← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 176

Sashe 65

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

So Immidetly tana idar da sallan ishai ta fito da abincin zuwa haddaden 45 inches royal dining table dinsa me kujerun zaman sa har guda sha biyu.

Ringing din yar wayarta yasa ta bar wajen kafin ta gama ta dawo tazo ta same har mutum ya shigo ya zauna yana shirin serving kansa abinci He look so weird nd hungry dan haka se bata takura sa ba ta juya ta koma kitchen din batare dayayi noticing din ta,she was der har bayan wasu mintina arba'in can ta sauko ta leka kadan taga ko ina shiru alaman babu kowa,a gurguje ta taho kan dinning din ta shiga tarkace empty dishes sabida dan abunda ya rage ko bera aka bada bazata ci tace ta koshi ba,he clearly finish evrything kunu kunun ne ma ya rage saura kadan
Komi d komi ta tarkata ta kai kitchen ta wanke su tsaf ta goge ko ina ya dau kyalli kamar bata taba tabawa ba

Sanda tayi tsayuwar mintina cikin waswasin ko taje ta same sa ne,cos bata gane komi ba nd she really wanna go home ko dan ma tayi wanka ta fita daga tsami.
Haka dai ta fito
Bata san Dakin dayaje takamamme ba canka kawai tayi,yar sallamarta mai sanyi ta buga after like 10 min aka bata ixinin shigowa

Kwance yake akan luxury canopy kingsized bed dinsa wanda taci uban kwalliyar dark purple nd white bedsheet,he was also wearing white trnsparent jallabiya babu tantama kagansa kasan be dadee dayin wanka ba,domin qamshin turaren jikin shi ne ya gaurayu da qamshin turaren dakin ga wani sanyi sanyi kamar zai kar mutum har lahira tsaban dadi

Salama alaikum gud evening sir!!!
Kallo daya ya bita dashi inda fresh looking face dinsa ya bayyana,kwalin olive ne agaban sa yana taunawa hankli kwance..
Ganin baida lokacin amsata yasa ta matso kawai danta miko masa katin ta

"Here is ur card sir"
Tana mikawa ya mata nuni da kan table a hnkli taje ta aje ta koma ta tsaya

"Abubuwan da kace a siyo..setayi shiru dan bata san me zatace ba ..'"evrthing All done sir.

Yace ok leave

Kamar ta sume haka taji,leave?inje ina kenan yau baxamu koma southsong ba?
Wayyo ni zairah na shiga ukkku,daga ita se ita babu wani abu dataxo dashi gashi duk tsami takeyi tana bukatar wanka da canxa inners atleast.

Data juya taga irin looks din dake fuskan sa kawai seta kama hanya zata fita,yana kallon ta da gefen ido baice mata uffan ba har saida yaga ta murda kofar tasa kafa waje...

"Zaliha"

Taji ya kirata ta amsa da sauri ta dawo ta tsaya,idanu n ta sun fiffito thinking zaice taje driver na waje.

Yana shiru yanakan tauna baki, Sanda ya dau mintuna bai dago kansa ba can yace Hope u got ur room?

Kirjin ta ya wani buga da karfi,da kyar ta matso ta amsashi tace.. yess sir,ta danyi jim ta kuma cewa No...sir

Atake ya hade ransa
"Room By ur left..
.
Tace ok

Shiru ne ya dau wajen na wasu yan mintuna,daga bisani yace go on leave.

Farat daya ta juya ta fice abunta.

Littafin na kudi ne
Its 300 via 0152983148
Gtb mohd sule surayyya
08060712446

[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *34 ..love starvation: Control by halsey*

A hankali take tafiya sabida yadda bugun zuciyan ta ke k'aruwa,tana zuwa bakin k'ofa ta juyo ta kalli coridorn taga not so far daga nashi dakin, turo kofar tayi tana shiga ta tarar da dakin kamar yadda ta fita ta bari dazu sai d'an gyara da ta sakeyi,kayan jikinta ta cire ta shiga toilet,white bath tub ta shiga ta cika shi da ruwan dumi tana shiga ta dinga hawayen da bata san dalilin yinshi ba

sai da tayi mai isanta sannan ta fito daga daga cikin bath tub din ta nufi sink tayi alwala fitowa tayi daga toilet din ta dawo daki,clean towel ta daka ta gogge jikin ta ta tsantsane heavy long hair dinta ta busar.

gaban mirror taje ta shafa moisturising cream dake kai da ta gama ta k'arasa gaban closet din ta bud'e babu komi aciki se bakaken abaya guda biyu da da wani dan riga nan ta dauko kayan ta warware taga wanda zai mata daidai na bacci,gown ne na sponge bob iya gwiwa ta saka ta maida hula blue data zo dashi sannan ta shimfid'a sallaya ta hau ta tada Sallah nafila

tana idarwa ta hau lallausan gadon dake dakin ta kwanta,irin gadon nan ne me laushi me lotsawa ciki tsaban yaji soft tuff matress,dan madaidaici ne na zallan kwanciyar mutum biyu,nd komi na kan gadon is white it has just 2 comfy pillow inda ta dora kanta,remote din AC ta d'auka ta k'ure to the highest volume lallausan duvet dinta ta janyo ta rufe duka jikinta dashi jim kadan wajen ya dau wani irin shuru alaman har tayi bcci

washe gari da Sassafe nashwan ne shi dayan sa ata waje ta cikin katoton space din dake ta bayan gym dinsa inda babu kowa se tarin furanni da korayen
Bishiyoyi da dan karamin water fall dake zubar ruwa akasan inda ruwan kebi kuma fararen swan ne ke famar shawagi...

Wani sanyin iska ne ke busawa Idanun shi a lumshe yana zagaye akan black stepper na machine din zagaye na 5hp treadmill me sakaye da music mp ya tsaya ya kuma dora duka kafafun shi biyu da sukaji wankan xtremely black balenciaga speed sneakers,wandon sa ta gucci write my paper baki marar nauyi se yar pure red hoodie ta pol roger mai hade da hula amma ba hulan ya kifa akanshiba wata black balenciaga baseball face cap ne daya saukarshi kasa kasa tama kusa ta rufe idanun shi badai duka fuskan shin ake kallo ba.

Hannun shi is free akan handlan machine din yanata murxa tayan akasa yana zaga filin in circles da kafafun shi,hakama Volume din Music dinshi very low nd calm,yanxu ya gama playing hyptonic by zella day se yaji house of the rising sun by lauren,to muddin ya kama playing
"Control" by halcey daga nan zakasan cewa sauka kawai zaiyi,this particular song by halcey is like the show stoper har acikin brain dinsa,ji yake kamar domnshi aka rera waqar,kalaman ciki yayi daidai da labarin rayuwar sa wanda bai gama sani ba,is like a go getter to him
...sabida in yaji wordings din sai yaji kawai suna kara zuga shi,haka kawai zaiji shidin wani karma ne sai yana kara ma zuciyar shi jin cewa yana da ego da guts din aikata komi a duniya ma makiyanshi kuma ya isa ne nd Its really affecting him

Waidan Shi ba ma
Ma ma'abocin jin kida bane,bt not like baison jin wakokin kwata kwata kawai dai rawa da waka sam basa cikin shirgin hidiman rayuwar sa ne,so once in while haka in yana xcise ko strolls akan treadmill machine ko wani abu xallan old tracks din dake cikin music inclinern sa da bai sauya su ba tun tale tale sune yake ji a hankli a hankli har kuma ako yaushe in zai kunna waka ko a dakinshi ne he play these same songs sabida baima da lokacin sauya su
"black magic..by magic wands,edge of seventeen by stevie nick,bad things by cult da kuma i put a spell on u by annie lennox se wayancan uku..

As usual halsey tana gama playing wakar ta na control nashwan ya sauka
Ya wuce ciki...

Its past 8am already kuma yasan lokacin breakfast dinshi baifi nan da 9am ba so Yana turo kofar dakin shi ya shigo wani mamaki ne ya rufe sa ganin yadda ya tafi haka yaxo ya tarar alaman ba'ako gyara ba,bai tsaya ba ya sa hnnu a aljihun rigar sa ya aje wayoyin sa akan table so he quickly rush to bathrum dan ya samu yayi wanka
Wani bala'ien yunwa ce take cin hanjin chikin shi,sema yanxu ya tuna ashe ko morning spearmint dinshi ba a kawo masa yasha ba.

Sanda ya shiga bathrum ya gama wankan har ya fito sannan ya tabbatar makan sa cewa kwata kwata yarinyar batazo tayi aiki yau ba.

"Cream dinsa da su toners duk yashafa ajikin sa sama,ya dau soft prick brush ya gurguza,sabida yunwar dake addabar da sai baijin karfin shafa kala kalan turare guda daya obsession ta kamfanin calvin klein ya jajjaba yayi sauri ya bude kofarsa ya fito

Tafiya yake a hankli kamar wanda kwai ya fashe masa se dube dube yake cos yanda yaji gidan yadau wani shiru har abun yaso ya bashi tsoro.

"Anan gidan daga shi se ita,duk sauran ma'ikatan wajen gida ne Itan ma badon komi yazo da ita ba sedan tayi aikin ta dayake zargin ita ta tursasa kanta yi sabida tsabar karancin tarbiya da rashin kamun kai irin na yayan talaka yan matan yanxu..

Ya duba Ko ina shol kan dinning dinshi ma tamkar ba'ataba aje abinci anan ba,
Da haushin ganin hakan ya murda kofar kitchen,
tsayawa yay tindaga kofar da baiga alaman komi ba...wato dai yarinyar nan batayo komi ba,"can ya sake ya juya zuwa daki abunsa.

He cudnt check on her yaga meya hanata fitowa tayi aikin ta sabida aranshi yanaga yafi karfin shida kansa yaje nemota

Ta yaya ma xe fara xuwa kofar dakin mai aikinshi yana mata kncking,tsaki yaja ya dau goran ruwa yana sha a hnkli ahankli ya kunna laptop yana danne dane,can yaji cikin shi ya wani murdawa ya dago idanun shi ba shiri yaga lokaci har 9. 30am akan system dinshi...

Damn it..
Ya furta kasan makwagworo Kodai tafita ne?to yaushe yarinyar nan tafara fita batare da ta fada min ba?
Wama ya bata ixinin fita.
Tsaye ya mike yayi waje still bai leka kofar dakin ta ba,da kyar ma ya iya yin dauriyar fitowar cos
He had to swallow his pride dan ya tambaye body gurds ko sun ganta

"Head security ya juya ya kalle dukan su sauran yace
"Ko kunganta Yar tsiriyar yarinya ce sanye da blue maid uniform akwai wanda yagane ta?
Kowa acikin su ya girgiza kai yace a'a
Chapter 65 · 0% Book details