← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 176

Sashe 90

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana gama bude kwalin taga baby doll mai kama da ita mai balain kyau sanda murmushi ya kufce mata a fuskarta ma bata sani ba,a hankli ta sa hannu ta kwance abunda tagani a hannun baby doll din,dan madaidaicin katin gayyata ne anyi wraping dinsa da red velvet gift wrap daga ganinta kasan taja balain kudi,"a zake ta bude ta soma karantawa kasa kasa can ta fara karantawa da karfi kirjinta na bugawa fast fast kamar zai buga tsalle ya fito waje gaba daya takasa aje numfashin ta waje guda nail ya gama kure ta da idanunshi ganin kamar tana shirin zarewa finally ta dawocikin hayyacin ta,wani zautaccen ihu ta fasa ta mike tsaye tana daka uban tsalle da dukkan imanin ta nail nail nail kagani wihuhuhuu naill "Yeyyyyyyyyy"..
is an invite from nashwan wamako..

Nala Ta fashe da wata muguwar dariyar murna ta wurga ma nail kwalin tarike paper a hannun ta nanta shiga karantawa da qarfi"Wasu Zafafan Kalaman soyayya masu dagargaza brain da abhay ya gama tsara mata su ta shiga karantawa,
atake gabobin jikinta suna mutuwa jikin tan ba zallan rawa kawai yakeyi ba she was seriously shudering out of xcitement
Kamar anjonata da elctricity haka take vibe,wani mutuwa mutuwa taji tanayi kamar ana zare mata ranta dan tsabar murna ana dawowa mata dashi,xunxurutun xaqi da dadin manya- manyan kalamai yasa ta ta fara xubda hawayen ta sosai da sosai cikin wata yar karamar outbust tafara tsalle tana cewa "he is throwing a birthday party for me tmrw,
Wayyo Allah na im gonna die, this is a dream come tru,my nashwan,.. tafara wani numfashi sama sama da sunan sa a bakinta da xuciarta tana rike da kirjinta kamar wcce zata sume dan tsabagen murna,already fuskar nail yayi jajaxir ya cika tam da bala'in mamakin jin hakan,kai yaga ma kamar baxai iya amincewa ba can ya karbe katin ya gane ma idanun sa,tun ma bai gama ganin venue ba yaji karar shigowa tex a asalin babban wayar sa wanda ma bakowa bane yake da ikon ya nemesa dashi..Da wuri Ya kyale abunda yakeyi din ya sa hannu a aljihun wandon sa ya zaro wayar ya bude ya shiga karantawa"..kansa ne ya dada sarawa da azaban bakin cikin ganin wai
Shima sakon gayyatar aka aiko masa da wani irin kalamai nazuzurtun rainin wayo babu tantama wannan kam bazai wuce abhi ne ya tsarasu ba,its really formal babu hayaniyar zagi ko cin mutunci amma shi ayadda ya duba ya kuma fassara sai yaga kamar sako ne dake daring dinshi cewar yaxo hidimar in ya san shi isashhe wani tafassahen tsaki nail yaja

nala ta rusuna kan gwiwarta akasa tana ta hawayen murnan ta abunta both In hell and heaven bata taba saka ran rana me kama da yau zaizo mata ba,kobabu komi yau ta gane cewa ita watace arayuwar mutumin datafi kauna a duk duniyan nan.

Tsaban baqin ciki nail yana kallon ta amma ya kasa ce mata komai,dadin karawa invite din nan da akai masa ya balain dasa masa rashin samun nitsuwa aransa sai kawai ya fice ya barta awajen.

Yana fitowa waje Baima jira body gurd ko driver ba
Motar sa kawai ya fixga ya wuce wajen abokan sa danya gaya musu sannan ya dada tabbatar da hukuncin da yake shirin yankewa.

Yaso ace yay ditching dinsu ya yaki xuwa kamar yadda nashwan ya saba yi wa mutane

But yasan in baije ba zai iya zame masa babban abun kunya,halama ace tsoron su ne yasa shi ya kasa fitowa.
Musanman dayaga venue acikin scandanavian mansion ne dake gidansu na southsong

20 minute drive Ya isa dabarsu acikin wata haddiyyar beer palor,kawayen shi da abokan sa daya kikkira tun yana hanya har sun iso so baiyi wata wata ba ya gaya musu abunda ake ciki
,babban aminin sa mai suna shakiri yace masa ai shima yaji labarin patyrn altho nail yaso yaji me dame ake shiiryawa acan amma baisamu cikakken labari ba

Shakiri yace musu ba normal party bane,pool side groove ne shiyasa ma yaga an aiko ma nala harda swim suit acikin invite,yace ma nail so no need ma suyi oder wani kayan sawa,nail ya cigaba da jadadda musu yace dukan su kowa ya kure adakar sa zasuyi xuwan raba raini

Ranar gaba dayan su da abokansa su taran,wato hudu mata maza biyar suka bazama sand castle beauty palo aka shiga karkare musu jiki inda kowa acikin su ake masa sabuwar gyaran fuska,gyaran gashi da mahaukatan yan iskan aski na zamani kuma acikin su babu wanda baiyi kama da aljani ba Dadin karawa kusan dukan su yayan turawa ne thy are so white nd got sexy body sabida harkan modeling din nan da sukeyi.

To Ranar gaba daya akan hidimar shirin partyn nail ya cinye lokutan sa dashi da crew dinsu dan sosai suka dau abunda zafi

Fannin su nashwan kuwa sai can dare suka hadu dukan su atare a Southsong mansion

A falon abhi yau aka xauna yana gefe yana daga kwalba babu abunda yake tashi a tsaknin su face surutu tsokana da dariyar banza
,shidai he make sure yaja musu kunnen kar ayi wata rigima dazai jawo musu hayaniya,he insist on baya son abunda zaixo ya zubda masa kimar sa,noor yanata lura dashi deep down yasan nashwan bayason ayo abun, kuma badan komi bane is bcos he knws he is not in love yet,can kasar xuciyarshi yana gudun kar yayita azabtar da feeling din nala dan shikan sa ya san son gaskiya da gaskiya nala take masa bawai ba.

Abhay ya gama gaya musu yadda abun zai kasance,so all the dress code were mention sunyi akan cewa tunda pool side groove ne bazasu saka wani kayan arxiki ba,ko gyaran kai ma sunyi akan sei goben in sunxo noor zaimusu dan yana da babban babershop dinsa dama a england kuma ya iya aski sosai.

Zairah was very lonely today,tun safe da suka fita ko kare bai sake lekota ba
Haka taci zaman kadaici going frm one place to another
Duk wani sashe na gidan ta zagaya cikin tunanin rayuwarta,abu dayane ta kasa fahimta yadda nashwan wamako yayi babakere a cikin tunanin ta ya hanata sakat,but she cudnt find why?

Can da yamma ta fito ta fara shirin dora musu dinner
Tafiya take a hankli tana dingishi sabida wancan tuntuben da tayi,agogo ta kalla kafin ta sauke idanun ta kasa ta bubbude cupboards tafara fito da ababen bukata dan sauran lokacin daya rage ta fara harhada smoothies,sanda tayi kala uku masu sanyin qamshin sannan ta jejjerasu a freezer

..Ana neman karfe shida saura taji alamar dawowar su dan haka ta fara shirin saukowa kasa danta tambaye su abunda zasuci da daddare..

Tana saukowa kamar daga gefe taji ance, hi zaira!Tana daga idanuwan ta taci karo da noor khalil agabanta yana daga mata hannu

"Ure welcome saita yi shiru..kanta a kasa kamar wata yar yarinya tace
A hankli tace
..mutumin..
Yayi murmushi yanata kallon sassanyar yanayin ta

He so much like her,he feel like he can see tru her chest,adan kan kanin lokaci harya gama fahimtar halayen ta.

"Uhmm nace ba?me zan dafa muku na dinner

Yace anything fast
Wallahy yunwa mukeji,kinsan nashwan bayacin komi awaje..nd i just got carried..ganin yana maganan yana matsowa yasata tayi saurin gyada masa kai kawai ta juya kamar zata tafi
Dingishin datakeyi sosai ya nuna

Zairah
Ta juya a hankli tace yes..

Yace "Ya naga kina dungishi kin buga kafarki ne?kafin ta bude bakinta ta amsahi har ya iso daf da ita yana shirin sugunawa,pls let me see it..
Yana dora hannun shi ta kwace kafarta
Tace "no its fine thank you..tun kan ya dago kansa yaga har tayi nisa cikin sauri tayi hanyar kitchen.

So she made yellowish jollof rice da wata simple pepperoni pizza data hada musu shi da sassanyar apple drink along with one
Of the smoothies

Koda taje kai abincin still bataga nashwan ba,quiet worried ta fito haka kawai taji xuciyarta bai mata dadi ba.
Jitayi kamar tana jin azaban kewar ganin fiskan sa Noor ma bai gane mata ba kwata kwata
,zamanta tayi a kichen sai can anjima ta sauko koda taji alamar karar tv yasa tagane inda suke,cikin sauri take saukowa deep down hoping to see him seated kamar yadda ya saba kullum

Tana hango keyarsa ta baya ta tsinci kanta da lumshe idanun ta cikin yar tsiriryar muryanta tace

Good evening sir!!
Yama ta kyakkwar kallo sau daya ya kauda fuskar sa sedai bai amsata ba Nan take ta shiga tattara plates din suprisingly taga kamar yacinye wanda tasa masa a plate dinshi tas bai bar saura ba

Wanke wanke ta farayi sannan tayi moping,jin jikinta na mata nauyi nauyi yasata ta mike kadam akan kitchen island ta lumshe idanunta kamar meijin bacci

She is feeling really lonely,nd noor is not making it easy for her duk wani chance daya samu da ita baida wani buri face yaga yasata magana yaga dai sunata hira
And honestly tasan ita ba kalar macen da xatayi wani abota da namiji bane

tasan dai yanada kyau,kuma yana da saukin kai amma wani abu ya dade da gaya mata cewa duk sauke mata kanshi dayakeyi is nothing but out of sympathy

Gyangyadin bazata ne yaso ya debeta
Caraf karar bude kofar ya tsorata a firgit ta bude idanun ta cikin layi kamar zata fado kasa jitayi tayi ta fado a hannun mutum sukutum,jin qamshin turarensa yasa tafara kicin kicin zata sauka yaki ya direta akasa cigaba da kallon fuskarta yayi cikin wani yanayi she fear for her self amma bakin kofar taketa kallo cikin mumuinr tsoron kada nashwan ya zago ya kallesu ahakan

"Ta daure cikin daure fuska
Tace uhm uhm
"Take me down pls

Ya cigaba da kallon takunannn fuskatar
Tafara tutturashi da alaman wasa a muryan sa yace
hey im soryy i scared you.

Yana gama furta hakan ta kufce ta sauka kasa ta tsaya akann kafafunfa daurin dan kwalinta daya dan xame take shirin kumsawa

He kept chuckling bcos the situation is weird nd funny

Tana gama cuccusa suman ta batare data kula shi ba ta taho kamar zata fice ya tarkato ta ajikinshi still chuckling
Kar kice min har yanxu tsoron kikie ji
Chapter 90 · 0% Book details