Sashe 131
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ya bi bayanta dan ya je ya nuna mata, duk a birkice yake bawan Allah. Rufa masu baya Dr William É—in ma ya yi.
Kamar yadda ya barota haka suka shigo suka sameta, ko motsi bata yi, tana a sume. Saman bed É—in gwaggon ta haye ba tare da ta sake É—aga idanuwa ta kalli in da suke ba.
Ganin hakan yasa Dr William ɗin ya fahimci abin da ya faru, ƙoƙarin taimakawa gwaggo ya fara yi, dakatar da su ta yi tare da ce masu daga shi har Areef ɗin su fita su bata waje dan Allah, sannan Areef ya kawo mata A box ya kuma nuna nata word room nasu, dan ta je ta ɗauki abubuwan da zata ɓukata.
Jikinsa har kerma yake yi bawan Allah, duk a tsorace yake ya wuce ya nufi wajen da yake ajiye A box É—in nasa, da yake dukkansu suka da A box É—in a cikin bedroom É—in nasu, sai ya É—auko da sauri ya kawo mata.
Karɓa ta yi tare da kara gaya masu su fita su bata waje ta yi aikinta. Ba musu Dr William ya ja hannun Areef ɗin dan shi bashi da burin da ya wuce yaga gwaggo a cikin farinciki, baya son ɓata mata rai, shiyasa ya ja Areef ɗin dan su fita wajen kamar yadda ta buƙata.
Da farko Areef É—in ya kafe yaki fita, sai da gwaggo ta yi mashi kalamai masu taushi tare da gaya mashi in dai yana É—akin ita ba zata iya duba Jehan ba, so idan yana son a ceci ran matarsa sai dai ya fita. Jin hakan ne yasa ya yarda ya bi daddyn nasa suka fice waje.
Bedroom na daddyn nasa suka wuce, sai kerma jikinsa yake yi, duk jarumta irin tasa yau ya nemeta ya rasa, wani irin tsoro ne ya shige shi.
A saman bed nasa daddyn ya zaunar da shi yana mai tausarsa tare da kara mashi kwarin gwiwa.
Murya a raunace ya ce "Daddy ba zata mutu ba ko?".
Zama a gefensa daddyn ya yi tare da ɗan rungumo shi yana faɗin "In Sha Allah ba zata mutu ba, babu abin da zai sameta, mommarku ƙwararriyar likita ce, zata yi mata magani, cikin ƙanƙanin lokaci zata sami sauki, be strong my son".
Sake jikinsa ya yi ya kwatar da kansa a saman laps na daddyn nasa yana faÉ—in. "Daddy she's bleeding and kuma bata motsi, please daddy help me kada ta mutu, i really love her more than your expectations". Ya yi maganar da wata iriyar raunataciyar murya.
"My son calm down, babu abin da zai faru ka ji ko? Bari na kawo maka ruwa ka sha, sai ka kwanta a saman bed nawa ka huta kaÉ—an kafin mommarku ta gama aikinta ka ji?".
Shiru ya yi ya kasa magana, saboda bai san me zai sake cewa daddyn nasa ba. Ruwa mai sanyi a fridge daddyn ya ɗauko mashi tare da dawowa ya kawo mashi. Tsabar yana cikin damuwa bai san time ɗin da ya ɓalle robar ruwan nan ya fara sha ba, sai da ya shanyeta tas ne ya lura da ma ruwa yake sha ashe.
Karɓar robar dad ya yi tare da ce mashi to ya kwanta ya huta, wayo daddyn yake so ya yi mashi, yana so ne ya saka shi yin barci, idan ba haka ba ciwon kai zata kama shi, saboda da alama abin ta taɓa shi sosai, yasan cewa idan ya ce kai tsaye ya kwanta ya yi barci, ba zai taɓa yarda ya kwanta ɗin ba, amma da yake babba kam babba ne, kuma wanda ya haifeka ko bai taɓa zama a class ba to zai iya juyaka ta sigar da baka yi tunani ba koman iliminka kuwa, koda ka kai matsayin professor or Dr, bare kuma shi Dr William da karatun ma da ya yi sam babu wanda ya yi ko rabinsa a cikinsu, da shi da gwaggo ai sun yi karatu bana wasa ba, idan baku manta ba duk soyayyar da suka yi a tsakaninsu, basu taɓa yarda soyayyar ta shafi karatunsu ba, shi ne ribar da suka fara cinmawa kenan, dan haka sai ya lallaɓa shi har ya yarda ya kwanta ba tare ma da yasan ya kwanta ɗin ba, zama a kusa da shi daddyn ya yi yana mai cigaba da lallaɓa shi har sai da burinsa ya cika barci ɓarawo ta ɗauki ɗan nasa.
Nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da miƙewa ya nufi waje, dan ya je ya duba gwaggo da kuma jikin Jehan ɗin, tun da Allah ya taimakesu barci ya ɗauki Areef ɗin, kuma da alamar gajiya sosai a jikinsa, so barcin nasa zata yi nauyi sosai.
A ɓangaren Lion da sir Arvin kuwa, ko da sir Arvin ya lura da canzawar ɗan uwan nasa, sai ya yi ƙoƙarin tambayarsa me yake faruwa ya gansa a cikin damuwa har haka?.
Sam Lion bai ɓoye mashi komai, ya gaya mashi abin da yake faruwa a tsakaninsa da Rimshar, daga karshe ya rufe mashi da cewa "I can't sleep without her, am in to much of missing her".
Matsowa sir Arvin É—in ya yi tare da dafa kafaÉ—unsa, cikin nutsuwa ya fara magana. "Ba tana sonka sosai ba?".
Jinjina mashi kai ya yi alamar yeah tana son shi sosai.
"To in dai tana sonka sosai me ka zauna jira? Go and carry her, duk fushin da take yi da kai na tabbata sai dai idan bata haÉ—a jiki da kai or baka É—aukota zuwa nan ba, kuna dawowa cikin bedroom nan shikenan, ka mantar da ita cewa tana yin wani abin wai shi fushi da kai, are you not a man? Ai ba ma sai na gaya maka ba, yakamata kasan abin da zaka yi mata".
Nisawa ya yi kafin ya ce "I know that idan na É—aukota ko kuma na tsaya na yi magana da ita na second biyar kawai zata dai'na yin fushin, dole ma ta sauko ta hakura, tana da zuciya mai kyau, but the problem here is, wannan abin da ta zana a jikinta, i don't want to see it at all, yana sanyani ciwon kai mai tsanani, and then kuma yana sanya zuciyata tashi, ba dan haka ba, zan yi abin da ka ce".
Shiru sir Arvin É—in ya É—an yi kafin ya É—aura da cewa. "Ka danne zuciyarka, ka kawar da tunanin abin a ranka, and then kuma ai abin ba wani abin kyama bane ba, is just a flowers ne fa kawai, please Saif kada ka cutar mana da kanka, kawai ka je ka É—auko ta, ka kalli flowers É—in da ta yi É—in a matsayin masoyiyarka da tafi kowa sonka ta yi maka kwalliya, idan ka gan shi ta wannan sigar to tabbas zaka ji kana son flowers É—in sosai, ka kallah a matsayin kai ta yi wa kwalliya, kuma soyayya ce tasa ta yi maka hakan, you will love it more than your expectations".
Shiru ya yi tamkar ba zai sake tankawa ba, sai kuma ya miƙe tsaye tare da sumbatar sir Arvin ɗin a kumatu yana faɗa mashi yana zuwa bari ya je wajenta. Da ɗan guntun murmushi sir Arvin ɗin ya bishi da shi yana mai jin tsananin kaunar ƴan uwan nasa har cikin ransa.
Yana fita part na gwaggo ya koma. Babu kowa a cikin bedroom É—in na gwaggon, kai tsaye sai ya nufi É—aya daga cikin bedroom da yake a part É—in wanda yake zaton zai samesu a ciki.
Ya kuwa yi sa'a Akila da Aafia suna a cikin bedroom É—in, Rimshar bata nan.
Karo na farko a rayuwarsa tun da ya girma ya yi wayo da ya fara magana da wata mace bayan Rimsha da gwaggo, Aafia ya tambaya ina Rimsha, dan Akila kam har yanzu tana ƙudundune a cikin bargo, da alama zazzaɓi ne yake damunta.
Sosai Aafia ta tsorata da ganinsa, tun da take bata taɓa ganinsa ba sai yau, wani irin razana ta yi saboda kwarjininsa, ga shi yana sanye ne da kayan barci ya kuma saki dark black curly hairnsa nan har baya, sai ta kalli kamar aljani ne ba mutun ba, saboda azababben kyansa, ga idanuwansa sun kara kyalli, saboda dare.
Bakinta har kerma yake yi wajen bashi amsar Rimsha tana É—akin mummynta. Bai sake bi ta kansu ba, ya juya ya fito daga part É—in mai gabaÉ—aya.
Part ɗin daddyn Rimshar ya shiga, bakinsa ɗauke da sallama kasa kasa. Iya daddyn Rimsha ne kaɗai a cikin parlourn, mum da ita Rimshar suna cikin bedroom, yanzu suka kammala cin abincin a tare, shi ne mum da Rimshar suka shiga ciki, ita mum ta wuce bedroom nata, ita kuma Rimsha ta shiga ɗayar bedroom ɗin, dan ta yi wanka ta shirya ta kwanta a cikin bedroom ɗin, ta ce wa mum ɗinta yau a nan zata kwana, da mum ta ce ta je wajen mijinta, sai ta ce ai baya son ƙunshi ya ce sai ƙunshin ta goge, idan ba haka ba zai yi amai, shi ne yasa mum ɗin ta barta a part ɗin nasu ta kwana.
A cikin tsakiyar parlourn ya shigo yana mai kara yin sallama, da mamaki daddyn Rimshar yake kallonsa, kasancewar shi ne babba kuma yasan halin Lion É—in, izuwa yanzu ya fahimci wanene shi, ya fahimci ba wai son shi ne Lion É—in baya yi ba, kawai shi yanayinsa ne a haka, amma yana tsananin sonsa, a duk cikin Æ´an uwan gwaggo ma yafi son shi, hakan tasa ya ce "Saif lafiya kuwa?".
Zubawa uncle É—in nasa idanu na Æ´an sakanni ya yi kafin ya ce "Uncle am looking for my wife".
Haƙiƙa daddyn ya yi mamakin na jin cewa Rimsha yake nema, saboda ta ce masu wai shi ne ya ce ta tafi sai ƙunshinta ya goge zasu sake haɗuwa, to ya aka yi yanzu kuma yake nemanta? Kenan karya ta yi masu ne ko yaya?.
Sexy voice É—in Lion É—in ne ya katse mashi tunanin da yake yi da cewa. "Uncle where's she? And what are thinking?".
Nisawa daddyn ya yi kafin ya É—an yi murmushi kaÉ—an, sannan ya ce mashi. "Am thinking about you and Rimsha, she's inside that bedroom".