Sashe 176
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sake rusunawa kasa tayi zata gaisheta wafiyya ta tallafo ta cikin hanata tana ta maida mata murmushi mai sanyi,bayan ta sake tan sai ta juya tana mai cigaba da abunda takeyi,dan shiru ne ya gifta a hkli ta firta princess
Im sorry...sai kuma ta juyo ta na kallon ta direct da wani irin sanyayyan yanayi
'Zaira ure my child,kisa aranki duk rintsi duk wuya ni mai kaunarkice.
Im sorry in a zaman da nake yi dake na taba nuna maki sabanin haka.
Kiyi hakuri dn Allah kiyafe min..
D last thing i wanna do is to hurt my only dota...zaira ta dago cikin wani yanayi mama meyasa kike fadan hakan?kamo hannunta wafiyya tayi inda ta dada raxana da taga yadda idanun wafiyar ya ciko da ruwa nashwan ya fadamin kin fita a gida tun jiya baki fadi masa inda kikaje ba kuma kin kashe wayarki,he told me u had sum misunderstnding,
ashe wajen bahiyya kikaje...xairah...
damuwarki da kuncin ki nima duk nawa ne,kar kiji shakkar cewa uwa zata kasa yi ma yarta adalci bazan boye maki ba im feeling sad today,im ashame of myself for not being der for u...zaira kin tafi wani waje baki sanar da kowa ba, harni?,u knw ure in danger we all in danger..bakiyi tunanin halin da xan shiga ciki ba in wani abu yaje ya sameki
Wani damuwarki ne bazaki iya fada min ba..?ko bahiyyar ce tace kiyi hakan.
Zaira da tuntuni ta fara hawaye cikin gyada kanta tace "a'a kiyi hkri mama.
Dama tace min sunxo ne to da naga baxan iya zuwa nan ba kawai sai naje na sameta,ai kin kyauta amma ki rika danne in kin fushi atleast let me knw ure ok kinji?toh
Mama amma dan Allah kiyi hkr,nifa bawai naje bane dan wani abu..
Na rasa yadda znyi ne,bansan ko zaki fahimce ni ba.
Murmushi wafiyya tayi tana kallon ta
Karki damu kinji?haka kowa yakeji awani lokaci, baxan shiga hurumin ki da mjinki ba zaira,but no matter wat happen dont let me feel like im not a friend to you xaira ta amsa cikin sanyin murya da jin nadamar tunanin datayi akan wafiyya
Sun dade anan kafin suka koma gida,
Nashwan yana ta bibiyar ta bata wani kulashi ba sai can yamma datace mishi zataje ss ta dauko jigidarta data manta,bai mata musu ba ya barta
Zaira ta isa ss da yamma amma bata samu halin yin abunda yakaita ba sabida tuhumarta da yenge takeyi akan maganan auren su da bata fada ma kowa ba.
Anan ta bata lokacinta wajen fahimtar da ita
Bayan ta fito ne daf zata shigo site dinshin ta fara jin gaskiyar lamarin cikin hanadi abakin su ita da kawarta
Wanda already shirin biki ma sukeyi suna murna
Xaira haka ta fasa duk abunda zatayi ta dawo tana mamakin jin abunda hanadin tayi,she dint hold it ta fada ma Nashwan cewa kungiyar asiri hanadi ta shiga akanshi kuma cikin bana shiba ne,kwana biyu haka yaje SS din ya yaudare iyayen ya dauko hanadi,haka tazo taci baqar azaban aikin bauta da sunan yana daukar nauyinta while tana ji tana gani suna soyewnsu wani binma agaban ta,duk rintsi duk tsiya bata damu ba sabida gani take tama yi nasara
After some few weeks cikin hanadi na neman shiga 2month Kwasam suna rayuwan su saiga Wafiyya taxo musu har gida,tace musu batason zaman su da hanadi agidan ayita ta kare kawai yay proposing engagenmet ma hanadi ahakan aikuwa yana fada musu suka amince engament din anyishi ne grand irin wancan partyn dawowarsun da sukayi,sai dai wannan karon duk duniya ana gani a tv dan mayor ya aje cd da zai nuna na tarihin bmf da yadda sukayi nasara akai
Bai sani ba ashe Wafiyya tasa ansauya cdn tarihin sun da asirinsa na zallan cin amana dake boye ma duniya,bayan mai afkwa ta afku kowa yagani Sannan ta fito masa a sarari inda kowa ganta wasu sun bar wajen sabida firgita
Anan Ta nuna mai zaira wasim da katon cikin danta nashwan datake turawa ta kuma gaya masa yarsa hanadi tana dauke da cikin babban Makiyinsa boss khalepa
Nashwan agaban sa ya bude save din ya dauko dukiyarsa yace dashi yau bazaima zage sa ba tunda shiyayai nasara akansa ya xame masa takaici tunda daga ranar da suka hadu,har zuwa yau da Allah yay karshen xaman su
Anan ya barsa da shares dinsa yaja familynshi sukayi waje basu masa komi ba,sabida tsantsar razanan da sukayi Kaf aka watse aka bar shi wajen shida matar sa da yarsa hanadi
Sunata musu suna zargin juna mayor yasn tunda duk duniy yau anji meyayi to yasan hala bai isa ya fita ma a building din nan da ransa ba
Haka sukayi ta zama sukadai acikim bmf din nashi daya gini sa arxikin sa a hannu da matarsa da yarsa agefensa jim kadan yana neman mafita boss khalepa da mutanen sa suka far musu, agabansa boss ya dauke yarsa hanadi yace ai dansa ne acikinta,sannan ya tuna masa yadda yasa akayi raping mata adachan baya a west don y lalata mulkin mahaifin zaira,anan shima agabansa yayi raping matarsa lady j,babu imani ya harbe sa a kirji kamar inda ya harbe mayor hakeem wamako,sannan ya bunka musu wuta gaba daya ..
Sassafe talakawa suka kona duk wani abu nashi da gdanshi da dukiyar sa da taimakon sa
Ko jajen mutuwar sa dana matar sa ba'ayi musu ba
Bayan watanni kadan Duk maai'ktan gidan shi suka dawo under gwamnatin wafiyya
Suka fara gudanar da rayuwarsu mai dadi mai tsafta
Im due of justice aka sa hoton boss khalepa wanted sabida an same labari da shaida akan yadda ya kashe su
Boss cikin wata boyayyiyr gidan kasa ya boyesu
Anam Hanadi ta gama rainon cikinta harta haifa mada mutaccen da namiji cikin azaban tsana da kuncin da boss da nala sukata cusa mata haka tazo ta sami tabin hankli tsaban kunci da damuwa,daga karshe da abun nata yayi tsamari a gidan mahaukata suka jefata,daga nan nala taje wajen abhi tayi cune ma babanta ta tona dukan sirrinsa agarin kubcewa kamashin,karshenta yarsa na cikinsa ne da yake mutuwar so ita ta harbeshi
Bayan an kakkama dukan wani mugayen mukarraban sa wasu akashe su wasu aka daure su itama nala Aka bata jail time for almost 5yrs sabida shaidodi da suka nuna cewa bada son ranta ta kashe sa ba,sai dan yayi yunkurin zai kufce..
Abhi ne ya dinga taimakon nala daga bisani fahimtar juna ya shiga ciki har ya zo ya auri nalar suna zama tare a england
Sanadiyar haihuwar zaira data same yan uku duka maxa,a dan uban shagalin da akayi ne noor ya samu yenge a matsayin soul mate dinshi shima
,shikuma Abhay tuni ya same wata can a gidan sarautar su zaira dama shi danson abu mai tsananin wayewa da aji ne.
both of them leave separately da matar su,sai in wani abu ya taso ake haduwa
Ayi komi tare.
Yadda Wafiyya ta sake dawowa da empiren su na taimkon mutane,da yadda komi nasu ya tafi adan kalilin lokaci ba acewa komai,ita kanta zaira saida ta ribanci dukiyar iyayenta ta tada shi yadda ya kamata tana juyashi.
Time to time sukan kai xiyara daular iyayen ta da kakaninta sannan nashwan sosai yake kara neman ilimin addinin sa,hakama basu taba yanke zumuntar su da su abhay da abhi noor da banafsha ba,and nala bcome big part of the family sabida yanayin yadda ta tuba ta zanca ta dawo kamar ba ita ba,thy are living a very interesting life da mijin ta abhi.
Auren noor da yenge was the last occasion dat reunite them dan babu wanda baizo ba har familyn su khaldun sa'ood,da su kamill, sabida sumhow jininshi ya balain haduwa da noor tun haduwar su a daularsu karo na farko.
Noor da matarshi yenge sune mutane biyu mafi saukin kai,tausashen zuciya da tausayi amma bidirin auren su was the grandiest of alll weding a shekarar and it bring new life ma dukan su da suka same damar wanzar da kyakkwar salo na zumunci .....
After 5 years nashwan da matarshi suka gina katoton waje suka bude shi a matsayin BMF da dukiyar su dana iyayen su dana yayansu duka suka saka aciki,suka fara dora salon cika burikan iyayen su
Na taimakon jama'a da bada tallafi.
Da haka wafiya taga bazata iya ba karshen ta ta shiga bincikawa har saida ta samo hanadi a mental asylum fadin mummu nan halin tabon hankli da depresion trauma daya mata katutu akanta da xuciyarta bazai fadu ba,haka wafiyya ta dauko ta tasha wahalar jinyarta har na tsawon 2 years kafin ma ta fara warkewa,and lastly she cudnt make it sabida kullum in ta tuna da rayuwar ta dana iyayen ta kuka takeyi,cike da rashin tawakkali da kangarewar imani kawai tasha guba ta kashe kanta.....
Wafiyyya tayi bakinciki sosai dan bakaramin tausayin innocense din ta dingaji a shekaru biyun nan datake jinyarta ba..
But what can you do
In abunda ka shuka shikake zuwa ka girba........
Thy life has been nothing but a story full of pain,betrayal and struggles..
Kamar yadda komi yay farko zai yi karshe haka suka sauya tarihin su da rayuwa mafi alheri dadi da saukakawa.
ALHAMDULLAHI.
In cause of writing this novel in munyi kuskure daya shaafi addini Allah ya yafe mana,if i hurt u knwingly or unknwlgly am sorry.
Novel dina ba free bane ne duk wanda ya karanta bai biya ba ban yafe mashi Inde ana karbawa arna da dabbobi haqqinsu to kisa aranki saikin biyani haqqina dan kudin karatu kawai sukayi
*To SUBSRCIBE biya 300 dinki ta acct 0152983148 mohd sule surayya gtb or mtn pin via 08060712446*
*Send ur evidence here 08036651119*
End