← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 176

Sashe 128

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wannan bakinshin na babatun ya rinka bugawa da elbown shi jini ya fara bin hancin shi yana convulsing nail har ya manta da cewa
Harya sake hannun zaira fitsari ma yakei a wandonshi batare daya shina ba,wasu Dirin bindigogi ne akansa da mutanen sa irin wayanda bai taba gani ba,abhi da aikinshi na hukuma yakamata kawai yay amma sai yakasa yin komi ya kasa ya tsare don tsabagen haushin nail daya keji so kawai nashwan yayi masa illa kafin ya raba su fadan,sai durama kurwansa ashar yakei..ba kalar dagargaxan zagin cin mutunci da bai masa ba.

Abhay ne ya riko zaira yana janta gefe gefe dan bata masan ina kwakwalnta yake ba

tsabagen yadda taga ana dirty fight agabanta mai tada hankli numfashin ta taji yana sama sama kamar zai dauke duka,atake atake tsananin tsoro da galabaita ya fara buga mata zuciya can ta sulale kasa sumammiya abhay din ne ya tarkato ta ahnnu
,da alaman noor ma bazai iya ko mikewa ba dan shikan sa baisan wani irin jifa dashi nashwan din yay ba..

Nashwan ya kamo yatsun hannun nail daya rike masa hannum zairah dinsa,da wani murda yatsun da azaban qarfi da mugunta sanda nail ya kara sake fitsari,
ya bi ya rinka murda mai hannu suna kas kas kas sanda ya gaskata cewa ya karya shi,abhi dake shima karamin mahaukaci ne haka ya tayashi suka rinka ball dashi,suka tattaka gaban sa ta inda manhood dinshi yake da kafarsu nail ya rinka ihu yanajin kamar gwaiwar sa zata dantsase yana kawo Hannu zai rufe wajen zaiji saukar booth an hada harda hannum ana takewa Waishi mai raping ko..atake ya dawo kalar tausai ya galabaice,
aranshi sanda ya gwammaci kida da karatu,he neva knew dat da mahaukata yake xancen sai yanxu.

polisawan back up
Na abhi haka suka kakkama wayancan men din nasa akayi kasa kasa dasu kamar wasu kidnapers aka daddaure musu hannu da kafa

Under police oder nd right abhi ya saka ma nail hancuff,bayan sun gama gigitashi da bugu abhi yaja sa kamar kare suka jefasa a black maria aka tafi dashi offishin yan sanda.

Nail yay sakacin jin cewa zai iyayi da yaran ss,sai gashi duk uban securityn sa da shige da ficensa bugu daya sanda abhi ya kwakwalo shaidar duk abunda ya faru ya tattara shaidoji kwarara akansa daya nuna cewa he planed an attacked on nashwan wamako to kill him and he kidnapd his driver,anoda charges of sexual asault for kons maid,news din safiyar ranan kenan dan da wannan breaking news kowani major channel suka bude tasharsu.

Inda labari tuni ya isa gaban iyayen sun duka..

Ance nail khaleepa yana asibiti but under police arrest ga uban charges da ake tuhumar sa dashi, gashi nala bata nan,dan dole boss khalepa ya dau niyyar dawowa
Nd its gonna take him 18hrs on his helicopter

Mayor aseem kam mugun dadi yaji aransa,dama kiris yake jira amasa laifi ya daura nashi salin akai

Shi Tunda yaji an yayata a news ana cewa nail yakai hari ma nashwan wamako ga ababen dayay niyya harda laifin attempted rape aciki,marmaza ya gaya ma lady jasmine cewa shi bazaima xoba amma tayi yar surkullen ta akan a zuzzuga talakawan gari su fito kwansu da kwartansu a tada protest "down with nail"..in north.

Hakan kuwa ya afku har wuce tsammani dan
Ta yadda ake nuna videon bombing din motar nashwan,da ihun zaira da akaji da jini jini akasa da ake gani komi da gayya akeyinshi,

ranan nail yasha tsinuwa wasuma suka fara cewa ai familynsa ne asali suka kashe mayor hakeem wamako,

tun abu na wasa wasa sega talakawa sunje suna rally har an bunka ma babban mansion din boss khalepa wuta

How can u claim to ne a KON when u rape our girls?
Kala kalan raki da debates kamar dama kiris kawai ake jira.

Gaba daya garin ya dauka,so the town was fairly unstable wasu ma so suke lallai suga nashwan wamakon dansu tabbatar cewa yana raye,ranar security a
Southsong kuma wane wane..

Noor ya targade akafarsa amma tsaban yadda case din ya girmama ya wuce tunanin su yasa ba a barin ko medicl personal sun shigo gidan ba
.
A Private plane dinsu aka tarkata sa shida ciwon akai england dashi...

Ranar da kyar aka ji gari ga wani zazzafan zaxxabi daya kwantar da zaira,ta kuma samu nervous breakdown sabida razanar da tayi,duk abunda akeciki nashwan yana yi yana dubata a gidan a dakinsa

Bisa umarnin mayor hanadi da mahaifiyar takam ba a gansu bam
sunje ne suka tsaya kai kafa wajen kai sukan baya suna famar dagargaxan kimar familyn boss gaba daya garin seda aka kara tsanar su aka fara mummunan zarginsu akan afkuwar if'tilain daya faru da mayors din nan guda uku abaya

Nd things only get worser da akace har driver nashwan wato daniel ya rasu..
[11/28, 8:07 PM] Pretty KITTEN: Da Tsakar dare nashwan ya dawo gidansa shi kadai da zaira a hannun sa baccin wahala kawai takeyi dan batama san ina kanta yake ba ya riga ya gwada ta ya gane she is going thru emotional stress da kuma dan karamin nervous breakdown wanda bai shigeta sosai ba

Tana dai numfashi ne amma ba kowani lokaci ba..,tea din dayake bata ma amarwa takeyi se uwar allura datake sha a hannun sa,tun isowar su gidan ya taimaka mata tayi wanka ya bata gado aka sakayamata drips tana kwance agadonshi,Takunkumin numfashi ma ya jona mata sannn ya barta ahakan tana lullube,bai iya barin wajen ba tsaban tsoron kar wani ya zago ya sace masa ita haka in zai fita waje kadan seya kulleta da keys ta ciki...

A Tsakiyar daren nan shima boss khalepa ya dawo ganin gidansa daya gina da dumbin dukiya ya kone kurmus hanklin sa ya fara basa cewa anriga an cimma sa ta wani waje
Kuma yasan duk laifin dansa nail ne daya bude ma makiyansa hanyar cin galaba akansa amma he is not ready to accept it yet Dan Allah kadai yasan bacin ran da ya sauko dashi game da taba mai dansa da akai

Duk wayanda zasu taimaka mai ya kikkira su a waya wasu sunzo sun sameshi cikin daren sun tartauna amma ba'a samu mafitan ba

Gobe yasan in akaje kotu gobe its gonna be official sun rasa yankinsu na north kenan har abada

Sabida tun dama mallakan wajen yana da kwararan dokoki da manyan policy,filin north yakasance wani babban qaddara ne mai matukar muhimmaci so mallakar sa kamar mallakar babban share ne na kamfani inda in wani yay wasa da share dinsa wani daga cikinsu saiya siyar duka ya kwace.

Mr mahdi yana can tare da wafiyya
,baixo ba amma yaji labarin komai daga bakin mayor,ita kanta wafiyar tanajin duk abunda ke faruwa,magana ne kawai bata fara ba.

Washe gari da safe mr mahdin ne ya bayyana kansa unbehalf of nashwan wamako da aka fita wajen yin sharia a kotu da nail khaleepa

According to law din garin dama in abu irin haka ya faru na barazanar mutuwa ko kai hari ma nashwan, to dokace mai qarfi tahana bayyana fuskan nashwan wamako ako ina har sai an tabbatar da cewa babu wani abunda zai sake cutar dashi

Boss khalipa da mutanen sa ne zaune agefe,boss yay shiru cikin tsananin bakin cikin ganin yadda aka shigo da dansa kotun, jikinshi da fuskr sa duk a kumbure ba kyan gani,boss ya farajin yadda mr mahdi da lawyern gwamnati suke baza dankararrun hujjoji da abhi ya gabatar a gaban kotu akan sune laifukan da aka kama nail dasu

Na farko ata ko ina ya nuna nail ne yake nuna ma nashwan tsana a fili hujjoji sun fito karara bisa ga yawancin furucin sa dayake yabawa agaban mutane

Aka kuma tabbatar da cewa yan ssm basa taba nuna cewa suna gaba da nail ba tunda anganshi a wajen partynsu har suna wasa,sai aka nuna Da videos din da yayi bombin motar nashwan,da sakon daya turo,da takardan daya aiko ma nashwan sannan aka kawo maganan abunda yy ma daniel da zaira

Dama kuwa kowa yasan dokar,diyya zai biya kuma za'a daure shi for sexual assault anan ne boss ya tashi danya nema ma dansa alfarma,yace ma kotun wai sharrin shaidan ne amma yana rokon alfarman SS da suyi masa adalci dan kar adada lalata ma dansa reputation dinsa

Yace shiya yarda cewa zasu nemi gafarar yarinyar openly,abaza har media kowa ya gani dansa ya nemi yafiyarta dana al'umma,a tunanin boss yasa ta hakan ne kawai zaiyi saurin rufe bakin mutane adena kallon dansa a matsayin rapist din nan a rufe da cewa qaddara ce kuma tana kan kowa kuma Kotu ta yarda mashi

So zaira was sick an tabbatar da hakan shiyasa ma ba'azo da ita ba,kuma daniel is dead so atake boss yace zai biya diyyar..

Haka nan aka saka nail ya dafa holy book yay speech din bada hakri ma zaira a gaban kotu, major jounalist suka dau maganan sa aka watsa dan a sanyaya rayukan al'umma da suka dau zafi

game da nashwan wamako Both paties agree to resolved it in har nail khalepa ya sa hannu akan takardan barin musu share din north..

The law state that nail khalepa is not fit to stand for it anymore..

Sannan instead of akaishi prison na wasu yan shekaru bisa attack din da yakaima nashwan wamako,mr mahdi sai yay musu talala cikin wata alfarma sai yace su biya diyyar hakan da 30% share din nan sai ayafe musu,in ba haka ba to saidai nail ya wuce prison din daga nan

Boss khalepa yana signing din yarda da hakan kotu ta rantaba doka akan magana ya kare tsakanin su,yace daga yau babu ruwan familyn boss da yankin north sannan duk abunda ya biyo baya nail will be d first suspect.

Tun basu bar kotu ba yan jarida aka shiga wawwwatsa Another hot breaking news north return to it king: Nashwan hakeem wamako.
Chapter 128 · 0% Book details