Sashe 159
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani iri iri ta dingaji a jikinta sakamakon shigarta dayayi ta baya a bathrum dan basu taba kwatanta hakan ba shiyasa tarinkajin kasala gaba daya cinyoyinta ya kwabe yay sanyi,fita yayi ya dawo musu da breakfast marar nauyi wanda ya hado dakanshi yana ajewa a gabanta ya jawota jikinshi ya fara feeding dinta wani bin suna ci tare omelate ne da buttered bread da shayi mai kauri dan kadan suka taba suka tashi zaira tayi maza ta rigasa shiryawa cikin wata simple black abaya marar ado tayi rolling kanta da mayafinshi,wani irin bugawa kirjinta ya dingayi dan already dayaje kitchen ta riga ta sanar da mr mahdi cewa zasu taho tare wajen wafiyya nashwan ya na shirin saka kayan da zaisa tayi sauri ta amsa ta ta sauya masa da simpler ones kuma farare,ganin tun shekaranjiya da ta gaya masa zancen fitarsun yayi yayi ta gaya masa inda zasuje amma taki fir bata furta ba ya sa mata ido bai kara cewa komi ba akaiba,'kawai cewa tayi dole ne suje tare,kuma ziyara zasu je harta gaya masa sunan anguwar kuma tunaninshi bai ma basa ya tambaye mahdi sunan anguwar da yasa mamantan ba,shidai yasan yana da thousands of houses wanda shikansa bai san ina lokacation dinsu yake ba ma..
**
Fannin wafiyya tun mr mahdi yana kin fada mata shirin zaira harya zo yafara ganin kamar babu fa'idar boyewar dan aynzu zai iya cewa yayi zama da dukansu biyu yakuma gane wani abu muhimmi game da shaukin jiran haduwarsu dake manne a xukatan su, dan haka tun yammacin jiya ya iso gidan shima da yar jakarsa ya fahimtar da wafiyya.
Ya gaya mata cewa yayanta zasu zo yau wajenta,amma ta kwan da shirin cewa danta fa yayi rayuwarsa cikin tsananin bakin cikin rashinta da kewarta aganinshi da kyar ne in yaganta yau bazai shiga wani yanayi na rashin lpya ba.
Wafiya da tun jiya take ta hawayen murnan jin haka
Duk zumundin ta da kewarta saida ta sauko dashi jin kawai ance in yaganta zai iya yin ciwo"ta kafa hujja mai qarfi da ranan daya ganta a kauye,gashi sm sam bata son abunda zai cutar mata dashi,cikin qarfin da naciyar zuciya irin nata tace to ta gamsu da rike sirrin,amma shirinta shine bata bayyana mashi ba,hannayen ta makale a arm dinshi suna tahowa waje dan tun a daki ta gaya masa bazasuje da driver ba shizai tuka su,kamar yankan wuka haka kuwa yakejin magananta cikin wata hadaddiyar suv suka dau hanyar gidan tana bin adress din da mr mahdi ya bata tuntuni tana directing dinsa zuciyarta na bugawa da karfi karfi ta ciki shikanshi nashwan din baya wani cikin hayyacinsa,akai akai sai yace ta sa masa ruwa abaki yasha,tafiyar kusan awa guda sukayi kafin suka iso katafaren kofar gate gidan,wani shiru anguwar ta dauka dake tayi nisa da cikin gari baka ma ganin wulgawar kowa sanda yaga logon wamako ajikin placad din ginin gidan jikinshi ya fara bashi kamar wajen mamanta ta kawoshi,sai yaji sam hakan bai masa dadi ba.."but why wont she tell him directly dat gurin mumyn su zasu zo?sosai fa yake ta shirya ma ranar haduwar sa da mumynta dan so yake ya samu shiga sosai ata wajenta...
A babban parking lot yayi parking suka sauka tayi gaba dashi kadan dan bata so ya tambayeta komai har sai sun isa ciki
Wani abun mamakin daya cikashi baifi dayaga motar mr mahdi a tsakiyar gidan ba
He do recognise them easily sabida yawanci ma shiyake zabar masa ko ya siya masa,gidan irin mega mansion din nan ne kominshi ayelwace amma ba mai dogayen benaye ba,zaira tana bude kofar babban falon qamshin turaren wafiyar ya daskarar da ita,wani lumshe idanun ta tayi kafin ta kwaroro adduan samun nitsuwa ta shiga ciki,katafaren falo ne amma babu wani kayan alatu aciki irin plain old british style din nan,da set din royal chairs manyan manyan guda uuku uku a kowani kusurwa,zaira ta billa faloka sunkai biyar banda wanda ta wuce na farko,shikan nashwan da bai gane komi ba tun a falo na hudu ya tsaya daga nan yana hangota yana jiran yaga gudun ruwanta sai gata kuwa ta juyo ta kalleshi tace masa ya nemi waje ya zauna tana zuwa nan bada jimawa ba
Bacewarta keda wuya yaji hanklinshi ya fara tashi yanajin wani dan uban tashin hankali da zazzafar anxiouness
Ga yadda kirjinsa take tsananta bugu kamar zata haukata shi,gaba daya hakan ya jefa yanayin sa a fargaba da jin bai yarda da gidan ba..
Zaira ta mika hannu kamar zata taba kofar dataga ya mata kama da bedroom sai taji kamar an dafota ta baya,a hnkli ta juyo sukayi ido hudu da wafiya"tace mama?
Wani irin kallom juna suka tsayayi duk jikinsu na rawa musamman data ganta rungume da yar tsumman baccinta na da can can wanda take shimfida mata in tana bacci,a sulale zaira ta rikita ta fado jikinta da qaqqarfan shauki ta balain kankame ta cikin fashewa da wata matsanancin kuka,cak kukan azaban kewarta da sonta dayake shirin balle mata da qarfi ya dauke jin tsadaddiyar muryan wafiyar har ya riga nata fitowa ya cike wajen,wani irin shafota ta rinkayi tana shunshnarta ako inanta tana sumbarta da tsananin shaukin kauna irin ta uwa tana zubda mata hawaye masu rauni
Cikin kuka zaira ta lafe mata sosai akan kirji, jikinsun na rawa atare tace
"Mama na?wafiya ta shafo kanta ahnkli tace zaira ta kiyafe ni...zairah ta...my baby zair..bata karashe ba ta fashe da kuka mai tsanani irin wanda zaira din bata gani ko jinta tanayi ba,adan dole ta hakura ta danne nata ta shiga calming wafiyya dukan su suna jin dadin yadda sukaga kowa ya sauya ma juna,wafiyya ta dada dawowa hayyacinta kamar ba ita ba duk dama bata dandanin kwatanta kwalliya sai ramewa datayi wanda ya maidata kamar yar shekaru 35 ba dan furfura daya fara nunawa ta gaban goshinta ba....
Zairah bata san wafiyya tana sane da kawo nashwan din datayi ba,kawai dai da taga ta biye mata datace mata bayanxu zasuyi maganan aure da sakon ba ta kawo mata bako sai ta jata dayan shashin ta hadata da mr mahdi dake zaune a dayan bangaren
Fannin nashwan kuwa gaba daya ya gama gajiya da bugun xuciyarshin nan dataki barinsa,dan ko zama kasayi yayi ya mike tsaye cikin tension yanata harsashe, can ya kama tafiya kawai yana kusa kansa ciki cikin gida tunanin shi ko ma zaiga mr mahdi..
Yana tafiyar shi har ya gaji ganin kamar gidan ba kowa ko ina ba motsin komi, niyyar komawa yayi domin yabi hanyar da yaga zaira tayi danyaje ya dubota yana sakafarsa a coridon caraf sai ya ci karo da katoton hoton maman shi da baban shi manne da bango,tsayawa cak yay yanata kallonsu,ahaka saida yafi minti talatin bai iya dauke idanunsa akansu ba cos afarko ma ce ma xciyarsa yayi mai kama da babanshi ne kawai da matarsa amma ina komi na jikinshi ta fallasa masa komi,deep within him yasan wayannan iyayenshi ne, da abun ya dameshi sosai sai ya kai hannu ya cire hoton daga bangon ya rike very close to his eyes yana kare musu wata kallon kurel,he become too sure dat wannan mahaifihhi ne ba kama bane tunda shidakansa ma yakan zana fuskar babanshi da cryon ,karar wani abu kamar budewar kofa ya fargar dashi juyowarsa keda wuya suka hade idanunsu waje daya da wannan matar kwayar idanunsu a take ta nane ta kafe cikin kallonn juna.....
Ji sukayi komi ya dauke musu dif kamar yadda malaikan mutuwa yake zarar ran dan adam a farat daya,..
Wafiyya ta fara kallonshi da fuskar babanshi,yana kuma juya mata tana ganin shi da fuskar yarintar sa lokacin yana karami sai abun yana mata kamar jiri jiri kamar bugawar kwakwalawa da dimaucewa,har saida nashwan ya firgita ya sake babban frame din hoton data xame a hannunshi tayi kasa da gigitacciyar karar tassssss sannan ta dawo hayyacinta"
Da mugun gudu ta iso gabanshi tayi tsayuwar cak akan fasashun gwalaben hotonan sun duk jikin ta na rawa kar kar kar tana kallon kwayar idanunsa shaky hands dinta ta miko kamar zata taba fuskar shi da suka wanku da hawaye raunana
Nashwan ya faucr fuskar sa gefe ya lumshe idanunsa sosai da alaman baison yarda da cewa yes acikin hayyacin sa yake ayanxu,tsantsar rudewa da fargaba mai qarfi ta gama gigita yanayin sa xuciyrsa ta riga ta gaya masa wancan matar dayagani a hoto yanzu kusa da mahaifinshi babu tantama mahaifiyarshi ne kuma fa ita yake gani yanzu haka agabansa,yayi yayi ya qamsar da kansa cewa ba mafarki yake ba amma ina,dada rikicewa yayi dayaji sautin muryanta dayaji sun kakkkaryashi sun lugwiwata mai gabobin jiki tace "Kahraman...
My..son..nashwan
Finciko idanunshi yayi da karfi kafin ma suka budu sunyi jaaaaaa kamar an hura wutar volcano ajiki,ganin ya fara layi layi kamar zai sulale kasa yasa wafiyya juyawa tayi hanyar fita waje
,tasan in har yajita ya ganeta he will fight his strong emotions and follow her,da qyar kuwa hakan ta faru dan dik wani nauin ciwon haukar shi tashuwa tayi atake
Yana wani irin tafiya kamar ba tiles yake takawa ba,ko wanda yasha giyan wake albarka tsaban layin dayakeyi ya yana rike kanshi,bin bayanta ya shigayi a rikice kafin ta isa bakin kofar wafiyya ta sake sautin kukan ta me da qarfi danta ta taimake shi ya samu wannan control din nan dakanshi basai ya dauke ya suma ba....nashwan cikin i'i na mai zafi ya mika hannu kamar zai jawota tana rufe kofar ya wani daki kofar tayi kara cikin tsala ihu yace
.."MAMA..zaira daga inda take ta jiyo wannan karar nashi atake ta mike hankli tashi kamar zata fito mr mahdi ya maidata baya yace karyaje tukuna.
Ciwon oddn shin ya tashi muraran ya fara buga kofar yana kiranshi maman shi cikin yanayi mai ban tausayi,tana manne da kofar tana jinshi irin kukan datake ci
Itama gwanin daga hankli,"she just want to resurect thy memory in a natural way ta yadda inta sa danta a kirjintan zataji kamar yaune aka so rabasu yake kiranta ta zo wajensa kuma taxo bata kyaleshi ba,..