Sashe 142
Triplets Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Why are you doing something like you have brain problem?". Ya yi maganar yana kara jawota jikinsa sosai, saboda tana ƙoƙarin zille mashi ne, cikin dabara take ƙoƙarin raba jikinta da nashi, to ya ganota, shi ne yasa ya kara riketa gam.
"Babu abin da yake damuna, nima dai haka kawai nake jina wani iri". Ta bashi amsa.
Kawar da zancen ya yi da cewa. "Do you love me?". Ya tambayeta yana mai dawo da kallonsa a saman wuyarta, da waÉ—an nan shegun idanuwan nasa irin na Areef.
A dubu ɗari ta buɗe idanuwanta babu shiri, jin wannan tambaya tasa ta taɓa mata brain, dan ita fa har yanzu ma bata yarda cewa da Tga take tare ba, ganin abin kawai take yi a mafarkin da ta saba yi nasa tun kafin ta yi aure ne.
"Aafia talk to me, do you love me?".
Mayar da idanuwanta ta yi ta datsesu tana tunanin iko irin na Ubangiji, wato duk yadda kake a duniyar nan akwai mai sonka a haka, mutun ma mai daraja da kima, Allah mai iko, duk wanda ya riki Allah ya huta.
Kara matso da face nasa sosai ya yi har sai da ya haÉ—e fuskokin nasu, a karo na uku ya sake tambayarta tana son shi?.
A wannan karon girgiza mashi kai ta yi alamar a'a.
"Why baki Sona?". Ya tambaya a É—an ruÉ—e.
"Saboda ni ba class taka bace, kafi karfina, kuma ni na taɓa yin aure mijina ya rasu, and kuma nasan koba ma haka ba kafi karfina, ni ban yarda da cewa ma akwai wanda zai sake cewa yana sona ba, ban taɓa.........."
Katse mata maganar ya yi ta hanyar sumbatar lips nata da wannan É—an bakin nasa irin na Areef, yadda take magana ne yasa ya ji ba zai iya ba sai ya sumbaceta.
Da sauri ta waro idanuwanta waje, kai tsaye sai cikin nasa idanun, shi ma kallonta yake yi sosai.
"Ni ke nake so ai, ba ruwana da kin taɓa yin aure, so stop talking all this miscellaneous excuse, just kawai tell me, do you love me or not?".
Shiru ta É—an yi kafin ta ce "I love you since before, amma kuma for now dai........."
Sake katseta ya yi a karo na biyu, nan ma ta hanyar sumbatar lips nata kafin ya ce "You love me that's all, i don't want to hear any excuse, so now get ready, dan zan gayawa momma abin da yake faruwa, bana son ki sake kawo mun wani miscellaneous talk talk kuma". Ya kai karshen maganar tare da zaro mata dara daran idanuwansa yana kara sumbatar lips É—in nata.
Suma kwance kawai ta yi mashi, ta rasa me zata sake ce mashi, ya goge mata hadda. Shi kuwa ganin bata ce da shi komai bane yasa ya kara matseta sosai a jikinsa tare da matso da lips nasa ya haÉ—e bakinsu waje guda, shi a wajensa hakance soyayya.
Da sauri ta sanya hanayenta dukka biyu tana ƙoƙarin ture shi ta raba jikinsu.
Ganin haka ne yasa ya zame É—an bakin nasa daga nata ya kuma raba jikin nasu yana kallonta har cikin ido.
Miƙewa ta yi da sauri ta nufi hanyar fita waje.
Da ido ya bita ba tare da ya dakatar da ita ba. Sai da ya kalli ficewarta sannan shi ma ya miƙe jiki duk babu kwari, abubuwa sun motsa, a haka ya fito waje ya nufi part nasa.
A ɓangaren Akila da mummyn Rimsha kuwa, sai da suka yi da gaske kafin Akilar ta farfaɗo, nan ma sai can rana ta yi sanyi sannan ne ta farfaɗo, hakan ma da taimakon gwaggo, sai da gwaggo ta sa hannu kafin su samu ta farfaɗo, shi kam Aseef sai kuka yake yi musu a kan kada su bari Heartbeat ɗinsa ta mutu, wlh yana sonta, idan ta mutu zai bita.
Da kyar gwaggo ta samu ta shawo kansa ya hakura ya nufi bedroom na daddynsa, ya barsu su yi aikinsu, a can ma ko da yaje ya saka daddyn nasu a gaba da kuka a kan lallai shi dai Heartbeat É—insa ta tashi, haka daddyn suka haÉ—u shi da Areef suka yi ta É—annarsa har suka samu ya yi barci.
Sai misalin karfe 4 na yamma ya farka daga barcin, yana farkawa kuma da sunanta ya tashi, a lokacin su daddy basu cikin bedroom É—in, da sauri ya diro kasa daga saman bed É—in ya nufi part nasa dan ya duba Heartbeat É—insa.
Yana shiga cikin bedroom É—in lokacin ita kuma Akilar ta farfaÉ—o su gwaggo sun tallabota zasu kaita toilet a gasa mata jiki sosai.
A hanzarce ya kariso wajensu yana tambayar lafiya ina zasu Kaita? A gefe guda kuma yana yi wa Allah godiya da Allah yasa bata mutu ba tana da rai.
Gwaggon ce ta bashi amsa da cewa zasu je ne su gasa mata jiki, dan sai an gasata sosai, ta sha bakar wahala ita ma, yaran Dr William dukka ba sauki, gado suka yi, dan shi ma daddynsu fa babu sauki.
Jin cewa gasata za'a je ayi, nan fa ya saka masu kuka a kan shi ma wlh in dai haka ne sai su Lion sun gasa shi.
Dariya kamar gwaggo zata yi yaya, amma ta danne dariyar ta ɓoye bata bari ya kubce mata ba. Aseef ikon Allah, wai sai su Lion sun gasa mashi jiki, duk abin da yake yi fa yana sane yake yi, kawai shagwaɓar ce tabi jikinsa, amma wlh tsayayyen namiji ne shi ma, meyasa bai ce su gwaggon su gasa mashi jiki ba sai ya ce su Lion? Kun ga kuwa sarai yana sane yake zuba tsiyarsa dan yaga suna biye mashi.
(Amma kuma fa ni for me yana da gaskiya, gara ya yi musu kafin lokacinsa ta kure, yanzu ai idan suka haifi yara ba zasu rinƙa biye mashi ba, kunga kuwa ya yi abin da yake so yanzu, ni dai PRINCESS TEEMA ina goya mashi baya😂 saura naji wata readers ta yi magana😒 yauwa ina goyon bayansa, ban ga laifinsa ba, ya mori lokacinsa, dan nan gaba kaɗan gwaggo zata fara renon jikoki, su Areef su fara renon yaransu, kunga ba zasu wani biye mashi ba)
Da kyar nan ma gwaggon ta lallaɓa shi ta ce ya je su Lion ɗin su gasa mashi jikin nasa to. Haka kuwa aka yi, wajen su Lion ɗin ya wuce abinsa, ya tsayar masu da rigimar sai sun gasa mashi jiki shi ma, saboda ai ya sha wahala ba kaɗan ba shi ma.
Areef ne ya ce to su je toilet ya gasa mashi tun da haka yake so, Lion kam ko kallon in da yake ma bai yi ba, sir Arvin ma yana rike da Pinky a saman laps nasa ya ce to su je a gasa mashi mana, abu mai sauki ne ai wannan, ita kuma Rimsha tana cikin bedroom na Lion É—in tana zuba barcinta abinta, dan kunga bata da lafiya, tana period, ba isshasshen lafiya ke gareta ba, shi ne yasa Lion É—in ya kyaleta ta yi barci ya fito parlourn part É—in nasa suna hira da su sir Arvin É—in.
Da gasken gaske kuwa Sir Arvin da Areef suka je suka gasawa Aseef jikinsa a cikin toilet da ruwa mai zafi, harda towel suke matsa mashi jiki, kada ku manta sun iya gashi sosai, saboda suna yi idan sun je wani aikin sun dawo, ko idan suka yi faɗa da wasu, musamman ma shi Areef da ya yi rayuwa da ƴan ta'adda, so suna iya faɗa a tsakaninsu su daki juna da har sai sun gasa jiki, to haka suka gasawa Aseef ɗin ma jikinsa, ko yaya suka gudanar da hakan? Su dai suka sani, yaran gwaggo sai gwaggo, my readers Allah ma ya rufa mana asiri da yaran gwaggo suka tsaya a iya QUADRUPLE ɗin nan, ba dan haka ba da jinin Dr William zamu ga abubuwa kala kala da bamu taɓa ji da gani ba, ga sir Arvin ma ya zamo irinsu, da yake abin nasu a jini yake, dama bai da abokan da za su yi ne yasa yake a haka, amma yanzu ai sai abin da muka gani kawai......😂
Areef kam da karawa abin armashi har da ɗauko wata katuwar towel mai girman gaske ya lulluɓe Aseef ɗin da shi, suka haɗu da sir Arvin suka shafa mashi lotions kala kala masu daɗin kamshi, sannan suka ɗauko mashi kaya masu matuƙar kyau da tsada sosai.
Sai dai fa ko da suka bashi kayan sai ya ce shi ba zai sanya da kansa ba, dan Heartbeat ma yasan saka mata kaya su gwaggo zasu yi, dan haka shi ma sai dai su saka mashi. Areef dai ya ce ba zai saka mashi ba, ya gasa mashi jiki ta isa, kaya kuma ya saka wa kansa.
Kuka ya fara ƙoƙarin saka masu, da sauri sir Arvin ya karɓi kayar tare da cewa A'a ba sai ya yi kuka ba, bari ya saka mashi, abu mai sauki Areef yake son ɓata mashi a rai a kansa, to ya yi shiru ya kwnatar da hankalinsa, dole shi zai saka mashi kayan.
Narkewa ya yi a jikin sir Arvin É—in yana turo baki, shi a dole an mashi ba dai'dai ba. Wucewa Areef ya yi ya koma parlourn, dan iskancin Aseef sai shi. Sir Arvin kuwa ya saka mashi kayan kamar yadda ya ce, sannan ya ce su koma parlourn.
Ko da suka fito Pinky baiwar Allah har ta yi barci kwance kusa da Lion, ta tada kai da laps nasa, shi kuma yana aikin latsar waya.