Sashe 69
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*****
Bashir ne ya fito hannunshi ɗauke da kofin shayi ya ajiye sannan ya fita, Abu na zaune sai sake cika da batsewa yau tun safe ranta a ɓace yake sakamakon kwanan da Alhaji yai a gun Jamila, tana zaune tana jujuya kazar amarya da aka aiko mata ta dafa, Jamila ce ta fito sanye da atamfa tasha kwalliya kai kace wata yan mata, an dambara hoda da jambaki tana tauna chewing gum, kanta ta turo ɗaurin ture kaga tsiya zama tai a waje tana wani kale-kale da muzurai har Bashir ya gama ya fita, can ta dau waya ta kira tana cewa “Ah to mu namu kunsan ba irin nasu bane, mu har a nuna mana sanabe? Mutum ya girma wai shi a dole maida tsohuwa yarinya? Yo ta ina ka tsufa zakace zaka dawo yaro? Gane mun hanya abinka da wacce bata waye ba kinsan kan nan ba komai a ciki sai tunanin kayan mata, to ya girma yana san hutu an sha magani an hanashi bacci ba dole ya gudo ba?”
Ai Abu dake saurarenta ta gama kaiwa bango a fusace ta matso inda take tana nunata da ludayin hannunta tana cewa “Jamila na rantse da Allah zaki jawo ai abin kunya dan wallahi banki na kwabe mu daky ba kiga waye tsohon.”
Ajiye wayar tai dan dama wayar ma ta karya ce tace “Kinga ni bansan tashin hankali ke wai sai yaushe zakisan ni na finkarfin yin dambe? Yarana na aure a ganni ina dambe ai wallahi nafi karfin wannan, shayi ne dai an hana ku ke sanda kuke ci kuke cinyewa a ɗaki wani ne ya sa muku ido?”
Fatima ce ta fito daga ɗaki buta ta ɗauka ta nufi bandaki kamar batasan sunayi ba, ta dawo tana kallansu duna cece kuce sai dataje wajen ɗakinta sannan tace “In kun tashi fadanku nan gaba ina ganin ku yishi in yana gidan matsalar kai abu ba’asan kanayi na kenan.” Tana kai nan ta wuce ciki dan ta kula rashin hankalinsu karuwa yake maimakon angirma asan an girma.
*****
A bangaren Zeey kuwa kai tsaye gun mai ɗinki ta koma ganin yanda Baqeer yai zane yasa mamakinshi ya kara karuwa, kallanta yai yace “Hajiya dan Allah zan iya ganinshi gobe?”
“Eh zan ƙira shi naji lokaci sai mu hadu dakai a gidan.” Daɗi ne ya kamashi yace “Kai nagode lalai inaji a jikina alkairi ne ya zo gareni.” Haka ta kwashe takardun tace “In kun gama yanke yanda zakuyi business ɗin na dawo maka dashi.”
Ba yanda zaiyi haka yana gani ta tafi dasu, ji yake harya kosa gobe tai, nan ya dinga kallan shagonshi yana tunanin da alama dole ya ƙara fadada shagon tunda alkairi ne ya zo musu.
A hanyarta ta komawa sau hudu tana ɗaukan wauarta tana ajiyewa tana kwaban kanta akan itama taɗan ja aji irin na mata, har mamakin kanta take yanda take da jan aji wai akan Baqeer sam bata iyawa, harta isa gida bata ƙira shi ba.
Mumy ta tarar a kitchen tana bada umarnin girku, a shagwabe tace “Mumy ruwa.”
Kallan ɗaya daga cikin masu aikin tai nan ta miko msta da sauri, Zeey ta amsa tai daki tana tafe kamar ba laka a jikinta duk zuciyarta nemab kin hakura da ƙiran Baqeer take.
Binta Mumy tai tana shiga itama ta shigo tace “Suta lafiya?”
Huci ta sauke sau uku sannan tace “Mumy waya nake san yi kuma bana san yi.”
“Me kenan? Kinaso kuma bakyaso?” Ta ɗaga kai tace “Banaso ya rainani kuma na kasa hakura.”
Kallan mamaki ta mata, tace “To ni bansan meke faruwa ba ina na isa bada shawara?”
Jawo jakarta tai ta ciro takardun tace “Yauwa Mumy kalla?”
Amsa tai tana kallo mamakin yanda Zeey ta koma farinciki take, sai sa ta gams dubawa sannan tace “This is incredible waye yai?”
Amsa tai daga hannun Mumy tana dariya tace “Dan baiwa.”
“Mai disability ɗin da kika ban labari?”
Kai ta ɗaga a hankali tace “Mumy karki manta sirrin mu ne.”
Kanta ya shafa tana cewa “Karki damu sannan karki manta na ce miki ina bayanki duk abinda kika zabarwa kanki ina tare dake.”
Kai ta ɗaga a hankali taee da rungume Mumy wata nutsuwa ma saukar mata, Mumy na fita ta jawo wayarta, sako ta turamai ‘Ka kirani’
Shima maida mata yai yace ‘Why?’
‘Kawai nidai ka ƙirani so nake naga ya receiving call ɗinka zai kasance.’
Kai ya girgiza kamar bazai kiraka ba har na wajen minti biyar, dan Zee har ta ajiye wayarta tare da jan tsaki tace “Na sani dama ai.”
Karar wayarta ce yasa ta mike zaune da sauri ta jawo wayar tana jin wani sanyi cikin ranta, ringing biyu ga daure akan bazata dauka ba, tana jiran na ukun da zata dauka kawai taji ya kashe, wayar ta cilar kan hado sannan ta kwanta, cike da takaici ta ƙira yana daukar tace “Ringing uku ma baza’a bari yai ba?”
“I thought bakyajin yin wayar ne.”
“Bayan ni nace ka kirani?”
“Then?”
Baki ta turo kafin tace “Naje gun tailor ɗin, nan ta zayyane mai abinda ke faruwa, Baqeer da ɗi ne ya kamashi cikin kakkausar murya yace “Thank you!”
Gyaran murya tai tace “Ni sam banji me kace ba me kace?”
Mamaki yake yanda sam batada damuwa ko ɓacin rai bai taɓa gani ba a idanta, sai dai tai na wasa, shiru suka ɗan yi kowa da abinda yake sakawa a ransa kafin yace “Bye!”
Tace “Bye.” Kace wayar yai tabi wayar da kallo tare sa jan bargo ta rufe fuska, kafafunta tadan bubuga sannan ta ɓoye takardun cikin drawer, alwa tai ganin la’asar tayi sannan tai sallah, rabin addu’arta Baqeer takewa akan Allah ya kara mai lfy yasa taga ranar da zai taka da kafafunsa, Allah ya bashi ikon fara yin sana’arnan lfy.”
*****
Fatima yau kunnenta na waje dan tun jiya wayarta ta mutu taki tashi gaskiya Baqeer takesan dubawa dan haka hankalinta na kan shigowar Malam.
Cikin faɗa yake magana “Wallahi Abu kinji na faɗa miki in bakiwa Kamal magana ba zan tattarashi shima na koreshi, gıdana ne nan ba uban daya isa ya jamin ɓacin rai, yanzu na gama da takaicin Baqeer har zan fita wani banza ya tareni yana wai ban shawara akan insa ido a kan Kamal? Wuya zansa ba ido ba kindai ji na faɗa miki, a kalla su Bashir makaranta ne kawai basa zuwa amma yanzu tunda na musu magana sunji shifa? Shi ba karatun ba sai ja min magana? To ni ba uban da zai samun hawan jini kinji na faɗa miki.”
Ajiyar zuciya Fatima tai dan tasan tana tambayarshi cikin wannan halin ma wani tashin hankali zata jawa kanta dan dama a san samunta ma ba cemai zatai gun Baqeer ba, cewa zatai zata barka ko biki.”
Haka ta koma ta zauna ranta na sake ɓaci, cike da mamaki taga an buɗe labule, Mallam? A bangarenta? Mamaki ne ya kamata ta mike tace “Mallam kaine? Sannu da dawowa.”
“Ba ni bane aljanina ne, ke wai nikam meke damunki? Dama lekowa nai na amshi kuɗin da nake binki.”
Kallansa tai tace “Wane kenan?”
“Wanda nasa na sai kujeru kika haɗa kika cinye, same mace ace Allah ya yiki ba imani?”
Kai ta kauda tace “Mallam na ɗauka mun yi maganwf kujeru kuma ka fahimceni?”
Zagaye ya fara a ɗakin wanda hakan ya tabbatar mata dama ba zancen kudin yazo ba bincike yazo mata, yana tafe yana cewa “Na fahimceki kamar ya? Ke ai na dade da daina fahimtarki daga ke har ƴaƴanki, Maryam ma dana aurar gidan dauka na ɗauka za’a samu a amfana ashe fankan fayau ce.” Yaja tsaki sannan yabar ɗakin, ba ta da niyyar kuka dan yanzu ba shine a gabanta ba, tunda sukai magana da Baqeer taji muryarshi wasai ta tabbatar komai lfy kawai dai ganinshi take san yi sai dai in haka zai sake jawo matsala gwara ta jinkirta.
*ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU*.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*Ayusher Muhd Ce*
*Da*
*Umm Asghar*
*BAQEER*
*NA*
*UMM ASGHAR*
*DA*
*AYUSHER MUHD*
*RUBUTUN TAKWAYE SHAFI NA ARBA'IN DA UKU*
{43}