← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 176

Sashe 104

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin dare ma Kasa bacci yayi ya rasa dalili,har karfe sha biyu da rabi idonsa biyu,mikewa xaune yayi daga karshe ya jima a xaunen kafin ya tashi ya nufi kofa ya fita,dakin da take ya karasa,ya kusa minti uku tsaye kafin ya tura kofar a hankali ya shigo kwance ya sameta ta rufe ko inanta cikin bargo, ya karasa gefen gadon ya xauna yana kallonta, can ya sa hannu a hankali ya cire bargon ta fuskanta, bai kai ga gama cirewa ba ta rike gam, kallonta ya tsaya yi can ya fixge gaba daya yace "Are you okay kuwa?" Mikewa tayi xata sauka daga kan gadon ya rikota yace "You re going no where har sai kin gayamin amsa
,zairah ta firgita tafara kare kirjin ta
Rashin ta ido shine abu daya dataki jini a halayyar noor,waishi he does not respect privacy ne?ko daukawa yy uwa daya ta haifemu hakan yasa ta bala'in daure fuskarta cikin basa clue din gane cewa bataji dadin shigo mata dakin cikin dare dayayi ayanxu ba,noor yanata kallon ta da mamakin yadda ta hade rai tana kakkame jikin ta nesa dashi,yana shin magana tayi saurin tsare sa
"We wll talk abt it tomrw..in d k..kitchen,"..ta karashe muryanta na rawa rawa,saima yanxu yagane metake nufi,sai ya tabe bakin sa ya mike tsaye ok,atleast tell me ure ok? Taki ta kalle shi cikin sanyun jiki ta gyaga kanta,kalli daya ya mata sann ya fita.

Washe gari da sassafe zairah ce ta fara fitowa yau gogaggen uniform dinta ta saka mai shegen tsafta,sai dai rashin kudi yasa bata iya siyan wasu kayan kwalliya na mata dan powder da man bakin datake shafawar ma baifi saura kwalkwala daya ya kare ba,all her money takan turane ma likita tasa ranta sosai akan cewa daga zarar wafiyya ta samu lpya zata bar masa aiki taje tanemi dan dai dai..

Nashwan na zaune cikin rigar baccin sa kalar ta baki up nd down pjamas din ta mugun yin masa kyau noor ne agefenshi yanata waya da hanadi

Shima nashwan Tunaninsu yake tun bayan party yay fada dasu duka ita da nala baiya daukar wayarsu baya kulasu,altho yaji labarin duk abunda ake ciki dasu a southsong mansion na masifar da aka musu na shigar banxan da sukayi a patryn nan
Yaja tsaki aransa shibaima abun kallo ajikin hanadin ba,.
Kyau ma ta dena masa kwana biyun nan,kallon tsofaffi kilallun karuwai yake musu ita da nalar...

Cikin yar masifa noor yace
"Bazan iya ba wallahy,bazanzo ba,kigama duk abunda zakiyi ki dawo kiyi aikinki am tired..

Daga dayan bangaren hanadi ta fara xuxxuba masa shagwaba da magiya a kunne
"Uncle Noor_khalil dan Allah,wallhy ka fini iya aikin nan da sauri,bafa yawon banza zani ba wardrobe dina kawai zan sauya nd u knw it will take me time sai na gwada na gaggani...mumy inta dawo taga ban sauya su dayawa ba wallhy ranta zai baci.

Cikin katse ta Yace naji,xanxo amma bayau ba gaskiya
Nima inada abunyi..

Wani Tsaki taja mai ta kashe wayar, yana ciro wayar a kunnen sa ya kalla yace bura uba?

Nashwan kaga min rainin hnklin yarinyar nan mani tajawa tsaki,
nashwan yana shan tea kamar bazai amsa ba can yace ai duk laifinka ne meyasa zaka na zuwa kana taimaka mata,kabarta da abunta kawai,her useless parent will come fix her..
..Lazy brat....

Noor ya jinjna kansa ya kyabe baki yana mita "waifa akan dan ta zataje shoping Nace inada inda zanje nima shine zatajamin tsaki?Wato nata bukatar shine bukata nawa banza ko?aryt zata gane kurenta kowa.

Nashwan baice mishi komai ba yahau cancanza channel,can saiga saukowar zairah da abin karin su,tayi kyau sabida yadda tsaftar unirfom din ya dada bayyana ta a fili,"bayan ta ajiye..har gaban sa ta dan rusuna good mrning sir,yaso ya mata kallo daya amma sai yaji ya kasa,yanata dai kallon ta hakan yasa bai kuma ce mata komi ba.

Har kin fito ko?ai zanxo kitchen din na sameki,murmshi kawai tayi ma noor din daya furta hakan,"how is ur nite,tace fine..
Kafin sukara wata motsi da labbanta taji ance mata .. U can Leave,bata ko kalle sa ba Tayi sauri ta juya ta bar wajen atake..
Aka bar noor da bude baki yana kallon sa

Lapya lau sukaci abincin,noor yanata lura da yadda nashwan yake ci sosai har kaman zaiyi over feeding

Hira sukeyi kadan kadan,noor yake gaya masa cewa yana bukatar siyan wasu kaya amma baison ya taba kudinshi sabida yadda ake saka musu ido tun daga can gidansu.

Yace anjima da yamma yana da bukatar ya kaisa suje shoping Nashwan baiyi musu ba yace masa babu komi

Daga nan tunda suka shiga ciki ba'a kara jin motsinsu har 2 da zaira ta kawo musu lunch agaban nashwan din yake ce mata ta shirya ta fito zata rakasu kasuwa..

as usual yana shiru dan Ranshi baiso ba kam amma bayadda ya iya gashi baison yy wani abunda ran noor xai sosu yace bazai yi amfani da kudinshi ba, shikan sa yasan so yake kullum ta kasance agafen sa akowani lokaci

*****
Nail ne ya fito kafarsa babu takalmi yana daddana wayar sa cikin sauri sauri da alaman ransa a bace,"..damn it..
Ya furta da qarfi yana matse wayar kamar zai tsaga.

Wani kakkarfan mutum ne ya fito ta gabansa suna tafiyarsu na ya da uba shida da nala.

My son har yanxu sultan din bai dauka ba?

Cikin bacin rai nail ya tumbatsa yace ".
No dad,ive been calling him tun safe?yasan ni waye ne kuwa,tsakin nala ne ya dada kufular dashi

Dad kagaya mata fa?bana son rainin wayo,dad kace ta dena ja min tsaki

Ta dada rolling eyes dinta,waje ta samu ta zauna ta dora kafafunta daya akan daya ta bibbisu da kallo daya daya.

Boss khalepa ya fara murmushi yana lallaba nail dake masifar karfin hali da burga,kota sake kallonshi bare yaji da alaman zata basa amsa,tana daukar wayarta ya kwace ya yasar yana me nuna mata yatsa cikin neman masifa"Ke dake nakeyi fa?how im sure bakece munafukar da kika gaya ma saurayiki wani abu ba akan sultan ba?inba haka ba meyasa bazai dau wayata

tashuwar nala keda wuya ta dubi dede setin fuskarsa tasha
Kumatun sa da wata makahuwar mari,"kar ka kuma min tsawa,kar ka kuma jefar min da waya,a hatsale ta juyo kan babansu

Dad ka gaya mashi,ni ba yarsa ko kanwar sa bace
Dazainamin tsawa,haka ranar ya kunyartar dani har agaban waccan jakar hanadi yanaja na agabanta kamar baiwarsa.

Look nail the fact that ina tare da nashwan bashi zai baka dama ka sauke min haushin sa akaina ba kanaji ko?In yafika basira da ilimi yafika so deal with it dont u dare involve me

Wani huci yake kamar mayunwacin zaki,tsaban girman kai da alama baima jin metagama fada masa ba,mace ta mare sa tab?mace ce zata wanka masa mari haka?kanfacalin bala'i, wani wuf yy zai kamo ta tayi gudu tafado bayan baban su ta kankame sa..

Nail har yana bari cikin maganan sa yana kumfar baki
,hannun sa da dukan jikin sa suna rawa kar kar cikin tsawa da bacin rai matuka yace
"..wallhy nala sai na koya miki hankli agidan nan ,musanman un zaki na hadani da wancn yaron,ta leko daga bayan babansu"nashwan ba kazami bane ayi dai mugani..inka isa ka dena bibiyar wani taimako daga wajen dad kai ma kayi dakanka mana kamar nashwan din,ko anan nashwan ya wuce sa'ar ka wallhi,no one is controling him
Kaifa? Yen yen yen yen dad kaxa..dad me zanyi..dad wani yamin kaza..ur a stupid gud for nothing burgler...

Nace me zaka taba iyayi ma nashwan wamako?shi sa'arka ne?

Boss yana tsakiyar su shiru yana jin zazzafan muhawwarar nasu
Awajen sa hakan is more like motivation danko shi yagaji da halayyar nail na komi sai ya nemi taimako awajen sa.

Azuciye nail yake hargagi har yana buga kirjin sa a haukataccen yanayi Yace oh haka kikace?dad kana ji ko? To aje haka amma ki rubuta ji aje saina baku mamaki.."and u nala u will see"... yay wani stresing kalaman "u will c din"..sounding so furious cikin tsananin fushi ya fuxge jikinshi yay waje,"dada lafewa tayi a kirjin baban ta yana ta murmushi ya shiga shafa gefen fuskarta".

"Great job my baby
Hakan da kika masa yayi kyau.
Nala batace uffan ba ta share zancen yana zama ta dale saman cinyar sa ta zauna tana shagwabe fuska kamar yar karamar yarinya,"...dady kamanta kace zaka barni naje yawon hutawa da kawaye ne a south polynisia?yanata kallon ta yaso ya fahimce yarshi tana cikin boyayyr damuwa..

Ya tabe baki cikin salo irin nasu na manya ya kama hannunta yana murxawa cikin nasa
yace baby na kenan!ban manta ba amma saiki min alkwari daya...
[11/24, 9:07 PM] Pretty KITTEN: Zaira Ta gama share hawayen ta
Tas ta dago,tace ma noor pls dont mind me dukka wayannan sun wuce ai kai kace in fada maka matsalata dashi if not ni bana fada dashi,da ni dashi munkasnce mabanta matsayi
,shimai kima daraja ne nikuma ba komai bace face yar aikin sa..kuma bazan so ace ka tursasa ko ka dame sa akan cewa ya saukaka min ba.

I can neva be on same level with sir nashwan and i respect that..

Kallon ta Noor yake tayi dan har kokon ranshi yafara jinjina ma nuna girma da kawaicin ta,he neva assumed that karamar yarinya kamar zairah zata kasance mace mai tsananin fahimta,so much emotional maturityn da bakowacce mace bace take yin sa'a da hakuri da juriyar samun irin shi ba.

Evry woman want to hurt a man who hurt her,but real women chose to understand them and move on where necessary.
Chapter 104 · 0% Book details