← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 176

Sashe 88

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

As usual cikin zumudi ya dau cup din ya kai bakin sa yana sha yana lumshe idanun sa
Yana budesu nan ya dafa space din dake
Kusa dashi a kujerar yace "xauna mana'
Da wuri ta girgixa kai tace masa 'a'a.

Har ya budi baki zaice wani abu tayi sauri tace mutumin dan Allah kayi hakuri,mr nashwan ya fito yaganni a zaune anan zaimin fada,dan Allah zan iya tafiya?ko kana bukatar wani abu ne kuma?

Tunkan noor ya amsa saiga nashwan ya shigo da waya a kunnen sa da alamar yana amsa Waya cikin giftawar idanu noor ya juya yaga zaira harta matsa taje can kusa da gefen dining ta tsaya cikin sauke kanta kasa

Nash Baima kulasu ba ya tattara dayan wayarsa da wallet da key dinsa ya fice yyi waje

Jan jan hancin datakeyi ne ya dawo da hanklin noor kanta wani muguwar tunanin maman ta wafiyya ne yabijiro mata ya kassara mata karfin zuciyar ta ya jefe ta cikin wani mummunan hali
Sai kuma ta tuna yadda nashwan yake juyata kamar baiwarsa,baya gode mata,baya yabon ta baya nuna cewa tayi daidai.

Wasu cun kusashhun hawayen kunci ne suka fara bibiyar fuskan ta batare da ta iya tsare su ba

Noor dake kallon ta ya wara idanun sa cike da mamakin ta
"...zairah...!
ya kira sunan ta hanklin sa a mugun tashe,baisan ma abincin nasa ya tsallake ya taho gaban ta da sauri ba, yaune yafara ganin ta tana kuka
..muryansa cike da tsananin mamaki da damuwa yace Menene?Whats wrong with u..zaira Ta rasa mesa ma take kukan saita sunkuyar da kanta kasa duk dama ta kasa tsagaitawa.
She is seriously weeping her hrt out
Jikin sa ne yayi sanyi sosai yanata kallon ya while He look so woried dan wannan kukan dayaga takeyi yafi na zun dayagani

Yace "Stop please, xo ki xauna ki gaya min damuwar ki,noor Zai riko hannun ta ta tura shi da dan karfi
Ta shiga girgiza masa kai sai yasa hannun sa ya tallafo fuskarta da karfi
Ta yadda yasa zata kalle sa dan dol"dan Allah meyasame ki?
Batama iya amsawa ba sabida yadda hawayen ta yake dada tuluwa.

Tausayin ta sosai ya kashe masa gwiwa,
Sosai Ya gane cewa tsaf kamar tana cikin wani damuwa
..kwata kwata sai ya dena tambayartan
Yanke hukuncin rarrashin ta kawai yayi aransa,ya fara cewa "shushhhhh
Yana goge mata kwallan ta da ytsun sa yana petting dinta,slowly slowly har ya jawota kusa dashi daf ya rungumuta jikin shi,wani iriyar kyakkwar runguma ya mata wanda yasa taji gabobin jikin ta kaf sun rusuna sunyi sanyi Tanaji kamar ma abunda take bukata kenan

She was so deep into her emotions
Batama damu da yadda ya matseta ajikin shi ba.
Sunfi minti goma ahaka tana kan kukan ta ahnkli

Wata dakakkiyar sautin murya ne ta billo daga bayan su
"Meke faruwa anan?

Atare suka farga suka jiyo sukaga nashwan ne a tsaye
Wani Kwace jikin ta tayi daga jikim noor cikim gaggawa tana famar goge hawayen ta da bakin dankwalinta tana matsawa nes

Nashwan Ya musu wani irin kalo,wani abu yaji yana masa turiri daga cikin kwakwal kansa yanabin dika gangan jikin sa kamar alokaci guda aka watsa masa ruwar wuta, zuciyar sa ne ta shiga wani hali na tsananin jin haushi da kishin ta,yanayin da baitaba shiga bane take tatsatsofwa masa tana azabtar dashi

What he felt was rather more of jeolousy than anger

Noor yanata kallon yanayin sa arude sabuda yakasa gane yanayin san,he was clearly boiling tafasa kawai yakeyi ata ciki

Tsaban fargaba zairah sai takasa motsawa,kanta ta sauke kasa tana jan zuciya da alamar kukan datayi ya shige ta sosai
Nashwan ya fara kallonta Noor yace
Nash relax nothing happen dan Allah ka tsaya ka saurare..baima barshi ya karasa ba ya wani dauke kansa wani share shi yana cigaba da mata muguwar kallon ta gefen idanunshi da shi kansa baisan dalili ba
Daurewa kawai yay ya danne abun ya fara mata mgana kamar bai damu ba
'Waike meye kikiye anan? Zaira tace"kace kar na tafi sai fadamin"Ya runtse idanun sa alamar shiyama manta yace mata hakan ashe daxu

Yana bude idanun nasa yace ok
"Get Out" babu bata lokci ta wuce sum tagaban sa tana tafiyarta a sanyaye sosai,noor ya maida hanklin sa gaba daya yanata bin bayan ta da idanun sa,ganin haka nashwam yafarajin wani iri wani iri he felt like dyieng wani abu yake ji yana shaqe masa kirji,haka kawai yakejin baqar azabar kishinta

Ya kasa danne xuciyar sa ya daka ma noor wata firgitaccen tsawa
"Noor not with her..
Sai yy saurin gyara maganan har muryan sa na rarrabewa tsaban zafin zuciya yace
"Noor,not with the maid... Wallahy ranka zai baci.

Noor ya juyo da mamaki zai amsashi suna hade ido yaga ashe abun ya zarce tunanin shi

A yadda yaga nashwan yadau abun da mugun zafi a fuskarsa sai yayi turus cikin mamaki yana binsa da ido, wani wucewa yayi dakin sa a fusace.
Noor Ya shiga bibiyar sa abaya fuuu kmaar zasuje dambe

,hannu yasa a door knob zai murda yaji kofar a kargame hnklin sa ne ya soma tashi yafara kiran sunan sa Ab nashwan,nash..
Nashwan ka bude min mana miye haka?whats wrong with u"..yana zaune abakin gado yayi shiru kamar bayajin sa..noor yakusa cin awa guda yanata buga masa kofar
"Babu kalar bayanin da baimasa ba duk tsoron sa karya ce zaiyi mis undestnding zaira,yanajn sa,harma yaxo ta baqin kofar kawai Baqar azaban kishi ne kawai take dawainiya dashi sai yaji kwata kwata bazai iya ma kallon fuskar noor ba.

"To Meye zai sakata kuka nina mata wani abune?mtsww
Kawai de iskanci agidana ne zataje tana rungumar wani namiji?i will deal with her if she does that again..i will purnish her..Can sai yayi shiru kamar baima sam meyasa yaketa magaganun zucin ba
"Whats my own inma ta rungume sa,mtwss..to whats wrong with me haka?Kawai sai yayi kwafa ya bude kofar,a rikice noor ya shigo ciki daga ganinsa kasan hanklin sa ya balain
Tashi yace Are u ok?nashwan kadau abun nan da zafi, ""nash ka tsaya kaji..ya wani dake cikin tsaida shi yace ya isa haka,zafin me na dauka kuma ni Fushin me zanyi?
Kayi duk abunda kake so mana,but ka sani ni Bana son arainani a gidana
Nagaya maka Bana so,Sauke ajiyan zuciya kawai Noor yay sabida rashin iya tantance meya nashwan ke ciki ya fara bashi wuya,danko ayanxu sosai nashwan ya danne kishinsa ya kuma ya danne situation din dake dawainiyar da zuciar san yayi maganan sa a fili duk dan kar ya bar noor din ya zarge sa da komi akan yarinyar bayan
Aynxu Shikansa baisan meyasa ma ya damu da ita ba.

Daren ranan Haka suka rabu yana kwance akan gadon sai yaji gaba daya yakasa iya runtsawa duk juyi inyayi to seya tuno da rungumar...

*Littafin na kudi ne 300 pay via 0152983148 mohd sule surayya gtb or mtn pin via 08060712446*
[11/20, 1:09 PM] Pretty KITTEN: 46
*Red Party invite*

Karar kwankwasa kofa ne ya tashe ta daga bacci,the bed was soo warm duk jikinta ya mutu da gigin bacci ga uban kasala..But who is she?tuno da amsar hakan yasa ta bude idanunwan ta danta ga lokaci ko yadanja tafita taje tayi aiki

A hnkli ya murda kofar,zairah bata hankara ba kawai taga mutum yana kokarin shigowa ciki
Suna hade ido yace Hey rise nd shine sleepy head?A birkice ta mike zaune sannan ta diro kasa ta nufi drwar zataje tadau abaya ta rufe jikinta
..Ko ajikinshi yana yar dariyar sa ya daka tsalle yay super akan gadon ta Gaba daya ta lura da noor kamar kalamn..privacy wasnt was neva writen In his dictionary dan ko ina shiga yakeyi abunsa gatsau ba wani tararrabi,bayn ta dau abayar Kafin ta kulasa saida taje ta rufe kofar daya barsa a wangale bai rufe mata ba.

Xama tayi a bedside
Drawer tana sake ajiyan zucya cikin sakakken murya tace hey mutumin good mrning shikam kallonta ya shigayi dan ya dada tabbatar da cewa she is ok,shidai bayaso ma ya tambayeta dalilin kukan nata na jiya,he is a good therapist nd he know xtly what cud make her cry inhar tana tare da nashwan

..dan mikewa daga kwancen yayi yace
Fatan kintashi lpya?...u feeling better??tace uhmm Alhamdullhi.
Baice uffan ba Wani
Kallo ya bita dashi har sanda ta fara tsarguwa

Da wayo ta sa hannu kasa kasa kadan tana jajjan abayarta danta dada rufe rigar baccin ta taciki bata hankara ba
Charaf taji mutum ya damko hannayen ta duka biyu,tana shirin kwacewa taji ya shiga murxasu a cikin nashi,kamar zata fige haka taja asirtaccen numfashi tana kallon sa taga ma bai ko damu da abun datakeyi ba

"Babe Nifa yau tare dake zamuyi aikin nan,I heard abt ur amazing cooking skills danaje southsong wajen su abhay so im i yet to testify,?girarta ta dage sama irin hm
Tace Yaaa ne to zamuje ne ki koyamin?ta cigaba da kallon sa.."a hankli tace k Amma sai can anjima later later,gnin kamar ma shirin korasa takeyi yasa baice uffan ba ya Gyada kansa yana lura da yadda takejin kanta a daddaure,he alredy knew that Allah Allah takeyi ya fice mata adaki

Ya mike tsayen kuwa zai fita,tabishi da kallo har kamar zai wuce sai ya dawo dan kadan yaa rungume ta ajikin shi yana murmushi sannan yace See you later sai yay saurin saketa ya bude kofar yay waje

Yana fita zaira ta kulle kofar tay masa key ta ciki,Bathrum ta shige ta watsa ruwa as usual ta fito ta sanya kayan aikin ta ta wuce kitchen, Tea din nashwan tafara kai masa tana sakalo kafarta waje taci karo da noor again akan hanyarta "yace yawwa mutumiyar ashe kinanan to zomuje,kafun ta yi wani motsa harya fara janta zuwa hanyar komawa kitchen ajere suka shigo ciki bai ma jira ba yana magana yana bubbude mata kitchen drwers
"Nash yace min komai da komai akwai agidan nan,knsan me nake burin naci?a very very good tradional meal its been ages rabona danaci.
Chapter 88 · 0% Book details