Sashe 145
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dake ma abunsun yana gauraye ne da camfe camfen al'adar su da sprit dake tare da su wani bin ita kanta zaira haka kawai zata fara jin kamar ta dade da saninsu,
Duk rashin sakewa da maganan tan nan in akazo wajen wankesu da tsuma su to sai taga harta wanye sunyi ta shan hira har yau yan matan nan suna so suji labarin mijin ta duk dama taki sam tace musu komi akansa,takan rufe hakan ne da kunya amma har can cikin ranta she is dieng mercilessly to knw nd hear from him sosai ta damu dataji halin dayake ciki,she neva knew dat dukansu basajin yaren ta kawai ikon Tsafin garin su yake basu daman yin magana da yaren wani bako wanda basu taba ganinsa ba shikuma bakon har yana daukawa ko dama can yarensu ne duk sanda suk bacar da ita anan zasu dena jin nata itama haka bazata sake iya tuna komai game dasu ba,yan matan kaf suna son tane sabida aganinsu bata da maraba da kamanninsu da yanayinsu,ita kuwa zaira gani take sunma fi karfin ta ata kowani fanni,shugaban cikin su farida itake bada zaira asalin bayanin alfanun abunda ake musu,a cewarta sarkin garin su tsaban karfin sa agado baya kwana da mace daya dan haka dukan su tara a dare daya zai kwanta dasu shiyasa shikan sa bahon da ake musu wankan wani bishiya ce ta sirri da aka fafe cikin ta aka dafeta da kayan gyara na al'adarsu
,duk sanda suka zauna ciki shima yana bada gudumawa wajen kara ma jikinsu lpya da kara ma kasarsu zaki, For good four days ana musu wankan tsimi inda mace zata shiga ruwan dumin a tsiraratan har sai ko inanta yaji aphrodisic bath din nan,daga nan abi agoge musu jikinsu da madara da kurkum,natural steaming da olive coconut argan akeyi ma suman kansu,dayamma dukansu in sunyi wankan hakan za'ay musu siracen hayaki da zaibi ko inan su daga kasar farjinsu har cikin suman kansu,zaira harta haddace ire iren ababen da ake musu dan tana balain tsoron duk wani abu da zaa hadashi da tsafi ajikinta amma sai bata taba gani ba, duk abunda suke sawa sukan nuna mata bishiyar sa ko ganyensa insuka fita,bata sani ba ashe basarakiyar nan tana hankare da hakan tunma zaira ba tafara tunanin hkan ba
Sukanyi abubuwan su aboye dayawa wanda Zaira tana gidan amma bazata taba sani ba kamar ma shafe mata idanun ta sukeyi suyi abunsu na al'ada,Altho acikin yan matan kaf mutane uku ne tagani daga cikinsu wayanda suke yawan janta suyi sallah,da alama sune kadai musulmn ciki
Fannin nashwan kuwa tunda ya fada wacan garin daga yafada hannun wannan sai ya fada hannun wancn for gud four days din nan zagawa kawai yake yana describing dinta ma mutane koda za'adace wani yace masa yaganta,, wasu ma saidai suyi wasa da hanklinsa kuma da alamar ma wajen ne karshen border line na jejin
Anan gidan su kuwa da sassafen jiya mr mahdi ya sauko daga jirgi yaxo jejin
Neman su,dake ya taho da cikakken shaidar da zai dada nuna ma ogogin sojojin cewa nashwan wamako ne ajejin yasa har aka hadashi da sojojin army guda uku su zama tare dashi,da dukan sauran kayansu da wayoyinsu da akayi seizing aka damka masa,ganin kayan ma kawai yasa mr mahdi ya gane cewa zaira bata ji sakon wafiyya,baiso haka ba,atunanin shi inya maida su gaban wafiyyar a saukake komi zai warware kuma yaxo da sauki,gidan sun straight aka kawosa afari aka barsa yay kwana daya shikadai,a yadda yaxo yaga ko ina a bude a wangale yasan tabbas ba lpya ba so Wshe gari kwana na biyar mr mahdi ya nemi jin labarin inda suke,da kyar ma aka samu wayanda suka bada shedar cewa anga nashwan ya fito da daddare wai yana neman matarsa.
Hanklin mr mahdi sam yaki kwanciya dajin haka amma babu yadda ya iya haka yakoma gidan ya zauna ya jira bisa umarnin ogansu dayace zaisa anemosu kafin yamma a dawo dasu tunda su sunsan sirrin dajinsu..
As usual yauma su tara ne a bahon wankansu,sai zaiira dake nata bahon agefen su,baifi tsumuwar minti ashirin sukeyi ba,
Yau din kowa murna takeyi aranta sabida yaune zagayowar ranan zuwa wankinsu rafi inda suka sameta kuma yaune ranar su ta fita na karshe
Zaira tana gama siracensu na safe matar ta dama mata kyakkwar hadinsu dasukayi da nonon rakumi mai kyau ta kawo mata wanda adan dolenta kawai tasha shi,daga nan sai suka shirya dukansu suka fita
Fatima,arya, akila sune shiru shirun sabida sune musulman da alama basa bude gashin kansu sai suna cikin gida zaira ma irin shigarsu tayi kayan ta dogo baki tayi lullubi har kanta
,sauran shidan kuwa suman kansun nan shiyay malala akafadunsu da jikinsu suna tafiya hanyar rafi anata hira.
[12/17, 7:54 PM] Pretty KITTEN: *73*
Suna isa bakin ruwan suka baje kayansu suka fara wanki,Wake wake sukeyi suna raha tsakanin su har suka gama wankin,Kaf dinsun nan haka suka shiga wani sashi acikin ruwan suna wasa suna yafa ma juna ruwa,anan zaira takeji ashe ma har akwai yan mata masu jin kishin ba'a zabesu matayen sarki ba,fatima da bata cika magana ba take ce ma zaira ita tunda bazata iya kirga yawa matayen sarki sam ba bataga amfanin yin kishi akansa ba.
Daya daga cikin masu budaden kan ta sa baki itama ta rinka kushe mulkin maza akan mata sauran kam duk sunki nunawa, suka ce su yan iya soyayya ne,kuma zasu kara da shi da matayensa koda yawansu yakai biliyan tara ne, zaira tana jin muhawar su amma zuciyarta naga kan wayanda suke kushewar sabida hakan itama takeji aranta game da nata mijin,jitake kamar tafi kowa sanin halinshi,dan walakanci ne da fi'ili, sosai tayi nisa wajen tunanin irin rayuwar da sukayi marar dadi dashi sai taga babu ma dalilin dazata yafe mashi,irin fushin yarantan nan
Xuciyarta na mutuwar son ta koma masa amma xuciyarta shikadan sa yanata ixgili..
Sosai aka maida hirar nasu abun musu, cikin raha da wasa ababe masu amfani sukayi ta fada awajen amma batajinsu da kunnen basira sabida yadda sukansu basu daukan abun da muhimminci ba,da yamma yayi aka tashi shirin tafiya sai yan soyayya suka rike kayansu tangare gare a tare
Zaira da fatima da dayar wacce ta bi akalarsu sune basu yadda da soyayya ba,shugaban su farida tanay ta mata dariya,ai basai kin fada ba tunda ko sunan mijinnaki ma kin tsana,ko irin tunanin san nan bakiyi,fatimar ce mai amswa sai tace kika san shima ko yagaji da neman ta haryakoma garinsu ya auro wata?
Haka sukayi tayi zaira dai tabi akalar fatima datagama nuna musu sam itama namiji bai gaban ta.
Fanin nashwan kuwa yau tun safe ya qudiri niyyar in bai ganta ba zai bar nan wajen ya sake lalubar wani hanya hakan kuwa akayi
Saidai ruwan sama akeyi a jejin kamar da bakin kwarya
,haka yadinga lalume yana ta labewa yana kafewa har yamma ya nitsa inda ruwan ya tsagaita mashi a da dai kan wani dutsi ya malala ya kwanta yanajin ko inansh so weak,tsaban naci yasa baya jin ciwo ciwon ciki da kafa dake damunshi,he is still dertemined bazai taba komawa ba saida matarsa a duk inda take a cikin jejin nan yasa aransa saiya sameta
Wani bin haka zaita hawayen tuna ko saceta akayi,ko ma maciji ko zaki ya cinyeta ko an bugeta,haka zai dinga jin tsananin damuwa da azabar tashin hankli kenan
Arnd 6pm yana juyayi awajen daya kwanta kawai yaji an jefeshi da wani abu atke ya farga ya mike zaune yaga sabuwar bread ne a leda,da qasashiyar masara ma balain zafi..
Wanda ya jefon ne agaban sa yana tahowa yana washe mai baki,at first baice mai komai daga bisani yaga mutumin ya fara gaishe sa,sai kuma ya karbi bredin ya bude musu ya mika masa sauran nashwan fir yakici,to dan ya sashi yacin saiya raba musu biyu ya fara cin nashi,yunwa yasa shi shima yaci..
Within 25minute suna zaune nashwan mai zai gani,ratata sojoji irin rangers din nan suka biyo wajen da bindiga,kawai yaga mutumin ya tashi yana nuna su da yatsa yana wani irin mahaukaciyar dariya,ashe bai sani ba mutumiin mahaukaci ne irin masu satan abincin nan shine inya shiga base in sojoji saiya dauke duk abunda yagani ya arce..
Nashwan yana gane hakan shima yay readyn arcewa sabida shikansa mahaukacin baiyi kama da yana hauka ba,waht if suka dauka shima dan uwansa ne
Gudun su kawai sukeyi ana binsu,suna isa wani hanya kuwa tsantsi yaja nashwan ya wullasa yabi left shikuma wancan mad man din yabi ryt,tsansin sosai tajasa tayi wulli dashi batako sakeshi ako ina ba sai ababban ruwan
Dasu xaira suka gama wanki..
Da balain karfi da kara ya fado inda dukan saida suka ajiye kayayyakin su suka jujjuyo..
As usual shugabn cikinsu farida ce ta fara dawowa bakin ruwan,ta leka ahnkli tayi wani shewa tace musu laaaaaaa namiji,...aikuwa kamar ance musu zo kuga nama kaf dinsu suka iso bakin ruwan sunata kallon yadda nashwan yake wutsul wutsul kokrin dagowa da kanshi dan kar ya kware,sosai kirjin zaira ya shiga bugawa da qarfi tanajin wani qaqqarfan yanayin samun kusancin ta dashi ita kam ko kara taku daya batayi ba,sai kallon yanda dukan yan matan suke zumudin ganin fitowar sa sukei..
Shedaniyar cikinsu aira,mai yawan yi ma zaira xolayarta da tsokana da fada ita ta fada cikin ruwan ta jawoshi ya fito baki baki yanata tari mai qarfi,ihun su da surutun su ma kawai ya isa yakara mai ciwon kai,Gaba dayansu sun rude ganinsa kyakkwa dan saurayi kamar su lashe shi..Zaira kam sam taki matsowa kusa,anjima saita dan leka kadan ta kau da kanta amma bata ganin komi sabida yadda suka rufu akanshi suna rububunshi kamar dabbobi,aira data ciroshi ta fara tutture kowa tana claiming dinshi bata son kowa ya tabashi sai ita yana tarin hartana shafa mai gadon bayan shi,nashwan yana dawo hayyacin sa ya fara turesu yana daure fuskan sa yana harararsu
Cos yasha mafarkan aljanu a dajin nan he dont wanna belive dat yanxu ma da siffar yan mata zasu zo mai