Sashe 48
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Thank you my Mummy, ba ma zai ce ba In Sha Allah, na tafi sai na dawo" taja akwatinta ta fice daga kitchen ɗin tana jin wani tsantsar farin ciki yana ratsa ta, ko babu komai ta samu hanyar zuwa taga Baqeer ba tare da ta yiwa Mummy ƙarya ba.
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU*.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*Umm Asghar Ce*
*Da*
*Ayusher Muhd*
*BAQEER*
*NA*
*UMM ASGHAR*
DA
*AYUSHER MUHD*
*RUBUTUN TAGWAYE SHAFI NA ASHIRIN DA TARA*
{29}
Zeey ɗaya daga cikin motar Mummy ta shiga wacce da ita take amfani saboda Daddy bai bata mota ba har yanzu, fuskarta ta daka da tafin hannunta ta tuno yanda ta dinga zuba atamfofinta cikin akwati dazu da tana haɗa kaya, yanzun ma sanye take da brown doguwar riga har ƙasa take sai wata tattara da aka yi a daidai ƙugunta da black colour, ta naɗa mayafi black a saman kanta, ba mai kwalliya bace amma fuskarta bata rabuwa da kwalli da kuma lipstick, ƙamshin turaren nan nata wanda ya gama bin jikinta wanda sau da dama ko bata sa ba baya barin jikinta na Dior Miss Dior, goshinta ta sake bugawa lallai kanta ba ƙalau ba, yau wai ita ce da karya don ta tafi gidan Inna saboda Baqeer? But why? Tambayar data zo kanta ta furzar da iskar bakinta tace “Whatever ni dai nasan abu ɗaya tausayinshi nake ina kuma so naga ya dawo yanda yake da.” And? Tambayar da zuciyarta tayi mata kenan tace “Hmm and ya nunawa Babanshi kuskurenshi na wofintar da rayuwarshi da yayi.” And? Zuciyarta ta sake tambayarta, ta ɗan kwantar da kanta jikin kujerar motar kafin tace “And? Shikenan?”
Idanunta ta lumshe tana tuno wasu abubuwa da suka faru tsakaninsu a shekarun baya, yaƙe tayi kafin tayi wani murmushi sama-sama, nan ta ja motar ta bar gidan, zuciyarta na kwaɗaita mata dawowar Junaid don tasan tabbas Baqeer zai samu taimakon da yake buƙata.
Mai makon tayi gidan Inna kamar yadda ta tsara gidan Dada ta fara yi duk da taso tsayawa ta siyan musu wani abu tasan bata isa ba, tunda tasan waye Baqeer tun kafin ma ya hanata zuwa gara ta shiga hankalinta.
*****
Baqeer yau ya tashi duk zuciyarshi babu daɗi sakamakon mafarke-mafarken da yayi daren jiya na auren Asiya da Bello wai gasu nan a gabanshi yana bata abinci a baki, suna yi mishi dariya, ko kunu da ƙosan da Dada ta kawo mishi bai iya ci ba sai kunun daya kurɓa kaɗan wanda ɗacinshi ma yaji. Duniyar gaba ɗaya ta canza mishi babu wani abu da yake burgeshi a cikinta, kamar a mafarki yaji Dada na mata lale da zuwa, kekenshi ya tura da sauri zuwa saitin ƙofar ya jingina da ƙofar kamar yadda ya saba in yana son jin muryarta.
Dariya ta6i tace “Dada faɗa mini gaskiya dama jirana kike yi ko?”
Tace “Kamar kin sani wallahi har addu’a nake yu Allah ya kawo mini ke ki yiwa yaron can faɗa ko abincin safe bai ci ba ɗan kunun da ya sha ina ji bai fi cokali biyu ba.”
Baki ta buɗe tace “Dada rufa mini asiri ina na isa?”
Hannunta ta kama suka shiga ciki, Baqeer na jin almun tahowarsu ya burga kekenshi da sauri zuwa wajen window garin sauri har hannunshi ya buge da jikin bango ya ƙarasa yana ɗan murza hannun a jikin cinyarshi.
Dada tana ƙwanƙwasawa kafin ma yayi magana har ta buɗe ƙofar, Zee daga bakin kofar ta tsaya tare da juya baya da sauri don ita kam bata san me zata ce ba “Tunda baka jin magana ta nace bari tazo tayi maka faɗa.”
Kallon Dada yayi fuskarshi a tamke sosai yace “Dada me kike faɗa haka don Allah? Salon a samu damar rainani.”
“Raini na nawa kuma? Tunda gaka nan kullum a ɗaki kamar munafukin miji.” Saman goshinshi ya shafa don lamarin Dada ya wuce misali, Zeey kuwa dariya ta bata ta juyo tana kallonshi tana ƙunshe dariyarta, Dada ta bar wurin tana cewa “To sai ka nuna mana ba hakan bane ai.”
Zeey ce ta kalleshi fuskarshi sam babu annuri a ciki, tana nan tsaye ta jingina da ƙofar dakin, gyaran murya yayi yace “In ba wani abu ki maida mini ƙofar ki rufe.”
“Ni?” Ta tambaya tana waigawa bayanta ko zata ga wani, takaici ne ya sake rufeshi don banda rainin wayau ba ita kaɗai bace a wurin? Baya tayi tace “Kofarka ce.”
Bai tanka mata ba ya burgo keken shi zuwa ƙofar ranshi duk a ɓace don ya kula ta raina mishi wayau, sai da yazo daf da ƙofar tasa ƙafa ta jikin ƙofar ta ƙasa ta tare wanda ya hanashi rufewa inya ja kuma yasan bugewa zata yi. Kallonta yayi sai yaga itama kallonshi take yi tace “Dada tayi maka faɗa ba kace komai ba.”
Kallon mamaki yayi mata mai cike da ayat tambaya, tayi mishi alamu da abinci da hannunta, shima alama yayi mata da ido na meye nata a ciki?
Yawun bakinta ta hadiya tace “Ƴar aikenta.”
Kallon kafarta yayi ta sake gyara ƙafar tace “Muje waje ka bata hakuri.”
Da mamaki ya kalleta yaushe yarinya kamarta sa’ar Maryam bama Hadiza ba ta fara bashi umarni? Ta ɗaga mishi kai, duk yanda take shakkarshi da yanzu gani take yi dole ne ta canza.
Baqeer mamakinta ne ya rufeshi kawai ya juya yana neman komawa ciki, hannu tasa ta rike hannun wheelchair ɗin, cike da mamaki Baqeer ya waigo ya kalleta, idanunshi ta kalla shima ya kalleta wanda tunda suke haduwa basu taba tsayawa kusa da juna haka ba sai yanzu, ji tayi gabanta na wani irin faduwa, tana shakkar Baqeer sosai shi kuma kallonta yake tabbas yasan kamaninta a wani wuri, amma a ina? Zeey ce ta daure tare da haɗiyar yawun bakinta tace “Dada ce keso ka fito abu take so ta nuna maka.”
“Da shine baki faɗi gaskiya ba kika fara wani zancen?”
Hannunta ta zare jikin wheelchair ɗin don yanda take ganinta daf dashi yasa ƙafafunta sun ɗan sage, baya taja wanda hakan yasa ta fitowa daga ɗakin, Baqeer ne ya tura keken ya fito shi kanshi mamakin kanshi yake yi.
Sakin baki Dada tayi tana kallonshi har ya fito waje yaja ya tsaya a gefe yana wani kakkauda kai.
“A’a Baqeeru? Da na ɗauka abu kake so ba dai fitowa kayi shan iska ba?”
Kallon Zeey yahi da sauri wacce tayi saurin yin gyaran murya tace “Dada kin manta abinda zaki nuna mishi?”
“Ni? Me zan nuna mishi ni kuwa?”
Baqeer ya kalli Zeey sosai, lallai yarinyar nan, kekenshi ya fara neman turawa ya koma tana kallon Dada tace “Dada maganar fa da muka yi akan halin mutum, in ya zauna wa yake so ya kula da mahaifiyarshi?”
Jaa Baqeer yayi ya tsaya ba tare da ya juyo ba, wani abu ne ya samu Ummanshi? Zeey tana wurin Dada tace “Dada kina dai ganin mutum shine gatan su Umma, kina kuma ganin yanda Baba ke abubuwanshi don haka mu dai shawarace namu mutum ya samu abun da zai yi don ya taimaki kanshi, akwai abubuwan yi kala-kala da ba sai da kafa ake yinsu ba, wanda basa gani ma suke sana’a bare.”
Idanun Baqeer ne suka kaɗa suka yi jaa ya waigo yana kallonta, Dada kuwa cike da jin daɗin kalamanta tace “Hmm gashi ni kuma dai ba daɗewa zan yi a duniya ba, duk da ba wanda yasan gawar fari Baqeer dole ka ajiye wannan kuncinin ka san abun yi, in kuma ba so kake Fatima ta tattaro ta dawo nan ta kashe aurenta saboda kai ba.”
Kallon Dada yayi wani abu na sake taso mishi, maimakon yayi ciki kawai saii ya fita waje yana tura keken, Dada har zata bi bayanshi Zeey ta riƙeta tare da yi mata murmushi tace “Mu barshi Dada dole ya dawo Baqeer ɗinshi nada sannan akwai wani da zai zo ya dubashi ko mu kai shi asibiti sai dai nasan ba yarda zai yi ba in yaji daga nine.”
“Yayi miki faɗan kayan marmarin da kika kawo ne?” Dada ta tambayeta tana kallonta.
Kai ta girgiza alamar a’a, “Hmm to shekaran jiya ko abu ɗaya bai sha ba saboda faɗa.”
Raurau tayi da ido tace “An kusa hanani zuwa wurinki da alama.”
“Shareshi wannan ne bai isa ba, in zaku je wurin mutumin sai ku tafi da Salim, in ma zuwan ne ya zama dashi ina ganin zai fi fahimta.”
Kai ta ɗaga cike da gamsuwa.
Baqeer kuwa keken shi ya burga gaba da gidan Dada kaɗan inda ya tsaya yana kallon mutane kowa nata hada-hadar kasuwanci, kowa dai harkar neman kudin shi yake yi.
********
Abu ce ta kalli yaron da aka aiko tace “Kai bana son iskanci wallahi wannan robar ko ba’a faɗa ba an ɗiba ruwa aka ƙaramin a cikin tsumin nan don haka ka koma kace bazan amsa ba.”
“Don Allah ki amsa ki bata kuɗinta tace bata so.”
Tsaki tayi tace “Wallahi ko kabar gidan nan ko nasa Kamalu yayi maka dukan tsiya.”
Juyawa yaron yai a tsorace don kuwa sun san waye Kamalu, tsaf yanzun nan sai yaji mishi ciwo.
Jamila ce ta fito tana ƴan harare-hararenta, Abu ko kallonta bata yi ba, zama tayi akan kujera sai kuwa ta fara kakarin amai, ji kake buiu, ta sake yi buuui.
Dariya Abu ta kwashe dashi tace “Hala kinci ƙuda ne ko tsutsa shi yasa kike ƙoƙarin yin amai?”
“Kin manta maciji naci ba tsutsa ba.”
Abu ta sake fashewa da dariya tace “A’a to wai dai ba cewa zaki yi ɓatan watan kika yi ba ko?”
Jamila tayi ƙwafa ta koma ciki ranta na sake ɓaci. Umma na daga ɗakinta tana jiyosu, kai kawai ta girgiza…