← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 176

Sashe 3

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsaban radadin daya dulmuyeta Sumewa take Shirin yi Sai taji wani suna datayi muradin jinsa Abakin danta all this 5years of his age Wato KAHRAWAN.
My heroine...

Tun Lokacin nashwan yana kkrin koyan magana mahaifn sa yake yawan koya masa kirarta dashi a matsayin sunan karramawa dayake so su biyun su rike makansu,inyaso se shi ya rinka kiransu duka da KAHRA.

Firta wannan sunan dayayi yahanata sumewar Dan Bata iya ma tsayawa akan kafarta ba sakamakon ajijiya da jiri da muguyen tsawan da ake dakawa akansu.

"KAHRAWAN,kahrawaan KAHRAWAN..
MAMA.....
....da wani irin mugun yanayin xuciya yaron yake furtawa idanun su sunyi jazir yana kicin kicin kamar numfashin sa zai bar jikin sa

Da Karfin bala'i matan ta jaawo sa ta durasa cikin mota,yana ihu yana komai ganin haka yasa wafiyya ta sulale kasa sumammiya....

***

Washe gari tana farkawa ta tsinci kanta acikin tsananin duhun da ko tafin hannun ta Bata iya ganewa, wani babban cid headqtr aka kaita a dakin horon masu manyan lefuka na kure tunani kamar hitmen, suicide bombers serial killers drug Lords nan itama aka jefata.

"Ohh Allah Menayi musu?..xuciyan ta ya tambaya.

Nashwan is my son and he knows I'm his mother,na fada musu shima ya nuna musu alaman hakan amma mesa baxasu bani Dana ba?

Yunkurin tashi tayi taji jiri yaa kwashe ta as raghwaf ta fada kasa Kamar kaxan data ji ruwa.

She haven't eaten for a day,so she is so weak amma ba wannan ke damun ta ba yadda xata Nemo lawyan da xai biye mata hakkin ta abata danta shine babban damuwarta.

But she have no money nothing nothing Amma tasan zaa iya Bata lawyan gwamnati which she strongly wish nd pray that zai kasance me adalci ne, Tafi awa guda cikin wannan tunanin kafun aka zo aka fiddata zuwa wani waje me kama da interogating room.

"Me nayi da zaku kwace mun da na kuma akawo ni nan?....
muryanta a disashe da rudani Cike da mummunar bacin rai ta furta hakan tana duban jamian dake zaune akan kujera agaban ta.

Mace da namiji ne dattijai suma bata taba ganin su ba.

"Kubani dana, In har kare haqqin dan adam ne aikin ku to ko maidamun dana dan kuwa hakkin sane ya kasance tare da mahaifiyr sa..nina haifesa.

Dattijuwar ta mata kallon sama da kasa taja dogon numfashi cikin yanayin nutsuwa ta kalle confuse fuskarta

"Ke Wafiyya ki nitsu.. Bake kika haifesa ba kwajin jini da aka miki jiya ya kore duk wani zato..im so sory but ure a child traficker.kuma qwamnati a shirye take tabi ma yaron nan haqqinsa.

Idanun wafiyya da sukayi jajir suna zubda hawaye bayan ta warasu cikin dagon murya da yanayi mai kuna

"Karya kikeyi...
Kune child trafickers din,u took away my son from me by force.

Matar itama ta bata rai cikin tsawa
"Kwace shi akayi a hannun ki?jamian mu sunce a cikin ciyawa suka tsince shi cikin dare ke ina kike.

" Aa,abinci naje nema masa kuma na fada musu

"Abinci?
Nd he decided to run away from food an u ko?

"No..ba gudu yayi ba. Yaro na Yana da matsala ne idan ya razana yana
Sleep walking.
Nashwan dana ne kuma kunsan da haka.

"Jiya da aka kawoki a sume an miki gwajin jinin ure o+ AA..the boy is AB 0- shiryayyen takarda mai dauke da hakan aka tura gaban ta....so wat abt this blood test..shima karya ne?

Wafiyya bata ko kalla paper ba tace eh,karya ne.

Kunyi komai acikin duhu ne sabida baku da gaskiya.
Nashwan is my son i gave birth to him

"Wannan lawyerki ne,gwamnati ta daukar miki tun jiya
Da shi akayi komai

Shima kallo daya wafiyya ta masa ta dauke kanta

"Me zakuyi da dana?meyasa zaku rabani da shi..bazai rayu ba in babuni a tare da shi,nashwan maraya ne baida kowa saini. in akwai dison imani a zuciyar ki kubani dana in tafi.

Shuru suka mata dukn su suna duban rudaddiyr yanayin ta mai saurin saka zuciya tausayi labban ta sunyi kayau sun bushe kwayar idanun ta sunyi lufu lufu sunyi jajir..duk jikin ta barin yunwa yakeyi.

Im sory but we cant. ure going to serve ur purnishment acording to the law nd constution
Bayau muka soma cin karo da mata irinku ba,masu sato yara suna bara da su suna azabtar da su dan baku kuka haife su ba..u have no prove wafiyya.. kuma babu wani shaidan daya gamsar damu cewa yaron naki ne sai sabanin sa.

am soryy..u re a thereby sentence to central prison for 25 years jail time on child abuse nd illegal traficking.

Kotu ta riga ta yanke miki hakan tunjiya,ga lawyenki nan kyaji Sauran bayanai daga bakin sa..pls xcuse me
Matar ta yunkura zata fita waje wafiyya ta shako gefen rigarta cikin rudani da kuka me tsanani

"Inkina daraja mahaliccinki ki wanda kike bauta masa kiban dana.

Wallhy duk karya kuke min,nina tsuguna na haifesa kunsan da haka.

Matar bata ce uffan ba ta kwace ta fice a wajen tana kar kada kai wafiyya ta jima a tsaye tana kuka mai taba zuciya tana maganganu a zuciyar ta.

Mutuwa zanyi.
Tabbas zan mutu tunda aka rabani da nashwan

Nan take Sai taji komai kamar a mafarki kamar almara kamar gundumammen karya,me zance da hakeem in munka hadu a lahira?

Ina aka kaishi?..ina dana yake..da karfin zuciya ta juya ta maida tambayar ma dattijon dake zaune shidya agaban ta kamaar kurma

Yace gwamnati sun dauke sa..zasu rike sa zasu kula dashi zasu bashi rayuwa mai ingan....

Ya isa haka ta dakatar sa shi a mugun fusace

"Allah zai saka min.
Zaku gani domin kuwa baya bacci,zai biye min hakki na.

Ido yyi ma sauran masu tsarontan aka barsu su biyu,wafiyya tana ta kuka sosai irin kukan nan ta kunci mai tafe da tsananin damuwa da ciwo irin wanda bata da magani idanunta akasa suke duk jikin ta ya mutu yy sanyi sosai cikin rasa gane mayuyacin halin da zuciyarta ya shiga ciki

Lawyar ya jima bai daga idanun sa a aknta ba,dogon numfashi yaja cikin ynayi mai wuyan fasaara sannan ya dubeta cikin sanyin muryan sa yace

"Na yarda dake"
Yaron danki ne kuma zan taimaka miki muddin zaki saurareni.

Ko mamakin jin saukar kalaman sa bataji ba ta dago kanta,jikin ta tuntuni ya bata cewa duk sun san gaskiyar ta,meye dalilin su?ina kuma zasu kai mata danta me zaayi masa da aka rabasa da ita?cikin sanyin jiki Ta kalle takardan da aka rubuto mata hukuncin tan
,tsakanin fuskan mijin ta dana danta nashwan bata san nawa yafi nunawa a idanun ta ba,25yrs imprisonement over nothing..hawaye takeyi masu mugun karya zuciya

Bazan iya rabuwa da dashi ba amana ya barmin...Ka taimaka min..Ina so in daukaka kara,ina so in tabbatar musu cewa nice mahaifiyar nashwan

"Mrs Wafiyya hakan bazaiyu ba..kiyi hakuri..ki saurare ni please... bamu da lokaci tun jiya aka yanke miki hukunci

"Nawa aka biya ka kaima?..ai baka sanni ba..Meyasa bazaka taimaka mun ba..nima zan iya biyanka..baka san ni wacece bace

Bajira Yace Na sanki mana.
"Ure Wafiyya wamako.."

Wife of a multizillionaire KON, mayor hakeem wamako of brave men falcon gang.

Can cikin kwayar idanun sa ta kalla sannan ta sauke ajiyan zuciya tace
Hmm in ka sanni To meyasa bazaka taimkamin ba?ta furta hkan tana mai sake dubar kwayar idanun sa da sukayi sanyi sosai

Yace madam
"Ni bansan komai ba,gwamnati ta kirani ta ce inyi tsayuwar kurma akan wannan case din,tace in nayi wani abu kwakwara zata dau mummunan mataki kaina tun anan nasan wannan Shiryayyn al'amari ne..kuma baki da wani mafita sai addua..shekaranku biyu ba a san inda kuke bako?

Kallon sa tayi amma bata amsa ba"sai can tace
"Menene manufar su dan Allah,Kasan dalilin su ne?Me zasu masa ko kashe kashi zasuyi kamar yadda suka kashe ubansa.

Yace Bana sa tsammanin hakan,Ur son is safe..inada tabbacin hakan sai ya dube ta with his eyes full of sincerity cikin sanyin jiki ya furta
"Hala Kece..inaga kamar kece ba'aso ki rabesa har abada
Amma bansan dalilin su ba..

Nan ne mamaki mai karfi ya bayyana a yanayin ta,Ta bude baki zata yi magana ya tsare ta da wani irin kallo hawayenta nakan zirya a kuncinta,"in badan kina so ki rasa ranki ba dana baki shawaran raya kanki a gidan yari kodan ki kasance tare da danki nan gaba..ni namiki alkwari zanbi diddigi nasan manufar su,zanbimiki haqqin ki..alkawari namiki.

da karyayyan zuciya ta dago tanajin kamar bazata iyaba,in mutuwan zatayi sai ta nemi mafita ta kwaco nashwan, sai dai Kalma daya bata
Dora ba aka banko kofar,masu tsaron tan ne suka shigo harda mace
" its time up barister
Move it..
Tuni matar tayo kan wafiyya ta sankameta barister adeel baiso ya dago kai ba amma sautin fashewa da kukar wafiyya ya tursashi.

"Dan Allah kar ku rabani da shi..ko sau daya ne kubarni nasa shi a idanu na..dan Allah..kuyi hkri...gaba daya xuciyarta da gabobn jikinta ya gama nuna alaman karaya..

Bayan tsananin tausayin ta daya fallasa akan fuskan sa Bai kara furta komi yanata kallon ta har aka fita da ita aka kaita gidan yari.
PLEASE COMENT In ba'a coment bana iyayin saurin rubutu thank you💋contact
08060712446 to access it in full
[10/17, 6:35 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_ "TAKAICIN WASU" by SURAYYAHMS on Wattpad https://my.w.tt/wb29cHKeBab

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*03.*
Cikin shigarta na Omo Blue prison uniform riga da wando da yadin dankwalinta madaidaici babu design ko kwalliyar komai sai katoton badge din central prison din dake manne daff da kimtsatsen kirjin ta,kayan ya mata matukar kyau duk dama fusknta tayi fayau kamar marar
Lpyar datayi jinya na shekaru sama da ashirin.

Har yanzu kuka takeyi zuciyan ta na mata suya mai tsanani Ita kanta wafiyya bata san kalar kukan datakeyi din ba dan sosai tasa komai acikin ranta aynzu.

Bakin ciki mai tsanani shiya ke ratsa Cikin kowani kiftawar dakika dake tafe da saukar numfashin ta, Har yanzu bata saka a ranta cewa zata iya rayuwa babu danta nashwan ba,abun da ya zarce so shi takeyi ma danta,that clouded and unxplainble feeling na tsananin kauna wanda ko ta rarrabashi a zuciyan ta bazai fassaru ba.
Chapter 3 · 0% Book details