Sashe 150
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Zubewa kawai Kabir yayi a ƙasa saboda yadda yaga Daddy ya koma wani iri kamar wanda aka canjawa halitta gaba ɗaya kamannin shi sun juye. Da ƙyar ya iya tashi ya ƙarasa gaban gadon murya na rawa yace "Daddy," duk da Daddyn ba jin shi yake yi ba saboda har yanzu bai dawo cikin hayyacinshi ba. Ya daɗe a tsaye a wurin yana kallon Daddy hawaye duk ya cika mishi ido saboda tsabar tausayi. Da ƙyar ya iya barin wurin ya fita don ya koma gida ya ɗauko atm card ɗin shi sannan ya dawo ya biya kuɗin aikin da za'a yiwa Daddyn bayan ya bar wato Mallam Nuhu mutumin da ya ƙira shi a wurin don ba zai yiwu abar Daddyn shi kaɗai ba duk da bai san inda kanshi yake ba.
Sai wannan lokacin ma tunanin rashin ganin Mummy ya faɗo a ranshi bayan tace mishi gata nan zuwa tun lokacin da yaje ɗakinta ya faɗa mata Dady na asibiti yayi accident. Kallan time yayi a jikin wayarshi sai yaga har ƙarfe goma sha biyu da rabi tayi, rasa abinda ya kamata ya fara yi yayi. Tunani yayi ya kamata ya kira Zeey ya sanar da ita duk da fushin da yake yi da ita na barin su da tayi ta koma wajen Ummi.
Zeey na kitchen tana girkin rana lokacin da ƙiran Kabir ya shigo wayarta, a lokacin wayar tana hannun Inaya tana yin game don haka bata lura da shigiwar kiran ba sai gani tayi ta danna ok. Ganin ta masa ne yasa ta kai wayar kunnenta tayi sallama haɗe da cewa "Ya Kabir Aunty Zeey bata kusa bari na kai mata," saboda yadda Zainab take zaunar da ita tana bata labarin Kabir yasa take ganin kamar tasan shi, shi yasa da taga shi ya kira kawai ta amsa. Shiru yayi yana tunanin wacece ita kuma wannan yarinyar? Ba dai? Kafin ya gama tunanin da yake yi yaji muryar Zeey tana cewa "Ya Kabir sai yau kaga damar nemana bayan duk ƙiran da nake yi maka baka ɗauka, ai wallahi ba don Inaya ta amsa ƙiran ba da nima sai naja maka class kafin na ɗauki wayarka."
Cikin wata irin cunkusashiyar murya Kabir yace "Daddy ne Zeey, Daddy yayi accident yana asibiti ance za'a yanke mishi ƙafa."
Da ƙarfi Zeey tace "What? Garin yaya? Yaushe hakan ta faru ban sani ba?" Ai tuni ta fara kuka jin wai za'a yankewa Daddynta ƙafa. Ihun da tayi ne yasa Ummi fitowa daga ɗaki da sauri don tasan tabbas ba lafiya ba. Tana shigowa taga Zeey na kuka ta e "lafiya? Meya faru?" Zuwa tayi ta rungume Ummin tana cigaba da kukan, cikin kukan take faɗa mata abinda Kabir ya faɗa mata. Itama ji tayi hankalinta ya tashi amma haka nan ta daure ta zaunar da Zainab tana rarrashinta har ta samu ƴar nutsuwa.
Tashi tayi ta kalli Ummi da idanunta da suka yi kozai-kozai tace "Tafiya zan yi Ummi, zan je naga a halin da Daddy yake ciki." Ɗaga mata kai tayi alamun amsawa sai kuma tace "Bari na ƙira wo Mubashir ku tafi tare don bazan yarda kiyi driving a wannan halin da kike ciki ba. "To," kawai ta cewa Ummin don ba zata iya yi mata musu ba.
Kabir kuwa suna gama yin magana da Zainab ya tashi motar shi ya tafi gida yana tunanin abinda ya hana Mummy zuwa asibitin har yanzu kuma ko a waya bata kurashi taji halin da ake ciki ba bayan tasan abinda ya faru tunda sai da yaje ɗakinta ya faɗa mata kafin ya bar gudan ya tafi asibitin. Daga wajen gate yayi parking don baya so ya ɓata lokaci ya shiga gudan, direct ɗakin shi ya wuce ya ɗauki atm cards ɗin shi da duk wani abinda zai buƙata. Har zai yi ficewarshi ya koma asibitin sai kuma yayi tunanin watakila fa Mummy ba lafiya ba tunda har ta kai yanzu bata nemeshi ba don haka ya juya ya koma ɗakinta don ya dubata sai dai abinda kunnuwanshi suka jiye mishi yana dosar ƙofar ɗakin yasa ya daskare a tsaye a wurin....Me kunuwansa suke jiyemai? Anya ba mafarki yake ba?
*ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU*.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*Ayusher Ce*
*Da*
*Umm Asghar*
*BAQEER*
*NA*
*UMM ASGHAR*
DA
*AYUSHER MUHD*
*RUBUTUN TAGWAYE SHAFI NA CASA'IN DA UKU*
{93}