Sashe 1
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[10/17, 6:35 PM] The DUTCHESS🌟: https://chat.whatsapp.com/H4iFmatW5UWCDASwXyRtUH
♡TAKAICIN WASU
_the destiny untouched.._
By SURAYYAHMS
Brilliant writers asso
1.
Bismillahirahmarahim
*_new nigeria:The old rectory tropical rain forest escapedes brick construction site_*
Sauri takeyi rungume da yaron ta Cikin jejin da babu komai acikin ta sai wani katoton construction site na tsohon babban campanin buga kayan gini na shahararrren attajiri admr rotarian
Escapedes sarkodie da yake nan a lalace kamar an shafe tarihin sa an mantashi
Cikin kangon campanyn ta shiga daga ita har danta kyawawa ne irin siffar wainda ake cewa sadaka yallah amma saboda wahalan talauci da baqar dau'dar data Kama jikinsu harta dafesu tsananin baqin gashinsu da dan sauran hasken fatar daya rage musu kawai zaka gani kasan cewa ba asalin matalautan bane qaddara ne ya kawo su nan cikin jejin da tayi nisar fiye da tafiyar kwana talatin a kafa daga asalin cikin gari ..
Sam bata mance da hakan dan shekaru biyu da suka wuce itama a kafan ta iso nan musamman dan ta cika umarnin mijin ta ta kuma kare dansu kwalliya daya rage musu a duniya
Zama sukayi a cikin wata yar rumfa acikin kangon companyn dayayi shekaru sama da arabain ba'a qarasashi ba tsufa da alamun zubewa duk sun bayyana a ginin duk da ginine da'akayi na cement zalla Mai qarko da kyau.
Sam girmansa baya Basu tsoro dan kusan Hawa biyarne a ginin, sudai rayuwarsu suke aciki sbd basuda wani gurin xuwa bare zama idan ba Nan dinba
Akwai fatake matafiya da poor village hunters masu wucewa da masu aikin deban yashi suna sayarwa
So wannan kangon nasu kamar wani mafakane wa kowa kusan Sashi sashi ne dan haka ba su kadai bane anan suna tare ne da Wanda basusan ya zasuyi da rayuwar su ba ko idan Mai companin ya nemi su tashiba.
fili ne tarwal a tsakiyan wajen babu abunda yake giftawa se Wani razannen tagwayen tsawa daya bijiro da tsananin hasken walkiyar sa mai harshe biyu wanda ya tsaga sararin samaniya yana mai tsagawa bisa kasa ayayin da duk wani hallitan daya gifta a hanyarsa sai ya kone ko ya tarwatse koma ya rabe biyu.
tauyewar haske da tsawan ya gigita dan nata jijjiga sa take tana masa wani irin wakar raino mai tsaninin dadi da ban tausayi
ayayin da yaron ya kankame ta ya cusa kansa cikin kirjin ta cikin yanayin nuna tsananin shakuwar sa da ita not leaving out the immense mother and son love dayake fallasa kansa a tsakanin sa dan gaba daya hankalinta da dukan kulawarta akan sa yake jijjiga sa take har yayi bacci tana faman murmushi tana kiran sa da wani sunan karrawama wato _kahraman_ kalman kahraman kalmace dake karrama da namiji da harshen yaren musulmai na daular turkiyya musamman in dan ya kasance shine na farko kuma na karshe wajen iyayen sa kalma ne mr nufi da "hero" ko ace 'jarumi' a hausance
Ruwa ake zabgawa kamar da bakin kwarya ayayin da ta shimfide yaron ta akan gadon tsumma datayi masa tana mai sauke ajiyan xuciya
Ahankali dattijon dake kwance tsawon shekaru biyun ba lafiya ya bude idanuwansa daqyar ya 'dorasu akanta
Zaune take kusadashi ta kwantarda kanta kan gwiwowinta ta qurawa qasa ido Wanda yasan idan za sukai wata safiyar ahaka bazatai maganarda ta wuce biyu zuwa uku ba
Tarin da yayi ne ya dada farga da ita tace...sannu..ya jikin?ko kana buqatar wani Abu?
Wainnan sune kadai kalaman dayasan zata iya furtawa ko kuma yace kullum sune iya maganarta saikuwa idan tana yiwa wayanda suke bata abinci,dan tun zuwar ta take aikin kwasar yashi da daukar blocks dan su rayu da danta
qwaya daya tal aduniya
Sam bata magana ko wasa Wanda shi baima ta6a ganin wasa irin nataba da Babu wata dariya ko motsa jiki saidai murmushi kawai....
Wannan tsoho shiya fara daukar su asalin sunan sa hamza amma ita baba take ce masa dan ya tsufa sosai akalla xaiyi sabain,shi ya mata jinya ya ciyar da su dan a tsawon gudun tsira da tayi na tsawon kwana talatin xuwa nan babu wani abu na baqar axaba da wahala da bata gani ba.
Tsawon rayuwarsa Bai ta6a ganin rayuwa irin nata ba Dan kuwa ko acikn miskilan mata WAFIYYA ta wuce tunaninsa
Kyakywan Danta datake kira da NASHWAN yanada shekaru uku sukaxo da shi akwana atashi yau shekarun sa biyar na haihuwa
Saidai shiru shirun wafiyya yay yawa dan har bata gaya ma kowa labarin su ba
Wanda tsoho hamza tun yanada sauran lafiya yayita nema Mata magani atunaninsa Batada cikakkiyar lapia ne saboda ita Sam arayuwarta Batada wani kuzari ko hayaniya Bata son dariya sai murmushi Dan tunda ta diro nan wajen haryau Bai ta6a ganin dariyarta ba kowama Bai ta6a ganiba sai dai murmushi Wanda Shima dacene duk da bazaka kalli fuskarta kace a daure takeba.
Bazaka ta6a cewa ta tsaya ta kalleka so biyuba kallo daya takewa Abu ta dauke Kai wannan dabiarta ne Wanda cikin jininta hakama danta da ake masa kallon kurma dan ko wajen hamza baya yarda yaje ta sauki
Duk sanda zatayi aikin tona yashi ko daukar block zaka ganta goye da shi tana masa waka da sautin ta me tsananin dadi.
Ta fannin magana kuwa duk Wanda zai zauna da ita sai hakuri saboda Sam Bata magana saita Kama Dole Wanda ko dolen a gajarce zata baka amsa Wanda sanyin muryarma kawai ya Isa yasa kaji ranka ya 6aci Dan zakai tunanin batason amsama ne..
Anan suna rayuwar Talauci ne sosai ko Kuma ace wahala da kunci dan duk da tsawon shekaru biyu kenan rabonsu da rayuwar sun bata sake yarda zuciyanta ko kwakwanta ya tuno mata wani abu daga rayuwar su na baya ba
tunda tsoho hamza yazo ya kwanta ciwo rigis,ita ta dau ragamar komai tana aikin ta karfi daidai misali suna samun abinci sau daya sau biyu arana sunaci
Wani bin kuwa kanta take hanawa taba dan ta da tsoho hamza.
****
Can cikin dare lokacin Wuri yayi sanyi nashwan ya farka yanata kuka dan abincin da ya rage musu kwata kwata ta dauka ta basa da zimman washe gari sassafe zata je ta nemo.
Safiyar tayi musu lapiya saida yanayin garin da tsananin sanyi da damina yasa yaron nata ya farka da shivers na mummuman zazzabi cikin tsananin damuwa take rungume da shi cikin rasa me zatayi
Tafi awa hudu tana zagaye cikin xullumi
Batare da tuno yunwar dake cinsu ba
Wani shiru ne ya gifta kangon dayake a jiyan ogogin su masu aikin ginin sun sanar cewa akai ma'aikatan gwamnati da zasu kawo musu ziyara
Duk dama mafi yawa ansan hala masu wajen ne suke kokarin zasu tada su koma su siyar
Da fargaban hakan sosai aranta amma sam baka ganewa inta na cikin farin ciki bare sabanin sa ranar haka kowa ya fice kwansa da kwrkwatan sa xuwa site camp domin kallon bakin mutanen da sukazo musu amma ita kadaice bata futo ba tana nan tana kulawa da danta sam bata ma sanme ake ciki ba
Dan abincin da yau sukaci be ishesu ba a hannu a hannu suka ci shi sakamakon rashin lpyar danta yasa batayi wani zagawar kirki ba
****
can cikin dare lokacin waje yayi shiru wani yunwa ne yabi ya ishe yaron yanata kuka mai kara mai firgitarwa hatta hankalin tsoho hamza sanda ya tashi sosai.
Duk da baijin dadin jikinsa amma hakan yayi convincing din ta da kyar ta amince akan zata zaga site din ta kalato abinci
abawa yaron koda inyaci zai nitsu
Akan gadon tsumman sa ta shimfidesa ta zame ta fita nemo abincin cikin daren kana ganin ta kaga wanda hanklinta bai jikinta,gaba daya a dame take wani hanxari takeyi domin tasamu ta dawo wa danta wanda badan son ranta take iya nisanta da shi ba
Shima yaron Tun fitar ta yake ta kuka yana kiran maaaa maaaaa mammy da alaman yana neman uwarsa da kyar tsoho ya sa shi bacci,har tsawon lokaci wafiyya bata dawo ba inda shima tsohon ya bingire da bacci unfortunately Allah sai ya karbe ransa ahaka.
Wani irin motsi yaron yakeyi yanata shure shure can ya zamo kasa cikin yanayin cuta na abnormal disoder for sleep walking a dalilin hakan ya fice daga kangon yabi cikin dare yana bacci yana tafiya cikin layi yana furta maaa mumy mama.
Tsiririn sautin muryan sa na yaro karami dan shekara biyar me tafe da tsananin karkarwa da tsoro kadai ke tashi yana me mamaye shiru da duhun cikin jejin a daren inba ka sa hankli sosai ba zaka iya dauka fatalwa ne ya fito
ACikin wani gona ta makale cike da kuzari ta debi yashi tana famar kashe wutar data kunnashi da kyar ta gasa danyen dankalin hausa madaidaita guda biyu wanda data sha baqar wahalar samowa tana gamawa tayi saurin fiskantar hanyar komawa gida
Ganin mafakar su a wangale yasata kara daga kafa tare da kuxari tayi sallama ta shigo wani shiru ne ya mamaye wajen inda taci karo da wani irin bugun zuciya da fargaban rasa danta da take mutuwar tsoro.
"NASHWAN?...ta furta sunan sa da wani damammen sauti A gigice tayi gaban gadon tsumman ta jijjiga batagan sa ba,a lokacin da abincin ya sulale ya xube kasa ma bata sani ba..
Kiran sa takeyi tana dube dube cikin rudu da damuwa
Tace son,Am back..
Nashwan,nashwan,where are you
kahraman..mumy is here..ur food is ready..sai shiru