Sashe 116
Baqeer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar ɗin akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗaya 500
VIP💕🔥
Duk guda ɗaya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
+234 903 056 9336
*Umm Asghar Ce*
*Da Ayusher Muhd*
*BAQEER*
*NA*
*AYUSHER MUHD*
*DA
*UMM ASGHAR*
*RUBUTUN TAGWAYE SHAFI NA SABA'IN*
{70}
Wani irin kallo Daddy yake yi mata da yake sake ruɗa mata ciki take jin kamar ta saki gudawa a wando. Ƙasa-ƙasa yayi magana cikin wata irin masifaffiyar murya data ƙara ruɗar da Nabila yace "Cikin ƙarya kika yi shine kika lanƙayawa ɗana kika yi breaking trust ɗin dake tsakaninmu don kiyi tarnishing image ɗina." Girgiza kai take yi ta kasa magana saboda tsabar tsoron da ya kamata, ita wa ya aiketa ne ma yin wannan kasassaɓar gashi allura tana nema ta tono garma. Zama Daddy yayi akan kujera ranshi idan yayi dubu ya ɓaci, ya rasa wane irin mataki ma ya kamata ya ɗauka. Tsakanin jiya zuwa yau hankalin shi a tashe yake fata kawai yake yi ya kashe wannan matsalar data kunno kai cikin gidanshi ba tare da ƴan adawa sun ji ba su samu abun kawo mishi suka amma ashe wai duk wannan tashin hankalin daya shiga ƙarya ce kawai babu wani ciki a jikin yarinyar nan, to ita kuwa ribar me zata ci da tayi hakan ta ɗaga musu hankali gaba ɗaya. Ita dai Nabila na zaune a gefe dafe da kunci don har yanzu tana jin zafin marin da Daddy yayi mata tana sharɓar kuka. A cikin haka ne Dr ɗin ya shigo da nurse ta ɗebi jinin Nabila yace ta kai lab a gwada mishi yana so yaji if she's pregnant don in dai har akwai ciki to blood test yana nunawa komai ƙanƙantar shi kuwa. Zama yayi akan kujerarshi ya dubi Daddy yace "kayi haƙuri Yallaɓai bari a kawo result ɗin mu gani idan har akwai cikin blood test ɗin zai nuna, kasan test ɗin ne wani lokacin yana bada false positive to watakila itama irin shi ta gani tayi zaton akwai cikin amma ina tantamar cikin nan don scan ɗin da aka yi ya nuna mahaifarta bata taɓa ɗaukar ciki ba."
Tsaki Daddy yayi yace "Ai tunda kace babu cikin na yarda da kai Dr ita dai tasan dalilinta na yin ƙaryar cikin da idan abokan hamayya suka ji zasu iya amfani dashi suyi tarnishing image ɗina," ya wurgawa Nabila wata uwar harara, babu shiri ta sunkuyar da kanta ƙasa idanunta na zubar da hawaye.
Suna zaune a wurin nurse ɗin ta dawo da result ɗin test ɗin da aka yi, karɓa Dr yayi ya duba sannan ya kalli Daddy yace "Kamar yadda na faɗa maka ne Yallaɓai babu ciki a tare da ita watakila dai false positive ta gani a wancan test ɗin da tayi a gida shi yasa tayi tunanin akwai cikin, Allah ya kiyaye gaba."
"Ameen Dr nagode," Daddy yace bayan ya miƙa mishi hannu sun yi musabaha. "Sai ki tashi mu tafi ai, mutuniyar banza da wofi," ya daka mata tsawa sai dai cikin ranshi yana ji ya samu nutsuwar da tunda maganar cikin nan ta fito bai samu ba tun ba da tace Kabir ne ke da alhakin cikin ba, ko baccin kirki bai samu yayi ba jiya don yana ganin kamar duk wani motsin su a idon abokan adawa suke yin shi zai iya jin maganar ta fita ta inda bai taɓa zato ko tsammani ba. Har suka je gida Nabila na sharar hawaye, bata taɓa tunanin asirinta zai tonu da wurwuri haka ba, ta ɗauka Daddy zai yi maganar aure ne a tsakaninta da Kabir don a taru a rufawa juna asiri ashe shi a wajenshi ba haka bane bata kai matsayin da zai aura mata ɗanshi ba sai m wani ɓoyayyen sirrinsu daya bankaɗa.
Suna zuwa gida Daddy ya fice daga motar a fusace ya shiga cikin gida, tun daga parlourn ƙasa yake ƙwalawa Mummy kira "Halima, Halima." Tana jin irin kiran da yake yi mata sai da gabanta ya yanke ya faɗi, ita yanzu gaba ɗaya Daddy ya zame mata abun tsoro daga taji muryarshi take shiga tsananin tashin hankali. Fitowa tayi jiki a sanyaye don bata san kiran me yake yi mata ba. Wani banzan kallo Daddy ya watsa mata yace "Dama kun haɗa baki ne da ƴarki (yadda ya ambaci kalmar ƴarki a kamar wanda yaga wani abun ƙyama) tayi ƙaryar ciki don kuyi tarnishing image ɗina ku kuma yi breaking trust ɗin dake tsakanina da ɗana?"
Da sauri Zainab ta kalli Kabir don tunda Daddy ya fara yiwa Mummy ƙiran mafarauta duk suka fito daga ɗakunansu. "Ƙaryar ciki kuma?" Zeey tayi maganar ƙasa-ƙasa yadda babu mai iya jin ta.
Cikin rawar murya Mummy tace "ƙaryar ciki kuma Senate? Kana nufin Nabila ba ciki ne da ita ba?" Sai da ya harareta yace "Koma menene ai da saninki yake faruwa tunda dai Nabila bata isa tayi abinda tayi ba idan har ba sakata aka yi ba."
"Wallahi Senate babu ruwana," Mummy tayi saurin tarar numfashin shi. Nuna Nabila dake rakuɓe daga bakin ƙofa don ta kasa ƙarasa shigowa ciki ma yayi yace "to gata nan ashe ƙarya take yi babu wani ciki da take dashi, anyi mata scanninga ba'a ga komai ba har blood test aka yi duk sun nuna bata ɗauke da ciki."
Da ƙarfi Kabir yace "I knew it, ni dama nasan babu wani abu daya shiga tsakanina dake don bazan iya tuna lokacin da abu makamancin wannan ya shiga tsakaninmu ba" ya ɗaga hannun shi sama in a fist. Dukkansu suka kalleshi, Daddy yace "Kasan da haka amma kayi shiru baka yi magana ba ka bari suke tayi mana yawo da hankali." Takowa yayi ya sauko daga matattakalar bene, sai da ya shigo parlourn sosai sannan yace "Ka bani damar da zan kare kaina ne? Ina ce kafi yarda da ita akan ni ɗanka na cikinka daka haifa don haka ka yarda da maganarta ba tare da kaji ta bakina ba kayi jumping into conclusion sai yanzu ne zaka zo kana cewa ban faɗa maka ba, to me zan faɗa maka bayan tun farko ka aminta da abinda ta faɗa maka?" Shiru Daddy yayi yana jin wani abu mai kama da dana sani na lulluɓeshi. Wani irin kallo Kabir ya jefawa Nabila yace "Kin sani tun farko ban taɓa nuna ina sonki ba, lokacin da kika zo mini da maganar soyayya na faɗa miki ba zai yiwu ba saboda ke ƙanwar Mummy ce ina yi miki kallon ƙanwar mahaifiyata saboda kallon da nake yiwa Mummy kenan don haka bazan iya aurenki ba, anyi haka ko ba'a yi ba."
Bai jira jin ta amsa ba ya cigaba da cewa "Duk da haka baki haƙura ba kike biyoni har ɗakina duk wata ƴar dama da kika samu sai dai na ganki a cikin ɗakina har ta kai ga bana son zama a cikin gidan nan saboda takurar da kika yi mini duk da haka baki saduda ba daga baya ma sai kika ɓullo mini da wani abu mai girma duk da na nuna miki bazan iya ba baki haƙura ba sai da kika san yadda kika yi kika rinjayeni har na fara biye miki amma kin sani na sani wani abu makamancin wancan abun bai taɓa shiga tsakanina dake ba, ko a ranar da kika tuhumeni da yi miki fyaɗe ke kika kawo kanki har ɗakina kika yi ƙoƙarin tilasta ni akan sai na kusanceki naƙi a haka bacci ya ɗaukeni kawai sai farkawa nayi kika ce wai na gwada miki ƙarfi, duk yadda nayi ƙoƙarin son na tuna na kasa tunawa saboda babu abinda ya shiga tsakanina dake." Wani irin zazzafan huci ya sauke yace "Kije na barki da Allah ƙazafin da kika yi mini Nabila shi zai bi mini hakkina." Daga haka ya juya ya koma ɗakinsji yana share ƙwallar daya kasa tantance ta farin cikin jin cewa wani abu bai gifta tsakaninshi da Nabila bane ko kuwa ta takaicin sharrin data ƙulla mishi ne. Bin shi Zainab tayi sai ta sameshi zaune akan sofa ya dafe kanshi da hannayenshi yana sauke ajiyar zuciya. Zama tayi a kusa dashi ta dafa bayanshi tace "Kayi haƙuri Ya Kabir nasan akwai ciwo ayi maka sharri amma sai ka godewa Allah daya bayyana gaskiya tun ba'a je ko ina ba asirinta ya tonu, ni gaba ɗaya kwakwalwata ta kasa ɗaukan abubuwan dake faruwa, na rasa gane komai."
"Hmm..." Kawai yace yana jin wani ɗaci a cikin zuciyarshi, Nabila ta cutar dashi don a cikin ƴan kwanakin nan data taso shi a gaba da tashin hankali ko baccin kirki baya iya yi daya samu bacci ya ɗaukeshi kamar wanda ake yiwa raɗa sai zancen cikin nan ya faɗo mishi a cikin ranshi shikenan kuma sai ya nemi baccin ya rasa haka zai yi ta juyi har safiya tayi yana saƙe-saƙen abinda ya kamata yayi. Zama suka yi shiru kowa na saƙe-saƙe a cikin rai, nisawa Zeey tayi tace "Ya Kabir kasan me yafi ɗaure min kai kuwa? Yadda Mummy bata taɓa nunawa Nabila ƴarta bace sai ma nesanta kanta da take yi da ita bayan mu kuma ta riƙemu kamar ƴaƴanta amma ga tata ƴar ta watsar da ita a gefe, ko me yasa tayi hakan abun yana ɗaure mini kai."
Sai a lokacin ya ɗago ya kalleta sai dai bai yi magana ba, shima sai yanzu yake tunanin to me yasa Mummyn tayi haka? Shi yasan da ace ta fito ta faɗawa Daddy zai riƙe mata ƴarta kamar shi ya haifeta sai ta zaɓi data ɓoye tace ƙanwarta ce alhalin ƴarta ce, ko ribar ne zata ci data yi hakan oho.