← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 176

Sashe 33

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

daga nan suka billa ta indusrial mansion wato babban shashen business na gidan baki daya doguwar gidan sama ne amma bajajje yana da fadi ko ata waje ne zaka fahimci hakan sabida yawan matakala dake bakin kofa kofa gaba daya ginin sa is oficially created da qlass walls da manyan manyan lifter each leading to Big sumptuous home office to fit for for titans of industry

Kowani office dauke da sunan mai shi amma duk desing iri daya akayi su Its a suprising electic mediterenan inspired retreat filled with artwork and cosy textures kowani layer of rugs and vintage cushion
Da sunan brand din mai offishin har suka bar wajen zaira bata dena tuno da ofishin nashwan ba dan nan aka fi nuna mata dan nan ne zai iya a shafar aikinta
Tana tafiya Aranta tace wane ofishin shugaban kasa
"Komi da sunan sa ajiki kai hatta dustbin tagani an manna sunan sa amma babu abunda ya matukar burgeta kamar babban
Katoton zanen tambarim BMF in a golden Tabard its look like a silk banner wanda akayi attaching dinsa da katoton bugle daf da expensive leather office chair din shi

Kallon grand circular driveway daya baje a kasar mansion din ya bada wani irin tsaftaciyar hanya mikakkiya tayi ayayin da umma baraka ta bida su
french county da minimalist mansion wanda duk na tarihi ne,anan harda hotunan baban ta mahafi tagani amma bata san kamanin sa ba so babu abun data gane,face karin sanin cewa nashwan ba dan cikin mayor aseem bane sannan KON din nan tittle ne da aka samu sa daga bakin talakawan da sukayi rayuwa mai dadi a karkashin mulkin mayor hakeem wamako.

Sai aka maida shi kamar matsayi na sarauta,king of the north bawai yana nufin mai kudi ko mulki ba,a'a,asalin titile din yana nufin adalin shugaba ne mai jin kan jama'arsa kamar mayor hakeem wamako shiyasa ma aketa kokarin alaka ma dansa sunan kamar yadda ake famar kiransa dashi yanxu.

Bayan nan sun zaga ta scandanavian tradional transional mansion wanda
Duk na gayu ne
Anan kam idanun zaira saida sukayi kasa kasa tsabar kallon ababen duniya wanda bata taba imagining din su ba,kayatatun falo falo ma kawai ta kirga goma sha biyar biyar goma akowani mansion

Karshe dauke ido kawai tayi dan harga bazata kayyade abubuwan data ke gani ba

Tariga ta gane cewa Dukansu a gidan kowa yana da nasa private residential area din thats inda yake zama shi kadansa And thy are all connected throug a stunning panoramic elavator wanda tsarin design dinsa yake da babbar alaka katoton garajin gidan.

Anan ma Thy have a mass collection of 200 safest car brand irin su lincon subaru acura alfa romeo hyuandai toyota and lots of mercedez benz da RRs,duk da haka shaharrun Garage biyu ne agidan wanda ba a wasa da su wato garajin 50 most iconic cars a duniya dana most/expensive cars in d world

so daya garajin yana gefen ginin mayor aseem ne daya kuma na ta gefen resident din nashwan ne

"Su iconic cars din irin motcin nan ne da ba a iya kwafar design dinsu in any way babu wani ilimi technology ko tsafin da zai iya juya tsarinsu yadda suke haka suke to inhar aka taba su sede su lalace maka na har abadan abada,duk uban dukiyar sun nan suma guda hamsi kawai suka iya siya So Thy have turker tupedo ta 1948,bughatti type 57sc atlantic ta 1936,Gt zagato wato aston martin DB4 GT ta 1960,alfa romeo stradale ta 1967 sai sting ray cope wato chevloret corvette.

Acikin Wayanda sukafi zunzutum tsada kuma duk agefen nashwan aka ajesu sunkai dari da ashirin koma fiye wani dogon layi ne da zai haska maka kyaffau kuma kwararrun motoci kamar su pagani huayra,lykan hypersport, lamboghini veneno bughati veyron irin asalin mansonry vivere,thy have just 2o colection of koenisegg daga ciki akwai ccxr trevita da kuma one:1 sai mercedez maybech kala daban daban guda 40,roll royce sweeptail mara iyaka da ferrari f60 america,aston martin one77 sai mclaren p1 lm.

Banbacin Luxury home da normal mansion dama bai wuce girma da yelwatan filin dakunan ba.

Yawancin su sunda manya manyan extra large rooms,drawing room family rooms great rooms da entertaimment rooms,daga nan sai babban general Browling alley yelwatcem Home bar wanda gieman sa is even equal to size of a regular neighhood pub,ga design daban dana na Indoor pools ko wani pool da kalar tempuretun ruwan sa,da Tennis court acikin gida yake amma nasu is alredy taken to the nex level dan makaken fili aka gina aka tsara shi into a full blown court for playing sports sai Wine cellar inda aka jejjera brand na wine just to invest in wines for thy client.

Kowani room akwai Mega walk in closet da sharben Home libray komi anam peacock blue colour ne irin warm natural hasken nan da baiya sa kasala bare ciwon kai wasu dogoyen bango ne wanda aka ciccike su da littafai in rows and coloums sai chairs da study table har da art and science laboratory

Kowani sashi yana da wajen shakatawa amma nashwan ne kawai yake da katoton Acreage na suite din shi,acreage kamar palo yake ba a ko wani gidan mai kudi ake samu ba,is just a quiet siting room da katoton dark tv screen wall to wall sannan ba sa masa cushion ko wani tarkace daga iya tvn nan dai sai joint sofa wanda akalla mutane biyar zasu iya zama basu takura ba

Side din kowa a kayyade yake babu wani kuskure,each room its 2,992 square foot long, private rooms na bacci uku uku ne kawai a kowani site.

Side din mayor irin style din nan ne na medieval ages shidin ma irin circa 500 to circa 1500 Nothing special in his room face cewa da akayi akwai muhimman purple heart and bronze star boxes a dressing drawar sa

Hakama ya jera wasu jigajigan makamai kirkiran america da german miliitary squad.

To wayanan asorted us and german military ammo da weapon din sune ajere reras cikin closet dinsa hade da manyan lugars,ss insignia and pharapernalia.
ba kayan sawa ba.

Shima Katoton zanen tambarin BMF in a golden Tabard kaca kaca a sashen sa.

Bangaren nashwan kuwa bakaramin shirye shiryen fadada tsarrukan aikin sa yakeyi ba.
Shi bai karbi layin kowa wajen party ba amma jiga jigan mutanen da suka nemesa sunfi tamanin,kowa da abun da yake burin kullawa dashi na ci gaban rayuwa few of them ne suke jiran contrct dinsa na BMF wanda har yau bai sake tunani akai ba,sai dai abun ya dan dame sa dayaga har yau mayor bai tuhume sa akan abunda yayi ba dan haka sai baiji dadi ba kwata kwata...

Yau Har 2am na dare bai sauya suturar sa daga armani suit dinsa dayasa yaje meeting da yamma ba Wasu Red nd blue files ne agaban sa yana faman dubawa,"agaban sa wani katon zanen master plan ne mai dauke da sabuwar 4000 hausing project ya rubuta NEW H a title box dan kuwa zak ta fito kamar wani hoto,cryon din ke makale a gefen kunnen sa ya bayyana alaman shi amtsayin wanda ya iya zanen ya kalle nan ya goge nan,harde ya kammala ya ajiye ya jawo computer yana uploading anan ma ya dade dan daban computer naura bace da sai ace ta gaji da ayyuka da ake dora mata...
Bayan ya gama wayannan Thy is this particular file daya takura kansa akai yau tun 3am shap ya rufeta ya hada da sauran
Ya tura su a drwar sa zama yayi abkin bed dinshi tare da daukar cup xuwa bakim sa ahanki yana siping coffen dake ciki,dan kadan ya kurba ya ajiya
kalman alhmdullhi ce tasoma subuce masa abaki

It seems like Komai daga cikin buget dinsa ya gama tsarawa saura mashi kawai ayyanawa amma dai yafiso ya soma da businesses din sa,yaji ance tushen arxikin baban sa noma ne da energy generation but shi bai zabi inda zai tsaya,ta kowani harka ya shirya masa muddin bata halaka ko cin rashawa bane.

Tarin files din nan dayayi aiki akan su kowannen su da kalar sana'ar dayayi budget aciki, fannin Agriculture,fannin technology,luxury,automobile,electric power,games kamar su polo,football kusan 99% na komi na sanaa ya sa hannu amma bai gaya ma kowa har mr mehdi.

Lumshe idanun sa yayi sosai ayayin da ya jinginar da kansa akan aofan dayake zaune akai yanata tunanin yadda rayuwar sa zata kasance nan gaba,
Shikadai yayi tsarin sa dan haka baijin zai bukaci yin bayanin abunda ya shafi rayuwar sa ma kowa,ya dade ahaka kafun ya mike kamar an tsakureshi ya shiga bathrum ya doro alwala ya fara aiwatar da sallan tahajud duk dama bawai ya iya sallahn sosai bane.
Littafin na kudi neACCESS FEE IS
300#

VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/26, 11:02 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*17.who is who?...*

Misalin karfe takwas na safiyar washe gari zairah tafito daga wanka daure da zani a kirjinta..

jiya abubuwan sunyi yawa da alamar yaune zasu karasa zagawar su ummu baraka dake zaune gaban tebur ta bita da sassanyar kallo yanda fatar ta yake uban sheki dan murmushi tayi tajuya tacigaba da dama kokon datake yi,zairah ta zauna tashiga shafa mai ta shirya cikin riga da zani na atampar kayan aikinta wanda umman ta ijiye mata aiko yay mata shegen kyau tana cikin fama da daurin dankwalin umma baraka ta miko mata kokon tace kina gama shanyewa kiyi maza ki nemi ni Zairah Tace to nagode,..

babu bata lokaci tayi marmaza ta sha kunun sai dai bada yawa ba sabida bakaramin kokrin danne mummunar damuwa da kewar wafiyya dake cin ta a ranta takeyi ba

Bayan ta gama dakan ta ta fito batare da temakon kowa ba ta nemo ummu baraka,its impresses her very well dan sau dayawa wasu ma'aikatan sukan rude amma taga alaman zairah tana da nitsuwa da lura sosai
Chapter 33 · 0% Book details