Sashe 130
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*****
Bashir kam yana zuwa gida ya fesawa Jamila yaga Baqeer zai hau adaidaita, dariya Jamila ta kwashe ta fito ta sanarwa Abu nan suka sake kwashewa da dariya, Abu tace “Ahaf ni dama nasan ko fili suka sata ba abinda zai tsinana musu yoo nakasashe dama me zai iya yi? Na tabbatar kuɗin haya ya biya a ɗan dakin daya samu hala sai ragowar suka juye a asibiti.” Jamila tasa dariya tace “Ai jiya da naji Badaru na zazzagawa matar can rashin mutunci baki ga daɗin da naji ba.”
Umma tana yanka alaiyahu a falo sai dai yanda suke magana da ƙarfi yasa tana jin duk abinda suke cewa, murmushi kawai tayi don sam bata son kula wannan shirmen nasu, so take yi ma gobe tayi miya ta kai musu.
*****
Miƙa yayi ganin ya kammala ɗinkin ya gunguro ya kashe injin daya kunna saboda ɗinkin sannan ya sauke ajiyar zuciya yana kallon kayan, wanda kyansu sai wanda ya gani, gashi colour na material din da irin colour ɗin yayi aikin shadarshi sabon yayi. Wayarshi ya janyo yana son jin yaushe zata dawo don babu shakka ya ƙosa ya sanar da ita sirrin zuciyarshi.
Ganin saƙonta yasa yayi saurin kira, da ƙyar Zee ta ɗauka saboda yadda take sauke numfashi, hankali a tashe Baqeer yace “Meke faruwa?” Ta lumshe ido ta buɗe tace “ɗazu nazo gida baka nan kai da Dada.” Da mamaki yace “Kin dawo? Meke faruwa?” Kai ta girgiza tace “Ba komai zan ware…..” yanda tayi maganar kana ji kasan dauriya kawai take yi, kashe wayar yayi da sauri ya kira Salim, yana ɗauka yace “Salim don Allah kasan gidan su Zainab? Yanzu ba wasa nake yi ba kamar yadda ka saba ɗauka, gidansu na gaskiya nake so please!”
Gaban Salim ne ya faɗi, meke faruwa? Ta ina zai fara? Bayan bai shirya ganin masoyan biyu sun rabu ba?
*ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU*.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*Ayusher Ce*
*Da*
*Umm Asghar*
*BAQEER*
*NA*
*UMM ASGHAR*
Da
*AYUSHER MUHD*
*RUBUTUN TAGWAYE SHAFI NA TAMANIN*
{80}
Tunda ta dawo tana kwance a ɗaki zazzaɓi ya rufeta, da ƙyar ta daure ta kira Ummi a waya ta faɗa mata isowarta gida lafiya. Koda Ummin ta tambayeta lafiya taji muryarta tayi ƙasa sai ce mata tayi gajiya ce kawai da kuma bacci da take ji bata don yi saboda yamma tayi, nasiha Ummi tayi mata kafin suka yi sallama bayan Ummi ta bata Inaya sun gaisa. Komawa tayi ta kwanta kanta yana wani irin sara mata ga tunani da yayi mata yawa ta rasa menene gaskiyar duka abubuwan da taji a kwanakin nan, ta rasa maganar wa zata ɗauka ta mahaifiyarta ko kuwa ta Mummy da tayi musu riƙo na gaskiya tamkar ƴaƴanta shekara da shekaru.
Tana kwance Kabir ya shigo ɗakin, shigowarshi kenan Mummy ta faɗa mishi dawowar Zeey shine ya shigo ɗakin don ya ganta. Ɗago kanta tayi taga Kabir a bakin ƙofa sai ta mayar ta kwanta. Ƙarasowa ciki yayi yace "Sai yau kika ga damar dawowa? Ai da kin sani kin yi zamanki acan butulu kawai mai manta alkhairi, shine Mummy tayi ta kiranki kika ƙi ɗauka saboda kin tafi wajen matar da tayi abandoning ɗin mu, ko kuwa laifin Nabila nata ne?"
Murmushin takaici kawai Zeey tayi ta lumshe ido sannan ta buɗe ta zubawa Kabir tana kallon yadda yake wani cika yana batsewa duk don ta taka ƙafa taje wajen mahaifiyarsu. A sanyaye saboda kanta dake damunta da ciwo tace "Ya Kabir kenan, kai yanzu laifina kake gani don naje wajen Ummi? Kada ka manta mahaifiyarmu ce dake da hakki a kanmu, wacce taci kashi da fitsarinmu, ta kula damu tun daga haihuwarmu har zuwa ranar da aka rabata damu. Ka taɓa tsayawa ka tambayi kanka dalilin da yasa tun bayan barinta gidan nan bata ƙara waiwayarmu ba? Kai baka taɓa son ka san dalilin da yasa ta watsar damu ba kamar yadda muke tunani? Kama san cewa tun tafiyarta duk shekara sai ta aiko mana da ɗinkunan sallah amma ba'a taɓa faɗa mana ba bare a nuna mana kayan ko baza mu yi amfani dasu ba. Kasan sau nawa ƴan uwanta suka zo aka hanasu shigowa su ganmu? Watanni biyu da suka wuce Kawu ya rasu, yana jinyar ajali burinshi guda ɗaya shine ya saka mu a idonshi takanas su Hajiya Goggo suka zo don su faɗa mana aka hanasu shigowa, to ka faɗa min a ciki waye mai laifi, su da aka hanawa ganinmu duk lokacin da suka buƙata ko Ummi da aka rabata da yaranta tun suna ƙanana?"
Da mamaki yake kallonta yace "What are you trying to say? Aka hanasu shigowa ko suke zuwa suna yiwa Mummy rashin arziƙi." Girgiza kanta tayi tace "Duk abinda kaji na faɗa gaskiya ne, Ummi bata yi abandoning ɗin mu ba duk tsawon lokacin nan muna maƙale a cikin ranta, akwai saƙonka a cikin kayana sai na tashi zan baka yanzu kaina yana ciwo. Idan ka fita ka rufe mini ƙofar ɗakin," taja duvet ta rufe har kanta don bata son yawan magana tana jin kanta kamar zai ɓalle ya faɗi ƙasa saboda azaba. Tana jin lokacin da Kabir ya tashi ya fita sai dai bata ƙara yi mishi magana ba har bacci ya ɗauketa.
*****
Yanzu abubuwa da yawa sun yiwa Hadiza sauƙi saboda sana'ar markaɗe data kama Allah kuma yasa mata albarka a ciki saboda anan kurkusa dasu babu masu sana'ar markaɗen don haka kusan kowa ita yake kawowa shi yasa yini take yi a tsaye tana aiki, ɗan abinda ta samu kuma dashi take yin duk wasu ƴan buƙatunta har ma a ciki ta yiwa Umma ɗan alheri. Shi kanshi maigidan yanzu sam ba'a jin kansu saboda dama dai shi kuɗinshi ne ba zai cire ya bayar ba yanzu kuwa data daina tambayarshi abunshi sai aka zauna lafiya, a haka kuma har shima ya nemi wani abu ta ɗauka ta bashi duk dai don a zauna lafiya.