Sashe 7
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fusace Baba ya kalli Dr yace "Bazai yiwu ba, ba abinda ya samu ƙafar yarona kuma babu abinda zai sameta nan gaba, me kuke san cewa? Kuna nufin bazai sake tafiya ba kenan? Yaran da zai zama abin kwatance nan gaba? Yaran da za'a ɗin ga nuna shi ana yabawa basirarsa? Sannan kucemin ya zama gurgu? Nakashashe? To baku isa ba wallahi."
Baqeer ne ya sa hannunsa na hagu ya fara jan hannun Bashir dake tsaye kusa dashi, da sauri yace "Menene?"
"Bashir taimaka ka daki kafata na tabbatar in wani ne ya daki kafa zanji, ka san ance in kai ne kai abu baka fiya ji ba, dan Allah...." Yai maganar cikin wani irin rauni wanda kanaji kasan shi kaɗai yasan abinda yakeji a ransa, lokaci ɗaya rayuwarsa ta zama wani abu da ko a mafarki bai taba kawowa ba.
Bashir ne ya kalli Doctor ɗin wanda gaba ɗaya tausayin Baqeer ya hanashi magana tabbas Baqeer abin tausayi ne domin kuwa saurayi ne matashi ga buri dayawa a kanshi. Physio ɗin ne ya matso ya zare hannun Baqeer daga hannun Bashir yace "Baqeer furzar da iskar dake bakinka." Baqeer bai tankashi ba cikin ɗaga murya yace "Bashir ka taimaka ka daki kafaya dan Allah."
Matsowa yai ya ɗan bugi ƙafar yana kallan Baba, Baqeer cikin ihu yace "Da ƙarfi Bashir ka taimaka kamin da ƙarfi banajin komai banaji! banaji!"
Asiya ce ta saki ledar dake hannunta wacce ta siyo yoghurt zata kawowa Baqeer, idanunta ne suka ciko taf da kwalla dan tun dazu abinda ake a kan idanunsu akai, Habi ce ta kalleta cike da tausayi.
Idanun Baqeer ne ya sauƙa akan Asiya dake tsaye, idanunsa sunyi wani irin jaa suna zubar da wasu zafaffan hawaye, kai ta shiga girgizawa tana jan kafafunta baya-baya, ta sake yin wani taku ɗaya baya tana sake girgiza kai. Habi ta fara ƙoƙarin riƙo hannunta sai dai Asiya ta juya a guje tana hawaye. Baqeer yana kallanta lokacin sai dai yanzu bata ita yake ba ta rayuwarsa yake dan tabbas tsoron abinda ke faruwa yakeyi.
Baba ne tsoro ya matsar da Bashir gaba ɗaya yanzu hankalinshi ya gama tashi ya tabbatar kafafun nan sun samu matsala, ya kalli Doctor yace "Yanzu in shine menene magani? Ai dai asibiti babu maganin da baku dashi, nidai karkuce ba magani."
Ajiyar zuciya Doctor yai yace " Wannan result din MRI ne wannan ma X-Ray sannan wannan na CT Scan ne sannan munmai test na electromyography wanda ya sake tabbatar mana kafansa baya aiki."
"Warkewa? Ita fa?" Baba ya katseshi.
Hannu yasa ya ɗan cire abu daga idanunsa yace "Babu magani, sai dai yanda Allah ya bashi iko sai kuma shi da zai dage ya amshi kaddararsa ya fara rayuwa a haka."
Baba ne ya shiga girgiza kai yace "Bazai yiwu ba, inalilahi wa ina ilaihi raji'un Allah bazai jarabeshi da hakan ba."
Baqeer ji yai komai ya tsaya mai cak hawayen ma yanzu sun kafe nama yajin alamunsu, wani irin yanayi ya fara ji, kanshi na mishi wani irin zafi, hannun hagu yasa kawai ya cigaba da dukan kafarsa iya karfinsa, Physio ɗin ne ya sake riƙeshi yace "Baqeer fara addu'a."
Kasa magana yai kawai idanunshi sun yi wani iri kamar wanda baya hayyacinsa, ƙafar kawai yake neman sake kaiwa duka.
Baba hawaye kawai yakeyi, Bashir duk yanda bai damu da Baqeer ɗin ba sai daya samu kansa da kwalla, Baba ya kamo hannun Doctor ɗin yana hawaye yace "Zanyi duk abinda kukace amma dan Allah karkuce ba wata hanyar? Ta ina zai iya rayuwa a haka? Kasan yanda na ɗau ra duka burina akanshi? Doctor menai? Menene laifina? Dan Allah na rokeka da Allah ka taimaka mana.
Ajiyar zuciya Dr yai cikin wani yanayi yake kallan Baba, jiki a sanyaye Baba ya matso ya rungume Baqeer su kaɗai sukasan abinda suke ji, zuciyarsu na sake wani irin zafi. Bayanshi Baba ya shiga shafawa a hankali, alamun lalashi, Baqeer wanda ko mutuwa akai baka ganin hawayensa saboda dauriyarsa yau shine yake kuka haka, shikanshi Baba bai taɓa ganin kukan Baqeer ba tunda ya mallaki hankalin kansa sai yau, yanzu kuma ga kukan ma ya kafe wanda yake ganin gwara kukan da wannan abin da yakeyi.
Baba ne ya kalli Doctor yace "Hannunsa fa? Yaushe kake ganin zai warke?"
"Ya danganta da yanayin saurin warkewar jikinsa, kawai dai karku tursasashi akan yai amfani da hannun yanzu ku bari hannun ya warke da kanshi tukun."
A fusace Baba ya miƙe yace "To yanzu na gama gane bakin ciki kuke mana, Kai Bashir zo ka goya yayanka ko ka samu kujera mu turashi mu kaishi wani asibitin." Baba yai maganar cikin matukar ɓacin rai.
Ku kasance tare da Baqeer da yanda zai fuskanci canji mai karfi a rayuwarsa.
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
BAQEER
NA
UMM ASGHAR
DA
AYUSHER MUHD
RUBUTUN TAGWAYE SHAFI NA BIYAR
KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O'O?
INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?"
KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.
Mun gwada mun gani 💯
Mun gani mun shaida 💯
Anyi mun gani 💯
MAGANIN SANYI - MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS - MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA - GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO - MALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB - MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA - MATSI
MAGANIN NI'IMA - MAGANIN TSUMI
INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU.....Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace 💯
08142800199
07068558096
5
Da ƙyar likitocin nan suka samu suka lallaɓa Baba har ya haƙura da ɗauke Baqeer ya mayar dashi wani asibitin da yake son yi bayan sun yi mishi doguwar nasiha da bayani kan cewa duk inda ma suka je abu ɗaya ne za'a faɗa musu ga kuma ƙarin kashe kuɗi tunda duk waɗannan tests ɗin sai an sake yi kuma mawuyacin abu ne results ɗin su fito ba irin na nan ba. Haka nan dai ya haƙura ba don yana so ba sai don tunanin irin kuɗaɗen da ya kashe tunda Baqeer ɗin ya kwanta a asibiti gashi har ɗan abinda gwamnati ta basu na shirin tafiyar Baqeer ɗin wajen gasar ya tasarma ƙarewa buƙata bata biya ba sai ma nakashewa da yayi, wannan abu yana yi mishi ciwo idan ya tuna yadda ya sadaukar da komai nashi don ganin Baqeer ɗin ya kai matakin da shi ya kasa cimmawa a rayuwa yanzu ga abinda ya faru yana ji yana gani mafarkin shi na neman tsayawa a mafarkin kawai ba tare daya cika burin shi ba.
Wannan takaicin yasa shi barin asibitin ba tare daya ƙara bi takan Baqeer ba da har wannan lokacin yake kukan baƙin cikin ƙaddarar data afko mishi don a ganinshi duk laifin Baqeer ɗin ne da baya iya zama a cikin gidansu yayi abinda zai fishe shi sai ya tafi yawon majalisa gashi nan yanzu asarar da ya janyo musu. Yana tafe a hanya yana ƴan mitocin shi kamar yana yi da wani har dai ya ƙarasa gidan, tun daga soro yake ƙwala kiran sunan Fatima hankali a tashe. A gigice ta fito daga ɗakin a tunaninta ko Allah yayi wa Baqeer ɗin rasuwa ne saboda irin wannan mahaukacin kiran da yake ƙwala mata gashi ya hanata zuwa asibitin ta zauna dashi sai dai idan lokacin ziyara yayi taje ta ganshi ta dawo shima kuma ba kullum ba.
Murya a shaƙe tace mishi "gani Mallam, ya wajen Baqeer ɗin? ina fatan dai lafiya?" Jikinta gaba ɗaya ya saki dama kuma tunda Baqeer ya gamu da tsautsayin nan ta ƙara yin sanyi fiye da da duk abinda ake yi a cikin gidan bata iya saka musu baki saboda hankalinta ba a kwance yake ba. Harara ya watsa mata kafin ya bata amsa murya a ɗage "ina fa lafiya bayan duk abinda na kashewa ɗanki duk don na inganta rayuwarshi yaje yayi sanadin da yanzu duk abinda na kashe ya tashi a banza, gashi can likitoci na maganar gurguncewa, kamar ni ace a gidana an samu nakasashe salon maƙiya su samu abun yi mini dariya akai".
Kamar a mafarki taji maganar wai Baqeer ɗinta ya zama gurgu ba zai tashi ba, rigijib ta zube a ƙasa dafe da kirji saboda wani irin tsinkewa da zuciyarta tayi. Tama kasa buɗe baki tayi magana tsabar ruɗewa da tayi sai rawa da bakinta yake yi amma ta kasa cewa komai. Haka ya rufe ido yayi ta zazzaga mata ruwan masifa ba tare da la'akari da yanayin firgicin da take ciki ba, har yayi ya gama ya shige ɗakinshi tana nan zube a ƙofar ɗakinta ta kasa motsawa.
Abu ce ta kamata ta shigar da ita ɗaki ta kwantar da ita akan gado, su kansu kishiyoyin nata jikinsu yayi sanyi da jin irin ƙaddarar data afkowa Baqeer ɗin don haka aka rasa me magana a cikinsu haka kowacce ta koma ɗakinta suna juyayin wannan al'amari. Tashi tayi zaune jin da tayi ba zata iya zama ba alhalin tasan Baqeer ɗin nacan a wani hali saboda afkowar ƙaddarar nan a rayuwarshi a daidai wannan lokacin ba ƙaramin al'amari bane da dole yana buƙatar lallashi da tausayawa daga wurin makusantan shi gashi uban nashi da zai tsaya ya lallashe shi ya baro asibitin cikin fushi.