Sashe 83
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da gefen idonta ta kalle sa tace"sannu
Ko zamu karasa waje muyi magana a mota nan akwai zafi ko?"..baiyi musu ba ya shiga gaba,nala Tana takawa abayansa tsinin takalmin ta ya jata saura kadan ta xube kasa yayi sauri ya juyo ya tarota tafado akan faffadan kirjin shi yace..."are u ok?.
Wani muguwar dadi taji wanda tsabagen shaukin dumin sa ya hanata ma yin magana ta gyada mashi kai tana murmushi..bai taba mata magana acikin wannan saukin yanayi ba so so gentle sai taga kamar ba nashwan ba ahnki cikin kulawa ya kamo hannun ta suka jera suna tafiya
Tun daga sama hanadi take kallon su ranta a mtukar bace kiris ya rage kirjinta ya fashe,tana juyowa taci karo da nail yaxo shima zai biyata ta gefen ta wani uban harara da tsaki ta bishi duk dama bai tsaya ba amma shima yabita da muguwar kallo
"
Yana gaba tana biyosa abaya kowa ya daure fuskn sa tam tamkar basu taba sanin juna ba.
Wani zazzafan baqar bacin raine atattare da yanayin kowannen su.
Nala tana sake murmushin ta mai sanyi tana wani kallon nashwan da gefen idanun ta dan ya riko hannun tane suka jera da ita har bakin motarsa
Sanda ta tabbatar da cewa bude mata motar zaiyi su tafi tare kafin ta dakata,sai tadan turasa ya fado da bayan sa yana me jinginawa da jikin motar..wani kallon maitar so mai zazzafan shauki take masa tun daga sama har kasa tana wani sauke masa tafasashen numfashin ta a fuskan sa,wani irin murmushi takeyi wanda ya asalin tona asirin kyaunta da sirrin zuciyarta agame dashi..
hannun ta ta fara daurawa akan kirjin shi tadan dafo rigar dayasa tacikin suite din sannan tayi smooching daidai wajen da nononshi yake tare da rangwafowa da kanta ta lafe masa a kirjin ta rungume sa sosai kamar zata shige cikin sa,wani lumshe idanun su sukayi atare,wani duniyar nadaban nala ta tsinci kanta inda qamshin turaren shi ya gama kashe mata jiki
Wani shauqi ne ya debe ta wanda shikan sa nashwan saida yaji ya qasa yin mata komi...
Ahaka suka tsaya na kusan mintina biyar kamun tafara magana cikin karyayyar murya
"Nash i miss u..
"My love ina kaje ne kwana biyu kawai u stop calling me nadena ganinka, naje club dinmu ance suma sun dade basu ganka ba, nazo can gidanku southsong mai gadi yacemin bai ganka ba,wani laifi nama kai abandoning dina?" kara lafewa tai ta manna kanta afadadden kirjinshi tace"koma menai maka ka yakuri don't ever leave me like this,nai kewan ka and ur hot smooches" dan dagowa tayi ta kalli jikinshi jin yay shiru sai ta kalli fuskarshi ganin ita yake kallo yasa tai murmushi takai bakinta kan bakinshi xata fara kissing dinshi sai ya dauke kansa cikin sauri,wani matseta yayi sosai har saida tai yar kara kafin yace zai dauketa chak bai hankara ba da gudu hanadi tayo kanshi tafado jikinshi itama tareda rungume tsam tsam tana kissing din ko ina a fuskarshi
saikuma tafashe da wata kinibbiyar kukan shagwaba tace "nashhhhh My king,ur highness nikam mutafi haka kawai zaka zauna wasu mata marasa kamun kai suna neman zubda ma mutunci a fili?
If one is horny he shud get a hotel room ko?bt not wit u,dan bazan taba bari ba..girman ka ya wuce iskanci ure a K.O
N,and im Q.O.N
Taki ta sake shi ta karashe maganan tana kallon nail da kasar idanun ta danma yajita da kyau,Nala batace komi taja jikin ta ahankli sabida batajn zata iya kula hanadi,"gani take in ta sake ranta ya baci anan to tsakanin ta da hanadin saidai ayi gawa biyu,nashwan ya bisu da kallo dukan su,ayayin da nail ya riko kafadun nalar fuskn sa a mugun tamke yanayin sa ya nuna iko,gadara da nuna ya isa..Wani tsawa ya daka mata kamar shiya haifeta
."get into the car!!!
Nala ta juyo ta dube sa da kyau alaman bata son yana mata magana haka
"Ki wuce mutafi da Allah,ke wai zaki tsaya wani wawa yana walakntaki?akan me?duk abunda yakeji dashi nima ina dashi,..let
Go now...Ya wani jawota da karfi kuma a fizge,kasa tabuka komi nala tayi cos she felt so embrassed.
Har motocin su ya bar wajen nashwan bai dena binsu da kallo ba,wata miskiliyar murmushi ce ta subce masa ya fetsar da wata iska ta bakinshi yana kada kansa
Dan kadan yasa hannun sa ya ture hanadi daga jikinshi batare da ya kalleta koyace mata uffan ba ya shiga motar sa yana me gaya ma daniel inda zai kaisa,kamun ma hanadi tace zata gama rigiman kallon sa da kwainanen shiga nata motar har nashwan ya bace ya bar awajen.
Cikin sauri tasaka driven ta ya fito sai taga kan hanyar shol, kusan duka anguwar dake zagaye data wajen drivers din ta sun zaga da ita amma ba'aga duriyar sa ba
Wani zafi zafi takeji aranta duk hnklin ta ya koma ga cewa hala nala khalepa yabi zai rarrasheta
Wni irin tashin hankli takeji
Gashi ta gama rantsuwar cewa ko aljanna ne ake rabawa agidan boss khaleepa harta mutu kafarta bazai taka ba,Ta kikkira wayarsa bai daga ba,kamar yarda tasa ba sanda ta masa 30 anoying mis calls banda tulin templates masu ban haushi"ita inde akan nala ne batada da hkri sam sam..
Bawai kishi kawai takeyi asalin tsana mai qarfi takeji aranta game da ita
almost an hour suna zagaye akan titi sanda ta kira abhay sai ya bata shawaran taje pent house dinshi ta dubasa,batayi wata wata ba kuwa ta wuce nan..
Nashwan yana zaune acikinsu tayi wayar,wani hade rai yayi yana kurban coke da takaicin jin
Abunda Abhay ya kulla masa"tsaki yaja ya aje bootle
,..Ya zaka ce mata taje gida na kai baka da hankli ne?
Bai kulashi ba yasa hannu a aljihun wandon sa ya zari wata muguwar black balenciga wallet ta dayan bangaren da ake aje paspot da kananan abubuwa ya bude Kamar zai Ciro wani abu mei muhimmanci caraf sai gashi ya zaro condom Har bari biyu yana mika masa,'.."take it nd go nd have fun with her" nashwan yace what?..tsaban mamakin yadda ya juyo a fakaice ya yamutsa fuskar sa yana zubo mugayen huci da harara ma abhay, abhi sanda yaji atake ya aje kwlban giyarsa ya nade hannun sa yana kallon su
.Abhay ya wani sa fuskar gaske ya dau condom din ya karkade,jefoshi yayi akan cinyar nashwan ta makale ," nace ka dauka kaje gida ka same ta kuyi abun nan,a mugun fusace nashwan ya mike tsaye bayan ya dauki condom din.
."you morronnn"..ya hankade sa ya kuma turesa suka fado kan dogon kujerar suka hau cukuijiya juna..
"..kokarin cusa masa condom din yakeyi abaki..Abhay ya kunshe bakinsa yanata cika baki dan kokodan baison yayi mashi dariya yaga kamar shi dagske yakeyi"
..nine xaka ban condom,uwarka zanyi maka dashi?
"Eh uwata ubana koma waye ka zaga,Kana tsoron mata angaya maka kaki yarda
"..nashwan hakeem U need a wetter pussy,kaje akoya maka hankli. haka kawai Anata biyoka dashi kana gujewa?..Har yan mata biyu..sannu mother mary,sannu nun..nashwan ya dade shakesa da karfi "Da wakake yi Abhay zan mugun saba maka?Abhay ya turesa ajikin shi shima ya turesa sukayo kasa suka danne juna..
Kasake ni man in fadi gaskiya in ba tsoro ba,"..baxan sake ka ba!!,wani cukuiya juna sukayi da haushi tamkar ba wasa sukeyi ba
Wani uban ihu Abhi ya fasa harda dora hannu akan sa kamar wanda ya shiga ukku"Help help help Sum body help me,Help mee...
Abhay yayi saurin ture nash ajikin sa ayayin da nash shikan sa ya maida kallon sa ga abhi araxane Kamar sun manta da cewa tuntuni giya yake tasha a tsakanin su,ya cigaba da ihun shi gashi yanayi yana nuna su
..Abhay yace
Kai kai kai Meye haka?Ya kira sunan sa..Abhi...can ya dakata adan firgice Yace ummm?yana zazzare ido kamar wani tababben lost sheep..Nashwan ya masa hannu yace kai meye haka?
Kamar wanda ya tuna abu
"Yace yess ure rapist Ure tryng to rape my brother
.haaaaaaaaaa
nashwan wamako agabana? Agabana zaka danne Abhay nace yagasa zakayi?Haaaaa...ya Wani sake bakin yayi lakatar yana zazzare musu jajayen idanun shi...
Tsaban takaici ba
Su san lokacin da suka debo trow pillow suka shiga jefarshi dashi ba wannan yana stupid wannan yana idiot..Daganan fadar condom ya kare atsakanin su
Nashwan ya mike tsaye yana karkade jikin sa"..ni xan tafi ma naga kamar kanku ba daya ba, baku da hankli yau dukan ku..Abhi ya wani tsime agefe yana binsa da harara"nidai kasake rungumar sa sena keta ka..nashwan yace really?zaka keta ni?har kafara abun ne,karamin pillow ya jawo ya rufe duwawun shi ta gaba"..I cover my ass with the blood of male_girlfriend;
Abhi sarai yagane abunda yake nufi sai ya masa shiru dan baison adago maganan nail khalefa,Abhay yace Eh eh din ai gwara shi yasan ina ya dafe,kaifa?jibika da Allah kato dakai ace har yanxu kanka yna kulle a leda,gara kake tunda bakasan dadin mace ba
see, u better go nd rest on that bitches ass..Gaka da yan mata har biyu Allah sa yau hanadi ta yayyaga ka.."..Yace Allah ya kiyaye wallahy nafi karfin hanadi,me xata ban?me ajikinta?inna sauke mata gajiyata believe me bazata iya sake iya takawa ba Gwara gwara nala ta,my baby.. she almost kiss me today wallhy..Atare suka kalle shi suka furta
Almost?kiss din ma a almost ya tsaya?Yayi dan shiru jim kadan yace 'forget it,Yau Muna tsaye muna abunmu wannan kazamin yaron yazo yana daddaka mata tsawa harda cemin wai wawa...tun kan nash ya karasa kalmar Abhi ya tashi tsaye yace iyyeh, what?yanxu awani asibiti yake inje in koya masa aikin wawaye?
Nash ya dage kafadun sa sama ya tabe baki
"Ni ban dakesa ba hasali ma bance masa komi ba.
Kai nifa tun a wajen meeting na lura yau da wani yarantanshi yaxo,gigin fallin balaga yana yawo akansa,"abu kadan sai kaji yana bankama yana cewa Duk abunda yakeji dashi nima inaji dashi That silly boy is really obsess over that "kon thing"abhi yanata kallon bakin nashwan cusa hannun shi yayi akanshin ya wani shafe sumansa yana sauke ajiyayyen numfashi can ya cuxga labbansa yana juyi
"Ohhh Allah when will i just shot?wallhy daga naga yaron se in fara jin kwadayin harbe mutum He kept ispiring my inner serial killer