Sashe 99
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yah Saif ina kake yanzu haka?". Ta faɗa kamar zata saka mashi kuka. Shiru ya ɗan yi, ya lura da ita sosai, idan ya yi mata abin da bai yi mata daɗi ba, zai ji ta kirashi da Yah Saif saɓanin Noorish, hakan na nufin ranta ya sosu kenan, yarinya mai hankalin manya.
"Meesha i want you to understand me, and ki yi mani uzuri, I'm not around, I'm not in Nigeria now, ina U.s, but zanzo ba da jimawa ba kin ji?".
Kuka mai sauti ta saka mashi tare da kifa wayar a saman bed, da gaske take kukan, hawaye zafafa ne suka fara bin kuncinta.
Da sauri gwaggo dake zaune a saman dadduma ta miƙe ta nufota tana tanbayarta lafiya, shi ma Lion ɗin sai hello, hello yake ce mata, amma ina ta kifa wayarma a saman bed ɗin, baya iya ganinta bare yasan ta yadda zai shawo kanta, yana dai jin voice nata tana kuka, yana kuma jin voice na gwaggo tana magana a kusa da ita, shiru kawai ya yi yana sauraronsu.
Tari ta fara yi mai sauti sosai tamkar makoshinta zai fashe, tana mai cigaba da yin kukan nata da iya gaskiyarta. Matsowa gwaggon ta yi ta rungumota tana tambayarta lafiya?.
Kasa yin magana ta yi, saboda kukan ya ci karfinta, ga kuma tarin da take yi sosai da sosai.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸â¤ï¸ðŸ”¥
*KINDADE KINA NEMAN ABUN DA ZAI SANYAKI QIBA,QIBA MEKYAU KIYI DIMIMI DUK INDA KIKA SHIGA BABU RAINI KINYI TA SIYA KINA ASARAR KUDINKI🤔
ALBISHIRINKI NAZO MIKI DA ABUN DA ZAKISHA BA TARE DA KINYI ASARAR KIDINKI BA 💃 Yana da matiƙar kyau sosai ko'ina naki zai chiko ki xama abar sha'awa duk mai buƙata ta nemeni ta wannan number 09067614054, kada ki bari ayi babu ke, kayanmu tested and trusted ne, guarantee ne*.
*KINDADE KINA NEMAN ABUNDA ZAI SANYA KISAMU XAMAN LFY TARE DA KWANCHIYAR HANKALI? TO BABYN HABIBI KIXO UMMU AFFAN TAXO MIKI DA SHAHARARRUN KUMA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA, KAMA TUNDAGA KAN HUMRA, TURAREN WUTA,
INFECTION KILLER,
COLACCA,
SAI KAYAN GYARA PAGE.
KACA KACA.
YALLAGWADA.
JIGIDA.
RUWA RUWA.
BANI BANI.
WOMEN JELL BATA BATA.
DAFIN KAXA.
TANTABARA.
XABUWA.
CICCIÆI.
AND EXCLUSIVE, XUMA TASTED AND TRUSTED INA FARIN CHIKIN SANAR DA KU MUN FARA RAMADAN PROMO GAME BUQATA XA A IYA TUNTUBA NA TA WANNAN NUMBER
09067614054 JIGAWA STATE MUNA AIKAWA KO'INA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH,
BABYN HABIBI KARKIMANTA DA KAYANMU FIRST CLASS NE, DAGA KANSA AN RUFE KOFA, YANA DA INGANCI NA WUCE TUNANINKI*.
â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥â¤ï¸ðŸ”¥
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

TSARAWA DA RUBUTAWA......âœï¸
â¤ï¸FATEEMA ZAHRA MUSA (💫PRINCESS TEEMA💋)
*Domin samun damar karanta littafin nan daga farko har karshe zaki iya nemana ta wannan number 08161390581*
Date: 13/5/2024
E30

Hankalin gwaggo idan ya yi dubu to ya tashi a wannan lokaci, kiran sunanta take yi, amma ina ko kulata Rimsha taki yi.
Shi kuwa Lion ganin ba zasu ji shi bane yasa ya katsi kiran ya sake kira, dan wayar ta yi ringing ta sa su dawo da hankalinsu a kanta, duk hankalinsa a tashe bawan Allah, a yanzu a duniya, idan akwai abin da ya tsana, to bai wuce yaga ɓacin ran matarsa ba, sam baya son yaga antaɓa mashi ita, zai iya yin komai a kanta.
Yana sake kira gwaggo ta kai hannu ta É—auki wayar, ganin shi ne yasa ta yi picking da wuri, dan dama ko bai kirata ba, tana da niyar ta kira shi, dan ta ji me ya yi wa Rimsha da har take irin wannan kuka da tari haka.
Ita kuwa Rimshar, kwanciya ta yi tare da rungume pillow tana mai cigaba da yin kuka kasa kasa, hawaye bibbiyu take zubarwa.
"Assalamu alaikum". Ya faÉ—a cikin sanyin murya.
"Wa'alaikumussalam". "Good evening momma". Shiru ta É—an yi kafin ta ce "Firstly me ka yi wa Rimsha take irin wannan kuka haka?".
"Nothing momma, kawai dai dan na ce mata am not around ne yasa ta yi fushi, please Momma ki rarrasheta ta yi shiru, kinga bata da lafiya, and if that's the case ki yi mani izini na sa a É—auko mani ita kawai, because ba zata iya zama babu ni ba, nima kuma haka". Ya kai karshen maganar yana jan dogon gashin kan Areef da yake ta yi mashi dariyar mugunta, saboda Rimshar tana fushi da shi, duk ya bi ya rikice, shi ne Areef É—in yake yi mashi dariya dan neman tsokana.
"Meyasa zaka gaya mata baka kusa? Kasan wahalar da muka sha kafin ta farfaɗo kuwa? Ka san wahalar da ƴar tahaliƙar nan ta sha? A yanzu Rimsha farinciki take so ba wai a kara ɓata mata rai ba, ba zan ji daɗi ba idan har ka sake yi mata abin da ba daɗi, ka yi magana da ita, idan har tana son zuwa wajenka shikenan ka tura a ɗauka maka ita ɗin". Ta kai karshen maganar tare da sanyawa Rimshar wayar a kunne, sannan ta juya ta fice abinta.
Shiru ya ɗan yi yana sauraron kukan nata da take rerawa, yana kuma tunani a cikin zuciyarsa, lallai uwa uwace, tun da yake babu wanda ya iya tunkararsa ya ce mashi Saif abin da ka yin nan baka kyauta ba, ba'a taɓa samun wanda ya kwatanta kwantankwacin haka ba, wasu ma da yin magana da shi kawai tsoro yake basu, yana yi masu kwarjinin da ba zasu iya ba, amma yau kai tsaye gwaggo ta ce ya yi laifi, kuma bai ji zafin faɗar hakan da ta yi ba, sai ma daɗi da ya ji da ta yi mashi faɗa, to gaskiya dai uwa ta wuce abin wasa, dole ya kara jinjinawa duk wasu iyaye jajirtattu a kan ƴaƴansu.
"Meeshana". Ya faÉ—a a sanyayye. Tana jinsa ta ki amsawa, cigaba da kukanta ma ta yi.
"Am so sorry, please stop crying mana, kina nema ki sanya zuciyata ta É—au zafi ba? Ni nasan ke mai hakuri ce kuma mai yi wa mutane uzuri, amma meyasa kika kasa yi wa mijinki uzuri?".
Cikin kuka a ƙule ta ce "Saboda ina sonka mana, babu wani uzuri da zan yi maka, kuma dan kaga ina son kane yasa kake bani wahala ko? Dama ni nasan ni kaɗai nake sonka, kai baka so na". "Meesha why you said that? You know i really love you, amma kike cewa bana sonki?".
Mikewa zaune ta yi tare da ɗaukar wayar tana faɗin "Yah Saif baka sona, da kana sona ba zaka taɓa yarda ka tafi ba tare da munga juna ba, kasan kewarka da nake yi kuwa? Kasan......". Wani irin burki ta ja a maganar tata, kasa cigaba da yin magana ta yi, saboda wani irin tsawa da ya daka mata ta cikin wayar. "Do you know how many times i take together with you?! Meyasa kike son kureni ne Meesha? Kinsan da ya na iya danne zuciyata har nake iya sauraron maganarki na cewa bana sonki kuwa? Idan kika sake gaya mani irin haka sai na fasa maki baki, am i your mate?!".
Kuka mai sauti sosai ta kara rushe mashi da shi tana faɗin "Shikenan tom ka yi zamanka a in da kake, nima zan yi zama da iyayena, dama can da su nake zaune". Ta kai karshen maganar tare da yin wurgi da wayar a jikin bangon ɗakin, ji kake tarrr wayar ta tarwatse, ta zuciyane baiwar Allah, ta fusata, yau Lion ya kureta iya karshen kurewa, ba abin da ya fi bata haushi ma irin tsawar da ya daka mata, wannan shi ne a daki mutun a hana shi kuka, dama kun san idan mutun yana a irin wannan hali da take a ciki na ɓacin rai babu abin da ba zai iya faɗa ba, tana son shi kamar ta mutu ne yasa dukka hakan take faruwa.
Shi ma dai a nashi ɓangaren jin kalamanta na karshe yasa ya cire wayar daga kunnensa yana bin screenshot ɗin da kallo, nan take shaiɗan ya yi mashi raɗa da cewa yarinya under 15 years ce yau ta tsaya take yi mashi magana son ranta haka, kamar shi ɗin nan, shi da zaratan maza masu ji da jini a jika ma tsoron tinkararsa suke yi dan su yi magana da shi, amma yau under 15 years ce ta samu damar yi mashi irin wannan rashin kunya, lallai kuwa soyayya bata yi mashi adalci ba, kuma dole a yau soyayyarta ta fita mashi a cikin zuciya, dan bai ga wata ƴa mace da ta isa ta gaya mashi magana makamanciyar wanda Rimsha ta gaya mashi ba, wai ya yi zamansa a can, dama can ai ita da iyayenta suke zaune, kuma dama ba sonta yake yi ba, wannan abin ya kona mashi rai da har yasa shi ma ya yi wurgi da wayar tasa, ya kuma sanya a ransa daga yau ba ya cireta a ransa, dole ya rabu da ita tun da har abin ya zamana haka!!. Lallai akwai cakwakiya!.
Duk abin da suke yi Areef yana ganinsu, tausayin Lion ɗin ma kawai yake ji, dan yasan yariga da ya bawa Rimshar zuciyarsa, so ba zai iya rabuwa da ita ba, kuma idan tana cikin damuwa shi ma Lion ɗin zuciyarsa ba zata taɓa samun sukuni ba, kawai wahalar da kansu zasu yi, dan ba zasu taɓa iya hakura da juna ba, zasu wahalar da kansu ne a banza, kuma zasu sha wahala in dai fushi da juna zasu yi.
(To mu dai bari mu gani, shin zasu iya yin fushi da junan ne ko dai zasu kasa🥲 namu ido😂)
Kwanciya ya yi tare da rumtse idanuwansa gam, tamkar zai fasasu, sai ka ce su ne suka yi mashi laifi, zuciyarsa wani irin zafi take yi mashi, tun ainahi kunsan su TRIPLETS basu son raini ko kaɗan, hakan yasa Lion ɗin yake ƙoƙarin kawar da Rimsha daga cikin zuciyarsa, saboda a cewarsa ta ra'ina shi. (Wani irin raini kuma ya rage tun da har ka iya kwanciya da ita, kana wasa da tula tulanta, ai daga nan ma kawai His Excellence Saif ka manta da batun ta rai'naka🥺😌 kun rigada kun zama ɗaya, kawai ka jawota ku rarrashi juna)