Sashe 158
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ɗaga gira tayi tana kallonshi sai kuma tace "Baka ji abinda nace ba, ni banga abokin naka ba don ban san shi ba kai kuma kaƙi ɗaukar wayarka shi yasa nayi tahowata gida."
"Da Baqeer nake nufi Zeey, I mean kun haɗu da Baqeer a wurin?" Baki buɗe ta tsaya tana kallonshi mamaki ƙunshe a fuskarta, ya aka yi yasan ta haɗu da Baqeer? Kada dai ace? Dariya yasa yace "Yup, nine nan na haɗa ina fatan dai kun yi sorting out issues ɗin ku."
Girgiza kanta kawai tayi sai dai bata jin haushin abinda yayi ba sai ma ƙara jin ƙaunarshi da tayi cikin ranta don yayi mata abinda ta kasa yiwa kanta wato neman Baqeer su daidaita duk da tun farko it ta datse alaƙar dake tsakaninsu. Anan wurin ta wuce ta barshi taƙi bashi amsar da yake son ji, itama sai ta wanashi kafin ta faɗa mishi. "Come on mana Zeey," yace yana ɗan bubbuga ƙafafun shi a ƙasa.
"Kana nan wurin har a tayar da sallah baka tafi," tayi shigewarta cikin gida.
Sai da ta fara leƙa ɗakin Daddy ta ganshi yana zaune akan wheelchair ɗin shi yana sallah sannan ta wuce ɗakinta ita ma tayi sallar. Yau wani irin farin ciki take jin kanta a ciki bata jin akwai wani abu kuma da zai ƙara ɓata mata rai, dama Baqeer ne damuwarta kuma Allah ya dawo mata dashi cikin rayuwarta tana kuma da tabbacin Daddy zai aura mata shi a wannan karon.
Ta idar da sallar kenan tana naɗe abun sallar Kabir yayi knocking a ƙofar ɗakin, sai data bashi izinin shigowa sannan ya tura ƙofar ya shigo. Kamo hannunta yayi suka zauna akan gadon kafin yace "Please Zeey ki faɗa mini ya kuka yi dashi." Ƙwace hannayenta tayi tace "Sai ka faɗa mini yadda aka yi kasan zai je wurin daka turani, tukunna ma tsaya kenan babu wani abokin ka da zai bada saƙo tsarani kawai kayi fon naje wurin?" Gira ya ɗaga alamun amsawa.
Girgiza kanta kawai tayi sai kuma tace "Haɗuwata dashi came to me as a surprise don ban tsammaci ganin shi a wannan wurin ba sam. Mun yi magana dashi ya nuna interest ɗin shi a kaina har yanzun despite abinda Daddy yayi mishi yace ma zai zo ya gaishe da Daddy, so abinda ya faru kenan." Jinjina kai Kabir yayi yace "Ni dama nasan zai dawo wuyarta baku haɗu ba an farfaɗo da tsohuwar soyayya shi yasa muka haɗa plan da abokin shi Salim muka tura ku Gusto shi akan zai ga customer ke kuma nace kije ki karɓo mini saƙo, gashi nan kuwa shirinmu ya tafi bisa tsari yanzu sauranmu shan biki, iyye waya ga Zeey amarya."
Harararshi tayi sai dai kuma ta kasa ɓoye farin cikinta don haka dariya ta ƙwace mata duk yadda take so ta basar ta kasa. Haka Kabir yayi ta tsokanarta sai da taga zai dameta ta koreshi daga ɗakinta ta sawa ƙofar key ta rufe, kwanciya tayi akan gadonta tana tunanin Baqeer da taga gaba ɗaya ya canja mata ya zama babban mutum, kana ganinshi kaga wanda yake cikin wadata da walwalar rayuwa abinda ya ƙara saka mata nutsuwar zuciya duk d tasan yadda shagon shi ya zama so successful saboda tan bin su a duk kafafan sadarwa na social media tana ganin irin cigaban da suke samu kullum tana kuma alfahari da hakan, tun ma ba idan an ƙoda shi ba sai taji kanta ya fasu tana jin wia Baqeer ɗinta ne wannan Allah ya ɗaukaka shi haka.
*****
Sai da Zeey ta bar wurin sannan ya shiga mota Tanimu yaja suma suka bar wurin, suna hawa titi Tanimu yace "Zamu je can inda kace zamu ne da farko kafin oga Salim ya kira ka?" Girgiza kai yayi yace "A'a mu tafi gida kawai dare yayi, mun je gobe." Jinginar da kanshi yayi a jikin kujera ya lumshe idanunshi, Zeey kawai yake gani da sassanyan kallon da take jifan shi dashi da kuma murmushin ta mai sa zuciyarshi ta narke cikin ƙaunarta. Wani tunani yayi da yasa shi buɗe idanunshi ya ɗauki wayarshi ya ƙira number Salim. Kamar wnda yake jiran kiran kuwa tana fara ringing ya ɗauka. Baqeer naji ya ɗauka yace "Kai dai wallahi anyi ɗan iska, dama kasan abinda ka shirya shi yasa nayi ta ƙiran wayarka kaƙi ɗauka."
"Ban burge ka ba kenan?" Shima ya mayar mishi daga can ɓangaren. Tsaki Baqeer yayi yace "Ai dai kasan amsarka, amma ta yaya hakan ta faru? Ya aka yi kasan zata je wurin a daidai wannan lokacin?"
Ƴar dariya Salim yayi yace "Ina zaune a majalisa yayanta yazo ya sameni akan yana don haɗaku kai da Zeey ya nake ganin za'a yi, to anan muka haɗa plan ɗin turaku wurin a daidai lokaci ɗaya, amma kafin na amince sai da yayi min rantsuwa akan bada wata manufa zai yi hakan ba kawai yana so ya gyara kuskurenshi na baya, baka taɓa faɗa mini shi ya bugeka ba amma."
Shiru Baqeer yayi yana jinjina wai Kabir ne ya tura Zeey wurin don su haɗu su daidaita tsakanin su, Kabir ɗin da babu wata jituwa a tsakaninsu tun suna ƙanana sai dai kuma ba abun mamaki bane duba da yadda yabi shi har shago don ya bashi haƙurin kaɗe shin da yayi. "Babu amfanin faɗan ne shi yasa kuma nima ban gama tabbatar da shi ɗin bane sai ranar da muka je gidansu Babanta yayi mana wulaƙancin nan."
Lokacin da suka shiga unguwarsu har an shiga sallar magriba don haka ya cewa Tanimu ya tsaya a masallaci suyi sallah sai su ƙarasa gidan gaba ɗaya. Sai da suka yi har sallar isha kafin su tafi gida. A parlourn Dada ya tarar dasu it Dada Umma suna kallon tashar arewa 24 suna cin tuwo. Bayan sun gaisa yake tambayar Umma ina Maryam sai tace mishi ai yana fita itama ta tashi ta fita gida, ɗaga kanshi kawai yayi cikin ranshi dai ya ƙudurce gobe da safe suna fita gidanta zai fara zuwa kafin ya ƙarasa shago don dole a shiga maganar ta da uban mijinta idan har mijin nata yana son cigaba da zama da ita dole mahifinshi ya ɗauke idonshi daga sabgar gidanta don ɗan shi take aure ba shi ba da zai bi ya takura rayuwarta.
Dada ce ta kalleshi tace "Kai kuma lafiyatka tunda ka shigo kake ta faman washe haƙora?" Kallonshi Umma tayi, ashe ba ita kaɗai ta lura da fara'ar daya shigo da ita gidan ba. Murmushi yayi yace "Wai ke Dada komai kika gani sai kin yi magana ne?"
Taɓe baki tayi tace "Kai dai ka sani, idan tayi wari ai zamu ji ne. Zaka ci abincin ne a kawo maka ko ba yanzu," girgiza kanshi yayi yace "A ƙoshe nake bazan ci ba Dada," don farin cikin da yake ciki ya ƙosar dashi baya jin zai iya saka wani abu a bakin shi. Juyawa yayi zai bar parlourn sai da ya kai bakin ƙofa sannan yace mata Zainab na gaisheki. Yayi ficewarshi tun kafin ƙwaƙwalwarta ta gama processing wacce Zainab ɗin, yana fita ya jiyo muryarta tana tambayrshi "A ina kaga Zainabun? Shi yasa ka shigo babu wannan ɗaɗɗaurewar fuskar daka tsiri yi yanzu?" Shi dai yana jinta bai amsa mata ba har ya shiga ɗakin shi yana tunanin kiran Zeey a waya don bai gaji da ganinta ba ɗazu kawai don ya zama dole su rabu ne yasa ya ƙyaleta ta tafi.
*
*ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU*.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*Ayusher Ce*
*Da*
*Umm Asghar*
[2/6, 11:40] Fatima Eshak: *BAQEER*
*NA*
*UMM ASGHAR*
*DA*
*AYUSHER MUHD*
*RUBUTUN TAGWAYE SHAFI NA CASA'IN DA BAKWAI*
{97}