← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 158 OF 176

Sashe 158

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Quick shower sukayi suka sauya kaya xaira ta saka wata hadaddiyar flowery hurrache, irin short sleeve loose gown din nan na masu ciki saidai nata baikai har kasa ba ya dangale
Ta saka toms mai kyau shima adonshi duk flower ta fito tana jerawa da mijinta,aranta ta gama sawa abinci zasuje ci tunda basu yi hakan ba yau tun da safe..
Hnyar wata babban wajen shan iska taga suka nufa Ganin karin zirga zirgan mutane agidan ya soma sha mata,batama lura da yanayin dresing dinsa yau ba sai yanzu,he look bit formal,complete dinshi ya fito cikin armani black nd white suite saidai bai saka jacket din ba har gaban wani kawataccen oudoor breakfast table da aka gama kawatashi da abinci suka isa yaja mata chair kusa dashi ta xauna,babu kalar abun dadin dabai kan table din zaira sai zare idanunta ta shigayi ganin kamar har yanzu ba a agama kawosu ba.
Budan baki tayi da niyyar masa tambayar wazai cimishi wayannan abinci taji dirar iska daga ta sama alaman helicopter na shirin saukowa
"C..haamp,baki zamuyi?yace uhmm
Xaira tana zaunanta shiru har ya bubbude abincin yay seving ya fara bata wasu abaki tana karba can taga
Mutum na tunkaro su sai daya matso kusa taga ashema Mr mahdi ne ke tahowa,wani dadin farincikin taji aranta da hope dinyau zata karajin labarin maman ta,she have missed her beyond passion kawai abun ya fi karfinta ne take dannewa mr mahdi yaji dadi daya gansu haka,alho zaira ce kawai ta gaishe sa properly, tana ta nokewa tana so yabar bata abincin abaki gaban mr mahdi amma nashwan ko ajikin shi,ko da aka tambayeshi lpyarta cewa yay "ai ya iya kiwo..zairah ta dinga jin kamar zata nitse kasa...damar dukiyar da nashwan din ya babbata ne mr mahdi ya zo mata dasu danta saka hannu da muhimman document da zata aje wajenta ta adanasu bayabo ba fallasa tayi komai tana tsakiyarsu suke hirarsu tanajin duk abunda suke fada,jin kamar evrythng work in thy favour yasa taji kamar zasu iya komawa gidan danta matsu suje gidan ta kaishi wajen mamanshi ita nata babban kyautar agareshi kenan...

Kafin mr mahdi ya tafi magana mai zurfi sukayi tsakaninsu inda ya dada azamata jin yadda yace mata wafiyya bata iya runtsawa akansu tsabar kewar su datakeyi..

******

Da yamma can Bayan sun gama dinner masu aiki ne suka tattare wajen sukuma suka dawo dakin a ringingine ya kwanta akan gado ta bishi yana matsota jikinsa yana maida ajiyan xuciya,shiru tayi ta lafe akirjinsa tana dan masa yawo da hannunta a kirjin shika yana shafa gadon bayanta ahaka sun dau mintina da dama sannnan ya soma kissing dinta kafin kace kobo har abubuwa ya rikice tsakaninsu
Bata dai iya karban ragamar wasan har yanxu amma ahankli ta dinga binshi har ya mantar da ita komai ya soma biyan bukatar sa da ita.

Da Wani qarfi numfashinsa yake fitowa,inda yasa dukan jikinta daukar dumi wani durxan huta gajiya ya mata tun 9 suke bu daya basu da gamawa ba sai 12am na dare
Daga nan wasu gantalallun kayan ta saka yan kananan nity masu short rabin cinyarta ta hau saman kirjinshi tayi baccinta me shegen dadi basu farka ba saida asubah tayi nisa wajen wanka ma ya karaci saukar mata jarabarsa suna fitowa sukayi sallah zaira ta kimtsa kanta cikin riga da wando hanklinta sai sake tashi yakeyi,
Can ya fita ya dawo hannun shi dauke da 2 wine glasses da wata steam milk daya umarceta ta fara dashi,da murna ta amsa ta shanye tas duk dama yakan saka ta jin kasala
Gyara zaman sa yayi yanata kallon ta ganin yadda tayi mashak akan pillow can ya fara mata tamboyi akan hirar su dayaga tanayi da mr mahdi,zaira taki ta fada mashi tace ai duk business ne
Baya gajiya da tsokanarta yauma gwada mata yayi bata badan ya bata wahala ta koyi wasu aikinshin ba ai da yanzu bata san komi ba" acikin drink din daya kawo mata a wine glass data kurba ta kama diamond rings daya mai sunanshi aciki daya nata,baiyi wata wata ba yasa mata ayar yatsanta itama ta saka mashi suka yi kissing din juna,daga haka suka fara funy conversation daya jawo suka kawo maganan "zaira wasim"..da akace an masa alkwari tun zamanin iyayensa
Taga dai komi na wancan zaira din shi aketa bata..
Zaira cikin son taji bakinshi tace masa shin ya fasa bin alkwarin ne daya maida gurbinta da ita koko halin maza zai musu?tambayar ma dariyar ya dinga bashi ya dauka duk gayyar kishi ne na mata, babe din dama batazo duniya?ya tabe bakinshi yana miskilin dariya yau har zaira daya lura bata tabayin saurayi ba tana gaya masa maza mayaudara ne,murmushi kawai yay yabata amsa a bayaninshi guda daya mai kama hankali, Inda ya fara da bayyana mata asalin muhimancin ta ga rayuwarsa,ta hanyar nuna mata cewa dauriyarta da halayyarsa da hakurin ta da wannan sadaukarwan nata ga mahaifiyarta shine babban jigonshi najin kaunarta a ko inanshi bawai zallan gangan jiki da zuciya ba Ya gaya mata cewa bayan noor khaleel a duniya babu wanda yay accepting dinshi for his worst sides nd character sai ita.

Bisa ga wannan dalili kadai yace Aganinshi ta cancanci ya maye gurbinta da ita yakuma nuna mata cewa yafe mashi datayi ta amshe auren,abune wanda bazai taba mantawa arayuwarshi ba kuma sosai maganganun sa ya samu mafaka axuciyar ta
Ba zallan dadinshi kawai tajiba har kwanciyar hankli maganganun sam yasaka mata a ranta sosai,it feel soo great to feel adored nd valued by ur man musamman inba wani abun duniya bane ya jawo maka samun kimar tsantsan halayyarka ce...as usual bata wani nuna abun sosai a fuskarta ba ta,dai ta barshi a xpression din dadin baki irin na maza danta lura kamar mijinta nada wannan zumudin duk dama bata taba ganin gazawar sa akan komi ba yawancin qaddarorin daya sunan ta akai bai kara da nashi ba saida yau mr mahdi yazo tayi hakan dakanta ya zama zaira wasim wamako dake taji a tarihi ana cewa wamakon kamar family name dinsu ne..

Kwana biyu sukayi suna rayuwarsu mai dadi mai sanyi,zaira tana kulawa dashi sosai ta cigaba da kirarshi da champ shikuma yana kirarta da wife ko wify,yau da safe suna kan gado rungume da juna bayan ta jikoshi da dadin jikinta yagama jin kansa sama sama dadinta ya galabaitasa ya zauce mata har yana wani mutuwa mutuwa ya fara kiranta da wani sabon suna"lifeline"
Sun dade manne da juna suna soyewar su sannan ta fara kawo mashi maganan komawar su gida,zaira ta sha mamakin samun hadin kanshi a lokaci guda ta lura kusan komi ta gindiya masa baya tsallakewa.

Da haka suka ta shi suka kimtsa sun ma mance da wani tsayawa cin abinci
Wajen shiri Da kyar jean din ya shige ta da alaman ta dan karuta hips din ta sai rigima suke fama shan wajen jan zip dinshi daya tsuke mata gaba ya kakkamata haka dai ta sa a matmmatse Yayi dariya har ya gaji yace bata excisce irin na shi shiyasa.. daga bisani yace ko muje mu siya wani ne naga kamar wannan din zai takura ki ko?
Da ta dube kanta taga yadda ta mokade cikin shagwaba tace eh amma ni ba irinsu nake so Baice komai ba sai yayi tunanin tunda ma dama bai yi na aure ba this is the perfect time suje ta making choices dinta kafin su tafi gidan Yace ok...muje toh mu nemi kayan haka suka bar wajen cikin kewa har jirgin sa ya zo ya dauke su zuwa contries din larabawan nan
Zaira Ta rinka kiriniya da kyar ta kyale sa ya mata bayanin akwai irin wayanda take so anan materials da dik irin wanda take so..

Sosai sukasha yawonsu Suka je babban shoping malls kala kala tare duk abunda ta nuna sai an daga mata ko da kuwa cewa tayi yayi kyau badon tana bukata ba Fadin yawan kayan da aka mata babu iyaka akwai ..yasan da designers agida na musamman na kamfaninsu amma wayannan ya mata ne inform of kayan akwatin ta na aure..so komai sai da aka maimaita mata masu harta kayan kwalliya da jewerries da sauran abubuwan mata na kyake kyale babu dama Sun Dauki lokaci sosai a hakan so Kafin nan su iso US a washe gari da shike kayan ya riga isowa Sukuma Sai wajen Karfe 9 saura na dare Suka iso pent house dinshi batare da kowa ya sani ba...

Tun da suka shigo Gidan zaira taga komai yayi mata daban kamar ba gidansan data sani ba,Komi an sauya masa tsari an maidashi mai kyau da alama har colourn bango an sakeyi,funiture duk an sauya su da yanayin zaman su,hakama bedroom din nata da shi duk an canja kayan ciki dakunan sai suka mata kamar bata taba saninsu ba,bakaramin sheqi da dadin qamshi gidan ya dingayi ba,lura da cewa kamar bai sanar da kowa isowarsu ba yasa itama bata nemi kowa ba baccinshi ya bingire dashi akan kirjinta Da dare ya nitsa ba shi yahana ta jinshi yana iyo cikin mararta ba,sosai ya wahalda ita yau sanda ta dada lura da naciarsa da kafewar sa awajen tunda yaji ta dan budu kadan yana samun shigewa can ciki babu kokowa shikenan ya fara kafekai ma abun Har asubayi tayi suka dan mike bai
Cire dick dinshi kasarta dashi sukai
Baccin su suka farka yana cirewa da kyar yana nishi nishi cikin wata mummuman kasala zai koma ya kwanta kan kirjinta tayi saurin rifewa tana takune fuska champ bazaka tashi munyi sallah ba kumafa nace maka zamuje wani waje da sassafen nan ko?
,mika yy kadan sannan ya amsata da ok,daga nan suka tashi suka nufi bathrum suka karace kuruciyarsu suka fito sukayi salla nashwan ya hau shiri,zairah ta dan kwanta tana hutawa kadan.
Chapter 158 · 0% Book details