Sashe 77
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Umma ce a ɗaki ta kalli takardun filin, zata kira Maryam ko Hadiza ta basu takardun su kaiwa Baqeer a samu a saidashi ya fara harkar sana’ar, ai hakkinshi ne tunda aiki yayi a masarautar garin Gombe aka basu kuɗi masu kauri wanda Badaru ya sayi mota dashi, ya ƙara faɗaɗa shagonshi shine da tayi mishi magana ya saya mishi fili 50 by 50, ta tabbatar filin darajarshi ta ƙaru, tasan zai isheshi yayi wani abun dashi, tunani ne yazo mata ai ko itace tace zata je wurin Dada ba zai kawo komai ba tunda bai san a inda Baqeer ɗin yake ba balle ya kawo tana can. Da wannan shawarar taji hankalinta ya kwanta, turaren wuta ta fito ta hura ta koma ɗaki tana tunanin Allah yasa har sai ta kaiwa Baqeer an saida filin sannan hankalinshi zai kai wurin.
*****
Nabeela ganin babu kowa a gidan sai ita yasa ta fito ta wuce ɗakin Kabir, shima baya nan kwanciya tayi akan gadon ta jaa bargonshi tana shinshinar ƙamshin shi har bacci ya ɗauketa, sanye take daga ita sai rigar bacci shara-shara.
Kabir ne ya shigo ɗaukan abu da mamaki ya hango mutum akan gadonshi, ƙarasawa yayi ya ɗan ɗaga blanket ɗin. A tsorace yake kallonta, me take yi anan? Nan da nan hankalinshi ya tashi, juyawa yaje zai yi ta riƙo hannunshi tace “KB na!”
Zare hanunshi yayi yace “Meye hakan kike yi? A ɗakina? Baki da hankali ne?”
Tashi tayi hakan yasa jikinta ya bayyana cikin kayan baccin, ta dawo gabanshi a tsorace yace “Me kike yi hakan?”
“Kabir plz ka maidani halalinka, I really need you.”
Fita yayi daga ɗakin ranshi a matukar ɓace, fitowa tayi idanuwanta sunyi jaa suna neman zubar da kwalla.
*ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU*.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
“
*Ayusher Ce*
*Da* *
*Umm Asghar*
*BAQEER*
*NA*
*UMM ASGHAR*
*DA*
*AYUSHER MUHD*
*RUBUTUN TAGWAYE SHAFI NA ARBA'IN DA TAKWAS*
{48}
Fitowa tayi daga ɗakin tana share hawaye suka kusan yin karo ita da Mummy sai sannan ta dawo cikin nutsuwarta sam bata san Mumy ta dawo ba. Ganin Mummy tsaye tana yi mata wani irin kallo yasa gabanta faɗuwa sai dai ta dake ta ƙaƙaro murmushi tace "Mummy har kin dawo?" Wata uwar harara Mummy ta doka mata tace "Uban me kika je yi ɗakin Kabir a haka da wannan shigar? Wallahi Nabila ki kiyayeni, zaki tattara ki bar min gidana ki koma wajen Inna don ba zaki ɗaukar min magana ina zaman lafiya ba, ai dai kin san nace miki a'a amma da yake ba jin maganata kike yi ba shine kullum sai kin kai ƙafa ɗakinshi ko?” Cikin jin haushin Mummyn tace "To ni me nayi? Komai nayi sai kin yi min faɗa kamar ba ƴar uwarki ba?” Da mamaki Mummy take kallonta tace "Ni kike yiwa magana a haka Nabila sai kace wata sa'arki, to wallahi tafiya zaki yi bazan iya ba, haka kurum ba zaki janyo min magana ba tunda ke baki san abinda ya kamata ba.” Fuuu Nabila ta wuceta a tsaye a wurin tana faɗa ta shige ɗakinta, da kallo Mummy ta bita tana mamakin wai ita yau Nabila ke yiwa rashin kunya haka kamar wata sa'arta akan ta faɗa mata gaskiya. Ƙwafa tayi ta wuce ɗakinta tana jaddada dole ne ma Nabila tazo ta bar mata gidanta idan ba haka ba zata ɓallo musu ruwa tayi musu sanadin abun kunyar da basu isa su warware ba.