Sashe 154
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*****
Har Daddy ya ƙari zamanshi a asibiti ya fito Mummy bata je ta ganshi ba. Hidimar gabanta kawai take yi da dukiyar shi data dinga sawa yana canjawa zuwa sunanta a cewarta saboda siyasar shi ne kada ya samu matsala, ko bincike aka zo ba za'a ga ya tara wani abu da yawa ba bare hakan ya kawo mishi cikas. Ranar da aka sallame shi suka koma gida ma basu sameta a gidan ba, sai Zeey ce ta turashi zuwa ɗakin shi akan wheelchair daya koma amfani da ita yanzu, bayan nan ta shiga kitchen ta shirya mishi abinci. Faten acca tayi mishi da yaji hanta da ganyen ugu. Tana ƙara tsaftace wajen ne bayan ta gama girkin Kabir ya shigo kitchen ɗin, kallonta yayi yaga yadda take aikin cikin nutsuwa kamar ba Zeey ɗin daya sani ba, kai shi sai yace ma tunda ta dawo yaga wata irin nutsuwa a tare da ita wacce sam da bata da ita. Lallai Mummy ba ƙaramin cutar su taso yi ba banda Allah ya kiyaye watakila so tayi su lalace ta yadda baza su iya amfanar kansu da komai ba. Ita Ummi da yake uwa ce ai gashinan a zaman shekara guda kacal da Zainab tayi a wurinta ta koyar da ita duk wani abu daya kamata ace ƴa mace mai shekarunta ta iya ga kuma tarbiyya da tayi mata wacce sam ba'a basu irinta ba tsawon shekarun da suka ɗauk aa cikin gidansu, komai suka yi daidai ne idan laifi suka yi sai dai ma Mummy tayi ƙoƙarin taya su ɓoyewa kada Daddy ya sani, a wancan lokacin gani yake yi duk duniya babu mai ƙaunarsu irin Mummy shi yasa ko mahaifiyarsu basu wani damu da ita ba ashe ita tana da manufarta tayin hakan sune basu sani ba.
Ƙarasawa yayi cikin kitchen ɗin yace "Har yau na kasa sabawa da ganinki kina aiki, sai nayi ta mamaki ina tambayar kaina wai shin da gaske wananan Zeey ɗin ce dana sani da ko ruwan zafi bata iya dafawa ba." Dariya tayi tace "Ai dai wallahi anso a cutar dani Allah ya kiyaye da haka zan tafi gidan miji ban iya komai ba. Baka san abun haushin bama sai idan Inaya tayi aikin dana kasa yi Ummi tayi ta min gori tana faɗa babu shiri na tashi na koyi hidimar gida sannan na huta da faɗan Ummi lokacin da taga na daina yi mata kwaɓa."
Shima dariyar yayi yace "Ina so naje naga Ummi sai dai ina jin nauyinta sosai, sam bamu kyauta mata ba tun ma ba ni da nake da wayo sosai lokacin da ta bar gidan ifan ke baki tuna wasu abubuwan ba ni ya kamata ace na tuna."
Ajiye duster dake hannunta tayi ta kamo hannunshi tace "Ya Kabir Ummi bata yi fushi da kai ba kullum tana zuba ido ganin ta inda zata ganka don haka ka ture duk wasu tunanukan da zasu iya hanaka zuwa wurinta kaje ta ganka, lokacin zaka san ba'a yi mata adalci ba da aka rabata damu sannan kuma aka hana mata ganin mu."
Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke yace "In Sha Allah zan je bari dai Daddy ya ƙara samun sauƙi sai mu saka time ki rakani," ɗaga mishi kai tayi alamun amsawa sannan ta cigaba da aikin daya tarar da ita tana yi. Bayan ta gama ta ɗauki tray ɗin data haɗawa Daddy abinci ta nufi ɗakinshi. Sai da ta ƙwnƙwasa ya bata izinin shiga sannan ta tura ƙofar ta shiga bakinta ɗauke da sallama, lokacin yana kwance akan gado gaba ɗaya duniyar nan bata mai daɗi sai dai a yanzu bamai bashi mamaki kamar Mumy, sai dai bai sa abin a ransa ba yana ganin da mutuwa yai fa?
Ƙoƙarin miƙewa yake yi amma ya kasa don haka kawai ya koma ya kwanta, ajiye tray ɗin tayi akan bedside table sannan ta kamashi ta taimaka mishi ya zauna, pillow ta ɗauka tasa mishi a bayanshi tana yi mishi sannu.
Abincin ta zuba mishi sannan ta miƙa mishi plate ɗin tace "Daddy gashi da kaina na dafa maka, ci kaji yayi daɗi."
Karɓa yayi yana murmushi, sai da ya i abincin yaji taste ɗin shi sannan ya kalleta yace "Da gaske ke kika dafa wannan abincin?" Ɗaga kanta tayi tana dariya, girgiza kai yayi yace "gaskiya yayi daɗi, hala karatun chef Ummin taki tasa kika yi a Ɗambattan." Cikin jin daɗin yabon da Daddy yayi mata tace "Babu wata makaranta dana shiga Daddy Ummi ce ta koyar dani duk wasu ayyukan cikin gida har na iya." Jinjina kai yayi yace "Ta kyauta, kinga yanzu bani da haufi idan na aurar dake don nasan kin iya duk wani abu daya dace macen ƙearai ta iya."
Sunkuyar da kanta tayi bata ce komai ba si yanayinta daya canja daga farin ciki zuwa damuwa. Sosai Daddy ya kalleta sai ya ajiye plate ɗin hannunshi ya riƙo hannayenta yace "Kiyi haƙuri Auta nasan ban kyauta miki ba kin kawo wanda kike so na koreshi na hanashi aurenki, a wancan lokacin gani nake yi abun kunya ne ace na ɗauki ƴata na bawa gurgu gashi kuma ɗan Badaru mutumin da tun tasowarmu babu wata jituwa a tsakaninmu sai gashi tun ba aje ko ina ba Allah ya nuna mini iyakata, idan rashin ƙafa ce tasa na hana Baqeer aurenki to gashi nima na gamu da larurar wacce tafi tashi ma don shi ai da ƙafafuwan shi takawar ce kawai baya iya yi ni kuwa an yanke ƙafar ma gaba ɗaya ta tafi kenan ba zata sake dawowa ba."
Tunda Daddy ya fara maganar nan Zeey take kuka, sai taji wani irin rauni ya lulluɓeta gana tausayin Daddy gana tausayin kanta. Hannu Daddy yasa ya goge mata hawayen yace "ki daina kuka kin ji auta, idan kuna tare har yanzu ki faɗa mishi ya turo iyayenshi ayi maganar aurenku don a yanzu bani da wani buri bayan naga na aurra daku daga ke har Kabir, siyasar dana ƙwallafa rai akanta ma ina kwance anyi zaɓen primaries ganin ga larurar data sameni yasa ƴan ƙarƙashina duk suka koma wajen abokin takarata don haka duk shi suka zaɓa shi jam'iyya ta tsayar a matsayin ɗan takarar senator ɗin."
Kanta a ƙasa tace "Bama tare dashi Daddy tun wancan lokacin ya rabu dani," tayi maganar muryarta na rawa alamun kowanne lokaci zata iya fara wani kukan. Dafata yayi yace "Kada ki damu kin ji idan har da gaske yake son ki to zai dawo barazanar da nayi mishi bata isa ta raba soyyyarku ba sai dai idan dama can ba sonki yake yi ba." Ɗagowa tayi ta kalli Daddy idanunta cike da hope akan abinda ya faɗa, ɗaga mata kai yayi yana bata tabbacin dawiwar Baqeer wajenta.
Wani farin ciki ne taji ya kamata sai take ganin kamar ta samu Baqeer ta gama tunda Daddy yayi na'am da soyayyarsu. Shi kuwa Dady yanzu gani yake kamar babu komai cikin rayuwarshi banda yaranshi, saboda kaddarar data sameshi, sai yake ji gwara ya gyara kuskurensa tunda ga ishara nan ya fara gani tun yanzu.
*ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU*.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*Ayusher Ce*
*Da*
*Umm Asghar*
*BAQEER*
*NA*
*UMM ASGHAR*
*DA*
*AYUSHER MUHD*
*RUBUTUN TAGWAYE SHAFI NA CASA'IN DA BIYAR*
{95}