Sashe 127
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafi minti 2 anan tana neman kwarin gwiwar giftawa tasan muddin aka kamata to shikenan yau nata ya kare,tasa idanun ta sosai daga nesa taga kamar nail yana ta masifa ne har yanxu kamar yasa aje atara masa dakarun sa,xaira tana ta harsashen ta adaidai,dan sosai gulma yaje kunnen boss khalepa amma badaga wajen su nash bane daga cikin men din nail dine wasu suka ji tsoro suka kira boss suka gaya mai
Nail yana ganin kamar yau zaiyi abin qwaninta abun jarumta,segashi yau baban sa dakansa ya kirasa yanata kukuni da fada akai abunda bai taba masa ba tinda aka haifesa,dan shi sam baiya musu fada ko ya hanasu abu
Amma akan wannan magana yau seda nail yaga sauyin fuska sosai yaga sha bambam
Boss Yace kabata mana komai nail
Ure trying to ruin our lives,meya hadaka da nashwan wamako?to saika fara shiri,ka dauka cewa Maganan nan daga yaje kunnen mayor aseem dani dakai da xuriar mu gaba dyanmu semun dawo tarihi this min,who realy ask u to make a move bayan ni uban kama bibiyar sawunsu su kawai nake agefe agefe ? Son Abaki ne kawai ake cewa xa'a kara dasu but nobody dare it,..we knw them,Did u knw who are BMFs?bmfs are grp of mafias,thy are soul too soul realated..kana taba dayansu to naka da xuriarka yaxo karshe..
Yace maxa ka tarkata men din ka subar wajen,in nashwan din yaxo just make up sumtin unserious ku rabu lpya nagaya maka kenan,daga nan boss ya katse wayarsa,shine fa nail yaketa bambami yana ihun ma men dinsa gashi baison agaban su ya nuna cewa an fasa mission din dan tsoron su nashwan men dinsa suxo daga baya su raina nashi power..
Yafara wani kame kame yana burga atake yace men goma sha biyu kacal yake bukata sauran kaf sukoma gida..
Zaira tanata lura da hakan,dabararta in sun shagala suna shiga mota saitayi gudu ta wuce cikin jejin ta dau hanyarta da kafa itama,gaba daya idanun ta da hanklin ta na kansu tana juyowa da zimman yin sanda caraf sai taga bayan mutum ata kusa da hanyar,shi dayansa yana ta dube dube
Ta sa idanun ta da kyau,muryanta a hankli ya furta nashwan
da balain gudu zaira ta yarda sandan akasa ji kawai yayi an rungume sa ta baya,da wani irin shauqin tsoro ta kankame masa kirjin sa, ta lafar da kanta da fuskan ta gam a gadon bayansa tana sauke zazzafan ajiyan xuciyar data gama narkar dashi wani irin sanyi ne ya shafe xuciyar sa,Atake ya lumshe idanun sa jin yadda duk jikin sa ya amsa da kasancewartan ajikinshi Wani ajiyan xucya ya shiga saukewa yana furta hamdala a xuciyan sa,bala'in rawan da jikin ta yakeyi ya dada nakasa mai jiki,zaira ta fara sabon kuka tanayi ahankli,ya runtse idonsa tsamm yana sauraronta har ransa yana so ya fixgota ta gaba yaganta amma sai yaga kamar baiiya iyawa,shi bai iya yin ma zuciyar sa karya,yasan mudin ya juyota xai iya fallasa mata dan uban son dayake mata aransa kuma ji yake kamar maya hadiyeta tsabagen son dayake mata...
Hannunshi ya dora akan lallausan natan daya damke masa kirji slowly yana shafa kan hannuntan har yay dominating fingers dinta da nashi ya ruko hannayenta cikin nashi dam dam
"Are u ok?..ya tambayeta da wata sanyin muryan da bata tabajin sa da ita..shiru tay tana ta kallon bayan san saikuma ta gyada mai kai...
Already basu hankara ba ashe wani ya gansu daga nesa sai yay sauri ya nuna su ma nail nan Nail din ya farga yasa aka hau shirin zagaye su da bindigogi dan sukasance a tsakiya
Ta inda basa da hanyar kufcewa
Nashwan yana shirin jawo ta dan su bar wajen sai jikinshi yafara bashi kamar an zagaye su da bindigogi,sai taga ya dan tsaya d sauri ya jawo ta daf gefen shi,ta kuma lura da yadda ya dada tamke mata hannu inda yaketa kallonta itama ta kalla can hanklin ta yafara bata abunda yake gani,basu cika minti biyar ahaka ba
Suka fara jin motsi kota ita agabansu kamar antaho za'a taro su da yaqi
Nashwan ya sa hannu ta waist din zaira ya mannota da jikin shi ya kulle ta gam gam yana tsaye yana jiran ganin fitowarsu
,wani shiru wajen ya dauka ba sound din komi sai takalman masu xuwa ta gaban sun,d place was so calm nd cool tsabagen sanyin safiyar amma bazaka taba kallon fuskan nashwan kace sanyin na rtsa shi ba,sosai ya hade ranshi yanaji da wata bala'in taurin kai,wani wutar fada ne yakeci aranshi ya kure nail khalepa dayake tahowar kasaita a tsakiyar dakarun su su kusan goma shabiyar..
Suna isowa ya tsaya gaban su tsoron sa yasa zaira ta dada shigewa jikin nashwan ta kamashi,nan sukayi yar kallon kallo da nash As usual ya fara babatun shi
Wai lokcin meeting din baiyi ba,yaxo nr ya maida zairah inda ta fito,cewar sa baigama da ita ba
Tun kan nashwan ya bude baki aka hayayyako kansu da bakin bindigogi
,bayan mutane sha biyar dake gabansu akwai wasu abaya
Da gefe gefe nail
Yace nashwan ya bashi yarinyar kuma in yace tak wallhy seya kashe ta...
Nail saiyaga kamat Da alamn maganan ma bai isa kunnen su,dan aYadda zaira ta rikosa dam dam
Haka shima yaki ya saketa.
Basai ya firta ba nail da mutanen sa sunsan ba tsoron su nashwan yakeji ba bare ya mikata cikin sauki
Nail kuma anan ne guguwar son nuna kanshin ta fara hargowa,ya rantse har aransa cewa shi zai langwasa nashwan wamako
Dan dole zaisa shi yin abu kuma agaban kowa se ya masa abun.
Wani dangerous pistol ya karba daga gefe Yana ta barazanar zai harbeta in har bai nashi ita ba
nashwan baice mai komai ba kuma bai saketan ba,ita kuwa zaira kukan kawai takeyi ajikinshi
Ana cikin haka sai ga noor abhay da abhi suka iso,wani waje suka nema daga baya suka boye daga baya baya sunata kallon su.
Nail y fara barzanar zai harba bindiga da gasken gasken
,ranshi abace yana masifa Yana cewa in nashwan yanaji da taurin kaine to shi zai nuna masa ba'ayi masa taurin kai,gashi yanayi ne yana tsoro aranshi dan ko iya matsowa kusa daf da nash din bai iyawa,Yace let me have the girl
Now..nashwan ya cigaba da masa mugun kallo
Nail ya seta kan zaira daga inda ya tsaya yace at count of 3..kuma awajen kowa yasan nail xai iya harbin,amma haka nashwan yaki sam ya sake ta,1-2-zaice 3 sai ga
Noor ya billo,ya fara rokon nail dan a sasanta,nashwan yafarajin kamar ya kashe noor atake awajen.."ninace mashi ina son in sasanta da shi?..aranshi yanata masifa tsaban baison aga razanannen bacin ranshi ne yasa yay shiru..nail ya fara ma noor magana cikin rainin hankli,kuma dama mutum maison girma daga ka sauke mai murya seya fara hawa yana cika, yace shifa lallai sai nash ya sake masa zaira kafin ma ayi wata magana,noor babu kalan rokon nash da baiyi ba amma Taurin kan shi yasa yaki yaki yaki sam ga Zaira ta manne a kirjinshi kamar zata shige cikinsa
Sanda nail yaga abun da gaske ne noor nata rokonsu amma kamar basajin shi...
nail ya haukace cikin fushi ya harba bindigar gefensu tauuuuu, daf da kafar zaira din kuwa alburushin ya wuce kowa awajen sanda ya raxana,nan da nan nooor ya rusuna kasa ya riko kafafun nashwan yana masa magiya da dukan imaninsa
Dan Allah ka sake matashi
Dan Allah na rokeka
He is gonna kill her
Nashwan kayiwa Allah
Kar ka barsa ya harbe yarinyar nan
Dan darajar mahaifiyar ka
Ka masa abunda yake so
Nashwan..?..ko ajikin sa yay banxa dashi noor bai dena rokonsa,kaf wajen saida suka sha baqar mamakin taurin kai irin nasa kamar bana mutum ba!Ahakama saida yaga noor zai fara hawaye sannan ya dan saketa noor yadago xai kwaceta ya mika ma nail da kyar Nashwan ya sake ta amma Sam ita taki ta sakeshi,noor najan ta ta fara masa kuka tana kiran sunan sa sir nashwan
,sir, i dont want to go..gara ya kashenin sir pls help me...
Nashwan ya runtse idanun sa yanata jinta tsakar kanshi already ya kama ci da wuta,noor bada son ransa ba ya mikata ma Nail,nail yana rike hannun zaira ya wani ficccikota ya fara janta yana wani irin baqar dariya yana cewa" muje in karasa abunda na fara dake,zaira ta fasa ihu cikin firgici pls let me go,sir nashwan..pls dont let him take me away,pls help me..
Nail yanata janta da kyar dan daga gani bawani karfin shima yake dashi ba,aranshi he even wanted to slap he agaban su nashwan sabida ya kara kular dasu,kansa sai huruwa yake dadayi agaban mutanen sa
Zaira tana ta firgici,
Pls let me go,nail harda dan dakatawa danya mata tsawa"ke kimin shiru,numfashin ta yafara sama sama ta juyo taga inda noor ya tsare ta gaban nashwan da alaman baiso yabarsa yana kallon su da kyau zaira tafara kiran sa "sir sir..he wanted to rape me,he wanted to rape,tafada hakn ajere yafi sau biyar cikin tsananin firgita tace..,sir nashwan dan Allah,bata kuma kira sunan sa na biyu ba kawai taga ancure da wani tartwassan fada agaban ta
gani kawai tayi noor na tumbul acikin kasa da alaman an tunkude sa ne ya fado,wani irin karar bindiga tauuuu aka harba,ratata men din nail suka fara fitowa only to found out dat ashe suma akewaye suke,don tuni abhi ya kira nashi mutanen just in time suka kawo musu back up suka gewaye ko ina..
Yadda nashwan ya shakure wuyan nail da hannu bibbiyu ya matsesa yana jujjuyasa bai sa keshi ba sanda nail ya suma yabi ya farfado atake yana layin wani gore da yakai masa a goshinshi wani dan bala'in fadan raba raini suka kaure dashi