Sashe 102
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana sanya kafarsa a cikin parlourn wata kyakkywar yarinya mai matukar kyan gaske ta miƙe daga saman sofar da gudu ta nufo shi, jikinta na sanye da gown white color, iya cinyoyinta gown ɗin ya tsaya, ga gashin kanta tamkar na Arvin ɗin, babu wata banbanci dake a tsakanin fuskarsa da ta wannan yarinya, harta launin kwayar idanunsu da ya kasance sky blue shi ma iri ɗaya ne, sak dai shi ɗin take, tana rike da ƙatuwar chocolate a hannunta, sha take yi ta ji kararrawar kofar parlourn ta yi kara, alamar za'a shigo kenan, dama haka kofar take, kun fa san China karshe ce wajen kera abubuwa, to kofar shiga parlournsu ma idan aka taɓa za'a shigo sai ya sanar da waɗan da suke ciki cewa za'a shigo, duk da cewa kofar tana amfani ne da card or fingerprint, amma da zarar an taɓata sai ta sanar da na ciki ana shigowa.
Da gudu yarinyar ta tafi ta faÉ—a jikinsa tana yi mashi oyoyo. Tamkar Æ´ar baby haka ya É—agata sama yana kallon face nata, sai sakin uban murmushi take yi baki duk chocolate.
"Pinky where's mum?". Ya faÉ—a can kasa kasa.
"She's inside her bedroom". Bai sake ce mata ko uppan ba ya wuce da ita zuwa wani katafaren haɗaɗen stair case, wanda yake amfani da remote, sai ka danna remote zai fito, idan ka hau zai koma ya naɗe kansa ya haɗe da p.o.p tamkar babu shi, ba zaka taɓa cewa da akwai stair case a wajen ba.
Yana hayewa wata katafaren parlour ya sake shiga, parlourn sak na kasar nan, sai dai shi wannan komai na cikinsa light ash ne na kasan kuma golden brown.
Cikin bed nasa ya wuce da ita a saman kafaÉ—arsa. Ya ilahi ya lillahi, wannan bedroom shi ake kira da karshen haÉ—uwa, katafaren king bed nasa ma kawai abin kallo ne, bare kuma sauran kayan more rayuwa da suke a ciki, Chinese carpet dake gaban bed É—in tamkar audiga haka yake, duk in ka taka sai kafarka ta lume, wajen mirrornsa kawai ya ci rabin bango guda na É—akin, dressing room nasa da glass aka yi ta tamkar na Lion, bedside drawers É—insa kusan irin na Lion, haka zalika lamp dake a saman bedside drawers É—in suma haka, sai dai nasa milk color ne na Lion white, wani shegen bed sheet ne wanda ya amsa sunansa bed sheet na alfarma, shi ne shumfuÉ—e a saman bed É—in, ga wasu kyawawan pillow masu matukar kyau da É—aukar hankali.
Saman bed ɗin ya ɗaura Pinky tare da zama a gefenta ya fara cire tsadaddun covers ɗin da suke a ƙafarsa. Bayan ya kammala ya miƙe ya nufi toilet ya barta a wajen. Karisa hayewa saman bed ɗin ta yi tare da jawo pillow ta rungume, sannan ta cigaba da shan chocolate ɗinta.
After some minutes ya fito cikin wasu tsadaddun pajamas launin blue color, sai tashin wani fitinannen kamshi yake yi, har lokacin Pinky na kwance mashi a saman bed.
"Let's go and eat Pinky". Ya kai karshen maganar tare da nufar hanyar fita bayan ya sanya bedroom slippers a kyawawan kafafunsa, har lokacin babu alamar dariya a tattare da shi.
Da sauri ta diro kasa daga saman bed ɗin, da gudu ta tafi ta rungume shi ta baya, duƙa mata ya yi, a hanzarce ta haye saman bayan nasa, ya fita tsawo sosai ne yasa bata iya hayewa saman bayan nasa ba sai da ya duƙa mata, goyata ya yi tare da miƙewa tsaye suka nufi waje.
Kai tsaye dining room ya nufa, rayuwarsu sak kusan irin na gidansu Lion. Yana zuwa ya sauketa, dining room ɗin nasu ma duniya ne, kusan kamar na gidansu Lion, sai dai banbancin colors kawai, saman katafaren dining table ɗin shaƙe yake da abinci kala kala, kun san su suma basu girki kala ɗaya, sai su yi wajen kala goma ko sama da haka lokaci guda, ga kuma fruits a jere makil a wajen.
Wasu bodyguards guda uku ne suke tsaitsaye a wajen dining table É—in, jiran umarni kawai suke yi su fara zuba abinci, sanye suke cikin suit bakake, fuskokinsu a É—aure tamau alamar aikin gabansu kawai suke yi, babu wasa a tattare da su.
Saman haɗaɗiyar table chair ɗaya ya ɗaura Pinky kafin shi ma ya zauna a nasa chair ɗin kusa da ita. Ko da ya zauna sai da ya ɗauki 10mins kafin ya bawa bodyguards ɗin umarnin da su zuba mashi kalar abincin da yake buƙata, har a lokacin kuma tunanin Lion ne fal a cike a cikin ransa, yarasa dalilin da ya sanya ya ji yana matuƙar kaunar Lion ɗin, da kallon farko ya ji tamkar ya ɗaga jirgi zuwa U.s suka ga juna ido da ido, dan ya kara tabbatar da wannan kamannin nasu shin da gaske ne ko dai a hoto ne? Haƙiƙa zuciyarsa ta kamu da kaunar Lion, burinsa kawai ya je wajensa koma ta halin yaya. BABBAR MAGANA TAB!!!!.
Abincin kawai yake ci, amma hankalinsa kwata kwata baya wajen, yana kan tunanin Lion, barema da ya dawo gida ya kalli Pinky, sai abin ya kara tsaya mashi a rai sosai, dan sai ya kalleta tamkar Lion É—in ya kallah.
Wani kyakkyawan matashi ne ya shigo dining room É—in, shi ma sanye yake da pajama launin black color, sai tashin kamshi yake yi, yana kama da su, sai dai ba sosai ba, kuma shi launin idanuwansa brawn color ne.
Saman table chair É—in ya zauna yana faÉ—in "Good afternoon bro". Da kallo sir Arvin ya bishi ba tare da ya amsa ba, Pinky ce ta ce "Good afternoon brother Handsome".
Da yake yana a kusa da ita sai ya kai hannu ya shafa kanta kafin ya bawa bodyguards É—in umarnin da su zuba mashi abinci.
"Where's mum?". Handsome ya tambaya yana É—aura wayarsa a saman table É—in ta gefe.
"Mum she's inside her bedroom". Pinky ta bashi amsa. Abinci suka cigaba da ci cikin nutsuwa da kula, babu wanda ya sake yin magana daga cikinsu.
After some minutes wata Æ´ar caras cas É—in mata ta shigo cikin room É—in, tana sanye da doguwar riga mara nauyi mai matukar kyau da tsada, launin pink color, Æ´ar kyakkywa da ita, ga kyan jiki, da ganinta kasan Æ´ar China ce, sam bata yi kama da Arvin É—in ba, ta dai yi kama kaÉ—an da Handsome.
Handsome da Pinky har suna haÉ—a baki wajen cewa "Welcome mummy".
Idanuwanta na'a a kan Arvin da yake ta faman tura abinci tamkar wadda aka yi wa dole, sai faman yamutse fuska yake yi.
"Son what's going on? What's wrong with you?". Cewar mum É—in, ta yi maganar tare da zama a saman chair dake kusa da Handsome.
"Nothing" ya amsa mata da shi tare da miƙewa yana mai ɗaukar tissue daga wajen ajiyewa, hannunsa da ɗan ƙaramin kyakkywar bakinsa ya goge, sannan ya nufi barin wajen.
Binshi da kallo ta yi har sai da ya fice, sannan ne ta dawo da kallonta a kansu Handsome tana faÉ—in "What's going on here Handsome?".
Girgiza kai ya yi yana faÉ—in "Mum i don't know anything, yanzu na dawo nima".
Miƙewa ita ma Pinky ta yi tare da ɗaukar tissue ɗin ta goge ɗan bakinta, sannan ta jefa tissue a cikin kyakkyawan dustbin dake wajen, da sauri ta bi bayan sir Arvin, su kuma suka cigaba da cin nasu abincin. Da alama Pinky ta yi muguwar sabo da sir Arvin sama da kowa a cikin gidan.
A bedroom nasa ta isko shi kwance yana rike da tsadaddiyar wayarsa, hoton Lion yake kallo a news. Tana zuwa ta kwanta kusa da shi tana É—auko É—ayar wayar tasa dake saman bedside drawer.
"Pinky come and see something" ya faÉ—a tare da buÉ—e hoton Lion É—in sosai.
Da sauri ta kara matsowa kusa da shi tare da kwantar da kanta a saman kirjinsa. Hoton Lion É—in ya nuna mata yana faÉ—in "See this pic".
Zaro dara daran blue eyes nata ta yi tana faÉ—in "Is it not you?". Girgiza mata kai ya yi alamar ba shi bane. Kara zaro idanu ta yi sosai, da wata Æ´ar muryarta ta yara a wajen ta ce "Who's he? He look like you over".
Fita daga kan hoton ya yi yana mai kara tabbatar da kamanin nasu tun da har Pinky Æ´ar karamar yarinya ma ta iya gane cewa sunyi kama over, to ba shakka ba gizo idanuwansa suke yi mashi ba, gaskiya ce wannan hoton tana muguwar kama da shi.
Sake tambayarsa wanene a jikin hoton Pinky ta yi, hannu ya kai yana shafa gashin kanta zuwa bayanta yana gaya mata shi ma bai san shi ba. Da sauri ya miƙe zaune tana mamakin ya aka yi suke kamata to kuma basu san shi ba?.
Hannunta ya jawo ta koma ta kwanta kawai, wayar tasa ya kunna yana gaya mata tazo su yi game, dan ya mantar da ita zancen Lion, yasanta sarai zata je ta gayawa su Handsome abin da ta gani, idan ta gaya mashi kuma zai zo ya takura mashi da tambayar wanene Lion É—in, so gara ya É—auke mata hankali da buga game.
Murmushi ta fara yi kyawawan farare hakwaranta tas suna bayyana, sai ka rantse da Allah bata taɓa cin abinci ba, saboda hasken hakwaran nata. Game ɗin suka fara bugawa na wasu baloon a cikin ruwa har barci ya ɗauketa. Ganin ta yi barci ne yasa ya ajiye wayar a saman bedside drawer tare da gyara mata kwanciya da kyau da kyau a kusa da shi, sannan shi ma ya jawo pillow ya gyara kwanciyarsa da kyau, ba jimawa barci ta yi awon gaba da shi.
A ɓangaren su mum da Handsome kuma, sai da suka ci suka ƙoshi sannan suka bar dining room ɗin, ita mum ta wuce nata bedroom ɗin, shi kuma Handsome ya wuce parlourn kasa.