bayan da taba su dan kadan daga tarihin amana dumbin dukiya da jarumta daya wakana arayuwar mayor aseem da abokansa magabatan su.
Ta jadadda musu cewar sai
Sun hada kai da hannu,kafin su nuna masa su jinin sane kuma sun san awani ahali suka fito.
Bakaramin tasiri wannan maganan yayi a zukatun su ba
Nan Kowa ya soma fadada tunanin sa a kan alqibla daya
"They begin to create a space for that solidarity bond"
Aganin su in suka hada kai aka gina rayuwa irin wanda mayor yake buri su zasu fi kowama ribantuwa tunda yanxu ne suke tasowa.
Kowa ya karbi laifin sa sannan sunji dadi da hjy turai ta nitsu ta nuna musu cewa basu kadai bane sukayi kuskuren ajiyan hardana iyayen su.
So Kafin su bar falon An cimma abubuwa dayawa na gyara wanda da a shekara 10 ne mayor ba zai iya warwarewa ba.
Hjy turai batace komai akan rashin kunyar nashwan ba illa jadadda musu datayi akan bata son taji wani daga cikin su ya shiga tsabgar maganar BMF Acewarta wannan badakalar tsakanin su ne.
Littafina na kudi ne
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/25, 6:15 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._
_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_
Hi _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*14...Bad turns*
Daf ana kiran fajr suka bar falon inda mazan suka nufi masallaci hanadi ma ta wuce nata gefen,gidan was quiet for some moment har wani wajen karfe 10 na safiya,hjya turai ce ta turo kofar dakin mayor tare da yar sallamar ta,tsaf ta same sa a shirye ya zauna agaban study table cikin bakaken brioni cooperate jacket fuskan sa ba asake ba,normally suka gaisa sannan ta nemi bakin gadon sa ta zauna ta cigaba da duban sa ,he respect her alot duk dama ba wai ta bashi wani shekaru bane amma kanwar uwan sa ne wanda yama fi shakuwa da ita fiyeda asalin uwar sa,tazo ne suyi magana akan abunda y faru jiya sannan ta gaya masa laifin sa,..
Nitsuwa tayi kafin ta fara maganan inda mayor ya nuna alamar zai sauraretan amma Da kyar ta samu cikakken hanklin sa,ko ince nitsuwar sa,dan zuciyar sa tun jiya a cunkushe take akan rayuwar sa...tun da ta tambaye sa meke faruwa babu Abunda yakeyi sai masifa da korafi
Abu kazanan ba haka yake ba I want this,hakan ya kamata,dole ayi kaxa..ya furta wayannan cikin kalmomin sa yafi sau bila adadin.
Ta nitsu tayi shiru sanda ya karkare fitar da kuncin sa har ma ya soma zagaye sannan ta hankarar dashi cikin nata kimtsastun kalaman masu kama hankli da tarin shaidodi
Akan nashwan tafara dan tasan nan ne yafi damun sa,ta bada nashwan laifi sosai but cikin laifukan san shima ta tono manya manyan nasa